Sashe 22
Bani Da Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Duk firar da Adamcy da Hussaina suke yi suna ma Baby ummu wasa, harda Farouk amman sam ita Ma'azzara hankali ta yana kan Adamcy, tayi mashi ƙuri da idanu tana kallan shi bata ma san mi suke ba, sbd ta yi nisa cikin tunanin shi. Lumsassun idanunta ta lumshe, taja azuciya da karfi, ta sake buɗe idanun nata, still Adamcy take kallo ta tuno da mafarkin da tayi a daran jiya, kafin wannan ciwon ya sameta, suna cikin wani babban lambu kore sharr, yana zaune ƙasa cikin ƙoren shukar, tana rungume a jikinsa. Wasu yara farare sal-sal dasu masu gashi da kyau suna cikin fararen kaya, Adamcy yana rungume da ita jikin shi, ta wani manne saman kirjinsa, yaran suna wasa su uku mata biyu namiji ɗaya, abin gwanin sha'awa. Hannushi ɗaya yana saman cikin ta yana shafawa zuwa marata yana murza mata ahankali, se lumshe idanu take tana ƙara shigewa jikinsa tana kiran sa a shagwaɓe "My Noor Qalbina" shiko ya saki wani sansanyan murmushi mai ratsa zuciyar masoya, yana ƙara shigar da ita cikin jikinsa, yana kara ƙasa da hannunsa ƙasan marata, yana shafawa haɗe da mata tafiyar tsotsa, tana wani banƙarewa tana lumshe idanunta. Bakinsa ya kai dai-dai setin kunnenta ya dora lips ɗinsa saman kunne nata, ya dan hura mata iska kaɗan haɗe da bata wani zazzafan kiss har ƙaran ya fito tsuttt, Ma'azzara ta zabura ta ƙamƙame shi tace"Aushhhh my Noor Qalbina zan zauce fa..." da sauri yasa ɗayan hannunsa saman bakinta ya tura mata yatsarsa ƴar ƙarama cikin bakinta, tako kama ta fara tsotsa ta lumshe idanunta.
Adamcy ya saki murmushi ya maida bakinsa sama kunneta, cikin raunaniyar murya me cike da tsantsar shaukin son wanda ake ma magana acikin yanayi na kauna, ya furta"my life Habibaty ina sonki ina kaunar ki sonki a jinin jikina yake , bazan sake brinki ki shiga kunci ba ko kufce min zan kasance dake tare da auntynki har mutuwar mu muna tare , zan ci gaba da jiyar dake dadin rayuwa zan zame maki garkuwa kamar baya kafin giftawar ƙaddara Habibty zanci gaba da jiyar dake dadina namiki yanda kike so kina min kukan shagwaɓarki mai sani na zauce , kema kiban zumar ki nasha , yauma na karo maki baby kalli fa yaranan yanda sukayi girma.sosai..." Ai kuwa ta gantsara masa cizo a ƴar yatsa yasa ya dakata da maganar, ya ɗan saki kara cikin kunnenta yace "Ayshhhh Hussy an cinye maki hannun bebenki." ya faɗa yana ƙamƙame Ma'azzara.
Ma'azzara ta ɗago tana kwakwaɓe fuska tana yarfa hannunta tace" wayyo Noor Qalbina sorry bazan sake ba muga hannun." ta faɗa tana narai-narai da ido, ta kama hannun ta fito da harshenta tana lasa, ta shiga hura masa iskar bakinta. Adamcy ya saki murmushi ya ƙara manneta jikinsa yana kissing ɗin wuyanta zuwa kirjinta, ya dawo ya mata raɗa a kunneta, yace"Kul ki soma min asara hawayenki banji zafi ba." yaɗa yana dora bakinsa fatar wuyanta yana tsotsa, tana kyalkyala dariya. Bakinsa ya maida cikin kunnenta yana gaya mata maganganu masu dadi, ita ko ta wani narke ajikin sa tana zuba mashi shagwaba, ta saƙala hannuwanta a wuyan sa tana sakin murmushi mai ɗauke da ma'anoni na jin daɗin rayuwa iri-iri... Dai-dai lokacin da Ma'azzara ta shiga wannan tunanin mafarkin tamkar a zahirin gaske abun yake faruwa, se murmushi take tana ƙoƙarin miƙewa ta isa gun Adamcy ta rungumeshi dan ta fice a haiyacin ta...
Farouk ne ya dawo da ita haiyacinta, ta hanyar damƙe hannunta ganin zata tashi.
Firgigit!! tai ta dawo hankalin ta nan take taji kunya, ga wani irin feelings da takeji. Sake kai cup ɗin tea ɗin yay bakinta, kanta ta sadda taki kurba tana girgiza kai, ga kwalla ta dan taru a idanunta. Farouq yace" pls my chouchou sha mana." Hussy tai murmushi tace" Amanatu amshi mana ki ƙarasa pls." ta faɗa tana kama hannun Adamcy tace"mn trèsor imata magana mana." Ma'azzara cikin sanyin murya tace" zansha anty Hussy." ta faɗa tana buɗe bakinta Farouq yana bata tea ɗin. Adamcy ya zuba mata eyes ɗinsa yana kallanta, cikin sa'a kuwa ta ɗago zata kalleshi karaf idanunsu ya saƙe da juna. Adamcy yay mata tambaya da ido mine ne ke damuta?
Kunya taji saboda idanusa masu ɗauke da wani irin sirri wanda idai mace zata kalle shi sai taji wani iri, sai tayi sauri ta sadda kanta ƙasa tana wasa da yatsun hannu ta, cikin sanyi muryar ta mai dadin sauraro tace "Uncle ba komai."
Yace,"gud to amshi tea ɗin kisha."
Nan ta maida hankalin ta wajan Farouk yana bata tana sha har ta shanye. Hussaina ta taso ta kawo mata Ummu ta amshe ta ta ƙura ma Ummu ido saboda tsantsar kamar da take da Adamcy, shi kuma daman Admacy kamar shi ɗaya da kakan shi na wajan uba.
Nan dai suka ci gaba da firasu suna wasa da dariya, Farouk ya sake dubata bata da wata matsala nan ya ɓallo magugunan ya bata tasha tana ma ummu wasa ta matseta gam jikinta.
Ba'a jimaba ta fara jin bacci tana gyangyaɗi Ummu tana jikinta, tana gyangyaɗin har ta jingina da kafadar Farouk ɗin, sai suka yi kyau sosai tana rungume da yariyar shi kuma ya ɗan tallabota jikinsa. Adamcy ya kalle su ya girgiza kai ya miƙe yana cewa "mon bebe Hussy nah kalli mutana bacci soke." ya faɗa yana isa gun Ma'azzara wacce take jikin kafadar Farouq tana bacci, amman ta manne ummu jikinta gam. Hussaina tai murmushi. Adamcy ya rankwafa ya sanya lallausan hannayansa zai ɗauke ummu daga jikin Ma'azzara hannunsa na gugar jikinta, tayi rab da hannunsa saboda tini bacci ya fara fizgarta ta rungume hannushi a kirjinta gam da Ummu ta haɗa ta rungume tana turo baki gaba. Adamcy wani irin zarrrrr yarrrrr yaji, ya fara ƙokarin janye hannunsa ta riƙe gam. Faruk da Hussaina suka sanya dariya suka ce "kaga yar gidan Uncle."
Shi ko Adamcy idanunsa ya zuba mata kawai sai yaji tausayin ta ya kamashi, ga hannushi data rungume a kirjinta yana taba nonuwanta, da sauri ya kara saka hannunsa sosai jikinta ya samu ya ɗauke ummu cak, yana sakin murmushi ya dora ummu a kafadarsa, hannunsa ɗaya kuma sai ya sanya ya kama Ma'azzara, ya janyeta daga jikin Farouk ɗin ya kwantar da ita saman gadan ya gyara mata matashi ya rufa mata bargo, ya juya ya komo wajan Hussaina ya
zauna yana ma Ummu wasa.
Hussaina tace "yanzu Dr
Farouk mine ne matsalar tata?"
Farouk ya yayi sansanyan murmushi yace "babu wata matsala sai wannan dai wanda na faɗin maku, to ita ce matsalar , dan haka dan Allah dan Annabi ayi ƙoƙari a bani auren ta nan kusa ina so."
Murmushi Hussaina tayi ta ɗan kwanto da kanta jikin Adamcy, ta leki fuskarshi tana dariya ta shafi kyakyawan sajan fuskar sa wanda ya ƙawatu a saman fuskar sa tace" mon trésor kaji abinda yace ko?"
Adamcy ya dago da lumsassun idanunsa ya mata kur da ido yana sakin gutun murmushi, sai ya mata nuni da girasa yace" eh naji abinda Farouk ɗin yace bebeta zamu yi mgn ba yanzu ba." ya idar da maganar yana mata hirar ido.
Hussaina tai murmushi ta jingina jikinsa sosai, dan tana gane duk maganar da yake mata da gira ko da ido, sai tayi murmushi taja habar shi kaɗan. Ummu ce tasa kuka, sai yace"kin gani kin takura ma ƴata koh kin takura mata har ta fara kuka to amshi kibata tasha."
Nan Hussaina ta sunne kai jikin Adamcy, takai bakinta dede setin kunnesa tace"Bebena kunyar Dr nake , kaga suruki na zai zama." ta faɗa tana amsar Ummu tana girgizata tana jin kunyar Faruk sai taja mayafinta ta rufe Ummu ta ciro nono a mayafi nan ta fara shayar da ita, tako wawura tana tsotsa sosai.
Adamcy ya saki murmushi ya dora hannunsa saman fuskar Hussy ya shafa, yace"Yauwa matar Adamcy ki shayar min da yarinya sosai , ilove u." ya faɗa yana rankwafawa ya sakar mata kiss a kumatu. Farouq ya miƙe yana cewa"Gaskiya kuna bala'in burge ni shiyasa nake son My heart nasan zan sami kulawarta sosai."ya fada yana dariya yay wajan kofar fita. Adamcy ya ɗago da kansa ya kalli Farouq yace "Ok to muje na gan ka."
Farouk ya juyo yaba Adamcy hannu Adamcy ya kama hannushi suka fita.