Sashe 2
Bani Da Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Adamsy ya janyota ta mike tsaye ya janyota ta fado saman sa, ya rungumeta a kirjinsa gam ya kai bakinsa cikin kunnanta cikin amon muryasa mai dadin sauraro wacce take kashema Husaina duk wata gab'a ta jikinta ta sakata cikin shaukin kaunarsa ya ce"Mn bebeta wlh bana son damuwarki, pls karkiyi kuka to meye naki da ita zaki damu kanki duk da nima sai yanzu hankalina ya kwanta da bata jimu ba , bana son na kashe ko kwari bare mutum Alhamdulillah tunda yanzu da sauki bata karya bata jimu ba, Alhmdllh Bebata Oya murmushi karki mun asarar hawayena akan wannan bak'ar yarinyar wa yasani ma ko irin yaranan ne 'ya'yan makafi marasa kamun kai, masu yawon dare Allah ya kamata muka bugeta." Ya fad'a yana sakar mata kiss a kunnanta yana kara shigar da ita cikin jikinsa.
Husaina ta narke jikin Adamsy ta d'ago kanta ta kura masa idanu ta dora tattausan hannunta saman sajan fuskarsa wanda ya zagaye fuskarsa yayi masa kyau sosai ga k'asumbar sa tayi masa kyau.
A shagwab'e Husaina ta ce"mon trèsor kayi gagawar istigifari inaji a jikina yarinyar ba lalatacciya bace dubeta da kyau fuskarta na dauke da tarin damuwa, pls idan ta farka mon amour mu mata tambayoyi mu temaka mata, pls mon trèsor nawa ni kadai kaji ko." Ta fada tana cusa kanta cikin kirjinsa tana shakar daddadan kamshinsa.
Adamsy ya yamutsa fuska ya fesar da iskar bakinsa, ya zagaye hannunsa bayanta yana shafawa ya ce" Mn bebeta ni ba ruwana da a binda bai shafeni ba temako daya zan iya a mun lissafin kudin maganin da zan saya da na drip da kudin kwanciyar gadon asibitin da tayi, na biya mu kaita gidan su mu bada hakuri bayan shi ba abinda zai hadani da shiga sabgar da bata shareni ba, dan haka ba ruwanki bebata Ok.....Kuka Husaina ta fashe masa dashi ta rungumeshi gam.
Adamsy ya ce"Oh mon dieu Bebeta kinji fa rigimarki haka kawai ki shiga abinda ba ruwanki Ok yi shiru kanwata matata abar alfaharina, Oya tashi ki hau bayan yayanki mijinki kuma abin sonki ke d'aya tak ba goya ki." Ya fad'a yana janyeta ya mike ya sunkuya ta dare bayansa abinka da yar siririya sakwat ba yauni ya mike yana zagawa tsaya dakin da ita.
Shiru Husaina tayi ta lumshe idanunta taki masa dariya, dan tasan halin kayanta idan ba yaga tayi fushi ba zai yadda su temaki yarinyar ba.
Wayar Adamsy ce ta dauki ringing wacce take cikin aljihun wandon sa, ya zura hannu ya cirota ya nufi bakin gadon da ita.
Ya ja kujera ya sauko da Husaina ya zaunar da ita ya zauna bakin gadon ya piciking din kiran yana rike da hannun Husaina ya kara wayar a kunnansa, yayi sallama.
Daga can Ummee ta ce"Bature wai ku inane sama da 2 hours kace Kun shigo Audarass to ina kuka makalene, ko karya kuke kuna Agadez a kwancen ku baku taho ba , ina Husainata bani ita naji muryata." Adamsy ya shagwab'e fuska ya matse hannun Husaina wacce ta matsa da kujerata ta kwantar da kanta saman cinyarsa ta kurama Ma'azzara idanu tana cike da mamakin wasu irin iyayene sukayi sukaci da yarsu haka.
Adamsy ya ce"Ummee kiyi hakuri wlh mun shigo tsautsayi ya samemu na dan buge wata yar jagora amma Allah ya kawo saukin abun, bata wani jimuba na matsu ta farka a bamu sallama mu taho gurinki" daga can Ummee ta ce"Subahanallahi meyasa baka kira ba to tunda bataji ciwo ba me kuke jira ai ku taho kawai ai yaran makafinan baji suke ba in ba jaraba tsakiyar dare me suke nema waje ina Husainata bani yarinyata naji muryarta."
Adamsy ya tallabo kan Husaina ya kara mata wayar a kunnanta ya rankwafo ya sakar mata kiss saman lips dinta ya ce"Mon Bebeta Oya Ummee na magana....daidai lokacin Ma'azzara ta bude idanunta ta saki uban ihu tana fizge-fizge tana cewa"Wayyo uncle kana ina zasu cutar dani wayyo gaishana karki mutu wlh ina sonki." Husaina ta fizge jikinta daga na Adamsy ta mike ta nufi gun Ma'azzara, wacce gyalan jikinta ya fice matasan nonuwanta sun baiyana waje.
Husaina ta riketa tana cewa"ke ki nutsu suwaye kalli kina asibiti ne tana k'ok'arn rufe mata jikinta da yake waje.
Adamsy ya kauda kansa yana yamutsa fuska yanajin kyankyamin yarinyar.
Ya kara wayar kunnansa yayi magana ya ce" Ummeena kinajin mon Bebeta duk ta tashi hankalinta a kan wannan bak'ar yar jagorar mai saka tashin zuciya bakikirin fa da yarinyar....Ma'azzara jin muraya Adamsy ya saka ta zaro idanu tabar fizge-fizgen ta kura masa idanu ta ture Husaina daga rikon da ta mata tana kokowar cire drip din jikinta ta fashe da kuka ta ce "Uncle ashe zan ganka ido da ido dama kace mun zaka temakeni komi daran dadewa gaka kazo don Allah muje ka kaini gurin Gaishina, karta mutu." Ta fada tana fizge drip din ta diro daga saman gadon, hannunta sai fitar da jini yake ta nufo gun Adamsy.
Husaina ta zuba mata idanu tana tunanin ko ta haukacene ta bi bayanta da gudu kar ta tab'a Adamsy tasan halinsa yanzu zai sakata jinyar kirki.
Idanu Adamsy ya zaro cike da kyankyami, ya matsa gefe gudu fuskarsa babu walwala, cikin tsawa ya ce"Ke kucaka a gidan uban wa na sanki?..................✍🏻
Real Ladingo ce😅
*Na kudi ne kan fara shi me sauƙi +22796515805 /92589446*
Ummu Fareesa💋 ce.....✍🏻
*💖BANI DA GATA💖*
*MALLAKAR*
👇🏻
```Real Ladingo Sweet Baby```
*Bismillahir Rahamanir Rahim*
*Chapter 2*
....Adamsy ya tambayi Ma'azzara a tsawace. Itako Ma'azzara duk da yarinya ce mai masifar tsoro, wani lokacin idan an mata tsawa har fitsari take saki saboda tsabar tsorata.
Amma yanzu ganin uncle din mafarkinta gabaki d'aya ta rikice, burinta ta isa gareshi ta rungumeshi kamar yadda ya saba mata a mafarkinta kullum, tana jikinsa a rungume yana fad'a mata shine gatanta, bazai tab'a bari ba ta tozarta.
Adamsy yana k'ok'arin barin gurin bai tan-tance ba yaji ta fado saman faffadan kirjinsa, ta rungume gam ta fashe da kuka tana masa yaran buzanci ta ce" uncle kai kace duk lokacin da muka hadu bazaka bari nayi kuka ba, ka hanani fad'ar *bani da gata* kace Kaine uwata Kaine ubana....." Cikin b'acin rai da kyankyami Adamsy ya zaro idanu ya hankadata zata bugu da bango ta fadi k'asa, Husaina tayi a zamar isowa ta tare Ma'azzara ta fado jikinta, ta rungumeta tana kallon Adamsy fuskarta a murtike.
Adamsy ya ganta sarai ya kauda kansa ya shiga kakab'e jikinsa, cikin sanyi maganarsa muryasa mai dadin sauraro ya ce" Bebeta meyasa kike son hada jiki da ita, ke kucaka a gidan ubanwa kika sanin, ko dai kin tabu ne?" Ya fada ya kura mata idanu yadda take kuka tana beka masa hannunta, jini yana fita tana kiransa uncle banida gata sai kai sai gashina muje ka kaini karta mutu." Da sauri Adamsy ya dauke kansa ya nufi kofar fita da sauri.
Husaina ta ce" Mon trèsor ban sanka da tozarci ba, da wulakanta dan Adam asali ma Kaine ka dorani aturbar gaskiya ka koyamun son jama'a da kyauta da sadaka , da nuna kowa nawane so abin mamaki sai ga wacce Allah ya hadamu da ita tana neman temakon mu, amma kana nuna bazaka temaka mata ba akan me? Ko bakaji tana cewa gashina zata mutuba kasan ko neman mai temakonta ta fito Allah ya hadamu , domin mu temaka mata, amma kake son kiyawa to akan meye?" Husaina ta fad'a tana fashewa da kuka ta janye Ma'azzara daga jikinta ta kama hannunta suka nufi gurin gadon, tana rike da hannunta.
Ma'azzara ko ta kurama Adamsy idanu ko kiftawa batayi.
Husaina wayarta ta zaro daga cikin jaka tana kuka.
Hankalin Adamsy a tashe ya nufo gunta, yana cewa" Yau Allah ya hadani da masifa to masifa mana saboda bak'ar yarinyarnan, Husainar Adamsy tana neman fushi da Adamsynta Oya zo muji yi shiru matata, wlh naji na tsani yarinyar da tasaka Bebeta kuka." Ya fadi yana isowa gurin Husainar ya rungumeta gam jikinsa ya tallabo kanta, ya kura mata tsumammun idanunsa masu masifar saka mata kasala, kin kallonsa tayi tana k'ok'arin kiran waya Adamsy ya amshe wayar, Husaina ta saki kuka ta shige jikinsa Adamsy duk ya rude ya kalli gefen da Ma'azzara take karaf idanunsu suka sark'e da juna, yaga ta kura masa idanu hawaye ya wanke mata fuska, ya ce" Mayya kurwata tafi karfinki kuma ta Husaina ma da kika kama sai kin sakata." Ma'azzara ta sadda kanta tana wasa da yatsotsin hannunta, jini na fita.
Adamsy ya dauki Husaina cak ya dorata saman kujera ya duk'a a gabanta ya ce"Kanwata yi shiru fadi me kike so ayi ina sauraranki Oya fad'amun...?" Husaina ta ce"Kirawo Dr a duba lafiyarta a tsiada dan jinin da yake fita a hannunta kafin na fadama abinda nake so." Ta fad'a a shagwab'e tana dora kanta kirjinsa.
Adamsy ya shafi kanta ya d'agota ya manna mata kiss saman lips dinta, ya lashe mata hawayen fuskarta ya janyeta jikinsa ya mik'e ya ce" Ok mon Bebeta an gama." Ya fad'a yana juyawa ya nufi kofa yaje kirawo Dr.