Sashe 14
Bani Da Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*WASHE GARI* Hussaina bata tashi da wuriba dan gaba ɗaya a weekend ɗin bata jin daɗin jikinta inda shikuma oga Adamcy yaga bazai iya tashinta ba gara yabarta tahuta.
Ma'azzara ce taƙara faɗo mashi a rai ayyuka sunsha mashi kai har ya manta rabon da yasa ta a idanunsa anya amana tace haka duk da yana tabbacin Hussaina tana kula da ita.
Yana da kyau yaga lafiyarta aiyuka duk sun hanashi jin shirman ƴar amanarsa. Hakan ya miƙe ya nufi ɗakin da Hussaina ta ware mata wanda yake mallakintane tura kofar yayi da sallama ya shiga gaba daya rigar dake jikinta ta cukuikuye tayi sama samɓala-samɓalan cinyoyinta sun bayyana tayi daidaya tana kwasar bacci dogon gashinta wanda yake bak'i sudik ya baje saman kyakyawar bak'ar fuskarta nonuwanta masu kyau yan matasa rabi duk awaje.
Adamcy yay saurin juyawa yana fadin Subahanallahi...."
Ita kuma a daidai lokacin sai tsotsar bakinta take yi wai mafarki take uncle Adamcy yana tsotsar harshenta yana dura mata yawunsa mai zakin gaske tana sha kamar sweet.
Karan buɗe kofar dayayi daɗan karfi zai fita yasa Ma'azzara ta buɗe idanuwanta har lokacin tana tsotsar harshenta tace Uncle dan Allah tsaya" ta fadi tana kallonsa ya juyo amma koda wasa bai kalli halitata ba fuskarta ya kalla, itama ta ɗora idanunta da suka yi Ja bisa Idanun Adamcy wanda yay saurin kauda kansa yana jan tsaki ya juya zai fita yana cewa"Oya tashi kiyi wanka ki saka kayan mutunci kizo parlo ina jiranki..." yana fadin haka ya yasa kai zai fice yaji ta fashe masa da kuka tana cewa "Uncle nah.....................✍🏻
Sorry ba *Editing* sosai😌
*Na kudi Ne kan farashi Nera 200 kacal +22792589446/ +22796515805*
Daga Alƙalamin *💃🏻Real ladingo sweet Baby💋* ummu Fareesa😘
*💖BANI DA GATA💖*
*MALLAKIN*
👇🏻
*Real ladingo Sweet Baby*💋
Yar mutan Niger🤙🏻
*Bismillahir Rahamanir Rahim*
*Chapter 10*
.....Wani irin kallo Adamcy ya juyo ya watsama Ma'azzara, hakan yasa tayi shuru ta fasa taɓarar da tayi niyya, kai yasa ya fita ita kuma ta tashi bethroom ɗin ɗakin ta shiga ta kunna shower aɗan tsorace ta farayin wanka, tana gamawa ta janyo towel ɗin ta saba goge jikinta dashi, wanda Aunty Hussaina tanuna mata a matsayin kullum da tayi wanka ta goge jikinta dashi.
Haka ta goge jikinta tsaf bayan ta fito wani body lotion ta janyo a gaban mirror ɗin tafara shafawa wani sanyin daɗin kamshi kefita daga cikin shi, saman fuskar powder ta shafa sannan tasa lip glow mai sheki saman lips ɗinta sannu ta fito kamar tauraruwa baƙinta layit ya ƙara dacewa da yanayin ta, riga da siket na atamfa ta saka dinkin das ya mata a jikinta. Tafiya take a hankali har ta sauko downstairs.
Dai-dai lokacin Adamcy ya k'ule sai faman duba agogo yake lokaci zuwa lokaci, kamshin daya daki hancin sa mai sanyi dadi yasa ya dubi inda yake fitowa, tana isowa ta nufi inda yake zaune kusa dashi ta zauna cikin sangarta tace" morning uncle" kallanta yayi cikin yanayin sa na basar wa yana yamutsa fuska, bai de yi magana ba, atamfar tayi mata kyau sosai ainun masha Allah. A hankali cikin tsare gida yace "Morning bani hankalin ki kiji abinda zan fadi miki." Ya fad'a yana zuba mata narkakun idanunsa masu launin zaiba.
Ma'azzara da sauri ta kauda kanta tana mai ajiyar zuciya ta lumshe manyan idanunta, cikin sanyi tace" uncle zan nutsu ka fad'a min ina Anty hussy nah?" Adamcy ya kauda idanunsa daga kallon ta ya tab'e baki yace"Sai yanzu kika tuna da ita Ko?" Ma'azzara ta sake matsawa kusan k'afar Adamcy ta kamo hannunsa tana jan zoben hannunsa, tace "Sorry My uncle ni yo ai na zata kuna tare ai kullum tare fa kuke kamar cingum..." ta fad'a tana 'yar siriyar dariya, tana murza zoben hannunsa.
Adamcy ya d'ago da sauri ya kalleta, cikin amon muryasa me dadin saura re yace"Ok ba kyaso ki ganmu tare da Auntynki Hussy?" Da sauri a tsorace!! Ta d'ago ta kalleshi, karaf idanunsu ya had'e guri d'aya, Adamcy ya d'auke kashin yana cewa"Zaki nutsu na miki bayani koko shirman zakici gaba dayi?" Ma'azzara da gabanta yake faduwa tin karfi ta sadda kanta k'asa tana wasa da hannun Adamcy, ta shagwab'e murya yace"Allah my uncle se na had'aka da my Hussy, ince kace banson ganinku tare." Ta karasa maganar tana kwantar da kanta saman guiwar Adamcy, still tana wasa da zoben hannunsa.
Adamcy ya mata yar tsawa yace"Wai ke Amana baki san kin girma ba kome na yara yan 8 year kike yi , ni d"agani to." Ya fad'a yana hararar ta.
Ma'azzara tayi fushi ta saki hannun Adamcy, ta d'auke kanta ta matsa gefe tana zumburo baki.
Adamcy bai san lokacin da wani sihirtaccen murmushi ya kuf ce masa ba, yace"To ki nutsu zan fara bayani...
Bayani Adamcy fara mata game da makarantar da sa tayi, da nasiha a kan ta kula da karatu inda yake cewa" look ƴar amana kinaji ko an samar maki makaranta abinda nake so dake bana son shashanci ki maida hankalinki kan karatunki inhar kina so mushirya dake, kin jiko" a hankali ta ɗaga mashi kai jikinta duk a sanyaye yaci gaba da cewa" duk wanda kikaga yayi nasara a rayuwa to ya kasance saida yasha matuƙar wahala dan haka ki dage wajan ƙoƙarin maida hankali akan karatunki dan shine gatanki kuma shine jigonki! a rayuwa.
Suna cikin haka sai ga Hussaina ta safko sanye take da riga da siket na shadda maroon colour tayi kyau sai baza kamshi takeyi, hannu ta ware wae ƴar amana ta taho, Ma'azzara ta dafa guiwar Adamcy ta mik'e cike da murna ta tafi da gudun ta rungume Hussaina, inda Hussaina ta rungumeta tana dariya, ta bata kiss a kumatu hagu da dama, sannan taɗan janyeta suka karasa cikin parlour ɗin.
Kallan Adamcy tayi tace" mon trésor mi ake tautaunawa da ƴar amanar ne?" Adamcy ya kauda kansa wai shi yayi fushi bata bi ta kansa ba, ta saki murmushi dan tasan zancan. Tashi tayi daga inda ta zauna ta isa gaban shi ta bashi pack a goshi ta kama hannunsa nan ma ta bashi pack ɗin, murmushi yayi yace "Nayi fushi" kunnuwanta takama tace" Tuba nake yi mon trésor Adamun Hussaina" hannu da tariƙe kunnan ya cire mata a kunnan yace "zauna" kusa dashi ta zauna har suna gogar shalder ɗin juna, suna sakarwa juna murmushi .
Tuni Ma'azzara ta sadda kai dan duk sai taji wani iri duk bata jin dadin hakan.
Nan Adamcy ya gaya mata kome, ta ƙara yiwa ƴar amana nasiha dangane da karatu nan Hussaina cikin janta a jiki da nuna kulawa taƙara mata nasiha inda Adamcy yace su shirya suje Hoapital dan ƙara duba lafiyar Hussaina danjiya bataji daɗi ba sosai, Hussaina tace" daga nan sai mubiya ayo ma ƴar amana siyayya kayan makaranta" yace "ok".
Tsaf suka fito cikin shiri sunyi kyau kamar taurari Ma'azzara sai satar kallan Adamcy take ai kuwa da sun haɗa idanu sai ya sakar mata harara, ita kuma ta sadda kai wani pravete Hospital sukaje an dubata bata da matsala fiver ce kawai ta masu juna biyu, bayan an gama dubata aka ɗan rubuta masu magani pharmacy suka biya suka siya sannan suka nufi wani danƙareran super market wanda daman siyayya agurin sai wane da wane food flast da school b, sandal sock's da biro pancil dadai sauran karikitan makaranta komi Hussaina na bajinta take jidar mata, inda Adamcy ke tsokanarta yana cewa" kekam duk sai kinbi kin shagwaɓa yarinya hankalinki zai kwanta" tayi murmushi mai ƙara mata kyau tace"in ban yiwa my ƴar amana ba wazanyi mawa?" Adamcy yace "gani" dariya sukasa gaba ɗaya ita dai Ma'azzara na sauraransu.
ɓangaran kayan ciye ciye kuwa sai da Adamcy yace ma Hussaina tabarsu haka dangin chocolaty bescut cingam da sweet kamar zata haɗa ƙaramar tireda, haka suka dawo gida komi fitan yasanya musu rest of mind kowa upstairs ya haye dan sakarwa kanshi shower, oga Adamcy da Hussaina andaɗe ana soyewa kafin daga baya suka gaji da shiriritar suka yi wanka tare da ɗaura alwalla dan ana gap da kiran sallar la'asar.
Ma'azzara ta riga su saukowa down zaune take a parlour ta kurawa tafkekiyar Tv ɗin bango idanuwa inda suke wani news a tashar aljazeera cikin harshen turanci, zamata ba daɗewa Hussaina ta safko "sweety ƴar amana har kin fito?" murmushi tayi tace" eh Aunty" yawwa matso kiji wani abu kinga Adamcy baya san kina kallon nan ko? to ki dinga dauke kanki daga kai koda kuwa bake ce kika kunna ba, dan banaso ki dinga san ya ran uncle yana ɓaci kinji ƙawanta" taƙare maganar tana mai lallaɓata itama Ma'azzara kai ta langaɓar tana amsawa da "to"nasiha tayi ta mata mai shiga jiki cikin wayo da dibara.