← Book details Bakin Dare Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 31

Sashe 4

Bakin Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya juya yana kallonsu Saiam yace "duk wacce ta k'ara attempting d'in zuwa kusa dani wlh sai na harbeta" daga haka ya ajiye bindigarsa ya Jawo Safnar dake sume yafara shafa mata kirji yana kai hannunsa k'asanta

Hajiya Nafeesa ihu ta ringa yi su lion suka ringa gaura mata mari

Wani mugun k'arfi ne yazo wa hajiya Nafeesa ta k'wace hannayenta daga rik'on da suka mata kafin su Ankara ta d'auko katakon dazu ta kwad'awa lion da scorpion haka ma killer dake rik'e da kansa tunda zu kafin ya iso inda suke ta kwad'a mishi a Goshi

Ogansu kuwa jikin Safna da boost d'inta ba k'aramin ruda shi yayi ba yana jin ihunsu lion ya kasa juyawa yaga abinda ke faruwa

Hajiya Nafeesa kuwa wurgi tayi da katakon hannunta ta d'auko wanan fashashen kwalbar humra data wurgawa killer dazu ta nufi wajen ogansu daya zaro gabansa yana k'ok'arin shigar Safnar da bata San awacce duniyar take ba

Hajiya Nafeesa sai data d'aga kwalban sosai ta caka mishi Abaya

Ogansu ya saki wani razanannen ihu tare da gantsarewa Hajiya Nafeesa kuwa ta ja da baya tana huci tana

"Wlh na gaya maka baka isa ka lalata min yara agaban idona ba"

Ogansu cikin zafin nama da rad'ad'in zafin dake ratsa kwakwalwarsa ya d'auko bindigar dake gefensa ya saita hajiya Nafeesa

Ya zuba mata harbi biyu a kirji

Samha dasu Saiam wani irin ihu sukayi suna
Mummmmmmmmy adai dai lokacin da Safna ta farka Hajiya Nafeesa ta fad'a jikinsu Alhaji Nazifi kuma ya suma

Lion da scorpion kuwa suka nufi wajen ogansu suna k'ok'arin cire mishi kwalbar data bari abayansa

Safna itama durowa tayi daga kan gadon tana kiran sunan hajiya Nafeesa ta manta babu kaya a jikinta daga ita sai pant

Hajiya Nafeesa da kirjinta ke Sama da k'asa idonta yayi jajjawur murmushin k'arfin hali tayi musu tana dafe da kirjinta ahankali ta d'aga hannunta ta Ciro hular net d'in dake kanta ta saka a kirjinta ta inda jini ke bulbulowa sai da net d'in ya jiku da jini ta d'ago ta jefawa Ogansu dake gefen gado a zaune su lion na d'aure mishi baya

Sai akan fuskarsa d'agowa yayi da sauri tare da k'ara d'aukar bindigarsa ya nufi wajensu ya turesu Saiam ya kara sakar mata bullet akai

Hajiya Nafeesa bata k'arasa sallatin da take yi ba rai yayi halinsa

Samha kuwa ta saki wani irin ihun daya sa dukansu suka toshe kunensu tana "mummmmy karki tafi ki barmu dan Allah"

Su Saiam kuwa sai jijjigata suke suna kiran mummy

Akram dake tsaye a bakin k'ofa hawaye ne ya hau tsare a kumatunsu zuciyarsa a karye wani mugun tausayinsu Saiam ya rufeshi sai yanzu yake daya sani ya kira office dinsu tun lokacin da suka taho yana da right d'in da zai hana amma to have more prove and evidence against Alhaji Bala he have to pretend aringa komai dashi ana kashe innocent soul agaban idonsa enough is enough ya tausayawa hajiya Nafeesa kwarai she is one in a million samun uwa irinta ayanzu is difficult she try oll her best to protect her children har sai da ya kaita ga rasa ranta amma babu komai he promise no harm would befall her children zai cika mata wanan alkawarin bazai k'ara bari wani Abu ya samesu ba

Samha kuwa dasu ka tabbatar da Hajiya Nafeesa ta rasu wani irin zabura tayi ta nufi wajen Ogansu da har yanzu zafin kwalbar da aka caka masa bai bar ratsa kwakwalwarsa ba yana zaune yana tunanin tafiya dasu Saiam kawai shine zai sa ya daina jin rad'ad'in da yake ji a zuciyarsa dan Hajiya Nafeesa has done alot ba iya shi kad'ai ta tab'a ba har da yaransa ta faffasawa kai so for that zai d'au fansa akan 'ya'yanta yana cikin wanan tunanin yaji Samha ta cakume mishi Riga tana "ka kasheni yanda ka kashe min mummyna ka kasheni nace mugu azzalumi you would never go free Allah sai ya tsine maka spirit d'in mummyna would never rest she would continue to hunt you har ka koma ga Allah ka kasheni nace ka kasheni Samha tace tana jijjiga ogansu daya zuba mata ido yana kallon yanda boost d'inta ke Sama da k'asa take yaji wani mugun sha'awarta ya bijiro masa yace mata "don't worry zan kasheki amma akan gado daga haka ya sungumeta cikin zafin nama ya kwantar da ita akan gado

Saiam kuwa tunda Hajiya Nafeesa ta mutu ta zubawa jinin dake ta gudu atsakiyar tiles d'in dake d'akin ido bata San tunanin mai take ba bata ma San inda kanta yake ba su Safna kuwa duk suna kwance akan Hajiya Nafeesa kuka kawai suke bama su San mai Samha take ba ihun da Samha ke yi ne yasa suka d'ago da sauri banda Saiam da still take kallon waje d'aya batare da ta motsa ba

K'ok'awa ogansu da Samha ke yi sosai

Inda Akram yaji wani irin zufa na keto mishi sau hud'u kenan ana fita dashi operation amma bai tab'a attempting d'in yin wani Abu ba amma ayau kam bazai iya cigaba da pretending ba taku uku ne ya kai shi gaban gadon da ogansu ya turmushe Samha yana k'ok'arin rabata da kayanta

Cikin muryarsa mai sanyi yace " Stop ka bari ka tashi mu tafi ka rabu dasu haka we are here for money and we have it let's go now is 4 o'clock gari ya kusa wayewa let's go"

Duk maganar nan da yake yana kallon wani wajen

Ogansu kuwa ransa a mutuk'ar b'ace yace "Ak u must be out of your senses ka tab'a ganin mun fita operation batare da naci abinci ba dis stupid girl here is just like her stubborn mother let me put senses into her head Ak kana min shishigi fa aikinmu babu tausayi babu imani no mercy so don't even try and stop me badan mai gida dayace na bika ahankali ba wlh da tuni na FASA maka kwakwalwa"

Akram bai ce mishi komai ba illa ma ransa daya cigaba da b'aci dan ji yake kamar ya harbeshi ya huta

Ogansu kuwa k'ok'awa suka cigaba da yi da Samha Akram ya daka mishi wani irin mugun tsawa yana "ka kyalleta nace"

Ogansu d'agowa yayi yana kallon Akram cikin tsananin mamaki dan bai tab'a mishi haka ba adai dai lokacin da wayar killer ke ringing yana d'agawa yace OK OK

Da sauri ya kalli ogansu da idonsa ya Rine sabida b'acin rai yace "Boss fire ne ya kirani yace yan sanda sun taho inaga makota ne suka kirasu sabida sun ji Harbin bindiga"

Ogansu da sauri ya duro daga kan gadon ya d'auki bindingarsa yace "hurryy up let's live park all our things"

Da sauri su killer suka ringa d'aukar bindigarsu suna yin waje bayan ogansu ya d'auki brief case da akwatin gold d'in yayi waje dukansu da sauri suka ringa ficewa daga d'akin Akram ne a k'arshe sai da yaje bakin k'ofa ya juyo ya zubawa Samha ido dake wani irin kuka kamar ranta zai fita tana kiran mummy

Shima hawaye ne suka k'ara zubo mishi a lokacin data ga Hajiya Nafeesa kwance cikin jini yace "Allah ya jikanki da rahama kanena kuyi hakuri"

Atare suka d'ago suna kallonshi kafin su kai ga tunanin wani Abu ya fice daga d'akin da sauri.......
[2:33PM, 4/7/2018] 鈥�+234 806 462 6766鈥�: 馃寫 馃寫 *B馃叞K'IN D馃叞RE*馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫

*Written by*
馃拝馃拝 *Sadnaf*馃拝馃拝

*A heart touching story*

庐 *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_莎蓻 蓶啤艐'脓 啤艐俪醿� 蓻艐脓蓻艡脓膮谋艐 艐蓶 蓻蓶懦膯膮脓蓻, 醿撑� 莎蓻 膮俪艦啤 脓啤懦膯骚 蓶 骚蓻膮艡脓 啤蕜 艡蓻膮蓶蓻'艦_

#[email protected]
*#IG PML WRITERS*
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com

*Page 3*

Da Sauri su lion suka fice daga gidan suka hau motar suka bar Layin aguje

da mota biyu suka je tafiya sukayi mai Nisan gaske kafin su yanki wani daji sukayi ta kutsawa ciki babu gidaje ko d'aya sai bishiyu suke ta wucewa sai da suka kusa minti 20 kafin su isa wani katon gida dake tsakiyar dajin

Cikin zafin nama black da fire suka fito suka bud'e gate d'in gidan

Suke shige da motarsu tunda suka taho babu Wanda yayi magana acikinsu in banda ogansu Dake ta zuba tsaki akai akai

Akram kuwa yana daga bayan motar kansa sai Sara mishi yake har yanzu yana jin ihu da kukansu Samha a kunensa tundazu da suka taho yake hango hajiya Nafeesa a idonsa

Matar da ta tsaya tsayin daka Dan kar wani Abu ya sami 'ya'yanta matar da ta sadaukar da rayuwarta sabida 'ya'yanta take ya ringa hango yanda taringa tsalle tana dambe dasu lion da iya k'arfinta akan kar a ketawa 'ya'yanta haddi sai gashi nan a cikin mintuna da basu wuce Ashirin ba sai gata a kwance a cikin jini rai yayi halinsa lailai duniya ba ma tabbata bace rai ba'a bakin komai yake ba tabbas lokaci yayi daya kamata dubun Alhaji Bala ya cika

Lokaci yayi da mutane ya kamata su San irin sana'ar da yake yi insha Allahu bazai bari ya kuma fita wani operation d'in batare da asirinsa ya Tonu ba da wanan tunanin suka k'araso gidan bayan anyi parking ya fito daga cikin motar bayan dukansu sun shige ciki

A k'aton Palon da babu komai sai rug carpet da one seater guda d'aya suka zazzauna inda ogansu shi kuma ya zauna akan kujerar yana wani muzurai yana karkad'a k'afa ko ba afad'a ba kasan ransa a mutuk'ar b'ace yake

Akram ya zubawa ido a lokacin da yake shigowa shima fuskarsa a d'aure shima waje ya samu ya zauna kusa da fire dukansu suka sunkuyar dakai

Ogansu girgiza Kansa yayi ya d'auko wayarsa daga cikin Aljihu yayi dailing wani number yasaka a handsfree sai da yayi ringing ya kai sau biyar kafin a d'aga wayar cikin wani irin k'ak'ausar murya yace "Kura ya akayi kake kirana da asuba nan"?

Ogansu rusuna kansa yayi tamkar yana gabansa yace " Yi hakuri mai gida wani Abu mai mahimmaci yasa na kiraka yanzu Dan na Gaza hakuri"

Daga d'aya b'angaren Wanda yacewa Mai gida ya k'ara cewa "ina jinka"
Chapter 4 · 0% Book details