Sashe 2
Bakin Dare Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
insha Allahu babu abinda zai sameku zanyi iya k'ok'arina b'arayi ne suka shigo mana cikin gida Ku b'uya anan kar Ku sake Ku fito duk abinda za'ayi idan marasa imani ne bayan sunyi sata sai sun kashe mutum idan dai sunyi nassarar kashe nida mahaifinku Dan Allah Saiam ga amanar kanenki nan Ku cigaba da had'a kawunanku ina daga kabarina zan ringa muku addua Allah ya muku albarka kuji tsoron Allah a duk inda kuka tsinci kanku kunsan dai dai gwargwado na Baku tarbiyya kar bayan ranmu kuyi watsi da tarbiyyar da muka muku karku manta koda bana raye idan kukayi ba dai dai ba za'a tadamu ace ga abinda 'ya'yana suke aikatawa"
Tunda tafara magana dukansu ke kuka kamar zasu shide Samha kuwa kamar zata koma cikinta cewa take "Mummy insha Allahu bazasu kasheku ba Mummy mu b'uya anan karki tafi ki barmu Dan Allah"bugun k'ofar d'akin da akeyi ne yasa numfashinsu kusan d'aukewa
Hajiya Nafeesa kuwa tayi sauri ta turesu daga jikinta cikin sauri tace " zan kulleku anan ko da sun kashemu karku sake kuyi mana kuka addu'arku kawai muke bukata duk sallar da zakuyi kusamu a addu'arku Allah ya muku albarka ina cikin kabarina ina muku addu'a Allah ya karemun Ku Ku tsare mutuncin kanku Dan Allah akwai azumi guda biyu da ban rama ba Ku rama min idan rai yayi halinsa babu Wanda yake binmu bashi"
Duk maganar da take da sauri sauri takeyi jin datayi an shigo d'akin ne yasa ta jawosu tabi su d'aya bayan d'aya ta musu kiss agoshi tayi waje da sauri ta kulle k'ofar band'akin tare da wullar da mukullin acikin laundry basket dake gefen band'akin adai dai lokacin da b'arayin suka d'aga labulen daya raba d'akin da band'akin
Fitsari ne ya zubo mata sakamakon ganin su da tayi da manyan manyan bindigogi babu mask a fuskarsu kana ganinsu kasan babu Digon imani ko kad'an a zuciyarsu
D'aya daga cikin b'arayine ya buga mata gindin bindigar tare da janta tsakiyar d'akin adai dai lokacin dataji kanta na juyawa
A kwance taga Alhaji Nazifi atsakiyar d'akin mutane biyu sun d'ora mishi bindiga su shidda ne b'arayin dukansu suna sanye da bak'ak'en kaya dukansu dogwayen bindiga ne Ahanunsu sai Wanda yake bak'in k'ofa ne kawai ya rik'e k'aramin bindiga farine dogo mai manya manyan idonu ga wani katon tab'on sallah dake goshinsa kallo d'aya zaka mishi kasan cikakken Dan Fulani ne
Ahankali Hajiya Nafeesa dake rik'e da kanta ta fara binsu da kallo d'aya bayan d'aya inda ta sauke idonta akan ogansu dake zaune akan 3 seater dake d'akin ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya hallitar fuskarsa kawai ta isa ta razana mutum ko da bai rik'e bindiga ba kana ganinsa kasan bai San Kalmar imani ba Sam jijjiga k'afa kawai yake yana k'arewa ko ina kallo inda ya ringa bin hotunansu Saiam da Kallo
Akram dake bakin k'ofa shima a tsaye tunda ya shigo yayi tozali da hoton Samha ya zubawa hoton ido kirjinsa na wani irin bugawa da k'arfi yakasa d'auke idonsa daga kan hoton
Ogansu dake zaune akan 3 seater ne yafara Magana cikin muryarsa mai firgita mai saurare
"Hajiya ina wanan yaran naki suke dan da Alama bayan Shegun masu wahalar samuwa da muka zo Ku bamu zamu samu lafiyayyun abinci masu rai da motsi ba'a mana gardama ba'a mana musu ba'a b'ata mana lokaci idan d'aya daga cikin abunan Dana zayyana ya faru to tabbas zan fasa kwakwalwar mutum cikin minti biyu"
Yace yana juya bindigar hanunsa hantar cikin Hajiya Nafeesa ne ya kad'a Dan ga dukan alamu yaranta ne abincin da yake cewa kasa magana tayi
Wanda ke gefenta a tsaye ya daka mata wani mugun tsawa
Da sauri tace "akwai kud'i a b'angaren Alhaji akwai gwalagwalai na acikin akwati"
Pito kawai ogansu yayi su hud'u sukayi waje da sauri banda Akram dake tsaye abakin k'ofa
Ogansu kuwa ya cigaba da karkad'a kafa ya zubawa Hajiya Nafeesa ido yana lashe lebb'e aransa kuwa yana ayyana yanda zai sarrafa Hajiya Nafeesa
Fitar b'arayin da minti goma sai gashi sun dawo da wani katon brief case da akwatin da Hajiya Nafeesa ke saka gold d'inta agefen ogansu suka ajiye ya sauke k'afarsa tare da bud'e brief case d'in
Tozali yayi da wrappers d'in dubu dubu ya saki wani mahaukacin dariya yana "shegun kenan masu wahalar samu sabida Ku muka fito daddare nan"
Wrapper d'aya ya d'auko yayi kissing ya maida ya rufe ya jawo akwatin sarka da Dan kunnen wani kat'on sarka ya d'auko guda d'aya ya shinshina yana murmushi ahankali ya mayar da sark'ar ya d'ago yace "lion,scorpion killer black kun tabbata duka shegun kenan"
Wanda yacewa killer ne ya gyad'a masa kai da iya su kenan
Murmushin dake sa shi mugun muni tare da tona asalin muninsa ya k'arayi yana kallon Hajiya Nafeesa Alhaji Nazifi kuwa jikinsa in banda rawa babu abinda yake yayi fitsari ya kai sau biyu ko d'ago da kansa baiyi ba Dan yana ganin idan ya d'ago zasu iya harbinsa
Hajiya Nafeesa kuwa duk addu'oin data sani yi kawai take addu'a kawai take kada Allah yabasu ikon yi musu wani Abu bayan kud'in da suka d'auka
Ogansu karkata kansa yayi ya kalli Alhaji Nazifi yace " Alhaji ina abincin da zaku bamu muci ne"
Alhaji Nazifi d'agowa yayi cikin mugun rawar jiki da baki yace "akwai Abinci a kitchen ranka ya Dade bari na d'auko muku"
Dariya suka fashe dashi dukansu most especially ogansu har da kwanciya akan kujera Akram dake bakin k'ofa kawai ne baiyi dariya ba yana nan atsaye kamar gunki ya maida hoton Samha tamkar mudubi ko kifta ido baya yi
Ogansu kallon Killer yayi Dan acikin yaransa yana ji dashi shine Wanda ya d'auko halinshi
kashe mutum ba wahala yake mishi ba ce mishi yayi
"Killer gaya mishi wane irin Abinci mukeso"
Killer cikin kakausar muryarsa yace "Alhaji muna nufin ina yaranka suke muna so mu Dan huta dasu Dan munsan kana da yara nan ma d'akinsu ne"
Hajiya Nafeesa sallati ta saki da iya k'arfinta tafara magana tana "Dan girman Allah tunda mun Baku abinda kukeso ku kyallemu Dan Allah Dan annabi kuji tsoron Allah Ku tafi karku manta idan bawanda yake kallonku rabbi na kallonku idan kunfi k'arfin mu Baku fi k'arfinshi ba idan"
wani mugun ihu ta saki sakamakon gindin bindigar da killer ya buga mata akai take jini ya hau wanke mata fuska
Ogansu kuwa ko gezau baiyi ba illa ma k'ara kishingid'a da yayi yana kallon Alhaji Nazifi yace
"Alhaji zan tarwatsa kanka fa kana b'ata mana lokaci ina abincin suke Dan nasan b'oyesu kukayi"
Alhaji Nazifi da numfashinsa ke fita Sama sama kamar mai asthma cewa yayi
"Kayi hakuri ranka ya Dade wlh bangane abinci da kake nufi ba"
Girgiza kansa yayi ya ajiye bindigar hannunsa yayi wani irin Abu da ido dukansu suka ajiye bindigar hannunsu suka zazzauna banda Akram shi dai yana tsaye da bindigarsa a hannu yana jin wani irin zafi a zuciyarsa Dan yasan mai ogansu zai yi
Ogansu takawa yayi yaje gaban Alhaji Nazifi yace "to tunda baka gane ba yanzu zanci abincin agabanka inyaso sai ka d'auko min sauran na ci" daga haka ya nufi wajen Hajiya Nafeesa dake jin jiri sabida buguwar da kanta yayi
Hajiya Nafeesa wani irin tsalle tayi tayi gefe d'aya data ga Ogansu yana k'ok'arin kamota
K'au da kansa yayi ya kalli Alhaji Nazifi yace " kayiwa matarka magana na cita idan ba haka ba wlh tallahi zan harbeku Ku biyun"
Jikin Alhaji Nazifi ne ya d'auki mugun rawa ya saki wani fitsari mai zafin gaske cikin rawar murya yace
"Nafeesa ki tsaya Dan Allah kar su harbe mu Dan Allah ki tsaya"
Wani irin k'arfi da d'auriya ne yazo wa Hajiya Nafeesa ta kalli Alhaji Nazifi tace
" Dana tsaya wanan kafirin ya tab'ani gwara ya had'u shi da yaransa su harbeni idan na mutu kwana na ne ya kare bazan tab'a tsayawa ya keta min haddi ba wlh sai dai ya kasheni
"Alhaji ka bani mamaki akan me kake tsoron mutuwa ai ba a gujewa mutuwa idan lokacinta yayi duk inda ka kai ga tsoransa sai ya d'auke ka suyi min komai su kasheni indai bazasu tab'a min yarana ba"
Alhaji Nazifi sakin baki yayi yana kallon Hajiya Nafeesa da mamaki a fuskarsa
Sukansu b'arayin ba k'aramin mamaki ta basu ba Dan basu tab'a ganin mai k'arfin halinta ba
Ogansu wani mahaukacin dariya ya saki yace " ina San jarumai irinku hakan ya nunamin zan iya awa uku akanki kuma sai na kusanceki na kusanci yaranki agaban idonki idan na gama kuma na kasheki"
Gadan gadan ya nufi wajen hajiya Nafeesa
Inda Allah ya bawa hajiya Nafeesa wani irin k'arfi na ban mamaki suka fara k'ok'awa sosai
Babu yanda Ogansu baiyi ba akan ya tadiyeta ta fad'i amma ina tana nan atsaye kyam
mari kawai yake gaura mata a k'arshe ya jawo rigarta a fusace ya rab'e gida biyu
Wani mugun ihu Hajiya Nafeesa ta k'walla
Su Saiam kuwa suka hau buga k'ofar band'akin Dan tun dazu suke so su fito sai kuka suke ihun hajiya Nafeesa ne yasa suka fara buga k'ofar band'akin agigice
Inda Ogansu ya tsaya cak da k'ok'awar da yake yi da hajiya Nafeesa kallon lion yayi kawai ya mik'e yayi hanyar band'akin da sauri
Hajiya Nafeesa cikin zafin nama ta d'auki kwalban humrar dake gefenta ta jefawa Lion aikuwa sai a bayan k'eyarsa
Lion wani irin ihu ya saka
Ogansu ya saki baki yana kallon Hajiya Nafeesa dan bai tab'a ganin mai irin k'arfin halinta ba
Ahaukace hajiya Nafeesa taje ta tsaya agaban lion tana "wlh idan ina Raye bazan tab'a bari kuyi wa yarana komai ba ko da kunyi nassarar kasheni wlh tallahi jinina da kuka zubar bazai tafi abanza ba insha Allahu duk maganar da take kuka take sosai
Wani mahaukacin dariya Ogansu yayi lokaci d'aya ya tamke fuskarsa yayi kan hajiya Nafeesa gadan gadan.......
[2:33PM, 4/7/2018] 鈥�+234 806 462 6766鈥�: 馃寫 馃寫 *B馃叞K'IN D馃叞RE*馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫馃寫
*Written by*
馃拝馃拝 *Sadnaf*馃拝馃拝
*A heart touching story*
庐 *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_莎蓻 蓶啤艐'脓 啤艐俪醿� 蓻艐脓蓻艡脓膮谋艐 艐蓶 蓻蓶懦膯膮脓蓻, 醿撑� 莎蓻 膮俪艦啤 脓啤懦膯骚 蓶 骚蓻膮艡脓 啤蕜 艡蓻膮蓶蓻'艦_
#[email protected]
*#IG PML WRITERS*
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*page 2*