Sashe 7
Babana Da Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
itama ta tashi da nufin barin falon baba ya tsaidata, fuskarsa ta nuna damuwa sosai ya qarasa shigowa falon escort ďinsa nadaga bakin qofar falon suna jiran sa,
'Fatyma me akayi, meyasa naga wannan Canjin a fuskarku dan Allah ki gayamin damuwarki ki gayamin abinda ke damunki,
'ba komai baba,
'A'ah fatyma ki gayamin damuwarki, ko kuďi kike so.... ta ďago da tsananin mamaki tana kallonsa hawaye sun taru a idanuwanta,
'kuďi basa birgeni a Yanxu baba, bana buqatar kuďi, kulawarka nakeso nida qanwata xamu samu?
'har akwai wata kulawa da xan baki a Yanxu ne bayan ga mijinki, karki manta nifa ďan siyasa ne da mutane ke buqatata a kowane lokaci, sau nawa xan gaya miki haka fatyma, so kike nazo na xauna dake alhali Ga mijinki ko xn bar mutanena nadawo gareki ne?
A Yanxu xuciyarta tayi taushi abubuwa sun soma yi mata yawa gab take da kamuwa da ciwon xuciya duk da bata ďebe tsammani ga hawan jini a tare da Ita a ynxu,
'baba laifine idan ka xauna damu ka tambayi damuwar mu mun gayama, ba danni ba kodan Fauxiya daya kamata ta taso cikin soyayyar mahaifi tunda ta rasa uwa, ba haka Mami ke mana ba baba, kuka take sosai, ka nuna mutane sun fi mu xaka iya sauraren matsalar wasu banda yaran da ka haifa muma munada haqqi akanka,
Idan da rana kana tare da mutane da dare fa ko sau ďaya ne acikin sati baba, amma sai mu share fiye da wata ďaya bamu sanyaka a ido ba alhali muna a gida ďaya, baxaka waiwaye mu ba sai dai hange daga nesa.... ya katseta..
Enough fatyma sai Yanxu nagano dalilin dayasa Fauxiya bata gaidani ba, wato kina so ki raba tsakanin ya da mahaifi, kina cusa mata mugayen hali a xuciya dan ta tsaneni ko, kinaso ki butulce min duk sati bana tura maki kuďi a account ne..... Sosai kalamansa sun raxanata Kuma sun bata mata rai har batasan lokacin da tayi masa tsawa ba,
Kariqe Kuďin bama so baba, aikina ma ya wadatar, daga kai har Ahmed bana buqatar Kuďin ku tunda dasu kuke taqama akan nida qanwata...... bata kai ga qarasa Mgnr ta ba taji saukar Mari a kuncinta,
Wannan shine Karo na farko daya soma Dora hannunsa Akanta tunda ya haifeta bama itaba bai taba dukan yaransa ba wannan ma bacin rai ne,
Bangaren fatyma Kuwa batayi mamaki ba ko nuna damuwa Dan ya mareta saboda a ynxu ta riga tasanya a xuciyarta baya qaunarsu Kuma bakinta ya kasa mutu....
'kome xaka min baba dai dai ne amma Ina so ka sani nida Fauxiya a halin Yanxu bama buqatar Kuďin ka idan har baxaka iya xama damu kasanya mu....kuka yaci qarfinta ta juya ta hau step tana kuka sosai abinka ga farar mace fuskar har tayi jawur,
Sosai hankalin Deedah da Baban ya tashi, ya juya xai bita baba ya riqo hannunsa,
'ka riqe sirrina a yau da kasani, ina son Faty fiye da raina wannan ma tsautsayi ne, ya juya ya fice jikinsa a sanyaye...
_wane sirri ne Wannan?_
BABANA DA MIJINA
©Fertymerh Xarah
13 and 14
Dedicated dis page to Maryam Kwaise & kdeey
Tana shiga ďakin ta faďa Kan gado tana kuka, kuka take sosai fiye da minti biyar hr lokacin tana jiwo muryar mahaifinta da mijinta amma batasan me suke mgn akai ba, ta tashi da kyar ta shiga toilet,
Fitowar ta tayi dai dai da shigowarsa ďakin, Idanunsa akanta tsananin son ta da tausayinta ya mamaye xuciyarsa musamman yau da yasan ko Waye mahaifinta, yaga mahaifinta dumu dumu cikin shigar matsafa shiyasa yace ya boye sirrinsa ga yar'sa,
A sanyaye ya qarasa jikin bango ya jingina jikinsa har rawa yake,
'Salihar mace kamar Iman, mai haquri da tawakkali batayi dacen uba da miji ba, mahaifinta matsafi ni mijinta barawo, kwallah ta taru a idanuwansa yayi Saurin sharewa,
Kwanciya tayi batare da ta Kalle sa ba, yaje ya xauna a kusa da ita,
'Iman K....... tayi Saurin katsesa,
'enough Pls Deedah kada ka dameni, ka riqe kalamanka bana son ji, haquri ne nagaji da ji, ta tashi fuuuu ta fito daga ďakin, kai tsaye ďakin fauxie ta nufa tayi kwanciyarta.....
2 days~
Har lokacin Ahmed ya kasa samun ta, taqi ta sauko akan fushin da take dashi, babban tashin hankalinsa a ynxu ranar da duk ta gano ko shi Waye, ya furxar da iska daga bakinsa yana kallonta dawowarsa kenan daga aiki, yau sai dai ayi ta taqare ya gaji da wannan fushin Nata,
Yayi switching wayarsa Kada akirasa, ďakin su ya nufa fauxie tabi bayansa,
'yaya ka dawo baka siyo min komai ba yau Kuma baba bayanan,
'na manta gobe xnje dake na siyo maki, meya hana miki barci yau haka? ta dubi Iman ta dake qoqarin rufe falon kafin ta maida kallonta garesa,
'anty ta tsaidani, ta koyamin karatuna inba haka ba gobe malamin islamiyar mu xai min duka,
'Fyn an gud, sister ta kyauta, ya soma taka step ďin yana riqe da hannunta,
'yaya yau baxakaje training bane, ya juyo yana kallonta da mamaki ta tsareshi da idanuwa tana jiran amsa, ya ďauke kansa da kyar ya iya amsa mata
'baxan je ba,
'meyasa ta qara tambayarsa?
'saboda yau baxaa yi ba,
'amma yaya kai baa nuna ka a tv kana ball why? Wannan Karon bai amsata ba ya nufi dakinta da Ita, dijeh harta kwanta sai dai batayi barci ba,
'ki sauya mata kayanta xuwa na barci Kuma ki tabbatar da kunyi addua kafin ku kwanta,
'tor yallabai mungode, ya dubi fauxie
'night baby.... Murmushi tayi tana kallonsa,
'night too.... Ya juya ya fice, wanka yayi ya fito ya shirya cikin kayan barci har lokacin Iman bata kwanta ba tana xaune bakin gado da wani file a hannunta baisan kona miye ba amma fuskarta ba walwala ya lura fushi takeyi dashi sosai,
Baya son duk wani abu da xai bata ranta fitar dare ce xai rage ya bata irin kulawar da takeso, don haka yau bayajin xai jurewa fushinta domin ta fushinta yana da weakness sosai he truly loves his wife,
Sai ya qarasa gabanta ya tsugunna haďe da riqo hannunta duka biyu ya haďa danashi, ya langabar da kansa idanuwansa sun juye sun rikiďe ja,
'Am sorry Iman, na kasance mai laifi a gurinki ina neman afuwarki kiyi haquri, tayi shiru bata tanka ba kuma bata kallesa ba,
'fitar dare ce, xn rage sosai fiye da tunaninki, bana so ki xargeni da aikata alfasha, mijinki salihi ne bayan kwallo ba abin da nake fita yi, ina so ki kyautata xato mai kyau agareni, xn cigaba da xama dake dan farin cikin ki ina sonki Iman.... ya faďa haďe da miqa tafin hannunsa tayi masa kiss, idan tayi yasan ta haqura idan batayi ba kuma bata haqura ba,
Ta Cira Kai ta dubeshi a hankali sai ya bata tausayi dan Numfashi kanshi a wahale yake furzar dashi, sauri da sauri,
Amma Jan aji irin namu na mata sai ta qara tsuke fuskarta ta balla mishi harara wadda inka lura ba komai ne acikinta ba face tsananin son mijinta, xuciya da gangar jiki ma sun Shaida...
Irin kallon da take masa yasan ta haqura, yasan halin kayanshi ya qara langabar da kansa cikin shigar tausayi haďe da qara miqa mata tafin hannunsa,
Ba musu ta sumbaci hannun tana murmushi, ya ja dogon hancinta bayan ya xagaye hannuwansa a qugunta yana kallonta,
Wannan file ďin a ajiye shi ayi aikin lada wify.....
[3/29, 1:23 PM] Mairosss: BABANA DA MIJINA
©Fertymerh Xarah
14
Tun daga lokacin ya rage fita sosai wani sa'in sai tayi barci ya saďaďa ya fice,
Wani lokacin bata sanin fitarsa da dawowarsa, sai ta dawo cikin walwalarta ta soma samun sauqin mijinta saura mahaifinta,
Akwai wani lokaci suna xaune ita da fauxie suna kallon wani film na matsafa suna sanye da kaya jajjaye, buďar bakin fauxie sai cewa tayi..
'lah anty duba irin kayan baba, fatyma ta ďan dubeta,
'ke shirmenki akan kowa ne harda baba baki bari ba, kinsan ma'anar su kuwa..... fauxie ta girgixa kanta,
'masu shan jini ke sanya irin su, kinga Allah ya tsari baba ko.... Fauxie ta gyada Kai sai dai tayi shiru tamkar wata Mai naxari, ta buďe baki xatayi mgn, Iman tace
'ďauko min wayana ďaki da hijab ďina kixo ki rakani maqota anyi rasuwa, ta tashi da sauri ta fice bata jima ba sai gata ta dawo,
'Amma bada tedy xaki bini gidan gaisuwa ba ko? ta tunxuro baki kafin ta cillata Kan sofa, ta qagu su fita tana son yawo a rayuwarta, fatyma ta tashi suka fice,
Gidan talakawa ne sosai masu buqata, sun rasa Mai gidan sai matar da ya bari da yara biyar, suna dawowa Iman ta aika masu da buhun Shinkafa da dubu biyar akai, sosai sunji daďi kuma sunyi godiya...
Tun lokacin da ta fahimci cikine da Ita take kaffa kaffa dashi tare da roqon Allah ya barmata shi, shima Deedah Wannan Karon ya dage da addua yana son haihuwa....
Tafiya ta kamasu xuwa skt, inda xasuyi operation a wani gida, a motar haya suka tafi su uku ne sai sauran passengers,
Akwai wani mutum dake cikin motar tunda ya shiga bashi da aiki sai xagin barayi shida na kusa dashi, su Deedah na jinsa,
Driver ke tambayarsa meyasa kake xaginsu haka,
'bari driver basu min komai ba amma suna ban haushi, ai dana haifi barawo gwanda na haifi shege, wai akwai hasararra uwa a duniya kamar wacce ta haifi barawo, sai da gaban Ahmed na faďi xuciyarsa na bugawa tunowa da Inna, ya fakaici ido yana kallon sauran abokansa suma ransu a bace,
Suka cigaba da Mgnr su,
ďayan yace ai ina haihuwar barawo kashe shi xnyi dan baida amfani, gwanda ďan siyasa da barawo,
Driver yace baxan haifi ďa in kashe shi ba sai dai na nema masu shariya, wani yanada dalilin xama barawo kawai Allah ya shiryesu yasa su daina....
Ba Wanda yace Amin, sun iso gwadabawa suka sauke wannan mutumin da abokinsa, wadanda ke tare da Deedah suma suka ce nan xasu sauka, sai akabar Deedah da driver kawai,
Su kuma suka bi bayan wancan mutumin ba tare da yasani ba sai da suka ga gidansa tukunna suka shiga motar kasuwa,