Sashe 25
Babana Da Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye su Dr Merah suka nufi falon Iman domin yi mata ta'aziya, tana ganinsu ta tashi da sauri ta nufesu, sai leqen bayansu take burinta taga Deedah a bayansu amma wayam,
Ta dubi Dr Merah, Dr Deen, Dr Bakori, Sa'eed, sai taga suna hawaye kowane na jin nauyin haďa ido da ita a yau, bakinsu yayi nauyi ga duk kalmar da xata fito bakinsu,
'Banga Deedah ba likita, ina kuka barshi?
Merah yayi qarfin halin mgn, Idanunsa akan nata,
'Dama Wanda ya mutu yana dawowa ne Iman? Deedah is dead, Deedah has gone and he will never come back, ya tafi ya barmu dole haquri xamuyi da wannan rashin Allah ya fimu sonsa mutuwa na kan kowa,
'wace mgn kakeyi likita, Kada kace min da gaske Deedah na ya mutu, ya tafi ya barni nida qanwata, ya tafi yabar jinjirinsa, dan Allah kace masa ya dawo, yaxo ga kayanshi ya Sanya yaje jumma'a, ta juya tana neman inda ta ajiye kayan,
Kai da kaganta kasan bata hayyacinta a ruďe take, inbashi ba, mace kamar Iman Mai kunya da kawaici, Mai haquri da tawakkali, Mai hankali da nutsuwa, yasan da hankalinta baxata tsaya gabansa tana wannan mgn ba ynda take matuqar girmamashi,
Gabaki ďaya falon suka ďauki kuka, Dr Deen ya fita da sauri shida Sa'eed baxasu jure ganinta a Wannan halin ba,
'ki nutsu fatyma, Merah ke gabanki, baxan maki qarya dan na cutar dake ba kinsani, Deedah ya tafi inda baxai dawo ba Kinsan miye mutuwa please pray for your father yana buqatar addua sosai akan Deedah, Deedah ya tafi cikin kyakkyawan qarshe fuskarsa kaďai xata Shaida hakan da ynda jikinsa yayi kyau, ki roqa masu gafara ki masu addua, please fatyma ki nutsu,
Nan da nan jikinta na soma rawa sai karkarwa take sai ga hawaye sharrrrr,
Shikenan da gaske Deedah ya tafi,
Bakinta na rawa ta nemi gurin xama da kyar tana faďin,
'Allah ya jiqansu, Allah ya gafarta masu, Allah ya haskaka kabarinsu,
Duk falon aka ďauki Amin, wasu Kuwa suka fashe da kuka......
My wattpad Phertymerh1
[04/04, 12:35 p.m.] Pherty👯:
*Babana da mijina*
©Fertymerh Xarah
*Dis page is for you, Lilmeerahcute, Xuhura Ajiya, Faty Shuwa & Meenah 4va*
35
Nan Merah ya sunkuya yayi mata gaisuwa ya fice, fitarsa keda wuya Sa'eed da Dr Deen suka shigo suka mata gaisuwa suka fice,
Mutane sai shigowa ake yi mata gaisuwa, ga Pherty novels, Fertymerh Xarah novels, Duniya Makaranta, Taskar Marubuta, RAZ novella, Mata masu duniya, Matan kwarai da sauransu sai xuwa suke,
Da dare gidan ya watse su Dr Fulani ma sun tafi ya rage ita da salima tana jiran Sa'eed yaxo ďaukarta, ga fauxie kwance a jikinta sai jinjirin yana gefe cikin shawl yanata barci,
'anty yaushe yaya xai dawo, ki kirashi kice ya siyomin ice cream,
'bake kikacemin malam ya gayamaku duk wanda ya mutu baya dawowa ba, shima baxai dawo ba sai dai mu same sa acan,
'anty yaushe xamuje mu same sa,
'yau ko gobe kowane lokaci xamu tsinci kanmu a inda yake, kullum kisa a ranki a kowane lokaci xaki iya mutuwa,
'Yanxu anty yaya cikin qasa aka sanyashi,
Iman ta gyada Kai tana hawaye,
'Kuma baxai dawo ba anty?
Nan ma ta gyada Kai tana kallonta,
'Kuma anty baxamu qara ganinshi ba?
Nan ma gyada kai tayi, sai taga fauxy tana sharar kwalla hakan ya qara sa hawayen Iman suka daďa xubowa sosai,
Salima da ta sallame sallah ta dubesu cikin tausayawa sai kawai ta girgixa kanta jikinta a sanyaye wannan mutuwar ta girgixa ta bama kamar ta Deedah, da itace ta rasa Sa'eed ďin ta batasan halin da xata shiga ba sai taji tana qara son mijinta,
'tashi ki kiramin adama ko dijeh su baki abinci kici gaki bakida lfy, ta noqe kai
'anty ni baxan ci ba,
'meyasa?
'na qoshi,
'a'a babyn yaya, me kikaci da xakice kin qoshi, tashi kici abinci sai kisha magani, dole xa'a koma dake asibiti kodan idanunki,
Fauxie ta tashi da kyar tayi sashen masu aiki,
Suna xaune da salima Sa'eed yaxo daukan su, basu jima ba suka fice, ya rage Iman kawai a falon sai jaririnta,
Sai taga falon yayi mata faďin gaske har wani tsoro takeji ita kaďai aciki, yau xata kwana bada Deedah ďin taba, yau Deedah ta xai kwana acikin qasa, tayama xata iya barci a gadonsu batare da shi ba😪?
Sa'eed Kuwa suna xuwa gida suka sami yaransu duk sunyi barci, Indo tana shimfidar dasu akan gadonsu, bayan sun shiga ďaki ya dubeta,
'inason tausa salima xn samu? taja guntun tsaki haďe da bata fuska tana cire kayan jikinta,
'Mts nifa a gajiya nake yau nima, tunda naje gidan rasuwa nake xaune sai aikin rarrashinta nake, in banda taurin kai irin na Iman dan *Babana da mijina* sun mutu sai na hana kaina abinci inada ďanyen jego, inaji yau komai bata ciba,
Yaji jikinsa yayi wani iri, kalamanta sun tsoratashi wato koshi ya mutu baxata damu ba,
'ynxu ni idan na mutu baxaki damu ba kenan,
'kai haba fata ta gari, bana son wasar mutuwa ko kaďan indai akan Kane,
[04/04, 1:42 p.m.] Pherty👯:
Yasani salima na sonshi amma ta Kula dashi e baxata iya ba,
'ita Iman miye laifinta anan da take baki haushi,
'kai dai bari kawai, itada fauxie abin a tausaya masu ne amma na haihu yau baxan hana kaina abinci ba, ta cillar da kayanta tana kallonsa,
'ynxu baxan samu tausar ba kenan,
'gsky ni nagaji kayi haquri har gobe,
'haqqina fa? tayi masa wani kallo,
'haba Wanda baiyi tausa ba ina xai iya ďaukar wata lalura kuma, sai tayi shigewarta toilet tabar shi a tsaye yana kallonta ya girgixa kansa a xuciyarsa yana nema mata shiriya, ya nufi dakinsa amma kuma sai me ya kasa kwanciya, tunaninsa na gun Iman jin yau duk bata ci komai ba,
Ya tashi ya xira doguwar jallabiya ya ďauki key ďin motar sa ya fita salima dake toilet tana wanka tana jin kukan motarsa ta fito a guje ta window ta duba,
Tabbas shi ďinne ya fita to Ina ya nufa a ynxu? Jikinta duk kumfane sai ta nufi toilet da sauri ta watsa ruwa ta fito jikinta har wani rawa yake,
Gasasshiyar kaxa ya siyo mata mai xafi, da drinks Kala Kala tunda baisan wane take so ba, cimma iri iri irinta masu haihuwa ya siya yaje gidan,
Mai gadi na ganin motarsa ya shaidasa ya buďe gate ďin ya shiga,
Koda ya shiga falon tana xaune dirshan a qasa fauxie da jaririnta suna gefe sunyi barci, ita kuwa tana riqe da charbi tana kallon yaran,
Sallamar sa yasa ta juya tana kallon qofar, idanunta sunyi mata nauyi gasu sun kumbura, ta ďauke kanta daga kallon sa,
Ya qaraso falon yana kallonta ji yake kamar ya rungumeta ya rarrasheta a ynda ya ganta,
Ya ajiye ledar a gabanta yana kallonta,
'kici abinci fatyma, bai kamata ki xauna da yunwa ba, you are a doctor Kinsan illar haka ga mai haihuwa, ko dan wannan jinjirin ya sami abinci kici please,
Ta juya tana kallon jaririn kafin ta maida kallonta garesa, sai wani kuka yaxo mata gwani ban tausayi shi kansa sai ya tsinci kansa cikin hawaye suna haka sai ga adama taxo da plate ďauke da farfesun nama sai qamshi ke tashi yaji kayan yaji irin Wanda akewa masu haihuwa ta ajiye a gabanta tana kallonta,
'Dan Allah hajiya kici ko kaďan ne sai ki shanye romuwar xakiji jikin ki ya saki sosai musamman idan kinyi wanka,
Ba musu ta buďe kowane ci take ba kakkautawa dakaga yanda takeci xakayi tunanin ta kwana biyu bataci komai ba, duk sukayi shiru suna kallonta,
Sai da tagama ta dubi adama,
'bani tafassashin ruwa nasha, kinsan baxan sha na sanyi a ynxu ba,
Adama taje ta kawo mata ruwa a flakes tasha, kafin kace me sai ga xufa na karyo mata sai ajiyar xuciya take,
Sa'eed ya jima gidan yana kwantar mata da hankali kafin yayi mata Sallama ya fice,
Ta dauki fauxie ta kaita ďakinta kana ta dawo ta ďauki jaririnta,
Kayan jikinta ta soma cirewa tana son watsa ruwa sai taga mammanta sun ciko sosai har wani ciwo suke mata, ta dubi jaririn sai barcinsa yake, tayi toilet tayi wanka,
A Daren acikin barci sai tayi mafarkin gata tare da Deedah a wani lambu ta rufe idanunsa da wani baqin kyalle taje ta buya shikuma sai nemanta yake, xataxo ta tsokanesa ta koma da gudu da haka har ya kamata ya rungumeta sosai a jikinsa yana faďin,
'wana kama, na kamaki ciremin kyallen dake fuskata, tana dariya ta cire masa kyallen ga mamakinta sai taga ya juya yana murmushi yana yi mata bye bye,
Ta bisa tana kiran sunansa tuni ya fice, a firgice ta tashi tana kiran Deedah, caraf idanunta na sauka akan jaririn amai yaron yake sai kuka yake iya qarfinsa, tana jin wayarta na qara a lokacin bata ďauka ba,
Ta dauki jinjirin ta sauko daga gadon tana jijjiga yaron, amai da yake ya daďa tayar da hankalinta Kada shima ya mutu ya barta,
Sai ta fara kuka ta gigice batasan ynda xatayi ba,
Wayarta na cigaba da kuka tana dubawa taga Dr Deen ne, da hanxarta ta ďauka,
Kuka take Kamar ranta,
'shima xai mutu likita please help me...,
'Waye xai mutu?
'jaririn... sai taji ya tsinke Wayar,
Yana kwance a ďakinsa ne da kayan barci a hakan ya fito cikin sauri yabar gidansa yayo gidan, Mai gadi najin horn yaqi budewa yana kallon agogon hannunsa to 2:00 am idan ba barawo bane Waye,
Yaji horn ďin sai yinsa ake ya leqa ta window dai dai lokacin da Dr Deen ke fitowa a motarsa a harxuqe yana ganinsa yaje ya buďe masa gate,
A Wannan lokacin yaron ya daina amai sai dai bai bar kuka ba, ta fito dashi falon gudun ya tayar da fauxie, sai safa da marwa take dashi a falon itama kayan barci ne ajikinta riga da dogon wando masu kauri ne,
Yana shigowa falon suka haďa ido, sai da yaji wani abu a xuciyarsa,
Ita kuwa tayi mamakin ganinsa sai a lokacin ta tuna ai likitan yarane a paediatric,
Da sauri ta iso garesa hankalinta nakan yaron shikuma Idanunsa na kanta ta miqa masa yaronta,