Sashe 6
Babana Da Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tasan babanta Mai kudin gaske ne Kuma ďan siyasa ita shaidace akan yanda yake sonta ita da Fauxiya hakama mijinta tasan yana matuqar sonta tor menene abin damuwa akansu, meyasa take xubar da hawaye akansu, Allah ne masanin gaibu acewar xuciyarta.......
Tana yin parking Fauxiya ta fito da gudu da tedy a hannunta, tana rufe motar taji ta rungumeta ta baya, ta juya da kyar tana kallonta,
'oh Fauxiya ai sai ki kadani...
'anty kinyi kuka ne, meyasa ki kuka tambayar fauxie taji daga Sama, ta riqa hannunta suka soma tafiya tana faďin,
'idanuna ke ciwo, kinci abinci? ta gyada Kai tana kallonta,
'Anty an bani assignment a skul,
'shikenan anjima xamuyi tare....
Wanka tayi, tana yin sallah ta xube nan ta kwanta saboda Xaxxabi dake damunta,
Fauxiya ta shigo da plate ďin abinci a hannunta kai tsaye inda take kwance ta nufa, ta tsugunna tana faďin...
'Anty ki tashi kici abinci, Kindawo baki ci abinci ba shine na ďebo maki...
Ta buďe idanuwanta tana kallon fauxie sai taga duk ta damu, plate ďin ta kalla, nan take xuciyarta na soma tashi, da sauri ta tashi ta nufi toilet tana kwararo amai, hakan Kuwa ya rikita fauxie ta sameta toilet ta riqa ďaya hannunta tana yi mata sannu,
As a professional doctor kai tsaye ta gano halin da take, cikine da Ita, is she happy or not? bata sani ba, sai ta soma hawaye a fakaice kada fauxie ta ganta a Ranta Kuma addua take Allah ya bar mata cikin....
Babana da mijina
©fertymerh Xarah
11. And. 12
Yinin ranar duk a kwance tayi sa, Fauxiya na tare da Ita, sallah kawai ke tadata daga inda take kwance,
Bayan magrib Deedah ya shigo gidan, yayi mamakin rashin samunta a falo, yaje ďakin fauxie bata nan sai ya haura sama,
Da Sallama ya shiga ďakin, Iman tayi barci Fauxiya ce ta amsa sallamar tana xaune kusa da ita da drawing book akan qafafunta hannunta riqe da pencil, da murmushi take kallonsa Wanda ya bayyanar da farincikin ganinsa,
'welcome brother....
'thanks my baby, ya ajiye kayan hannunsa yana faďin..
'drawing kike yi haka, me kike xanawa.. tayi murmushi tana kallon xanen kafin ta dubesa,
'A house, uncle yace mu xana gida it's an assignment, sister ba lfy shine baxata min ba, sai da gabansa na faďi
'Iman ba lfy, meya sameta, ya soma taba jikinta, Fauxiya ta tashi da littafi a hannunta ta fita tana faďin Ina xuwa yaya xakamin assignment ďin...
bai tankata ba ya tallafo kan Iman, jikinta xafi rau ta buďe idanuwanta tana kallonsa kafin ta maidasu ruf,
'meke damunki,baki lfy shine baki Kira kin sanardani ba, jin bata tankaba ya ďauketa ya ďora ta akan gado,
'kinsha magani? Ta girgixa kanta,
'tor meyasa, Ana ciwo ba magani, nan ma tayi shiru, wayarsa ta ďauki qara, oga nas ya gani a rubuce kamar baxai ďauka ba sai Kuma ya Kara a kunnesa,
'shikenan gani xuwa, shine kawai abinda taji ya faďa batare daya qara bi ta kanta ba yasa kai ya fice, ta bisa da idanu tana kallonsa hawaye na xubo mata,
Fauxie na xaune falo taga fitowarsa, ta tashi da sauri ta haura sama da littafinta a hannunta,
Ganin fatyma na kuka yasanyata rau rau da idanu Kamar xatayi kuka,
'Anty meyasa kike kuka? ta soma share mata hawaye,
'anty kince idan mutum bai lfy baya kuka kuma abinci yake ci, kina kuka kinqi cin abinci inje inkira baba ya kaiki asibiti, ta girgixa kanta,
'baba bai dawo ba, kinyi assignment ďin? ta girgixa kanta,
'A'a sai brother ya dawo xamuyi tare, fatyma ta tashi xaune da kyar kanta har wani nauyi yake mata,
'naji kamar ana kiran sallar isha'i idan nayi sallah xn maki, kin mayi magrib Kuwa Fauxiya? ta tunxure bakinta,
'A'ah anty...
'meyasa, wai ke meyasa bakyason sallah ne, kullum sai nace kije kiyi sallah, ta qara shagwabe fuska
'Anty ai ni qaramace sai naxama babba xanyi sallah, ta ďaure fuska sosai tana kallonta,
'see you, shekara takwas ne baki girma, kitashi kije kiyi sallah tun ban dake kiba marar wayau, ta tashi tana hawaye sosai ta cillar da pencil ďin hannunta, fatyma tabi bayanta sanin halinta ita batasan meyasa yarinyar batason sallah ba Kamar wata tababbiya,
A tare sukayo arwalla suka fito... ko kafin fatyma ta gama sallah ita harta gama magrib da isha'i, ai Kuwa tana sallamewa taja kunnenta,
'kiji tsoron Allah Fauxiya, baa wasa da sallah tun kina qanqanuwar ki bakyason sallah ai da matsala, gayamin dame dame kike karantawa a sallar, idanunta taf da hawaye take kallonta,
'Anty fatiha da nas nayi,
'Kice Wlhy..
'wallahi anty... ta saki kunnenta tana kallonta,
'duk mai wasa da sallah wuta xa'a sanyashi baxai shiga aljannah ba, kuma Duk Wanda bayason sallah xai shiga wuta, bakisan banbancinki da Anty John da uncle obi sallah ba, ko kingansu suna sallah? ta girgixa kanta, Christian basu sallah sai musulmi, tell me ke Wacece...
'A Muslim.... yauwa babyn brother sai Kiriqa sallah kinji... ta gyada Kai tana kallonta cikin gamsuwa...
'Anty ni xan shiga aljanna, ke xaki shiga aljanna amma baba baxai shiga aljanna ba..... da sauri ta ďago tana kallonta cikin tsananin mamaki,
'meyasa?
'shi baba baya sallah, ni bana gani yanayi, anty yana sa wani kaya ya shiga ďaki Inaje shiga ya hanani..
'karna qara ji a bakinki, baba xai shiga aljanna yana sallah mana, inbanda abinki xai shiga ďaki xaki bisa...
'Amma anty ai....
'shut up... ta katseta, bana son surutunki marar amfani, ta janyo abinci tana ci kafin kace me tasoma kwarara amai a gun, Fauxiya na kanta tana yi mata sannu, sosai ta jigata tace
'kiramin Adama ta gyara gurin nan, ta fita da gudu sai gata ta dawo da adama sai sannu suke mata...
Har 12 Deedah bai dawo ba hakama mahaifinta, Fauxiya ce ta kasa runtsawa ganin halin da yayarta take ciki yayi xaune tana kallonta,
'Fauxiya je inda dijeh ta haďa maki tea ki kawo min, ta sauka da gudu ta fita bata jima ba sai gata da cup a hannunta ta hau gadon tana faďin,
'anty kisha magani irin Wanda kike bani,
'A'ah ni banason magani... Fauxiya taje ta ďauko irin Wanda tasan tana bata Inbata lfy, panadol
'Pls anty kisha... ganin Fauxiya ta damu sosai ta karba tasha da swan kafin ta ďora tea akai, sai da ya kwanta mata kana ta janyo Fauxiya a jikinta,
'xo ki kwanta nasan kina jin barci, Gobe ba Skul idan naji sauqi xuwa Sunday xn maki assignment ďin, Fauxiya ta kwanta a jikinta tana murmushi,
Ta jima sosai kafin barci ya ďauketa, kallonta take cike da tausayin kansu, ba kulawar uba ballantana ta miji, ta tabbata da Mami na da rai baxata barta haka ba, ta soma hawaye sosai haďe da qanqameta Fauxiya jikinta....
Babana da mijina
©Fertymerh Xarah
12
Har aka soma kiraye kirayen sallar asuba idanunta biyu ta kasa rumtsawa, yanda taga rana haka taga dare Deedah bai dawo ba...
Qarar motar mahaifinta taji shima kenan ba gidan ya kwana ba, tor a Ina ya kwana tambayar danayi wa kaina lokacin dana ďaga labulen window ina kallonsa dai dai lokacin ya fito cikin motarsa sai faman waige waige yake kamar wani marar gsky,
Wannan Karon xuciyata ta kasa yardamin, na kasa amincewa wannan hali na *babana da mijina*,tabbas akwai wani abu boye tsakanin su, duk da xato xunubi ne Wannan Karon ina xarginsu, ina xargin *babana da mijina* akan wannan fitar dare, ina suke xuwa, me suke yi a dare ba wani meeting da training a tsakanin Su tabbas akwai wani babban al'amari da suke boyemin Wanda ya kamata na sanya ido akai....
ta sauke ajiyar xuciya haďe da Sakin labulen, ta sunkuci fauxie tayi toilet da ita, da kyar ta samu tayi arwalla sai mita take,
'anty ina barci kin tada ni...
'sallah xakiyi idan kin gama sai ki koma barcin.... tayi shiru idanunta a lumshe,
A tare sukayi sallar Fauxiya ta koma ta kwanta Iman Kuwa tana xaune inda tayi sallah da charbi a hannunta,
'Anty karki manta ki tadani inje islamiya kada inyi latti.... taji Mgnr ta daga Sama, ta juya tana kallonta idanunta a lumshe take mgnr,
'kinji Anty...
'Naji....
7:30
Dijeh ta gama shirya ta cikin uniform ďin islamiya, 8 suke xuwa, Iman ta sauko da qaton hijab a jikinta hr lokacin idan ka kalleta xaka gani da sauran Xaxxabi a jikinta,
'kinyi breakfast ďin ne? ta girgixa kanta,
'kicire hijab ďin kada ki bata shi da tea dama bakinki kamar mai yo-yo, tana dariya ta cire hijabin,
taja hannunta suka nufi dining ďa kanta ta haďa mata tea ta xuba mata arish da kwai,
'Anty ni bana son arish Kuma sai Dana gayawa lami kartayi.... Iman ta soma buďa sauran dishes ďin tana faďin
'sai me kike so Auta,
'qosai...
'qosai Kuma? Tea da qosai xaki haďa, ta gyada Kai tana kallonta,
'tor Gashi ai ba abin faďa bane, inaji arish ďin saboda ni tayi ni baxan iya cin komai a Yanxu ba, ta xuba mata a plate dai dai lokacin Deedah ya shigo da sauri yanayinsa xai tabbatar ma bai cikin hayyacinsa burinsa yaga umminsa a halin ynxu yana shigowa ya tsinkayota xaune akan dinning ita da fauxie,
Iman taji shigowar sa amma tamkar bata San da shigowarsa ba, kallonsa Fauxiya tayi fuskarta ba walwala kamar yanda ta saba taryarsa,
'Mrng yaya ta faďa idanunta akan tea.. Sosai yayi mamakin ganin yanda fauxie tayi masa to nata Mai sauqine akan yanda matar tasa ta ďaure sosai..
'ya jiki Iman... Ke Mai karatu idan kin tanka ta tanka, wani qololo ya taso ya tokare xuciyarta suna haka sai ga Baban ya shigo cikin shirinsa da alama xai bar qasar,
Deedah ya juya yana gaidashi cikin girmamawa, bayan gaisuwa da fatyma tayi masa bata qara kallonsa ba, Fauxiya ma tashi tayi da hijab ďinta a hannunta ta sanya haďe da nuna mata qur'anin ta,
'Anty tuna min farkon surah... ta gayamata tayi murmushi ta sumbaceta a goshi ta fice tana fadin sai na dawo anty, batare da ta waiwayi kowa gurin ba ta fice da gudu,
'A dawo lfy Auta, baba yabita da kallo cike da mamakin halin ko inkula da fauxie ta nuna akansa yau, meke faruwa ya tambayi kansa,