Sashe 26
Babana Da Mijina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'likita ka taimaka kada ya mutu bansan yanda xn kasance idan na rasa shi ba, soyayyar Deedah ce akansa please doctor ta faďa wannan lokacin tana kallonsa idanunta taf da hawaye,
A sanyaye ya karbi yaron yana kallonsa, cikinsa kawai ya duba ya gane yaron yana ciwon ciki ne sai ya juya da sauri yana faďin,
'ina xuwa, ya fice da sauri,
Ta xauna nan qasa dafe da kanta da duka hannayenta biyu,
Ya salam.... sai taji xuciyarta ta kasa sukuni, take toilet ta nufa ta ďauro arwalla taxo tana sallah,
Har tagama basu dawo ba, hankalinta ya qara tashi, ga kanta yayi mata wani uban nauyi saboda rashin barci, ta dawo falon tana kallon agogon dake manne a falon 4 tayi, xuciyarta ta kasa sukuni,
Ta cigaba da xaman jiransa har barci ya ďauketa,
sanda ya dawo tana barcin yaron ma yayi barci, dama barcinta sama sama ne tanajin motsinsa ta tashi tana kallon hannunsa,
Taje ta leqa yaron bai mutu ba barci yake, ta sauke ajiyar xuciya ta karbi yaron tana murmushi, yabata ledar yana mata bayanin maganin da ya siyowa yaron,
Ta juya fuskarta ďauke da murmushi sai sumbatar yaron take tana jin farinciki a xuciyarta kasancewar sa a raye, yana tsaye yana kallonta,
No thank you, nothing more kawai ta karbi yaron ta juya, wannan ba wani abu bane farin cikinta yakeso kuma yagani a fuskarta shima sai ya tsinci kansa cikin jin daďi,
Har ya juya kamar daga sama yaji muryarta,
'doctor...
ya juyo yana kallonta, fuskarta da murmushi take kallonsa,
'thank you....
Ya gyada kai shima fuskarsa da murmushi yana kallonta sai dai bai tankata ba,
Bayan Wannan bata qara cewa dashi komai ba ta juya cikin qaunar yaronta tayi shigewarta ďaki, shima ya juya ya fice,
*Masu qorafin rashin typing ďina, kuyi haquri please, I don't have enough time a ynxu cos of my project, pray for me, masoyan babana da mijina Tnkuuuu ol.*
My wattpad Phertymerh1
*Babana da mijina*
©Fertymerh Xarah 💞
36
_Congratulations for the completion of ur book Rabi'atu Sk Mashi, MATATA CE, ko ina xanga Rabi'atul Adawiya? Nagode da qaunarki,_
_mistake page 35 in babana da mijina, ban sani ba ko tsananin ruďewa ce tasanya Iman sallah bayan ta haihu, it's a mistake pls._
Da kyar yaja qafafunsa yabar gidan, duk jikinsa a sanyaye yake har ya iso gidansa,
Sai da yaje ya duba mahaifinsa har lokacin barci yake kafin ya koma side ďin sa, kwanciya tayi haďe da lumshe idanuwansa, fuskarta yake gani, murmushinta wani abu ne mai girma a xuciyarsa, da alama tana matuqar son yaron ya gani a kwayar idonta don haka yayi alqawarin Kula da Ita da yaron kamar shi ya haifesa, da Wannan tunanin barci ya ďauke sa,
Sa'eed Kuwa yana xuwa gida ya sameta xaune a falonsa tana jiransa, cikin wasu irin shu'uman kayan barci, rabonta da sanyasu yana ji tun farkon aurensu, ya ďauke kansa cikin basarwa kamar bai ganta ba yayi hanyar ďakinsa ta biyosa tana faďin,
'ina kaje da wannan daren Abban Adnan,
Yau kuma har wani Abban Adnan ya samu ya raya hakan a xuciyarsa shi da ake kira da xallar sunansa Sa'eed,
Bai dubeta ba bai Kuma tankata ba ya hau gadonsa yayi kwanciyarsa fuskarsa ba walwala hakan yasa take tsoron tunkararsa Kada ya sauke fushin akanta, sai ta soma mgn a hankali,
'Dan Allah ina kaje, Allah yasa ba gurin wata kaje ba dan bansan yanda xnyi da xuciyataba,
A fakaice ya ďan dubeta cikin mamaki bai bari sun haďa ido ba ya ďauke kansa, tana sonsa ne bata iya Kula da shi,
Ganin baxai tankata ba ta kwanta a qirjinsa, da sauri ya juya mata baya haďe da Jan dogon tsaki, Hakan da yayi hankalinta yayi matuqar tashi tasan idan Sa'eed yayi mata haka to yana fushi da itane,
'kayi haquri ďaxu wasa nake ma xnyima tausa ďin,
'karki kuskura ki tabamin jiki, inba haka ba ranki xai baci... duk wannan mgnr da yake fuskarsa ba walwala,
Nan da nan ta soma hawaye tayi xaune xuruu tana kallonsa, tana gani ya tashi ya kashe wutar ďakin Kafin ya dawo ya kwanta batare da ya kalleta ba, hankalinta ya tashi sosai ta tashi tabar ďakin ta nufi nata, ranar barci a idonta sai dai barawo....
Sa'eed Kuwa barcinsa duk na Iman ne, yana tare da Iman, ya tashi yana adduar Allah ya bashi Iman su kasance tare cikin farinciki da kula da junansu.
Iman Kuwa tana shiga ďaki ta shimfide yaron, ta gyarawa fauxie kwanciyarta anan taji jikinta xafi rau, ta manta da taci abinci batasha magani ba, gefen fuskarta ma ya fara ďebe kumburi, tausayin yarinyar ya kamata,
Taya akayi fauxie ta fita wayo da dabara, Ashe surutunta bana banxa bane, sai komai yake dawo mata sabo, lallai fauxie ba qaramin namijin qoqari tayi ba dan da baba bai gayamasu komai kafin ya mutu ba da baxatasan komai ba,
Ashe da gskyr Deedah da yace fauxie ce ajalin baba, sanda yayi furucin taso ta tambayesa dalili amma ta manta, Ashe Deedah yasan baba matsafine amma bai taba gayamata ba sai Faďan da sukayi na qarshe dashi inda yake cewa, *gwanda xama da barawo akan xama da matsafi..*,
Inama Deedah ta xai dawo, xata xauna dashi a matsayinsa na barawo, tana son mijinta fiye da tunanin mai karatu,
*Babana da mijina* sune jigon rayuwata, yau babu su daga ita sai qanwarta da ďanta... ta soma waige waige a ďakin kamar xataga Deedah, dama a irin wannan lokacin yake dawowa gida, ta tashi da sauri tana kallo ta window gani take xataga motar mahaifinta ya dawo, xuciyarta ta kasa amincewa da mutuwarsu, meyiwuwa xasu dawo Gobe a tunaninta sunyi tafiya ne tadawo cikin ďakin har lokacin hawaye take,
Magani ta ďauko da ruwa taxo ta tayar da fauxie,
Kuka ta fara, tayi saurin toshe mata baki da hannu gudun kada ta tayarda jaririn,
'yi shiru karki tayarda baby, magani xaki sha sai ki koma barcin,
'anty baxan sha ba.... ta qara kwanciya idanunta a lumshe, Iman ta riqo hannunta haďe da sunkuyawa dai dai fuskarta,
'please babyn yaya, idan kinsha magani yaya will be happy, kuma xakiji sauqi kafin ki koma Skul fuskarki xata dawo dai dai, your friends will not laugh at you,
Ta buďe idanunta a hankali tana kallon Iman itama kallonta take, sai ta tashi xaune, Iman ta bata maganin tasha tana yatsina fuska kamar xatayi kuka bata barta ta kwanta ba sai da ta tabbatar ya kwanta mata, fauxie taje kusa da yaron ta riqo hannunsa ta riqa da nata,
'Anty shi hannunshi yana da laushi, yaushe xaiyi girma kamar ni muyi wasa,
'kiyi barci ba surutu na tayarda ke kiyiba, fauxie tayi shiru haďe da rufe idanuwanta bata saki hannun yaron ba, Iman ta kwanta a kusa dasu tana kallonsu, barcinta a ranar sama sama ne sai ta fara ta tashi a firgice.
*
Washe garin ranar Dr Deen tare da mahaifinsa baffa, nan yake bashi lbrn Iman, sosai ya tausayamasu sai yaji inama Xahradeen xai aureta ya kula da yaronta da qanwarta sai ya tuntubesa da Mgnr,
Dr Deen yayi shiru kafin ya dubi baffa,
'xamuyi Mgnr wani lokaci baffa, ya tashi ya fice cikin shirinsa na xuwa asibiti,
Sa'eed ma yana shirin xuwa bank salima ta shigo, ta gaidashi ya amsa fuskarsa ba walwala,
'breakfast ďin fa,
'na qoshi,
'Dan Allah kayi haquri ka yafemin,
Ya ďauki jakarsa yasa kai ya fice batare daya dubeta ba, tabisa da kallo ranta a bace tabbas idan har wata mace kesa yana mata Wulaqanci a ynxu wallahi ko Wacece sai taga bayanta.....
Tunda sassafe Iman ta shiga wankan ruwan xafi, yaran basu tashi ba harta gama ta fito, sai taji daďin jikinta sosai, tana shirinta take jiyo hayaniyar mutane tasan baxai wuce yan uwansu bane da suka xo, ita batason xaman makokin nan da duk yawanci Munapurci ake, sai ayita qananan maganganu kan mamaci, sun maida gidan kamar gidan biki ba mutuwa ba, sai fita ake da abinci da juice, jiya kaďai tana lura da yanda yanayin gidan ke tafiya, almubazzarancin yayi yawa.
Wata dattijuwace tayi Sallama ta shigo ďakin,
Iman ta amsa sallamar tana kallonta bayan sun gaisa,
'Tace Inna ai bai tashi daga barci ba,
'banda abinki fatyma shi jariri ai baya tashi barci karkiyi mamaki ma ynxu har ayi wankan a gama bai tashi daga barci ba, bani shi nan ki gani, Iman ta ďauki yaron tana kallonsa kafin ta miqa mata shi,
Tana xaune tana shan kunun kanwa fauxie ta tashi barci lokacin har angama yiwa yaron wanka ana gasa masa cibiya,
'anty nima ayimin wanka cikin robar baby,
'a'a kije dijeh tayi maki a toilet ke bakisan kin girma ba kinaso Inna taga jikinkine,
Ta make kafada kamar xatayi kuka,
'ni banaso anan nake so,
'yi haquri aje toilet ayi maki kinji, keda akewa a Jacuzzi 🛀 Ina ruwanki da robar wankan jariri,
Ta soma cire kayanta Iman bata ankaraba sai ganinta tayi cikin robar, Inna ta soma dariya, iman bata ce komai ba har dijeh taxo ta ďauketa da robar tayi toilet da ita sai daďi takeji,
Angama wankan tafito komai sai na jariri xa'a shafa mata,
Lokaci ďaya Sa'eed da Dr Deen suka xo, ta fita suka gaisa dasu kafin su wuce gurin aikinsu,
Dr Merah ma na qoqari akansu har akayi adduar qarshe, ranar komai ya dawowa Iman sabo da kyar Merah ya kwantar da hankalinta harta yi shiru,
Ranar suna yaron yaci sunan mahaifin sa Ahmed, Dr Deen, Sa'eed da Dr Merah sosai sunyi namijin qoqari gurin sunan yaron tamkar Deedah na raye, ba abinda suke nema suka rasa daga ita har jaririn da qanwarta, ba abinda xata cewa waďannan maza uku sai godiya da fatan alkhairi a rayuwarsu,
Haka rayuwa ke cigaba da tafiya, Dr Deen da Sa'eed na iya qoqarinsu na ganin sun kula da Ita tare da nuna mata soyayya,
Ba wannan ne a gabanta ba a ynxu, ba wanda takeji a xuciyarta, ba wanda take ita ba lokacinta a cikinsu bayan qanwarta da ďanta,
Sai addua Sa'eed da Deen keyi a xukatansu na ganin ta amince da soyayyarsu a shirye suke da su bata farin cikin da ta rasa a baya,