← Book details Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 40

Sashe 8

Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Kaje ka duba gidan da ya yi maka, idan kun daidaita sai ka fada min na tura kudin"

Nan Wizzy ya fara masa kirarin "chau chau ANGON MATA BIYU, Allah ya taimake ka"

Murmushi Don ya yi ya dauki naddin wiwi daya ya kunna ya fara sha

"Na tambayeka mana"

"Ina jinka"

"Dama a duniyarnan akwai mata virgin da suka rage"

Wizzy ya ce gaskiya bana tunanin akwai sauran mata virgin sai dai yara masu tasowa

"Mata ta Aisha virgin ce"

"Dagaske?"

"Wallahi nima abin ya yi matukar bani mamaki"

"Kai ammafa my Guy ka chaba, virgin fa?"

"Bari kawai test dinga ma daban ne"

"Gaskiya na tayaka murna sosai"

"Nagode abokina"

Suka cigaba da shan wiwinsu

Sai da azahar Aisha ta fito bayan ta yi sallah, shiga kitchen ta yi ta ga Haseena tana girki

"Sannu da aiki Aunty"

Haseena wani kallo ta watsawa Aisha, ta kalleta sama da kasa

"Yauwa sannunki"

"Aunty ke da kanki baki kira na tayaki ba"

"A'a, kin san yauke jego kike yi, jeki kawai ki yi ta tsarki da ruwan zafi, zan yi komai"

Aisha Juyawa ta yi tabar kitchen din Haseena ta bita da harara "shashasha kawai, an ce miki bari zanyi kiyi tayi wa mijina girki, nima ai yanzu na iya"

Ta cigaba da ayyukanta, Aisha kuwa komawa ta yi ta kwanta, wayanta ne ya yi ringing ta dauka ta duba Aunty Rasheeda ce, amsawa ta yi "hello Aunty"

"Aisha yakike?"

"Lafiya lau Aunty"

"Dafatan kina shan maganin?"

"Aunty ni na gaji wannan magani na azaba, ai gwara a Zane ni"

Aunty Rasheeda tai yer dariya "kodai kin shiga kwaryar manya ne"

"Aunty me haka yake nufi"

"Manta kawai, zan kawo miki wasu novel ki karanta, da alamun har yanzu da sauranki

Haka suka cigaba da wayarsu har suka yi sallama, Aisha ta katse wayan ta ja bargo ta kara lullube jikinta

Prof Attahir da Mum da lastborn zaune a falo suna hira

Prof Attahir ya ce ina missing din mamana

Mum ta ce wallahi kai dai bari, kullum da tunaninta nake kwana nake tashi, ina tausaya mata, ta shiga wani sabon rayuwar da bata saba ba

"To ai a hankali zata goge, kema ai sai dana sha wahala na gogar dake"

Ta jefa masa harara cikin wasa

"Yanzu kuma sai na fika gogewa"

"Wane ke"

Haka suka cigaba da hiransu, lastborn na wasanshi

Aisha ta gaji da bachci dawowa falo ta yi ta samu Haseena

"Sannu Aunty"

"Yauwa sis"

Aisha ta zauna, Haseena wani kallan tsana take mata

"Su Aisha an shiga sahun manya"

"Aunty me kike nufi?

"Manta kawai"

Ta kawo wani hirar, suka hau yi, Haseena nayi ta jiran Don ya dawo ya ci girkinta amma bai dawo ba ranar sai da daddare, suna hira a falo sai gashi ya shugo

Haseena ta tashi da gudu ta je ta rungume shi, Aisha ta sunkuyar da kanta "sannu da dawowa"

Bai amsa ba ya Tsura mata ido

"Haka kika ga yer uwarki ta yi, zuwa zaki yi ki rungume ni sannan kiyi kissing dina"

Haseena ranta ya yi baki Aisha tai shuru kuma bata tashi ba

"Nasan maganinki yau, zaki goge"

Haseena ta ja shi suka tafi daki, bayi ta kaishi ta yi masa wanka sannan suka fito daki tasa masa kayan shan iska, ta fesa masa turaruka

Tsayawa ta yi tana kallan yadda ya yi kyau sosai

"Nagodewa Allah daya mallaka min kai a matsayin mijina"

Murmushi ya yi yana kallanta

"Abincinka na dining muje ka ci"

"Banyi tunanin kunyi abinci ba hakan yasa na cika cikina da abinci kafin na shugo"

"Kenan abincin ya tashi a waste kenan"

"Ki bari gobe ki yi min girkin naci ko, ai yanzu Aisha ta koya miki ko?

Ta bata rai "ba ita ta koya min ba, nina koya da kaina"

"Ah lallai kinyi kokari"

Rungumesa ta yi tana yer shagwaba "I need baby, ka yi min ciki"

Banbareta ya yi daga jikinsa "ba yanzu ba sai nan gaba"

"Kamar yaushe?"

"Nan da shekara uku"

Zaro ido ta yi cikin tsoro "ya yi yawa gaskiya"

"Nan da shekara uku na shirya a fara kirana Dad, ai kin gane"

Lumshe ido ta yi "to shikenan abinda kake so nima shi nake so"

Sumbatarta ya yi a baki sannan suka fito falo suka tarar da Aisha na aikin kallo, inda take zaune nan yaje ya zauna, ya zaunar da Haseena a gefensa, yana tsakiyansu, sa hannu ya yi ya rugumosu yana shafa jikinsu

Aisha ta kasa samun natsuwa banbarewa ta yi daga jikinsa ta mike, ya dago ya kalleta

"Ina zaki je?"

"Bachci nake ji"

"Bachci kuma, to je kiyi"

Harta juya zata tafi ta tsaya, ta waigo

"Gobe zan koma makaranta"

"Ban yarda ba"

Ta tsaya tana kallanshi kamar zata yi kuka, ya kalleta

"Ban yarda ki koma makaranta ba, jeki kwanta ki yi bachci"

Aisha da sauri ta shiga daki ta fada kan gado tana kuka

Aisha ta yi kukanta harta koshi sai zama ta yi kawai tana tunani, Haseena da Don zaune a falo suna hira, sai shafa jikin junansu suke yi, suna tado sha'awa, sai wuraren sha daya Don ya banbare jikinsa ya mike

"Sai da safe"

Zaro ido ta yi, idonta ya cika da ruwa "karka yi min haka mana, jiya baka kwana dani ba, yauma ka ce ba za ka kwana dani ba, sannan ka tado min sha'awarka yanzu, ba zan iya jurewa ba"

Wani irin kallo ya yi mata "Amma ke sau nawa nake kwana dakin ki?"

"Nidai ka taimaka min don Allah"

"To shikenan zan yi miki sau daya amma ba'a dakinki zan kwana ba"

"Na yarda"

Rungume shi ta yi suka fara shafa junansu, cire masa wando ta yi ta zaunar dashi kan kujera, sai ita ta tsugunna a tsakankanin cinyoyinsa ta shiga sucking dinsa cikin salon kwarewa, ya fara numfashi da kyar da sumbatu, ganin ya kusa kawowa yasa ta daina sucking dinsa, saita zauna kan cinyarsa, ta tura banana 🍌 tana sama tana kasa, sai sumbatu suke yi, Haseena dama sumbatunta da biyu take yi

Aisha tana juyo kurnaninsu, tabe baki ta yi "sex? banga amfaninshi ba, banda wahala sai dai kawai don Baby, kuma ni ina son baby sosai, ina son na haifi Babyna na dinga mata wanka da kwalliya"

Aisha ta rungume filo tana murmushi

Style kala kala babu wanda Don da Haseena basu yi ba, sun ji dadin junansu, sai wurin karfe daya suka samu natsuwa, Don yaje ya dakko tukunyar shishansa yayi mata mix ya kunna ya fara sha, Haseena tai tai tasha amma ya hanata, ya ce mata ta wuce daki shi dakin Aisha zai tafi

"Ka tafi mana, ni a falo zan kwana"

"To ke kika sani"

Ya gama shan shisharsa, ji ya yi cikinsa yayi fayau, a duk lokacin da ya yi mix da wiwi sai haka ya faru, tashi ya yi

"Sai da safe"

Haseena ta bishi da kallo ya wuce dakin Aisha, ta tabe baki "aikin banza, ni nasan wannan cin da ka yi min ciki ya shiga, dole ma ina da ciki" kwanciyarta ta yi a kujera

Aisha zaune bakin gado tana lallatsa wayarta sai ga Don ya shugo, gajeran wando ne a jikinta, ba ta yi shakkarsa sosai ba, amma haushin shugowarsa ta yi, zuwa ya yi ya zauna gefenta

"Kinyi min karya zaki je ki kwanta, kwanciyar kenan?"

"Shuru ta yi ba ta ce komai ba"

"Yakamata ki sake jiki, ni mijinki ne, a yanzu nine komai naki, baki ga yadda yer uwarki take min ba, tana bani kulawar daya kamata kuma ina son haka"

Ta dago ta kalleshi "ka taimaka min ina son karatu, kabar ni gobe na tafi makaranta"

Jawota jikinsa ya yi ya rungemata

"Kinsan miye, yadda kika adana jikinki kika kawo min nima dole na tayaki adanawa sannan Allah ya jarabceni da kishi, koba mata ta ba indai ina neman yarinya bana son na ganta da wani, kishin da nake yi a kanki ya wuce misali, ba zan iya barin ki ki cigaba da zuwa makaranta ba sai dai zaki koma karatunki ta online, ina ga hakan ya yi ko?"

Kawai lumshe ido ta yi, "Mata ta yunwa nake ji, jeki hada min shayi"

Tashi ta yi batare da ta yi magana ba ta fita, ta hadu da Haseena a falo, Haseena ta bita da kallo

"Aunty sannu"

Ta tabe baki "ai ke zan cewa sannu, tunda kina fama da jarababben mijinki"

"Aunty kenan" Aisha ta fada ta wuce kitchen batare data jira jin wani maganan Haseena ba, Haseena ta ce "dole watarana ki tafi ki barni tare da mijina"

Aisha hadawa Don hadaddan shayi ta yi sannan ta fito zata wuce daki, Haseena na ganinta ta yatsine fuska

"Sabon shiga, waya ga anji dadin namiji"

Don zaune bakin gado Aisha ta shugo dauke da farantin shayi, ta durkusa gabanshi ta mika masa, murmushi ya yi ya dauka yana lasar labbansa

Ta tashi taje dayan gefen gadon ta zauna, shanye shayin ya yi gabadaya

"Na gama"

Zuwa ta yi ta dauki faranti da kofin shayin ta mayar kitchen ta dawo, bata sameshi a dakinba, da ta ji kara a bayi tasan yana ciki, zama tayi a kujerar gaban mirrow tana tunani "nasan dole sai ya yi, to miye mafita, gashi raunin da ya ji min yana min zafi" haka ta cigaba da tunani har ya fito daga wanka, yanzu daure yake da tawul sai gabanta ya fadi rasss tafara rarraba ido

"Lafiya baki je kin kwanta ba, dare fa yana yi kuma kinsan dai har yanzu ina hora ki"

A hankali ta je zata kwanta ya katse ta "bana kwana da mace da kaya, tubewa zaki yi"

Zaro ido ta yi tana kallanshi, bai bi ta kanta ba ya je ya kwanta yana daure da tawul a kugunsa

"Na ce ki tube kayanki, ko saina tashi na tube miki da kaina"

"Ba zan iya ba, ina jin kunya"

"To saiki kashe wuta in bakya so na kalli kayana"

Aisha hawaye ya ciko a idanunta

"Wallahi ko kukan jini zaki yi sai kin tube kayan jikinki yau, idan zaki bata min lokaci kuma zan tashi na tube miki"
Chapter 8 · 0% Book details