← Book details Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 40

Sashe 24

Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Don ya ce Ammi Haseena fa kishiyar Aisha ce, kuma Aisha ta fita zuciya me kyau, ina da tabbacin Haseena keda sa hannu a zubewar cikin Aisha

Ammi ta ce maganar kishiya bai taso ba don tana kishiyarta ba dolene ta cutar da ita ba

Don ya ce ki yi tunani da kyau, Haseena ta dade bata zo gidan nan ba sai yau da abin nan ya faru, sannan da muka je asibity ta gane cikin Aisha ya zube bata jira mu ba tai tafiyarta alamar burinta ya cika

Shuru Ammi tai tana nazari kamin ta ce ba zan yanke hukunci ba kai tsaye na ce Haseena ita ta yi sanadiyar zubewar cikin Aisha, amma ni da kaina zan yi bincike na gano gaskiya

Don ya ce wallahi Ammi idan ya tabbata ita ce sai na yi mata abinda kare ba zai shinshina ba

Ammi ta dan hararesa "har yanzu baka daina halinka ba ko, kar dai watarana ka je ka jawo mana magana, ina rasa irin zuciyarka"

Mikewa ta yi "ka tashi ka wuce, dare ya yi ni zan je na kwanta"

Don gyara kwanciyarsa ya yi a kan kujera ya mike

"Yau anan zan kwana"

"Kai bana son shirme ka tafi ko"

"Ammi don Allah ki taimaka min ki barni na kwana anan"

Shuru tai tana kallansa sannan ta ce to idan a gidan nan zaka kwana, ai akwai dakuna ba a falo zaka kwanta ba

Sosa kai ya yi ya kalli Ammi

"Ni Ammi da zaki taimaka min tunda yanzu dai Aisha bata da ciki sai ki bani ita mu tafi, inma daki zaki bamu a gidan nan mu tare duk zanyi farin ciki"

Ammi tai zuru tana kallanshi, "ikon Allah bai karewa, wai ba akwai Haseena ba a gida, ka tafi mana, ko ita Haseena ba zata yi maka abinda Aisha za ta yi maka

Ammi ina missing din abincin Aisha, wallahi Aisha na taimakona

Ammi ta ce to yanzu sai ka yi hakuri kasan idan cikin mace ya zube akwai jinin dake fita sai ya gama fita zan baka ita

Don ya yi shuru kamar ya yi kuka sai ya ce to nidai Ammi ki barni naje na gaisa da ita, kawai ina son jin muryarta

Ta ja karamar tsaki "banda lokacinka ka ga tafiyata"

Ammi ta wuce ya bita da kallo cikin takaici

Daki ta wuce ta sami Aisha tai bacci, ruge kofar tai ta baya ta cire makulli sannan ta wuce side din Abba,

Ammi ta kwanta kan gado, tana missing din Abba, nazarin magangun Don ta rika yi, ta shiga tuno ranar da tazo ta sami Aisha da Haseena tsaye a harabar gidansu, Aisha na kuka tana fadin tana son cikinta, kada a raba ta dashi, haka Ammi ta cigaba da tunani

Don zuwa ya yi zai shiga dakin Ammi, ya ji an kulle gam, bibbigawa ya shiga yi a hankali yana kiran sunanta, kamar a mafarki Aisha ta ji ana buga kofa ana kiran sunanta, ta farka ta tashi tsaye

"Kamar Ya Umar"

A hankali ta taka taje ta tsaya dai dai kofar

"Na'am"

Jin muryarta yasa Don ya ji dadi

"Aisha bude min kofa"

"Ni ban rufe ba Ammi ce ta rufe ta baya sai da asuba zata bude ni"

"To yanzu ya za'a yi kenan, ina son ganinki, wallahi ina kewar dumin jikinki"

Aisha ta ce nima na yi kewarka sosai, ina bukatarka kusa dani amma Ammi bata gane hakan

Don zamewa ya yi ya zauna a wurin, ya jingine bayansa da kofar dakin

"Yanzu haka kenan zanyi ta rayuwa batare dake ba, ina cikin wani hali"

Aisha itama zama ta yi ta hada bayanta da kofar dakin ta ce mu cigaba da hakuri

"Dear gashi mun rasa Bebinmu, munyi asara"

"Ka yi hakuri, Allahn daya bamu shiya amshi abinsa, kuma shine zai bamu wani"

"Wannan karan zanyi kokari na baki yan biyu, daya me kama dani daya me kama dake"

Aisha ta danyi murmushi gami da shafa cikinta "Allah ya kawa masu albarka"

"Amin mata ta kuma kinsan dai banda sa hannu a barewar cikinki"

Aisha ta ce nina sani ba kai bane, ina ni a Jikina ba za ka cutar dani ba

Haka suka raba dare suna hira har bachci ya dauke su, sai da asuba Ammi tazo tashin Aisha ta ga Don kwance a kasa bakin kofar dakin yana bachci, ta tsaya tana kallanshi cikin tsananin tausayi, kasan uwa da danta, dukawa ta yi ta shiga tashinsa

"Umar ka tashi"

Farkawa ya yi "Ammi har asuba ya yi"

"Yanzu Umar anan ka kwana, baka gudun sanyin tiles, kilama zazzabi ya kama min kai" tana magana tana taba wuyarsa kamar zata yi kuka

"Karki damu zazzabi bai kamani ba"

Jin magana kasa kasa yasa Aisha ta farka da Ya Umar a bakinta "ka tashi ne?"

Ammi ta ce a zuciyarta kar ace Aisha itama dai a kasa ta kwana, da sauri ta bude kofar

Ai kuwa ta samu Aisha zaune bakin kofa

Ammi ta dafe kirji "na ga ta kaina"

Aisha ta mike da sauri ta dukar dakai, Don wani farin ciki ya yi da yaga Aisha

Ammi ta ce Allah ya shiryeku, lamarinku na rikitar dani

Ta kalli Umar "ka wuce masallaci kafin lokaci ya kure"

"To Ammi"

Don ya wuce, Ammi bata kulla kofar ba ta barshi a bude sai ta koma side din Abba saboda ta ji tausayin danta, ta bashi dama ya dan gana da matarshi

Aisha ita dai har ga Allah Ammi na takura mata amma ba yadda zata yi, ta shiga bayi tai alwala ta dawo tai sallah ta roki Allah ya sauke ta lafiya, bayan ta idar ta kwanta ta lullube tana tunanin mijinta, kamar daga sama ta ji an bude kofa an shiga da sauri ta juya, ganin Don yasa ta sauka gadon, ta je da sauri ta rungume shi

"Barka da safiya Baban Baby na"

Yai mata kiss a goshi "yauwa maman Baby, ina missing dinki"

"Nima haka mijina"

Ya shiga lalubar bakinta, ya fara kissing dinta itama tana mayar masa da martani, sun sha bakin juna mai isar su kafin suka sake juna, a marairaice Don ya kalli Aisha

"Baby zan sha Nono"

Itama shagwabewa tai "idan kasha nima sai nasha naka"

"To ki fara bani nima saina baki"

Tube rigar bachcin dake jikinta tai, nonuwa suka baiyana, sun kara girma sunyi kyau a hankali Don ya furta "wow, zaki kashe ni"

Zuwa tai ta zauna kan gado ta mike kafafuwanta, "zo kasha"

Da sauri ya hau kan gadon, ya kwanta kan cinyoyinta, ta tallabo kansa kamar karamin yaro, tasa mishi Nono a baki, da sauri ya cafke yana tsotsa, dayan nonon kuma yasa hannu yana murzawa, Aisha ji ta yi kamar zata mutu tsabar dadi, kai hannunta tai kasanshi, ta cusa hannu cikin wandonshi ta kamo banana 🍌 tana ligwigwidawa, tana wasa da yan marainansa

Hankalin Don ya fara barin jikinsa, a hankali ya ce Baby ki bude min zan ci

Tashi ya yi ya shiga cire kayansa, ita kuma wandon bachci kawai ta janye, sai ta kwanta ta wangale kafafuwarta, duk ta kosa ta ji ya shige ta

Ya gama tubewa, banana 🍌 ya mike sosai sai zillo yake yi, hawan kan gadon ya yi yasa hannu ya kara wangala kafar sannan ya danna banana cikin HQ

Aisha ta ce "washhh" jinshi take har mara, zafi take ji, ta maraice "kana min da zafi, ka daga min kadan kadan"

Saiya fara mata a hankali tana jin dadi, ya kai wani lokaci yana yi sai ya janye banana "juya na ci ta baya"

Juyawa ta yi baya, tai masa goho, ya danna banana yana iyo a mararta sai zubar da ruwan dadi suke yi, sun dade suna abu daya suna canza style kala kala, sai wurin kusan karfe tara na safe suka dawo haiyacinsu

Rungume suke da juna sosai sun lullube da bargo, suna kallan junansu cikin farin ciki

Don ya ce Mata ta wallahi idan har ina cinki ina manta komai na duniya, bana jin akwai wata mace a duniya da ta kaiki

"Nima fa idan kana min ina manta komai, kafi komai a duniya dadi, taya zan rayu batare da kana yi min ba"

Ya dan ja kumatunta "me nake miki"

Ta yi karamin murmushi "Ci na mana"

"Ahh lallai my baby kin horu, haka nake so"

Aisha ta lumshe ido "mijina kai ka koyar dani zamantakewar aure, wallahi yau ko mutuwa ka yi babu namijin da zan Kalla ya birge ni, kai kadai ne namiji a wurina

Haka suka cigaba da hira a tsakaninsu

💋 mu sani hirar batsa tsakanin mata da miji yana da kyau 💋

Ammi tuntuni take falo ta kosa ta ga sun fito amma shuru kuma gashi ba za ta iya shiga ba, ta ga abin daya fi karfinta, sai wurin karfe goma sha biyu ta yanke shawarar zuwa, ita damuwarta Aisha ta ci abinci

Aisha Don sun shiga bayi sunyi wanka sun fito, Don ya maida kayanshi, Aisha kuwa wani atamfarta ta saka riga da siket ta yi kyau, ta tsaya gaban madubi tana kyalli, bayan ta gama tasa dan kunne, sannan ta juyo ta kalli Don, ta marairaice "kazo ka saka min"

Da sauri ya je ta bashi tsarkan, yana kokarin sa mata Ammi ta shigo, duk suka juyo suna kallanta itama kallansa take yi

Bakinsu a hade suka ce ina kwana Ammi

"Lafiya lau, dama nazo na fada muku kuzo ku yi breakfast ne"

Tana gama fada ta fita, Aisha suka kalli juna da Don sai suka yi yar dariya, Don ya cigaba da sa mata tsarka

Tun da sassafe Haseena ta biyawa Feedo suka tafi asibity, nan take aka shiga da Haseena theater room bada dadewa ba likita ya fito, suna hada ido da Feedo su kai murmushi sannan Suka wuce office

Likita ya zauna, Feedo itama ta zauna ta ce Doctor ina sauraranka, baka ce komai ba

Murmushi ya yi mata sannan ya ce anyi nasarar cire mahaifarta, idan kina soma zan baki

Wani irin farin ciki Feedo ta yi "dakyau Doctor, godiya nake"

Bayan su Don sun gama breakfast Suka dawo falo, Ammi ta kalli Aisha sai ta kira sunanta, Aisha ta kalleta "na'am Ammi"
Chapter 24 · 0% Book details