← Book details Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 40

Sashe 7

Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Don ya rikice gabadaya duk yawan matan daya sani a duniya bai taba cin karo da ni'ima irin na Aisha ba, bai ma san tana kuka ba, ta kira Dadinta, ta kira Mummy har Sunan Aunty Rasheeda ta kira amma babu wanda ya kawo mata dauki, Don ya fita haiyacinsa gabadaya, gashi da dade, yana daukar tsawon lokaci yana abu daya, yana kawowa yafi a girka

Aisha ta galabaita gabadaya, ta ji azabar da tunda ta zo duniya bata taba ji ba, tun tana kuka tazo ta salula, hawaye kawai ke fitowa daga idanunta, shi kuwa sai kara daga kafarta sama yake yi yana chachchaka, a lokacin daya samu nutsuwa kwanciya ya yi a jikinta yana nishi dakyar yana kara samun natsuwa

Zubewa Haseena ta yi a wurin tana kuka kasa kasa

Sauka ya yi daga jikinta ya shiga kallan fuskarta, idonta a rufe amma hawaye na fita, jawota ya yi jikinsa ya rungumeta, yakai bakinsa dai dai kunnanta

"Kin yi min kyautar da babu wata mace a duniya data taba yi min, kin samu wani gurbi a zuciyata da babu wata machce da zata kara samun wannan matsayin, ina alfahari dake matata, kuma ina godiya da mutuncinki da kika adana kika kawo min"

Kallansa ya koma jikinta da zanin gadon daya bace da jini

Tashi ya yi yaje bayi ya hada ruwan zafi sannan ya dawo ya cincibeta, ya tsaya yana kallan fuskarta, har yanzu idonta a rufe, wani kaunarta ya ji yana ratsa zuciyarsa, sa harshensa ya yi ya shiga lashe hawayenta sannan ya kaita bayi, ya tsomata a cikin ruwan zafin, shima shiga ya yi ya rungumeta yana mata tsarki, bayan ya gama mata duk abin daya dace ya kara daukar ta kamar jinjira ya kawota daki ya dire ta kan gado, rungume ta ya yi kamar za'a kwace ta, sannan ya lullube su

Haseena ta yi kukanta me isanta sannan ta koma dakinta ta kwanta, dakyar bachci ya sace ta

Aisha bata ji dadin yadda Don ya rungumeta ba, sai radadi take kara ji, dakyar bachci ya kwashe ta, Don shima bada dadewa ba ya yi bachci bai tashi ba sai wurin karfe daya da rabi, nan ma lalube ya fara yi

Aisha ta farka a tsorace, idanunta sunyi jawur, nan ya shiga matsa mata breast yana sumbatar ta, alamu ta gani yana kokarin wucewa

"Ka yi hakuri, zafi nake ji" ta fada muryarta na rawa

Ya kai bakinsa dai dai kunnanta "ki taimaka min matata, a haka zan gogar dake, ina so ki saba, mijinki mabukaci ne"

Kafin ta yi wani magana har ya fara harka, ji ta yi kamar zata mutu, ta yi kuka harta gaji, wannan karanma daya gama sai daya kaita bayi ya yi mata tsarki da ruwan zafi sannan ya dawo da ita suka kwanta, bachcin wahala ya dauke ta, shima bada dadewa ba ya yi bachci, sai da asubah Aisha ta farka ta tsaya tana kallan Don daya rungumeta kamar ya mayar da ita ciki, a hankali ta fara banbare jikinta daga nashi

Jawota ya kara yi ya bude idanunsa yana dan murmushi
"Waya fada miki bachci nake yi, gadinki nake yi, bana son wani abu ya tabaki"

Rufe idanu ta yi da sauri "zaki zo ki daina ma, wannan kunyar naki kokari zanyi na rabaki dashi karya cutar dani"

Turo baki ta yi a shagwabe, bakin sha'awa ya bashi yakai bakinsa ya kamo labbanta yana tsotsa yana kokarin kamo harshenta, janye jikinta ta yi, ya kara janyota yana kokarin wasa da ita

"An kira sallah fa"

"Nima naji ai an kira sallahn, amma ina so ki sani ina so fa da asuba, yafi dadi"

Bai jira ya ji me zata ce ba ya fada mata, Aisha dai ta tsinci kanta a wani bala'i, sai tureshi take yi tana kuka amma bai raga mata ba har sai da yakai aya, kwance yake a jikinta yana kara samun natsuwa

"Baby ki yi hakuri, gaki sabon shiga amma kin hadu da jarababben namiji, a hankali zaki goge, to tashi muje kije kiyi sallah"

Idon ta a rufe ta fara kokarin tashi, ta ji cinyoyi sun rike, tafiya ya gagara, ta dawo ta kwanta, kallanta ya yi cikin tausayi "Allah sarki, kin kasa tashi ko? Bari na taimaka miki

Daukar ta cak ya yi ya kaita bayi, ya yi mata gashi na musamman da ita karan kanta ta ji dadi sosai, zai dawo da ita ta ce ya barta ta yi alwala, fitowa ya yi ya barta

Wankan tsarki ta yi sannan ta yi alwala, kasa fitowa tayi saboda babu kaya a jikinta

Jin shuru yasa Don ya shugo bayin, tana ganinshi ta tsugunna da sauri ta rufe ido, yer dariya ya yi

"Ai kuwa kina da aiki, sai dai ki kwana a bayin nan, lokaci ya yi da zaki cire wani kunya"

"Ka dakko min kayana"

"Babu abinda zan dakko miki, ko kuma bari na taimaka miki"

Daukar ta ya yi cak ya fito da ita, ya aje ta akan kafafunta, ta shiga rufe kirjinta, ya tsaya yana kallanta yana yer dariya

"Wallahi idan baki sake jikinki ba zan kara yi miki

Da sauri ta je wurin durowanta ta bude ta ciro doguwar riga, ta zira da sauri sannan ta dauki hijabinta ta saka, yer dariya ya yi ya koma bakin gado ya zauna yana kallanta yana murmushi

Kallan kafafunta ya shiga yi yana kallan yadda take dagawa dakyar, bayi ta koma ta doro alwala, data fito taki yarda ta hada ido da Don, sallaya ta shimfida tayi sallahnta, bayan ta idar ta zauna tana zikir amma tunani fal a zuciyarta, tambayar kanta take yi "Baya sallahne? na shiga uku, kada dai ace mijina baya sallah, to nayi masa magana ne, a'a kar kiyi masa magana, kila zai yi"

Tashi ta yi dakyar, tafiya take yi dakyar zata fita ya katse ta

"Ina zaki je?"

"Kitchen"

"Bakya jin dadi dawo ki kwanta, akwai wani abu da zan baki"

Tashi ya yi, ya raba ta gefenta ya dan duke duwawunta kadan sannan ya fita, ta dawo ta zauna bakin gado ta yi tagumi

"Oh Allah, Jikina na yi min ciwo sosai, indai haka sex yake bana bukatarsa

Haseena har yanzu bachci take yi, Don daya shugo ya ganta, karamar dariya ya yi mata sannan ya je ya dauki abinda zai dauka ya fita

Aisha cikin tagumi Don ya shugo ya same ta, tana ganinshi ta kawar da kanta

"Baby kenan, da saura na kenan"

Bude fridge ya yi ya ciro ruwan gora ya dawo ya zauna gefenta, mika mata maganin daya dakko ya yi

"Gashi kisha ki samu karfin jiki"

Kallan maganin ta yi

Aisha ta tsani magani, da tasha magani gwara ayi mata allura, amma babu yadda zata yi amsar maganin ta yi ta hadiye sai ya mika mata ruwan goran ta amsa ta sha, wani ajiyar zuciya ya yi gami da farin ciki tashi ya yi yana fadin bari na je nasa ayi mana odan breakfasts, kiss yayi mata a goshi sannan ya fita, ta bishi da kallo tana mamakinsa har yanzu baiyi sallah ba, maganin data sha ya dameta a makogaro, yunkurin amai ta fara yi da sauri ta tashi ta shiga bayi, amai ta shiga yi ba gaggautawa, sai ga maganin da Don ya bata ya fito, sai yanzu ta samu natsuwa, gyara inda ta bata ta yi sannan ta fito ta kwanta kan gado ta lullube da bargo

Haseena juyo karar bude durowa ta yi ta farka, ta tsaya tana kallan Don dake neman kayan da zai saka

"Yen mata babu gaisuwa"

"Ina kwana"

"Bana amsa gaisuwar dana roka"

Sanye kayansa ya yi ya fesa turare sannan ya kalleta bari naje na je na dawo, nasa ayi muku odan abinci

Bai jira ya ji me zata ce ba ya fice, ji ta yi ta kasa komai komawa kawai ta yi ta kwanta tana tunanin mafita, fadi ta shiga yi a zuciyarta "tunda kwanciya ya fara shiga tsakaninsu, zan tsananta tawa kwanciyar domin samun ciki kwanan nan, haka ta yanke hukunci"

Aisha shiga bayi ta yi tana kara gasa jikinta kamar yadda taga Don yana mata, sai ta rika jin wani dumi na shiganta, tana samun natsuwa, amma har yanzu zafi take don ba karamin rauni ya ji mata ba, ta dawo ta kwanta bada dadewa ba sai gashi an kawo musu abinci, bata wani ci ba ta bar abincin, Haseena kuwa tsananin damuwar da take ciki ko takan abincin bata bi ba

Don gida ya tafi, Abba na ganinsa ya sake wani murmushi "yarona dan albarka"

"Ina kwana"

"Lafiya lau my son, ya iyali?"

"Lafiyarsu kalau"

"Dafatan suna maka abinda kake so bass kawo maka matsala"

Don ya sosa kai yana dan murmushi, Dad shima murmushi ya yi

"Banga Ammi na ba"

"Tana dakinta"

Haurawa ya yi matakalan bene ya hau sama, dakin Amminsa ya shiga ya sameta gaban madubi tana cancare dauri

"Oh Ammi na, bakya tsufa ko, sai yasa Dad ya kasa miki kishiya?"

Ta juyo ta kalleshi gami da galla masa harara

"Saboda kana da mata biyu shine kake so Dad dinka ya karo"

"Ehmana Ammina yafi ai, zai fi samun kulawa"

"Ai kuwa baka isa ba, ka je ka zauna da mata biyunka, Banma tambaye ka yata ba?"

"Wachce kenan?"

"Aisha mana"

Don ya yi murmushi "tana nan lafiya"

"Wow my son ka kula da kanwarka Aisha, yarinya ce da babu ruwanta, ga nutsuwa, ban taba ganin rigimarta ba"

"Nima Ammi wallahi na yaba da ita sosai, kuma ina alfahari da ita a matsayinta na matata"

"Da kyau dana, kuma ka kokarta kasan dai kai kadai garemu, muna bukatar jikoki da yawa, muna son su cika ko'ina a gidan nan"

"Mum bari naje wani wuri, saina dawo"

Ficewa ya yi da sauri ta bishi da kallo tana magana a zuciyarta "me yaron nan yake nufi ne, daga maganan jikoki sai ya gudu"

Ta kalli madubi ta fara fesa turare

Don sallama ya yiwa Dad ya kara gaba, yaje ya samu Wizzy a dakin Hotel, yana nadde wiwi, tafawa suka yi sannan Don ya zauna

Wizzy ya ce haba my Guy nina gaji da zama hotel, ka sama mana wani gida mana ka saya mana
Chapter 7 · 0% Book details