← Book details Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 40

Sashe 27

Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Eh Ammi"

Aisha ta ce sannunka zuwa

"Yauwa yan mata"

Ammi ta dauki wayarta ta kalli allon wayar sai ta kalli Don

"Yanzu karfe tara da rabi dare ya yi ka tafi gida"

"Ammi yau anan gidan zan kwana fa"

Ta watsa masa harara sannan ta ce kasan Allah ko kai maye ne yau ba zaka kwana a gidan nan ba, ka je wurin Haseena

Don ya ce to na ji ba zan kwana ba, amma ina so zan gaisa da Aisha

Ammi ta tsaya tana kallan Don cikin tsananin mamaki

"Wai kai Umar baka jin kunya na, wani irin gaisawa zaka yi da Aisha daya wuce wanda kuka yi yanzu, ko dan ka ga ina kyaleka shine abin yake so ya wuce gona da iri"

Shuru Don ya yi bai ce uffan ba

Tunda Ammi ta fara magana Aisha dukar da kai ta yi, Ammi ta ja dogon tsaki "ka tashi ka fita bana son shirme"

Don ya mike ya ce Ammi zan wuce amma idan ranki ya bace don Allah ki gafarce ni, sai ya kalli Aisha

"Aisha sai da safe ki kula da kanki"

Bata dago ta kalleshi ba ya juya ya fita, sai daya kai bakin kofa ta dago ta kalleshi sai tai masa murmushi, duk Ammi na sane da ita amma tai kamar bata ganta ba

Don gida ya wuce ya tarar da Haseena tana jiransa, bayi ya shiga yai wanka ya fito ya sameta kwaane kan gado daga ita sai pant, tana dan juye juye alamar tana son ta ja hankalinsa, a hankali ya fara jinsa yana hawa kan network, ganin yadda ya tsaya yana kallanta yasa ta tashi ta je ta rungume shi da sauri tana goga kirjinta da nata, tana kallan kwayar idanunsa dasu ba farare ba kuna ba jajaye ba, jin bananansa tai yana motsi, sai tayi caraf ta kama ta shiga murzawa, ta manna bakinsa da nashi tana tsotsa, ta kai kusan minti biyar tana tsotsa sannan tasa hannun ta janye tawul din dake daure a kugunsa, ta durkusa ta shiga sucking dinsa, wani nishi ya shiga yi, ta kau masa da hankali gabadaya, janye bananansa yai sai ta mike, zuwa tai wurin gado ta daura hannayenta kan gado tai masa goho, yazo ta bayanta ya rike kugunta, ya yi saiti ya danna banana, ya shiga yin iyo cikin mararta, sai juya kugunta take yi, yaso ya yi mata mugunta amma saiya tuna da nasihar Ammi, haka suka cigaba da cin junansu har suka koshi

Aisha kuwa haka ta kwana cikin kadaici, tana tunanin mijinta, bata da burin daya wuce koda yaushe suna tare amma ya ta iya dole tai hakuri, dakyar ta samu bachci ya dauke ta

Kafin a kira assalatu Don ya farka ya shiga lalubar Haseena, Ta farka suka shiga cin junansu, da Don ya samu natsuwa sai ya shiga bayi da sauri yai wanka yai alwala sannan ya fito, ya bude durowa ya dauki jallabiyarsa ya zira sannan ya kalli Haseena da take kwance tsirara tana kallanshi

"Ki tashi ki je ki yi wanka kiyi sallah"

Tabe baki tai sannan ta kara gyara kwanciya

"Baki ji abinda na ce miki ba"

"Ni sai da safe zanyi"

"Haseena nifa tunda nake gidan nan ban taba ganin ki kinyi sallah ba, taya kike tunanin zamanmu zai yu bakya sallah"

Ta tashi zaune tana kallanshi "kenan kana nufin zaka iya rabuwa dani saboda sallah"

"Yadda kika ji"

"To bari na tashi na je na yi kafin ka sake ni, ni da kai mutu ka raba"

Bai ce komai ba ya fice ta bishi da harara, sauka tai daga kan gadon ta shiga bayi tai wanka sannan ta fito ta saka kaya ta koma kan gado ta kwanta ta lullube, da Don ya dawo masallaci ya same ta a tunanin sa tai sallah sai ya kwanta gefenta da alamu yana neman ya kara yi ne, dama Haseena abinda take so kenan, tuni ta wangale masa HQ ya danna bananansa ya shiga cinta

Haka ranar Don ya kasance yana cin Haseena sai wurin azahar sannan yai wanka ya canza kaya sannan ya fita ya wuce masallaci

Yau Ammi baki har kunne tsabar farin cikin dawowar Abba, tai masa girki kala kala, hakama ya samu tarba mai kyau tunda suka shiga daki Aisha shuru take ji babu kowa, tunanin Don take yi tana duba lokaci har yanzu bai zo ba, ya saba idan bai kwana a gidan ba yazo da sassafe, hankalinta ya tashi, gashi bata da numbansa bare ta kira shi

Ta yi tagumi tana tunani kamar marainiya zuciyarta na aiyana mata "shikenan yanzu haka yana tare da Haseena, yana mata irin soyayyar da yake min" bata taba sanin tana da kishi ba sai yau, kamar daga sama taji karar bude kofa, da sauri ta juya Don ta gani, farin ciki ya baiyana a fuskarta sai ta tashi cikin sauri ta je ta rungume shi

"I really miss you mijina"

Don ya shiga shafa bayanta "love nima haka wallahi"

Suka je suka zauna kan kujera, Don ya shafa cikinta "ya Babyna yake?"

Tai murmushi tana kallanshi "lafiya lau yake, jiya shima yai kewarka bai ji ka kai masa ziyara ba"

"Allahko"

"Ehmana"

"Ammina fa?"

"Abba ya dawo tuntuni suna daki"

Yar dariya Don ya yi yana fadin sufa na gado a jaraba amma sai su rika korafin nawa, Aisha ta ce ni lalala babu ruwana

Sun dan jima suna hira a falo suna shafa juna sannan suka tafi ta bedroom suka cigaba da soyayyar su

Sai wurin karfe uku Ammi da Abba suka shigo falo suka zauna suna hira

Ammi ta ce Alhaji baka taba yin tafiyar daka dade ba irin wannan karan

Abba ya ce to ba gashi na samu abinda nake so ba

"Me zai hana ka dinga tafiya tare da Umar, ya fara hankali yanzu"

Abba ya kalleta "Hmmm Babana kenan namijin duniya, ke kina ganin Umar zai mai da hankali a harkan kasuwanci"

"Ina da tabbacin haka"

Ammi ta mike "bari naje na duba Aisha"

"Ok"

Ammi ta fice daga falon

Don da Aisha kwance kan gado, lullube suke da bargo da alamun babu kaya a cikinsu, suna kallan junansu suna hira kasa kasa

Don ya ce Baby you are so sweet,

"Baby kafi zuma dadi"

Ta manna masa kiss dai dai Ammi ta shigo, tai mutuwar tsaye tana kallansu, bata ce komai ba ta juya ta fita, Aisha suka kalli juna da Don sai su kai murmushi

Don ya ce ai gwara ta rika ganinmu ko zata bani ke na tafi dake

Aisha ta ce nima wallahi na gaji kawai ba yadda zanyi ne

Don kai hannunsa yai ya kama habarta sai ya kai bakinsa dai dai bakinta, sai ta bude bakinta ya tsiyaya mata miyau, ta hadiye gami lumshe ido

"So sweet"

"Bani naki inji irin test dinshi"

Rike fuskarsa tai ta shiga bashi nata mayaun yana sha

"Baby da dadi, kara min"

Ta kara kai bakinta bakinsa tana bashi miyau yana sha

Abba zaune a falo Ammi ta shigo ta same shi ta zauna gefenshi

"Hmm kai kasan me kuwa?"

"Sai kin fada"

"Yaronka na tare da Aisha, abin haushi kullum abu daya akan gadona"

Abba yai murmushi sannan ya ce to ai ba laifi tunda matarshi ce kuma ai ba'a gadonki muke yi ba, a gadona muke yi

Ta hararesa cikin wasa sannan ta ce dama ai dakai dashi duk abu daya ne

Yai dariya yana fadin ke kika sani haka suka cigaba da hirarsu sai gab da la'asar sannan Don ya shigo ya sami Ammi da Abba, Don na hada ido da Abba, Abba ya hada rai da alamu har yanzu yana fushi dashi, murmushi yai ya je ya durkusa gabanshi

"Abbana ka yi hakuri kuma ka yafe min duk wani laifi da bata maka ran da na yi"

Har a zuciyarsa Abba ya ji dadin hakurin da Don ya bashi, yana kara jinjina wai Don ne ya durkusa gabanshi, farin ciki ya baiyana a fuskarsa, ya kalli Ammi

"Lallai Babana ya yi hankali, Masha Allah"

Ya kalli Don "Allah yai maka albarka, Babana na yafe maka"

Don ya mike yana fadin godiya nake Abba

"To yanzu abin daya rage Babana, zan doraka a harkan kasuwanci, zaka dinga taimaka min nima ina bukatar hutu"

Don ya ce Abba a shirye nake na tsaya da kafafuwa na

"Dakyau my son, yanzu nai da wallahi"

Don ya zauna gefen Abba

"Abba yau dole na mika godiyata a gareka"

"Na miye fa?"

"Na auran da ka yi min, ka tsamo ni daga halaka, ka kawo ni sabuwar rayuwar dana fahimci wane ne ni"

Abba yai murmushi gami da dukar kafadarsa sannan ya ce good my son, abin daya kamata duk wani uba na gari kenan ya yi wa dansa

Ammi kallansu take yi tana murmushi tana jin wani farin ciki a ranta, sai ta shiga tunanin ya zuri'arsu zai kasance idan Aisha ta haifi Baby

Don ya mike yana kallan Abba "Abba muje mu yi sallah"

Abba ya tashi cikin farin ciki cike da alfahari da Dan nasa, suka fita, Ammi itama ta fice daga falon

Haka rayuwa ya cigaba da tafiya har tsawon wata uku da kwanaki, Haseena da Feedo koda yaushe suna tare suna kulla abinda zasu yi, Don yazo ya raba kwana yau idan ya kwana wurin Aisha sai gobe ya kwana wurin Haseena sanna ya fada kasuwanci wuta wuta, duk shike kula da kamfanonin Abba, yana sane da abinda yake shiga da abinda yake fita, yanzu ya zama very busy, sannan ya bawa Wizzy aiki a kamfaninsu shima ya dogara da kanshi yanzu, cikin Aisha ya cika wata bakwai, amma a hakan sai ku zauna ku yi hira da ita ku gama ba za ku gane tana da ciki ba, sai idan mutum ya lura sosai kuma Haseena har yau bata zo gidan ba, a ganinta me zata zo yi

Haseena Asibity ta shigo ta shiga office din likita ta same shi, tai masa bayani akan tana so ai mata gwajin juna biyu

A take ya shigar da ita wani daki yai mata gwaji bada dadewa ba suka fito

"Likita ciki ya shiga ko?"
Chapter 27 · 0% Book details