← Book details Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 40

Sashe 40

Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Don zaune shi kadai a falo yai tagumi yana tunani "Allah me hikima, yana ta bani 'ya'ya mata, taya zan fara tarbiyansu, idan har abin dana aikatawa yayen wasu a baya aka aikata wa nawa zanji dadi, sam sam babu dadi, yanzu ina da tabbacin Haleema, Haseena da Hameeda zasu yi auranau batare da wani namiji ya kusance su ba, babu dadi ko kadan, kalubale da maza masu hutawa da 'yayen wasu, kannan wasu, kaima naka yayen da kannan suna can ana hutawa dasu"

Don ya kada kai cike da nadama ya tashi yabar falon, dakin Aisha ya wuce ya sameta tana bawa Hameeda nono, zaunawa ya yi a gefenta, ta kalleshi cikin smile

"Mijina ya dai" ya mayar mata da smile "nima zan sha" tai wani sabon smile sannan ta ce da kai da kaya duk mallakar wuya ne

Sa hannunsa yai ya kama nononta yana shafawa "Baby nonuwanki basa zubewa, kullum kara kyau suke yi, wai miye sirrin"

"Sirrin shine kana kwanciya dani yadda ya kamata, ka iya sarrafani"

Aisha ta zare nono daga bakin Hameeda ta kwantar da ita gefe, Don ya ce yauwa matata I need sucking "ok mijina"

Duk mikewa suka yi, Aisha ta fara kokarin cire masa wando Haseena ta shigo rike da Teddy bear dinta, duk kallansu ya koma kanta "mamma, daddy" ta karaso wurinsu

Don ya ce nasan maganinki gobe zan kaiki wurin Ammi kawai

Aisha ta ce haba Yayana kabar Ammi ta huta mana, tana fama da Leemat kuma sai a kai mata Haseena

Smile yai sannan ya ce ai idan Ammi ce bata ki har Hameeda ma akai mata ba

Aisha ta ce ni dai bana son a dinga tukurawa Ammina

Ranar Don bai samu ya huta da Aisha ba sai da daddare da Haseena tai bacci, sun sha soyayya sun koshi, washegari kuwa da sassafe Don ya mayar da Haseena wurin Ammi, tunda Leemat ta ganshi tasa rigima wai sai ta bishi, dibara yai mata ya wuce ya barta, ya dawo gida suka cigaba da soyayyansu da Aisha

Sai da Hameeda ta cika shekara daya sannan Aisha ta samu wani cikin, wannan karan namiji ta haifa, anyi bidiri ba kadan kadanba, ya ci sunan mahaifin Aisha wato Attahir ana kiransa Haneef, bayan wata bakwai ta samu wani cikin ta haifi yarta mace da taci sunan Aisha, Don da kanshi yai wa Aisha takwara saboda ya tabbatar mata da tsantsan soyayyar da yake mata, ana kiranta da Humaira, Aisha bata kara haihuwa ba sai bayan shekara uku ta haifi danta namiji da shine ya kasance dan autanta, Aista ta yiwa Don takwara, ya ci suna Umar, ana kiransa da Junior

Don da Aisha zaune a falo suna hira, Junior na koyan tafiya a tsakar falon, sai takawa yake yi daya bayan daya sai ya fadi ya kara tashi, duk hankalinsu na kanshi

Aisha ta ce mijina Junior fa kaine sak, babu abin daya rage ka

Don ya ce nima haka nake gani

Lokaci daya ya narke "Mata ta"

"Naam mijina"

"Ina bukatar sucking"

Tai smile "to mijina"

Duk suka tashi, Don ya rungume Aisha, hada bakinshi da nata ya yi suka shiga tsotsar bakin juna, kokarin cire masa wando ta shiga yi hankalinsu ya koma kan Leemat, Haseena, Ummi, Haneef da Humaira da suka bankado kofa suka shigo suka rungumesu, sai yanzu Naninsu ta shigo

Don koda bai ji dadin katse shi da suka yi ba daga dadin da zai sha, bai hanashi yin farin ciki da ganinsu ba

Nanny ta gaida Don da Aisha suka amsa cikin farin ciki

Leemat ta ce Daddy ka ce zaka zo ka dubamu baka zo ba, shine muka sa aka kawo mu

Don ya ce ku yi hakuri abubuwane suka min yawa

Aisha ta ce dafatan kuna mai da hankali a wurin karatu?

Haneef ya ce ehmana Mummy

Haseena ta ce kullum sai Ammi ta biya mana karatu

Hameeda ta ce Daddy Humaira mu'allimat dinsu ta bata kyauta saboda tana da kwazo wurin hadda

Don yai smile sannan ya ce Masha Allah, ta biyo me sunanta

Aisha ta rungumesu gabadaya "Allah ya yi muku albarka gabadayanku"

Suka amsa da ameen

Hankalin Haseena ya kai kan hotunan dake cikin falon, ta kalli babban ciki, Don ne, da Aisha da Haseena, Don a tsakiyansu, ranar sunan Leemat suka dauke shi, sai ta kalli na Don da yake shi kadai, sai ta kalli na Aisha, sai hankalinta ya dawo kan na Haseena, ta dawo da kallanta ga Aisha

"Mummy waccan ita ce me sunana?"

Aisha ta kalli hoton Haseena tai smile "ita ce me sunanki, mummy Leemat kenan"

Leemat ta kalli hoton Haseena sannan ta ce mummy dama bake bace mummyna

Don ya yi sauri ya nuna Aisha "ita ce mummynki" sai ya nuna hoton Haseena "waccan kuma second mummynku ce, ta rasu, ku yi mata addu'ar Allah ya jikanta, Allah ya kai haske kabarinta"

Suka amsa da ameen

Leemat ta ce amma Dad wai kai angon mata biyu ne?

Don ya kalleta cikin mamaki "a ina kika ji?"

"Nima haka na ji ana fada"

Yai smile "eh dagaske ne"

"Amma meyasa ka zama angon mata biyu bayan kai angon mum dinmu ce kadai"

Aisha ta ce kai Leemat maganarki ya fara yawa fa

Don ya ce bari na warware mata komai, kawai ana ce min angon mata biyu ne saboda Abba ya aura min mata biyu a rana daya, da Mummynku da kuma second mummynku

Leemat ta nuna hoton Haseena sannan ta ce na jikin hoton nan da mummynmu sune matayenka ko?

"Eh hakane"

Haseena ta ce na ji ina son me sunana, dama bata mutu ba, data jira na ganta

Don yai smile yana kallan Haseena

Leemat ta je ta dauki Junior, shi kuwa sai kokuwa yake da ita, don tun daya samu kafa baya son ana daukanshi

Su Leemat sun jima a gidan, sai da suka kai yamma sannan Nannynsu ta mayar dasu wurin Ammi

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, tana sauyawa kamar abubuwa basu faru ba

*LAIFIN DADI KAREWA*

Anan na kawo karshen Angon mata biyu, sai mu hadu daku a sabon littafina da zai mayar gurbin angon mata biyu wato *HALEEMATUS SA'ADIYYA* *ALKAWARIN FANSA* kuma zai maye gurbin Dijangala

Zaku iya fara turo katin waya kamar yadda aka saba idan zan fara posting sabbin littattafai na, katin waya na naira dari kacal, sai na jiku

Taku har kullum *M JARUMA CE*
Chapter 40 · 0% Book details