Sashe 4
Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haseena ta galla mata harara "da ban kwana ba zaki ganni" sai kuma ta ja tsaki durowar Don ta bude ta shiga ciro kayansa gabadaya bayan ta gama ta fita dasu, ita Aisha ina ruwanta ido ta bita dashi
Don da Wizzy zaune a dakin Hotel, Wizzy sai kirari yake masa Angon mata biyu, kasha amarci sai kyalli kake yi, Don ya ce wallahi na more amarci, naji dadi sosai, ji nayi kamar zan mutu tsabar dadi
Wizzy ya ce Haseena kenan ko?
"Eh ita, Aisha dai yau dakinta zan kwana don kwadayinta nake ji sosai"
Wizzy ya kai wa Don hannu suka tafa "wallahi kana birge ni nasan"
"Sannan akwai wani abin daya birge ni da Aisha"
"Me kenan?"
"Ta iya girki sosai, breakfast din data hada yau naji dadinshi, sannan da alamu tana da tsafta, ta gyara ko'ina gida sai kamshi yake yi, kuma ka fi kowa sanin ina bala'in son mace mai duwawuka, Aisha na da su, banda wani buri daya wuce na ji na shige ta"
Wizzy ya yi yer dariya "to kai da matarka, hankalinka kwance duk lokacin da kaga dama zaka shigeta kuma zaka yi yadda kake so da ita amma fa ka dauki mataki gudun karsu dauki ciki"
"Haba ai tun a jiya na biya wajen Dr Najeeb ya bani kwayar dake dakatar da mahaifa daga daukar ciki harna tsawon shekara daya, na bama Haseena ma tasha, yanzu zan yi ta ci ne kawai hankalina a kwance"
Suka kara tafawa suka cigaba da hirarsu
Haseena zaune kan kijerar falo, tana rike da wayarta tana searching din Gidan girka girke, wani video na girki ta gani ta, ta shiga ta fara kallo, fried rice da kaza suke girkawa, tashi ta yi ta ce "yau zanwa mijina abincin da bai taba cin irin sa ba"
Kitchen ta wuce ta dakko shinkafa, kaza da sauran Abubuwa, ta dawo da videon baya ta shiga bin yadda suke yi, harta gama, ta zuba a kula takai Dining ta ajje
Ta wani sake jiki, "wallahi duk na gaji" kwanciya ta yi a tsakiyar falo, bachci ya kwashe ta
Aisha sallar azahar ta yi ta fito falo ta zauna don ta gaji da zaman daki, har yanzu Haseena na tsakiyar falo kwance, Aisha tana kallan Zee wold tana shan juice din kankana, ta dan jima tana kallo kamin ta tashi ta wuce kitchen, ganin kitchen ta yi kaca kaca, nan ta shiga gyarawa, bayan ta gama ta shiga sarrafa samosa, Arish porrage da strawberry juice
Don ya shugo cikin falon kamar kullum babu sallama, tsayawa ya yi yana kallan Haseena da ta yi nisa a bachci, yanayin yadda ta kwanta sha'awar sa ta motsa, ya karaso wurinta ya tsugun na yana shafa jikinta a hankali, a rikice ta farka, ganin Don yasa ta shagwabe fuska
"Kai ko, ka bani tsoro"
"I really need you Baby, let go in"
Ta yi wani farrr da ido, ya sa hannu ya cincibeta bai direta ko'ina ba sai dakinta kan gado, ta danyi wani kara kadan, ya tsaya a tsaye "suck me"
Tana zaune bakin gado shi kuma tsaye a gabanta, nan ta fara sarrafa shi
Aisha tana kitchen tana ta ayyukanta, bayan ta gama ta hada komai wuri daya, ta gyara ko'ina sannan ta je Dining jera abinci, ta ga kulolin abinci
"Au ashe ta yi girki ban sani ba" mayar da abincin da ta girka ta yi kitchen ta ajje sannan ta dawo dakin ta zauna bakin gado tai tagumi tana tunani, tana tuna abubuwan daya faru dazu, tambayar kanta ta yi "mene ne aure, mene ne zaman aure, me miji yake bukata wajen matarsa?" Babu me bata amsa
Daukar wayarta ta yi ta shiga searching din *AURE*
Bayanai suka fito mata ta shiga karantawa, bayan ta gama ta shiga tunani
"Na iya girki ina da tabbacin na tsallake wannan, tsafta nasan ina dashi iya gwargwado, sai Sex, ya abin yake ne? Taya zan iya shafa shi, taya zan iya masa duk wasannin nan, taya zan kasance a gabanshi babu kaya, taya ma ni zan iya tsayawa kallansa babu kaya, ta girgiza kai "inaaa ba zan iya ba"
Haseena da Don suka fito jiki a mace
"Baby yunwa nake ji"
Tai murmushi "ai nasan baka wasa da abinci hakan yasa tuntuni na gama girki na kai maka Dining
"Very good Baby"
Suna rike da juna suka je Dining suka zauna, Haseena tai serving dinshi, ya kalleta yay murmushi
"Good my Haseena"
Cokali daya ya kai baki, ya tsaya cak yana kallanta, ba zai iya hadiye wa ba ya dawo dashi, zaro ido ta yi tana kallanshi
"Meya faru?"
Ya mike a fusace "wannan wane irin abinci ne, kashe ni zaki yi?"
"Don Allah kayi hakuri, bari na je na yi maka wani abincin"
"Bana bukata"
Barin Dining din ya yi direct dakin Aisha ya wuce
Mikewa ta yi da sauri data ganshi
"Ina wuni" bai bi ta kan gaisuwarta ba
"Maza je kitchen ki girka min abinci"
"Akwai abinci a Dining"
"Nasan dashi ai na ce kije kitchen ki yi min wani"
"Tuntuni na gama, na kawo Dining na ga akwai wani sai yasa na mayar kitchen"
"To jeki kawo min, ina falo ina jiranki"
Ya fita cikin bacin rai, wani ajiyar zuciya ta yi sannan ta fita, Haseena sai safa da marwa take yi a falo, Don ya zo ya zauna, zama ta yi gefenshi "ka yi hakuri"
"Ai na hakura tunda akwai mafita, gaba saiki kiyaye"
Aisha ta karaso da plate din abinci, hada ido suka yi da Haseena, Haseena ta galla mata harara, Aisha ta kau da fuskarta ita ko a jikinta
Aisha ta durkusa gaban Don ta aje faranti a kan center table, ta shiga serving dinshi, Arish porrage ta zuba masa a plate, ta dauki wani plate kuma ta zuba masa samosa, saita tsiyaya masa Strawberry juice a cup, kallanta kawai yake yi yadda take yin komai nata a natse cikin natsuwa, bai taba tsintar kanshi ba a halin da yake ciki a yanzu ba, wani farin ciki kawai ke ziyartar zuciyarsa
Aisha ta gama ta mike ta wuce dakinta Don ya bita da kallo, Haseena hankalinta ya tashi sosai sosai amma ta danne zuciyarta ta ce
"Baby kalle ni mana"
Kallanta ya yi, ta yi far far da ido, ya dan yi dry "to sa abincin ki ci"
Ta yatsine fuska "bana jin yunwa"
Don ya fara cin abinci kunnansa na bada wani sauti, sosai yake santi, Haseena kuwa bakin ciki kamar ya kashe ta amma tana kokarin danna zuciyarta sai masa hira take yi, bayan ya gama ta tattare kayan ta mayar kitchen sannan ta dawo ta fada jikinsa
"Baby sex" ta fada tana lumshe ido
Ya ja kumatunta "to muje daki"
Suka tashi suka tafi daki, romance dinsa ta shiga yi tana masa duk yadda yake so
Suka fada kan gado, Haseena kwance tana kallanshi dake saman ruwan cikinta
"Baby"
"Naam"
"Yau ta baya nake so fa"
Ta danyi murmushi "to mu je zuwa" labari ne ya fara can Haseena ta yi tunanin yadda zata kuntawawa Aisha sai ta fara ihu "Wayyo mijina, Wayyo dadi, kar ka daina, mijina kana da dadi, ka iya soyayya, kana kai min labari" haka ta cigaba da yi har suka kawo karshe,
Aisha tana jiyo muryar Haseena, "to meke faruwa haka, kodai Sex din suke yi, haka ake sex din sai ayi ta ihu" ta be baki ta yi ta cigaba da abinda take yi
kankame juna suka yi suna kallan juna suna murmushi
"Baby ina son salonki, idan zaki cigaba da haka ba zan yi kasa a gwiwa ba wajen baki farin ciki"
"Kasan miye"
"A'a sai kin fada"
"Allah yasa ka yi min ajiya, Allah yasa akwai dan baba kwance a ciki"
Da sauri ya sauka daga kan gadon
"Baka ce komai ba"
Ya shiga bayi yana magana "bari na fito wanka"
Ta bishi da kallo
Haseena kwance kan gado Don ya fito daga wanka yana goge jikinsa da tawul, ya yi hanyar fita daga dakin, ta kalleshi
"Ina zaka je baka saka kaya?"
Ya juyo yana kallanta, a ganin shi tambayar rainin hankali ta yi masa, sai ya share
"Zan je dakko kayanne na saka"
"Na kwaso yana durowa a dakin nan"
Ya kara watsa mata kallo a karo na biyu ya furta a zuciyarsa "me yarinyarnan take nufi"
"Zan je na ga mata ta"
Haseena ta zaro ido saita marairaice
"Kwana bakwai fa zaka yi a dakina sannan ka koma dakinta"
Ya yi yer karamar dariya "ke bari na fada miki kada soyayyar daya shiga tsakaninmu ya baki damar fada min magana kasafai, dukanku matana ne kuma duk wachca na ji sha'awarta a lokacin ita zan kwanta da ita, ai kin dai gane"
Ya daga mata gira sannan ya fita, Haseena kamar ta yi kuka, ta fara wurgi da filo
Aisha kwance tsakiyar dakinta tana jin ciwon mara, Don ya budo kofa ya shugo, kallanta ya tsaya yi, ganinshi yasa ta mike dakyar, kawar da kanta tayi da sauri ganinshi da ta yi daga shi sai tawul daure a kugunsa
Bai ce mata komai ba, Kan gado ya je ya kwanta
Jingina ta yi jikin bango tana kallan wani gefe daban, sun dade a haka, kamin bachci ya kama Don, ta silale ta kwanta a kasa, bada dadewa ba itama bachci ya sace ta
Aisha ta yi nisa sosai a bachci, shima Don bachcinsa yake yi, Haseena ta kasa bachci falo ta shugo ta tsaya tana safa da marwa sai kuma ta je kofar dakin Aisha ta sa kunnanta, amma bata jin komai, dawowa falo tayi ta zauna
Wurin karfe daya Don ya shiga laluban gefensa amma ya ji shuru farkawa ya yi ya kalli gefensa babu kowa sai hankalinshi ya kai kan Aisha dake kwance a kasa tana ta bachcinta
Yer karamar tsaki ya ja ya sauka daga kan gadon, yaje inda take kwance yasa hannu ya cincibe ta a take ta farka a razane, direta ya yi kan gado
Tashi zaune ta yi a rikice "ke bana son hauka, tube kayanki"
Hawaye ya fara fitowa daga idanun Aisha, bakinta na rawa "banda lafiya"
Ya watsa mata wani kallo "to Allah ya baki lafiya"