← Book details Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 40

Sashe 3

Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kara narkewa ta yi "Baby ka yi magana mana, jiya fa da kyar na kwana"

Shafa kumatunta ya yi, yayi karamin murmushin gefe daya don tsananin sha'awan ta ne ya kamashi, jin dadi ta yi don hakan yana nuna mata ta yi galaba, hannayenta tasa a tsakanin wuyansa ta kai bakinta saitin bakinshi tasa harshe tana lasar lebansa, tana kallanshi yana kallanta, kashe masa ido daya ta yi, bai san lokacin daya cakumeta ba ya kankame ta, saitin kunnanta ya kai bakinsa

"Muje ciki, zan ci" (dakyar ya fada)

Hankalinsu ne ya koma kan sallamar da a kayi, Aunty Rasheeda da Aunty Zainab da sauran yen uwa ne suka shugo, karamin tsaki Don ya yi

Aunty Rasheeda ta karaso tana dariya tana masa tsiya "gafa Angon mata biyu, Allah ya tayaka riko"

Zuba masa jajayen idanunsa ya yi ya ce Sis ya dai

"Lafiya lau"

Aunty Zainab ta ce ina wuni Yaya

"Lafiya lau"

Sannu Auntynmu, suka gaida Haseena ta amsa, da mamakinta ta ga sun tambayi dakin Aisha, hakan ya tabbatar mata da Aisha yer uwarsa ce, "akwai aiki ja, ta fada a zuciyarta

Ganin mutane nata shugowa yasa Don ya fita yabar gidan

Aisha murna tayi sosai da ta ga su Aunty Rasheeda, tashi ta yi ta rungume su, Aunty Zainab ta tambayeta ta yi breakfast, ta ce mata a'a, nan suka shiga kitchen suka hada mata breakfast suka kawo mata, ta ci ta koshi

Yen uwan Haseena da kawayenta suma duk sun zo, Haseena ta fara bawa kawayenta soyayyan da mijinta ya fara nuna mata, "wow" abin ya yi "so sweet"

Don da Wizzy zaune a dakin Hotel suna shan shisha suna hira

Don ya ce harna kosa dare ya yi na tafi wallahi, Haseena zata yi dadi sosai, kuma salon soyayyarta ya birge ni

Wizzy ya ce ai kawai ina fada maka ka saki jikinka ka huta da matayenka, ka ji dadinka kawai amma karka taba yarda suyi ciki

"Haba taya zan barsu su samu ciki, aiko sun samu sai an zubar"

"To ka dinga release out side mana"

"Allah ya kiyaye, me nayi kenan, ai dadi ya ragu"

"To ka dinga using condom"

"Don Allah ka daina wannan zancen taya zanyi na ci roba"

"To taya zaka yi ka hanasu daukar ciki?"

"Kawai magunguna zan saya na dinga basu suna sha"

"Shikenan ma ka kawo shawara"

"Amma ni ina tunanin ta ina zan fara soyayya da Aisha, ta yi min karama, nina saba da manyan mata"

Wizzy ya yi karamar dariya ya ce ai kuwa ka dai yi kokari ka dandana ni'imarta, kila ta baka mamaki

"To shikenan zan gwada na gani"

Suka cigaba da hirarsu suna shan shisha

Aisha ta sake sosai ganin yen uwanta kewaye da ita, haka suka kasance da ita har dare, da zasu tafi ta rako su harabar gida, tana kallansu suka shiga mota zasu tafi dai dai lokacin motan Don na shugowa, suka tsaya suka gaisa da Don, ita kuwa tana ganinshi ya sauka daga mota ta dukar da kai ta juya zata gudu ya dakatar da ita

"Keee! Ta tsaya cak amma bata waigo ba, karasowa ya yi wurinta ya zo gabanta ya tsaya, kirjinta nata dukan uku uku

"Baki iya gaisuwa ba?"

Da sauri maganarta na harhadewa ta ce "ina wuni" bai amsa ba ya kalleta sama da kasa, "tsoro na kike ji?" Ta girgiza kai alamun a'a

Wucewarsa ya yi sai da ta dan jira kadan kafin ta biyo bayanshi

Da shigarta falo tayi mutuwar tsaye tana kallan Hot kiss din da Don da Haseena suke yi, Haseena ganin Aisha ta yi saita kara kankame Don, Don ya rikice gabadaya daukarta ya yi kamar jinjira ya wuce da ita daki

A sanyaye Aisha ta yi hanyar dakinta, zama ta yi bakin gado tai tagumi tana tana tunanin wannan shine aure, itama dole haka zata yi, kuka ta fara yi tana nadamar yin aure

Haseena da Don fadawa suka yi kan gado, suna wasanni, muryar Don na rawa ya ce Baby sucking

Tuni ta kai kanta kasanshi tana sucking dinshi, wani irin nishi yake yi kamar ranshi zai fita, jawota ya yi ya kwantar da ita, ya kai bakinshi saitin kunnanta, "do you want crazy sex" kankame shi ta yi "yeah my luv" nan ya fara nemawa kansa sauki "Baby kina da dadi, kaima haka mijina kana da dadi"
Haka daren ya kasance musu cikin farin ciki, suna ta shayar da junansu zumar kauna

Aisha da sassafe ta tashi ta yi wanka ta yi kwalliyarta cikin wani leshi riga da siket, powder da pink lip kawai ta shafa, Aisha ba za ace mata fara ba kuma ba za'a ce mata baka ba, tana da kyanta dai dai gwargwado sannan tana da manyan bum bum wanda ke hade da hips, kirjinta kuwa ba wasu masu girma bane, sannan bata da kiba amma tana da tsawo ba laifi, tsabanin Haseena fara ce sosai, itama tana da tsawo, sannan tana da dirinta iya gwargwado

Ta bangaran Haseena kuwa tana jikin Don dinta a kan gado suna ta jin dumin junansu, wurin karfe goma Don ya janye jikinsa ya shiga bayi, tashi ta yi tabi bayanshi
Ji ya yi an rungumoshi ta baya, Haseena sai lasar bayansa take yi da harshenta, tana shafa kirjinsa, jawota ya yi ta zo ta gabanshi sai ya shiga mata kiss mai zafi, tana mayar masa da martani

"Baby kina da zaki sosai" ta yi far far da ido

"Kaima haka, dandanon ka ya yi min"

Fadawa suka yi kwaryar wanka suka cigaba da romance dinsu a ciki

Aisha da kyar ta tashi ta fito, kitchen ta shiga, babu abinda babu a kitchen din, sai ta yi tunanin ta hada musu breakfast, couscous da miyan kayan ciki ta yi, sai ta yi farfesun kifin tarwada, sai ta Zuba ruwa a flask, bayan ta kammala ta kai Dining ta jera, sannan ta gyara falon, tasa Air freshener mai sanyi da dadada zuciya

Aisha bayan ta gama ayyukanta ta koma dakinta ta zauna bakin gado

Haseena ta yi kwalliya cikin wani getzner doguwar riga, Tasleem ta kalli Don

"Ina kayan da zaka saka?"

"Suna can dakin"

Hankalin ta ne ya tashi amma saita boye "bari na je na dakko maka" ya dakatar da ita

"Zan je da kaina, ni nasan kayan da zan saka yau"

Zata yi magana bai saurareta ba ya fita

Aisha zaune bakin gado Don ya shugo babu sallama, tsayawa ya yi yana kallanta daga sama zuwa kasa, da sauri ta mike tana neman hijabinta, tana duba hijabinta yana kallan bayanta, yana ji a ranshi kamar ya je ya kama bayan ya rungume, lasar kasar lebansa ya yi, ganin hijabinta ta yi tana kokarin sakawa ya je da sauri ya rike, ya kwace hijabin

"Ke ina wasa dake ne, kullum sai na ce ki gaishe ni" tayi dai dai da ido kamar zata yi kuka

"Ka gafarce ni"

Ya cigaba da kallanta, wani sha'awarta ne ya dinga motso mata

"Ke tsoro na kike ji, ya kike haka? Ko ni ba mijinki bane?"

Shuru ta yi bata bashi amsa ba, tunda ya shugo dakin Haseena ta zo bakin kofar tana musu labe

Don rungumota ya yi jikinsa yana shakar kamshinta yana samun natsuwa, kuka Aisha ta shiga yi, sake ta ya yi da sauri ya tsaya kallanta

"Ke kukan me kike yi? Saboda na tabaki, to dan gidanku meyasa aka aura min ke Inba don na dinga tabaki ba, ina abin dana ga dama dake, ai da bakya so saiki zauna gidanku, wallahi idan na kara tabaki kina min wani kukan munafurci saina daka ki"

Karamar tsaki ya ja, ya je ya bude durowansa ya dauki kayan da zai saka, Haseena na jin alamar zai fito, sai tabar wurin da sauri ta je ta zauna a kujerar falo

Don ya kai bakin kofar dakin zai fita, Aisha ta ce muryarta na rawa. "Akwai breakfast a Dining"

Bai ce mata komai ba ya fita, Zuba gwiwowinta tayi biyu a kasa ta shiga sabon kuka, tana tunani a zuciyarta haka rayuwar aure yake, haka dai ta cigaba da kuka

Haseena tana ganinshi ya fito ta je ta rungume shi suka wuce dakinta, ita ta saka masa kaya ta fesa masa turare

"Mijina kana sona?"
Murmushi yayi ya dan shafa kumatunta 'ina sonki mana, kina min abinda nake so, Baby ina son sex sosai"

Tai murmushi "zan dinga baka yadda kake so"

"Da kuwa nayi farin ciki"

"Yanzu dai me zan hada mana na breakfast?"

"Akwai breakfast a Dining"

"Waya hada breakfast din?"

"Amaryarki"

Yatsine fuska ta yi, wani bakin ciki ya tsaya mata a wuya

"Muje mu ci ko?"

Bata ce masa komai ba suka fita, Dining suka wuce, Haseena ta shiga bude kulolin, wani kamshi mai dadi ya ziyarci hancinsu

Haseena ta tabe baki "daga gani ma ba zai yi dadi ba"

Don ya ce, yi kisa min, ya kamata kisan bana wasa da yunwa

Kirjin Haseena ya yi wani bugawa, ta shiga yin magana a zuciyarta

"Na shiga uku, nida ban iya girki ba ya kenan" ta wayince ta cigaba da serving bashi, tasa masa couscous da miyan kayan ciki, a gefe kuma ta hada masa shayi ta zuba masa farfesun kifin, sai ta zuba mata, kallanshi ta tsaya yi yadda yake kwasan girki, yana santi "eh lallai baka wasa da girki dole na koyi girki"

Bayan sun gama yin breakfast suka koma daki, to anan fa Don ya dakko wata kwaya yer karama da gorar ruwa ya mikawa Haseena

"Na miye?"

"Baby kinsan dai ba zan bakI wani mugun abu ba, wannan kwayar da kike gani na kara ni'ima da zaki sex ne"

Murmushi ta yi ta amsa tasha, sai ya yi wani ajiyar zuciya alamun hankalinshi ya kwanta, sannan ya ce mata bari ya je ya dawo, ta rakashi har harabar gida sannan ta dawo falo ta tsaya tana tunani

"Dole na koyi girki, ba zan taba yarda shegiyar yarinyar can ta yi min kafa ba, bama haka ba dole tabar gidan nan, mijina nawane ni kadai"

Dakin Aisha ta shiga ta sameta zaune a kasa tana jingine da bango

Aisha ta kalleta "ina kwana?"
Chapter 3 · 0% Book details