← Book details Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 40

Sashe 25

Angon Mata Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ina son na tambayeki kuma ina so ki fada min gaskiya"

"Insha Allah"

"Ki fada min menene tsakaninki da Haseena, ya zamanku ya kasance, karki boye min komai"

Shuru Aisha tai tana tunani a zuciyarta "meyasa Ammi kemin wannan tambayar, ko ta fara zargin Haseena ne, ni ba zan iya cewa Ammi wani abu ba gaskiya, zata yi fushi da Haseena ni kuma banda wani riba, kyakkyawar dabi'ar shine ka rufawa dan uwanka asiri, ka yi masa fatan shiriya"

Ta dawo tunani sanadiyar tambayar ta da Ammi ta kara yi

"Aisha ke nake sauraro"

"Ammi Aunty Haseena tana sona sosai tana kulawa dani sannan tana son Baby, nidai a zamana da Aunty Haseena na fahimci tana da kyakkyawar zuciya"

Don ya kalli Aisha cike da mamaki, ji ya yi ta kara shiga ransa sosai, ganin ko kadan bata bata Haseena ba a wurin Ammi, fadi yake a zuciyarsa "lallai Aisha kina da kyakkyawar zuciya, ina alfahari dake kuma ina godiya ga Allah daya mallaka min ke a matsayin mata kuma uwar yayana"

Ammi tai shuru tana nazari bayan ta gama nazarinta ta ce to shikenan zan kara bincike, sai na gane wanda ya yi silar zubewar cikin Aisha, ba zan yarda ba

Ammi ta mike ta yi wucewarta ta barsu, Don ya dawo inda Aisha take yai kissing dinta a goshi

"Baby meyasa kika yaba Haseena a wurin Ammi"

Kallanshi Aisha ta yi cikin rashin fahimta "ban gane ba, so kake na bata ta?"

"Kamar Haseena bata sonki na gani"

Bata rai Aisha tai "ni babu wani abin da Aunty Haseena ta taba min kuma ni ban taba sanin bata sona ba sai a bakinka"

Yai murmushi ya ja kumatunta kadan "ina alfahari dake matata, yanzu dai tashi muje ciki na baki Baby"

Marairaicewa tai "Baby kuma"

"Ehman ni ina son Baby sosai, ina son ki haifa min Baby"

Murmushi tai takai bakinta dai dai nashi

"Kiss me"

Haseena kwance kan gadon jinya, Feedo zaune gefenta, Haseena tai murmushi sannan ta ce kawata ina yinki irin sosai da sosai

Feedo ta ce nima haka, yanzu sai ki dage ki bashi ya yi ta ci har ki samu yan biyu su shiga

"Wallahi har kinsa na yi wani farin ciki, bugu daya na samu yan biyu ai na more"

"Ai kuwa ina tabbatar miki da zaki samu, kawai kisa zuciyarki cikin ruwan sanyi"

"Ai kuwa da saina sawa daya sunanki"

Feedo tai yar dariya "zanyi farin ciki kuwa"

"Am Feedo baki kara min magana akan Bilkisu ba ko kin manta ne"

"A'a ina sane, na aika yara su dakko ta, basu sameta a gida ba, sun sa ido sosai tana dawowa zasu yi dakko ta su kawota gabanki"

"Dakyau Feedo, ina yinki over"

"Nima haka"

Suka cigaba da hirarsu,

Don zuwa ya yi ya kwaso kayanshi yazo ya tare a family house, ya koma dakin shi na family house kafin yabar gidan, koda yaushe yana manne da ita, Ammi ta yi fadan harta gaji kawai tasa musu ido

Kwana uku Haseena tai a asibity sannan ta dawo gida ta cigaba da jinyar,

Don ya shigo gidan Feedo ya yi parking a harabar gidan, zai shiga ciki ya ga kofar a kulle sai ya dakata, wani ma'aikacin gidanne ya shigo

"Yauwa don Allah ina matar da take zaune a gidan nan"

Ma'aikacin ya ce yau kwana biyu kenan data sayar da gidan, yanzu wani dan jarida ne me gidan

Don ya ce kasan inda ta koma?

"A'a ban sani ba gaskiya"

Don shuru ya yi yana nazari kamin ya je ya hau motarsa ya wuce, yana tafiya yana sake sake a zuciyarsa

"Tabbas akwai wani abu a kasa, Feedo bata da gaskiya, tasan dole zan zo nemanta sai yasa ta gudu, dole zan nemo ta, ina ji a Jikina akwai abin dake faruwa"

Da mamakin Haseena dawowarta gida yau tsawon sati biyu kenan amma babu koda giftawan Don a gidan, hankalinta ya tashi sosai, kuma kota kirasa a waya bata samunsa, gashi yanzu ta shirya daukar ciki

Ammi da Aisha zaune suna hira

Ammi ta ce saura kwana kadan cikin ki ya cika wata biyar ko?

"Eh Ammi ashe kina lissafi"

"Ina yi mana, cikinki baya girma, yana bin jikinki ne, koda yake ma cikin farko bai cika girma ba"

Aisha ta ce Ammi yana girma fa, idan kika taba marana zaki ji karfi ba taushi, kuma ya taso, watarana sai na rika ji kamar motsi

Ammi tai murmushi "Allah sarki, ya fara motsi"

"Tuntuni ya fara"

Haseena ce ta budo kofar dakin ta shigo cikin sallama, duk kallansu ya koma kanta, karasowa tai ta rungume Aisha

"Yar uwa I miss you, kin ki dawowa"

Aisha ta ce Aunty ina nan dawowa very soon

Haseena ta rusuna "Ammi ina wuni"

Ammi ba yabo ba fallasa ta amsa gaisuwar "sannu Haseena, kwana biyu"

"Lafiya lau Ammi"

Haseena ta tashi ta zauna gefen Aisha "Sis please ki dawo gida, wallahi gidan babu dadi da bakya nan"

"Nima fa ina son dawowa sai Ammi ta sallame ni"

Haseena ta kalli Ammi "Ammi don Allah ki taimake ni ki sallami Aisha ta dawo, ni kadai a gida tsoro nake ji, ko shi me gidan namu rabon dana sashi a ido tsawon sati biyu kenan " Haseena ta kai karshen maganar cikin kuka

Ammi ta kalleta cikin tausayi ta ce kenan tunda Umar yazo ya tare a gidan nan ko zuwa wurinki baya yi

Cikin muryar kuka Haseena ta ce wallahi Ammi baya zuwa, kuma dama akwai abin da nake so na fada miki

"Ina jinki"

"Baya kula ni, baya cin abinci na, baya kwana a dakina, babu wani abu dake hada ni dashi"

Hankalin Ammi ya tashi ranta ya baci "ai kuwa bari ya dawo gidan nan, wannan ai shirme ne"

Dadi Haseena ta ji a ranta sosai, Aisha itama bata ji dadi ba, don ita yadda take daukar rayuwar ciwon ya mace na ya mace ne, kuma ba za ta yarda a wulakanta yar uwarta ba mace sai inda karfinta ya kare

Ammi ta bawa Haseena hakuri kuma tai mata alkawarin Don ba zai kara mata wani abu ba, Haseena ta yi farin ciki sosai, sai da takai har yamma a gidan sannan ta koma gida

da misalin karfe tara na dare Aisha ta fito daga wanka tana daure da towel a kirjinta dai dai Don ya shigo dakin, bata rai ta yi ta wuce wurin durowa ta bude zata dakko kayan bacci

Da sauri ya je ya rungume ta ta baya yana fadin kamar yau ana fushi dani wani laifi na yi

Janye jikinta ta yi ta juyo tana kallanshi cikin bacin rai

"Ka tafi wurin Aunty Haseena, tana bukatarka kusa da kai"

Bata rai ya yi "ni ba zan je ba"

"Meyasa ba za kaje ba, yau tsawon sati daya baka je ka dubata ba, baka tsoron Allah ya tambayeka, karka zama mara adalci a tsakanin matayenka, ka yi kokari ka kwatanta adalci don Allah mijina" hawaye ya cika a idanunta yana kokarin zubowa yasa hannunsa ya tare, ya sauka a hannunsa

"Ki yi hakuri farin cikina, abin bai kai har ki yi min asarar hawayenki ba, zan tafi wurinta, ki kula min da kanki"

Tai murmushi gami da lumshe ido, saita rungume shi

"Idan ka je ka bata farin ciki kaji"

"Karki damu yadda kika ce haka za'a yi"

"Ina alfahari da kai mijina"

"Nima haka mata ta"

Sai da suka sha bakin juna sosai sannan Don ya wuce, Aisha ba yadda zata yi karfin hali kawai tai, tasa kayan bachcinta ta kwanta, ta rungume filo sai juye juye take yi tana missing mijinta

Haseena tai wankanta tsab ta shirya cikin wani kayan bachci shara shara dama bata saba don surarta duk a waje, ta feshe jikinta da turare, sai kamshi kawai take yi ta zauna falo tana jiran Don

Wurin karfe goma sai gashi ya shigo ta mike da sauri ta je ta rungume shi

"Mijina oyoyo, na yi kewarka sosai"

Wani bakin ciki ne ya ziyarci zuciyarsa amma daya tuno da Aisha sai yay wani karamin murmushi da bai kai kasar zuciyarsa ba

"Nima na yi missing din ki"

caraf ta kama bananansa ta shiga murzawa "Baby muje daki ina bukatarka"

Wasa dashi da take yi yasa hankalinshi ya tashi, kunsan dama shi babu wuya yake hawa kan network

Daukarta ya yi ya kaita daki bai tsaya wani wahalar cire rigar bachcin ba, yagawa ya yi, ta shiga kokarin cire masa kaya

Bai bata dama tayi sucking dinsa ba kawai ya wangale kafafunta ya shiga caccaka mata banana da sauri da karfinsa

Sam sam bata jin dadi sai wani zafi da bala'i, dukan kirjinsa ta shiga yi tana fadin ka sauka bana so, bai saurare ta ba ya cigaba saita fara kuka tana ihu tana rokwansa Allah da annabi ya barta amma yaki, sai juyata yake yi, yana cinta son ransa, sai daya tabbatar ya galabaitar da ita sannan ya sauka ya koma gefe

Kuka Haseena take yi, HQ dinta ya yi jawur ya kumbura alamar wahala, ta kalleshi

"Allah ya isa, wannan ai mugunta ne, ka yi min yadda zan ji dadi sai kai min hauk.. "

Katse ta ya yi da marin daya kai mata da bayan hannu cikin fushi "ni kike sawa Allah ya isa kuma kike kokarin ce min ina hauka"

Ya mike da kyar tana fadin na fada Allah ya isa ba zan yafe ba, haka kake cin Aisha, ai abin son kaine kuma baka nemi a zauna lafiya ba

"To kada a zauna lafiya, bari na fada miki daga yau babu wani jindadi da zaki dinga samu daga bangarena kuma idan cin gindi ne irin wannan zan dinga miki"

"Ai kuwa baka isa ba wallahi, idan kasan wata ai baka san wata ba"

Karamar tsaki ya yi ya tashi ya saka gajerar wandonsa ya dauki kayanshi a hannu ya fita, ta bishi da harara
Bayi ta shiga ta hada ruwan zafi sosai ta shiga gasa HQ tana jin dadi dadi, bayan ta gama ta shigo bedroom ta dauki electric handfan ta kwanta kan gado ta wangale kafafuwarta, ta kunna fankar dai dai HQ tana samun sauki daga radadi
Chapter 25 · 0% Book details