Sashe 2
Ahalinmu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Niba wannan ba meye yasa kabar mana auta atsaye baka Bata gurin zama ba Kuma tadade tana knocking baka bude mata ba
Wani kallo yayiwa auta
itako tuni Tasha jinin jikinta saboda baqaramin tsoron shi takejiba duk tsiwarta batayi mishi
yakai hannu Yaran kwashe ta atsakiyar kanta baiwar Allah saida ta durkushe daga zaune takama bakin ta Kam saboda kukan dayazo mata don tasan bayasan qara ko hayaniya kokadan bare ma
yaji kuka,
Subhanallah sulaim meye haka cewar aunty raziqa
Ta murguda min Baki dazu kafin tabar office dina yafadi Hakan tare da ficewa daga motar ran Nan nashi adagule babu alamar wasa afuskarshi yanufi office dinsa,
Kukan datake ruqewa ne yakwace mata wlh dama nasha fada muku Yaya sulaim bashe kadai bane idan ba hakaba tayaya yasan na murguda Mai Baki bayan idon sa Yana rufe monster's din jikin sane suka gaya mai tana kuka tana surutai,
Meye su ummeetha zasuyi badariya ba aunty raziqa tace au dama kin murguda Mai bakin da gaske bakin ta dauke da dariya tayi maganar,
Eh aunty Amma ai idon sa arufe yake taya yasan nayi.
To shikenan naji Amma dai kinsan abunda kikayi badai dai bane ko kada kiqara yiwa duk Wanda ya girmeki irin hk kinje autar mu,
Tadaga Kai alamar eh taji fuskar Nan tayi ja abunka da farar fata hada majina😪 suna tafe aunty raziqa na aikin lallashi,
Shiga yayi office din nasa Yakoma kan wadannan kuje run masu kama da matrix ya Dan kwan tar da Kansa ya Danna wata bell rings qarama dake akan wani table dake gefen kujerun saiga wasu mutum biyu sunshigo jikin su sanye da da uniform da gani Suma security ne ko body guard
Ranka ya dade barka da hutawa daya yayiwa nuni da hannu alamar yafita yadan russuna alamar girmamawa sannan yajuya da sauri yafice,
yaciro wata wayar qirar iPhone ya kunna ta tana kawowa yayi Dial call Dr.jabir ne yafito akan screen din wayar
*Share and Comment fisabidillah*
*Bismillahi Rahmanir Rahim*
_🌲 ƊASHEN ALLAH WRITER'S ASSOCIATION🌲_
Bi
🔥 TEAM ZAFAFA BIYAR🔥
_Typing_😎
*Dukkan yabo da godiya su tabbata ga allah mahaliccin ko wa da komai Allah kayi dadin tsira abisa shugaban mu annabin mu annabin rahma Muhammad (s.a.w)*
*Ina roqon Allah yadda nafara rubuta wannan littafi Allah kabani iKon kammala shi lpy abun da na rubuta dai dai allah kabamu ladan Wanda nayi kuskure Allah kayafemin Ina roqon Allah kaqarawa iyayen mu lpy Imani da nisan kwana 🤲
*Sadaukarwa ga dukkan daukacin masoyana Allah yabar zuminci kune kwarin gwaiwata Baki daya Kuma Ina godiya da adduoin ku agareni"
Wannan littafi na rubutashi ne domin fada kar wa ilmantar wa tare da nishadan tarwa ban rubuta don son zuciya taba ko Kuma wulaqanci gawani idan kaji labarina yayi kaman ceceniya da rayuwar ka to Ina neman afuwarka ko Kuma idan kinji ko kaji yayi shige dawani labarin to gaskiya arashi ne akasamu*
👍 JINJINA GA YAN FREE GRP
* Ummu safwan💝
* Mrs Muhammad s🤩
* Bin abdurrahman🌹
* Nanjid👩❤️👩
* Nusaiba M zakariyya✨
*💖 SPECIAL GIFT 🎁 TO MY BIG BROTHER Abba Maifata💯*
*AHALIN MU DAYA*
*NA*
_Fatima Y zakariyya_
{💞Ummu ameerah💞}
_____ Dedicated to aunty Salma 💎
*Page* 3⃣▶️4⃣📖
"Hello ranka ya dade barka darana"
"Barka jabir zan iya ganin ka yanxu"
"OK ganinan yanxu
Cikin minti nan da baza su wuce uku ba aka fara knocking aƙofar office din kallon wannan security din dake ƙame atsaye kamar gunki yayi mai alamar yace a shigo da sauri ya je ya buɗe ƙofar,
Shigo yayi bakin sa dauke da sallama ya samu guri yazauna kanɗaya daga cikin kujerun office din
Kallon inda DR sulaim yake akishingide yayi yadan sakin murmushin gefan baki haɗi da girgiza kai yana mamakin hali irin na DR sulaim Arab wato ya kira shi amma yayi shiru so yake yace gashi tukunna sai kace wani yaronshi ko almajirinsa amma da yake yasan halin abokin nasa hakan baidamishiba sam idan da sabo ai sunsaba shi badan ma ya kalli bakin saba sanda yake shigowa da sai yarantse ko sallamar ma bai amsa masa a,
Gyaran murya yi kafin yaqara kai dubansa kan DR sulaim tare da furta Ranka ya dade na amsa kira nazo Allah yasa lpy dai
Ɗanɗagowa yayi kadan yakai dubansa kan DR jabir
Ya aikin abunda ya faɗake nan a gajarce
LPY DR jabir ya amsa shima a taƙaice
Tashi yayi ya nufi wata drower ta littattafai ya Danna wani ɗan madanni daga tsakiyar littattafan idan ba gani kayiba baza ka taɓa cewa akwai wani abu maka ma cin soket a wajan ba
Take wata ƴar ƙaramar loka ta bude wani abu yabayyana tamkar laptop yashiga Danna wasu numbers ajiki haɗi da saka babban ɗanyatsansa na hagu yayi fingerprint tare da furta *hii um sulaim hameed Arab* ahankali yafurta hakan tamkar mai raɗa
sannu ahankali wannan ƙatuwar drower din littattafan tafara budewa ta tsakiya tamkar gate aiko saiga wata ƙofa fara ta bayyana yariƙe handle din ƙofar yatura tare da shige wa ciki bai wuce second goma ba yafito hannun sa dauke da wasu files yaja ƙofar ya rufe gefe Yakoma still wannan madannin mai kama da soket yaƙara taba wa kamar sanda zai shiga haka yaƙara mai maita abunda yayi da farko yayi aiko drower din itama ta koma kamar yadda take baza kataɓa gane akwai wani abu abayanta koda gaya maka akayi matuƙar ba gani kayiba da idon ka
Yaƙaraso inda DR jabir yake a zaune ya juya baya yana danna wayar sa
Gashi DR ina so kadubamin bayanan lafiyar waɗan nan yaran sosai aikin nan yana da matuƙar ma himma ci sosai agurina na yarda da kai shiyasa na baka ka kula sosai zan tafi yanzu zuwa gobe zamu zauna baki daya,
Oky badamuwa Insha Allah amma lpy zaka tafi tun yanzu muna da meeting around 4:30pm fa
LPY duk abunda kukai a zaman zan gani live yafurta hakan yana daukan wayoyin sa yana yin gaba alamar fita zai yi shima DR jabir tashi yayi tare da file din ya nufi hanyar da zata sa dashi da meeting room din su dake cikin office din zuwa nashi offishin jiwowa DR sulaim yayi ahankali ya kalli security din bayan shi ka ɗakko min laptop dina
To da sauri ya juya ya nufi table din ya dakko yasa acikin apple bag sannan ya biyo bayanshi wanda tuni shi yama fice kafi Yaƙarasa har anbude masa ƙofar motar gidan baya yashiga security din Yazagaya taɗayan hannun ya ajiye masa laptop din sa kafin ya bar gurin tuni dama driver din sa mai suna danial yana ciki draving ya fara ahankali ya nufi babban gete din asibitin
Aminu Kano airport zaka nufa ya tsinci muryar mai gidan nasa
Oky sir***
Airport ummeetha ce tsaye ita da wata mata hannun su cikin na juna ta bangaren ɗayan hannun matar kuma princess ce rungume da ita sai murmushi da ka gansu kasan sunyi farin cikin ganin junan su aunty raziqa tana tsaye a tsakiyar su itama tana ta faman sakin murmushi
Wai yanzu autace ta girma haka kai masha Allah amma nifa har yanzu banga ƙalbina ba wannan matar ce ke magana
Duk suka saka dariya ummeetha tace ai ƙalbin naki bai damu dakeba Tunda baizo ya tarbekuba ummeetha bata rufe bakiba
Suka tsinci muryar aunty raziqa tana fadin ɗan halak kaƙi ambato,
Atare suka juya suna kallonsa shine ke ta howa namiji iya namiji komai nashi abun burgewa harma yafi kyau idan rannan nashi na ahade
Dai dai ƙarasuwarshi gurin yana ƙoƙarin russuna wa wannan matar duk tasakesu ta rungume shi duk da yayi mata tsayi amma ahaka ta riƙe shi sosai
Dai dai saitin kunnan ta yafurta mommy barka da zuwa Nigeria um missed you so much,
Murmushin jin dadi ta sake Barka dai my ƙalbiy fatan kana cikin kishin lpy
Um perfectly fine mommy
To ya kamata mu tafi haka ko sai ayi gaishe gaishan a gida ummeetha ta ce tafadin hakan tana ƴar dariyar jin dadi,
Raba jikin ta tayi da nashi still murmushin na akan fuskar ta mai cikar kamala
Mommy ina salim da daddy ko ba tare kukeba
Tare muke ƙalbiy sun wuce headquarter dan sa hannu a wasu ta kadda da za a wuce dasu Lagos yanzu to zamu hadu a gida don dama sukawai ake jira daga can ma aka turo musu da mota
Ok Allah ya kawo su lpy
Tuni dama angama kai musu komai nasu cikin mota
Nidai a motar da ɗana yazo nima ita zanshiga cewar mommy
Ummeetha tace to fa a sauka lpy ma hadu a gida suka saka dariya atare amma banda gogan namu,
Suka nufi mota baki dayan su mommy da Dr sulaim suka wuci tashi motar daya zo da ita ƙirar benz 2.1000 aka bude musu suka shiga kowa zuciyar sa ciki da farin cikin ganin juna