Sashe 19
Ahalinmu Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aunty jamila ce ɗiyar mama bilki mace ta farko, tace inada magana,
Kallon ta wasu daga cikin mutanan dake cikin babban parlon suka yi ciki hadda baffa,
"zaki iya yi ambaki dama" cewar baffa,
Cikin isa tafara magana, dama ina so naji Meye dalilin da yasa, saleem Bello Arab yamari sabrina Sambo Arab? Kuma har mari biyu, bayan babu wani kwakkwaran dalili,
Wani irin daɗi Hajiya Turai taji Mahaifiyar sabrina saboda dama koda aunty jamila batayi magana ba ita sai tayi duk da take suruka ce acikin gidan ba ƴaba,
Gyaran murya baffa yayi kafin ya ɗan muskuta kaɗan, sannan yafara magana,
"babu dalili ko hujja da zamu tambaye shi don ya mari taba saboda ƙanwa ce a gareshi, idan tayi kuskure dole ne ya hukunta ta hakan ba laifi bane,"
Idan dame wata maganar ina jira saboda zanshi ga ciki, ya faɗa yana dubansu gabaɗaya,
Wani irin baƙin ciki da takaici ne suka rufe Hajiya Turai da aunty jamila, mama bilki, wadda dama tunra nar da taji labarin an marar mata jika taci alwashin dole a ɗau mataki, gashi kuma matakin yazo musu ba yadda suke soba, to da sake don baza su yadda ba,
Wasu kuwa da dama ma basu san da labarin, marin ba, shima kanshi saleem ɗin ya manta, sai yanzu da yaji ana faɗa kuma abun ma hadda ƙarin ƙarya aci, to tabbas Tunda sukace biyu yayi mata alhalin ɗaya ne to zai ƙarasa cika mata ɗayan nata,
Sulaim wanda duk yabi ya gaji babban burinsa a tashi daga taron nan don ji yake tamkar ana dafa ruwan zafi a jikin sa duk sanyin garin da akeyi, ga sanyin A. C amma baya ji, bawan Allah duk tabi ya daddafe kanshi saboda gani yake komai na juya masa bibbiyu a adanuwansa, tamkar zai faɗi kuma a zaune yake,
Babu wanda ya kula da halin dayake ciki sai ummeetha,
Cikin dake wa da ƙarfin hali irin nashi, ya miƙe tsaye yaje gurin baffa sannan ya ɗan russuna dai dai kunnan baffan,
Babu wanda yaji abunda sulaim ɗin yace, sai baffa kawai, gani suka yi baffan ya ɗaga kai alamar eh,
Batare da sulaim ya juya ba ya nufi ƙofar fita daga parlon meeting ɗin zuwa Central perlo ya nufi bedroom ɗin baffan, Wanda idan ka cire matan sa dashi kanshi babu mai shigar bedroom ɗin baffan sai sulaim kaf cikin ƴaƴa da jikoki,
Ganin sulaim a wannan hali yasa baffa cewa, Tunda babu mai magana acikin ku kowa zai iya tafiya,
Bahaka suka soba, Lallai akwai matsala cewar uncle Mansur, yana miƙewa tsaye daniyar fita,
He excellency Sambo, mamaki yake tabbas akwai ani ɓoyayyan lamari a tattare da sulaim dole ya gano ko Meye wannan, gashi Tunda yaji labarin wannan HATIMIN yana gurin sulaim ɗin, yake so ya ja shi a jiki don ya samu ya karɓa, saboda yaɗaukar wa kansa al'washin a zaɓe nagaba takarar governor zai fito, kuma sai yayi nasara, to amma saida wannan HATIMIN bokan ƴar sa ta faɗa masa,
Aransa yace dole ne ya cigaba da yaudarar ƴan uwa sa mai girma hasheem da uncle Mansur da ɗan ɗan uwan nasa barrister Sulaiman, hadda ma haifi yar tasu wato mama bilki, yasa mu sutayashi yaƙin nemo HATIMIN shikuma ya barsu anan, da wannan tunanin ya nufi Part ɗin sa,
Uncle Mansur ne tsaye shida, barrister Sulaiman, suna tattauna yadda zasu yi wajan samun nasarar ƙarɓar HATIMIN nan daga hannun sulaim,
Barrister Sulaiman ne yace uncle Mansur yanzu kasan me za ayi idan har ba so muke atsirin mu yato nuba to sai mu samo HATIMIN nan duk inda yake, kanaji fa yafara maganar companies ɗin Arab da suke shigo da kayayyaki daga ƙasar waje, za a sake musu register, Idan har muka bari hakan ta faru mun kaɗefa, ya kai ƙarshan maganar yana kallon uncle Mansur ɗin,
Eh haka ne, amma nasan abunda zanyi kai kaji da ɓangaran sulaim ɗin nikuma zanji da ɓangaran, abban ka da Sambo, zamuyi musu talala ne su taya mu yaƙin samoshi, idan aka samo HATIMIN sai mu rabu da su ko ba hakaba,?
Dariya barrister Sulaiman ya saki, kafin yace mugu kawu shiyasa nake sonyin harka dakai, gaba ɗaya suka sa dariya, da uncle Mansur da barrister sulaim bakin su ɗaya,
___________________________
______________________
_________________
Nifa Tunda nake bantaɓa cin abinci mai daɗin wannan ba, cewar khaltum dake ƙoƙarin zama agefan gadon da aka kwantar da ita,
Nima gaskiya bantaɓa ba cewar Suhaima dake ƙoƙarin janyo wannan ledar da nurse ɗin tace kayan sawa ne aciki suyi wanka su saka,
Saida tagama maida kwanikan sama wannan table ɗin sannan tafara buɗe, ka yayyayakin,
doga yan rigunane guda 2 na abaya ko wacce da ɗan maya finta, irin Dubai Abaya ɗin nan, mai aiki a jiki, gaba da baya sai jikin hanna yan, ɗaya blue black ɗayar Kuma coffee colour ce, sai dogayan hijab Har ƙasa Suma 2 colour, sai carpet nayin salla mai laushin gaske, Suhaima har ƙara shafa shi take a jikin hannun ta, tana ɗan lumshe ida nuwan ta alamar daɗi, iya abunda ke cikin jakar ledar kenan, wadda aka rubuta, *BARAKAT STORE*
Itafa Suhaima lamarin nan nasa mata ciwon kai saboda tsabar mamaki abun, amma dai zata shanye mamakin nan har zuwa gobe Tunda haka DR.Muhibbah tace mata zata samu amsoshin tambayar ta gobe to zata jira, sannan tayi wa kanta alƙawarin zata tari koma Meye yazo daga gurin su alkhairi ko akasin hakan wanda ba'a fata,
Ita dai khaltum daɗi yama hana ta tambayar komai, ta daɗe tana burin saka irin waɗan nan kayan da take gani ajikin ƴan film da kuma ƴan gayu, gashi yau itama zata saka,
Cikin zumuɗi tace wa Suhaima, nafarayin wankan? Tare da ɗaukar coffee ɗin abayar tabarwa Suhaima blue black ɗin,
Murmushi Suhaima tayi sannan ta ɗaga mata kai alamar eh tana jin daɗin ganin khaltum ɗin na cikin farin ciki, tana jin daɗin hakan...!!!
*THE BIGGINING OF THE STORY*
*WANENE ALHAJI IMRAN ARAB?*
_Labari muje zuwa_
*Comment share and more like fisabilillah🙏*
https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp channel
*AHALIN MU DAYA*
*CREATED AND WRITTEN*
*BY*
*Fatima Y zakariyya*
_😍Oum Ameerah_😍
*NAZARI WRITER'S ASSOCIATION*📚
_Sarauniyar👸Nazari writer's association_
______Dedicated to aunty salma💎
*Page* 3⃣ 1⃣↔️3️⃣2⃣📖
*TUSHEN LABARI*
*WANE NE ALHAJI IMRAN ARAB*
Malan Muhammad yakasan ce mutumin ƙasar *LIBIYA* ne yana zaune acikin wani ƙaramin ƙauye a yankin Larabawa *SUDANES* mai suna *DARUTTURAB*
DARUTTURAB ƙaramin ƙauye ne wanda Allah ya azurtashi da albarkar ƙasa, wato noma, kiwo, kasuwanci wanda kowa yasan kiwo sana'ar Larabawa ce sannan sukan siye su sayar, koda yaushe cikin noma suke noman damina, da na rani, babu abunda basa nomawa, hatsi, kayan lambu, fruit, da sauran su, shine dalilin daya mutanan da suka gabata acikin wannan ƙauye suka sa masa wannan suna na DARUTTURAB wanda dabahaka ake kiran ƙauyen dashiba,
Malan Muhammad ɗaya ne daga cikin masu kuɗin wannan ƙauye, saboda shima manomi ne babu kalar noman daba yayi, ga kiwo Allah ya azurtashi da dabbobi kala kala, daga nau in tsintaye dabbobi,
Yana da matar sa guda ɗaya mai suna sa'ada wadda ya auro ta daga yankin Larabawan cikin garin LIBIYA, mln Muhd da sa'ada suna da ƙaramin ɗa mai suna IMRAN, shika ɗaine ɗa agurin su bashida yaya ko ƙani, haka yatashi cikin gata da kulawa irin ta iyaye, aƙa idar mutanan wannan garin da yaro ya tasa, ake fara tafiya dashi kiwo, da kuma gona, amma shi mln Muhd saboda so da ƙaunar dayake yiwa ɗan nasa yasa baya fita dashi ko ina, sai dai yaɗau ma aikata suyi masa aiki ya biya su ladan aikin su, shi ko Imran hatta karatu mln Muhd ne yake yi masa dayake shima irin malan tsaga ya ne,
Rayuwa suke mai kyau da ban sha'awa tsakanin Imran da iyayen sa har wasu daga cikin mutanan da suke tare da su suke kiran Imran ɗin da TILO ɗan gata, imran yana wayan ganin wani abu acikin ɗakin mahaifin nasa acikin wata akwati, yana yawan tambayar mahaifin nasa shin wannan menene? Wata rana mahaifin nashi yabashi labarin komai game da wannan abun dake ciki, yace mai HATIMIN mallaka sunan sa, ba a wasa dashi nima amana ce ta wani abun gidana kuma yanzu baya raye, saida Mln Muhd ya kwace komai dangane da HATIMIN nan yafaɗawa imran, sosai imran yayi mamakin jin labarin shi wannan HATIMIN,
Imran yana da son yara sosai komai ya samu ko mahaifin sa yabashi sai yaje yaraba wa ƴan ƙananan yaran dake kusa da su wato maƙotan su, saboda babu yaro ko ɗaya a gidan su sai shi ƙadai yanaso yaga shima ace yau yana da ƙani ko ƙanwa,
Haka rayuwa ta cigaba da tafi kwatsam, Mahaifiyar Imran, wato sa'ada ta samu juna biyu, murna agurin mln Muhd kamar wanda bai taɓa haihuwa ba, shi ko Imran Ai gani yake ko mahaifin nasa baikai shi murna da farin ciki ba, Imran fa ya koma zama a gida ko nan da can baya son zuwa, yana tare da Mahaifiyar sa wadda yake kira da ummee sa'ada duk abunda take buƙata da rawar jiki zai tashi yayi mata idan na ɗakko wa ne ya ɗakko mata baya so wai ta tashi tasha wahala kada ƙannan sa suyi kuka ace warsa,
Kwana ke suna shuɗe wa, watanni na wucewa shekara naƙara towa, acikin wata na tara da samun juna biyun sa'ada, Allah ya sauke ta lafiya tare da azurtasu da ƴara mata biyu wato tagwaye ta haifa duk mata, farin ciki da murna ba a magana wajan ɗa da mahaifin, gata kuwa sa'ada ta ganshi a gurin uban da ɗan, washe garin haihuwa ɗaya ta koma, ya rage saura Yarin ya guda ɗaya,
Imran yayi kuka kamar zai shiɗe, ƙan war shi ɗaya ta rasu, daƙar aka samu yadaina kukan, amma kullum yana rungume da ɗayar jaririyar wadda aka raɗawa suna BAHIJJAH,