Sashe 28
Zawarah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
'Ni na rasa me maza suke gani a jikin Nansy wanda bamu da shi Nadiyah. Ke dai gashi nan ragowarta za ki aura,ni kuma da alama wanda na ƙwallafa raina akansa ba ya ganin kowa sama da ita. Ko kin san cewa Yah Giɗaɗon su Yasmin ita yake ta kallo tinda muka taho ta madubi?'
"Kin ga Nawwarah ki bari zan kira ki anjima,yanzu ina yin wani abu ne."
Cikin sauri Nadiyah ta kashe kiran tana kallon Malam Luƙman wanda ya yi zurfi a cikin kogin tunanin Nasibah. Cikin ransa yake ayyana.
'Bayan wancan nunar ranar har da kuma wani ne yake kai wa Nasibahta hari? Anya zan iya haƙura da ita kuwa? Kaii ina,a gaskiya ba zan iya jure ganin Nasibah a gidan wani namijin ba ni ba.'
Ba tare da Malam Luƙman ya yi wa Nadiyah sallama ba, kawai ya sa kai ya wuce gida......
*Shin tsakanin Yunus (Yah Giɗaɗo) da Samir,da kuma Malam Luƙman masoyin yarinta wanene zai samu nasarar auren Nasibah?*
"Tsakanin Nasibah,Nadiyah,Nawwarah da Rabi wacece za ta zamo ZAWARA a wannan labari namu?*
*Wace manufa Hajiyah Yalwa ke son cimmawa a gidan Gwani Ibrahim Yunus?*
*Mutuminku Malam Sanda Uba Makaɗi zai samu irin arziƙi da dukiyar da yake fata da burin samu ta hanyar aurar da ƴarsa da ya fi so a gidan masu kuɗi?*
*Ku biyo ni a wannan labari mai cike da cakwalkwalin cakwakiya na ZAWARA dan jin yanda zata kasance.*
*Assalamu alaikum Masoya karanta litattafaina. Kada ku manta ina da labarai masu daÉ—i da nishaÉ—antarwa tare da faÉ—akarwa. Duk mai so ta neme ni a wannan lambar 09031416423. Ga waÉ—anda ke son a yi wannan tafiyar da su kuma,a sati na farko da fara yin payment É—in novel É—in ZAWARA za ku saka 700 kacal a 9031416423 Hamidah Sanusi Ahmad opay. Sai ku tura shaidar biya ta 09031416423.*