Sashe 8
Yar Zaman Wanka Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki ceci limamin masallacin unguwarku mana Sadiya, kin san dai in micijinnya ganni tare da ke zai ƙyaleni" Ya faɗa dan zuwa lokacin duk ya daina maƙale-maƙaken murya Sadiya ma yake faɗa sak, ba kamar zuwansa ba da yake cewa Sthadiya.
"To dan gwafar ubanka Imirana da ya haifi micijin yana tukunya a ɓoye, ka ga kuwa ai bai bar ubansa ba ma bare kai" Cewar Inna da ke window. Ganin micijin ya dawo daga zauren sai kuwa Shek yake neman damƙo Sadiya cikin ficewar hayyaci da tsoro.
"Ihuuuu kwarto, jama'a ku kawo ɗauki kwarto a gidan nan zan yi fyaɗe" Cewar Inna gabaɗaya kowa ya ji maganar duk sai suka ƙara tsorata da maganar kwarto dan haka, Hajiya sai ta ƙara totsuwa cikin ƙatakwaye, har tana buga kanta a jikin fikankin gado.dan kar kwarto ya ritsa da ita da girmanta, Mama da ke cikin drower sai ta ƙara totsuwa duk da matsin da take ciki, can ƙarshe ta matsa ta miƙa hannu ta kwaso kayan Imran wanda duk siglet ne da gajerunan wanduna, a inda ta sanya hannun nata, ta kwaso ta jibga a kanta, duk da tana jin nauyin ɗora gajerunan wandunan da singiletin amma haka ta daure dan kar a mata fyaɗe a gidan siriki.
"Wayyo Allah, ga raɗaɗin lalle a fuska da wuya, ga miciji, hallaw ga fargabar shigowar kwarto, wayyo ɗan budurcina da nake tattalawa zan kai gidan miji, haka kawai ina ganin ƙawayena suna bin maza amma na ƙi san in kai mutucina gidan aure amma gashi a neman halal wani ƙaton zai karɓe min" Cewar me ƙunshi da ke cikin kayan wanki.
Ƴan cikin loka kuwa kuka suka fara haiƙan jin wata ƙaddarar ta shigo gidan. Ashrof da ke bayi ita kaɗai tuni gumi da hawaye sun daɗe da mata sallama.
Imran kuwa jin abin da Inna ta ce sai ya koma ya ƙara lumewa a cikin ruwan, har yana shiga hancinsa amma gani yake da ace ya fito wurin micijin nan gwara kowa ta yi ta kanta dan ya san dai ba Sadiya ce kaɗai a gidan ba.
Inna sakkowa ta yi daga saman bencin, ta ɗakko ashana tare da buhun shinkafa marar komai, ta ɗaga ƙafa ta doki jikin lokar da matan nan je ciki, aikuwa suka ƙara sakin wani kukan, tsaki ta yi, ta juyawarta ta buɗe ƙofar kicin ɗin ta fito, ganin Hassan daga gefe ɗaya, ga kuma Shek tsaye bayan Sadiya dan tana motsawa yake take mata baya. Hanyar murhu ta nufa tana zuwa ta ce .
"Ihuuuu kwarto" Sai da ta tabbatar Imran ya ji da gangan ya ƙi fitowa, aikuwa ta sanya buhu a murhun dama cike yake da ita ce ta kunna ashana ta sanya nan sa nan wuta ta kama ci galgalgal, dariyar ƙeta ta yi tana jijjiga kai ta koma gefe ta tsaya ta ce.
"Kamar yadda na fara jin sanyi lokaci guda ya baibaye firinji, haka kaima za ka ju zafi lokaci guda ya baibaye tukunya"
Imran da ke cikin tukunya, ya ji wani zafi ya fara ratsa tukunyar, gyara rungisan sa ya yi amma sai ya ji abin na ƙaruwa, amma aai ya daure, jim kaɗan sai ya gabaɗaya kamar an sanyashi a ovin.
A mugun firgice ya bugi murfin tukunyar ba shiri, ji kake gwagwaraf, ya yi jifa da murfin, sai gashi yana fitowa jargaf da ruwa a jikinsa ga kuma uban gumi kamar an masa wanka ...
[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*
*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===150
1GB@=====250
2GB@=====500
3GB@====850
5GB@====1,400
Dial *312*4*7*4# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885
Whatsapp OR
Call 09033283375
Wannan littafin kuÉ—i ne 300
Za a tura ta wannan accaunt ɗin Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntuɓi wannan no +22785885134
2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£âž¡ï¸2ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
Wani ƙululun baƙinciki ne ya zo ya tokarewa yarinyar maƙoshi, jin abin da Inna ta faɗa, gabaɗaya sauran matan suka fara bin ƙirjinta da kallo suna so su gano asalin gaskiyar abin da Innar ta faɗa, aikuwa kowa ya shiga danne dariyar da ke cin sa ganin gaskiya Inna ta faɗa in ma akwai gyara a maganar to kuwa kaɗan ne. Ganin kowa ya zubawa ƙirjinta ido sai ita ma ta shiga kallon ƙirjin nata har da sanya hannu ta ɗan ɗame jikin rigar wai dan ta ga girmansa.
"Duba da kyau dai ɗiyar nan ƙarya zan miki, ai yanzu kya yarda da kika ɗame rigar ai kin ga girmansa bai fi ƙwayar ƙarago ɗan nera biyar ba idan ma ya kai kenan"
Magana yarinyar ke yi ƙasa-ƙasa da baka jin me take faɗa sai yafda bakinta kawai ke motsawa kake gani da alama rashin kunya take yiwa Inna.
"Wa ya ga banza ta kori wofi ai maganar ciki ba magana bace a fito fili a faɗa mana" Cewar Inna ta juya ta nufi ɗaki tana ɗan dudduƙawa dan har zuwa sannan hancinta bai daina zuba ba sosai mira ta mata kamun kazar kuku. Sai kuma wacce ta yi tusa aka cijeta ita ma ta fara magana.
"Aikin banza da wofi duk kin bi kin cije ni, haba wannan wane irin abu ne" Harara kawai ɗayar ta bita da ita ba tare da ta yi magana ba dan idan ta buɗe baki komai ma za ta iya faɗa, saboda yadda ta yi ta ƙwararta da warin tusa sannan ganin Imran ma a wajen ya sa ta ɗaga mata ƙafa.
Inna tana zuwa falo sai ganin Sadiya ta yi kamar an dasa ta a wajen tana tsaye a tsakiyar falon hannunta riƙe da Hassan a siffar miciji har lokacin bai dawo siffar mutum ba. Wani yawu Inna ta haɗiye ba tare da ta cewa Sadiya uffan ba ta nufi inda suka ajiye lalle, kowanne a leda aka kwaɓashi sai mai ƙunshi take ɗauka tana zubawa a cikin kwarkwaron da take ƙunshin. Lalle ne ɗan kwali sajen ne ja da kuma baƙi na fulawa. Da ɗan yawansa a cikin ledar, saboda gabaɗaya ta kwaɓe yadda zai ishe su. Inna baƙin ta ɗauka na fulawar ta ɗauki baƙar leda ta sanya a hannunta ta ƙulle sannan ta juye wannna lallen a kan baƙar leda Sadiya da ke cikin wani haki ko kallon Inna bata yi ba tun shigowar Innar da ta kalleta bata ce komai ba. Dan kawai gabaɗayansu mamaki suke bata na gudun da suke yi, duk da ita ma ta san da a ce Hassan ba ɗanta bane dole ta gudu dan tsoro amma yanzu babu yadda za ta yi ko da tana jin tsoron saboda ya zame mata dole.
Inna sai da ta juye baƙin lallan nan duka sannan ta juyo a dudduƙe ta fito daga ɗakin har lokacin dai kowa na tsaye carko-carko, me ƙunshi ta ɗan juya kenan kafin ta juyo sai ji ta yi an damƙeta an shiga lafta mata wani abu a fuska da ta kasa tantance menene.
Inna kuwa tun da ta damƙi wuyan me ƙunshi ta baya, bata saki ba ta dage sai lafta mata lallen take a fuska kamar wacce take fenti a bango, sai da ta lafce mata shi gabaɗaya a fuska har wuyanta sannan ta sake ta tana ta ihu dan ma dai ta rufe ido da har idanun zai shiga. Imran tun da ya kallesu sau ɗaya ya ɗauke kai dan shi baya son hayaniya kuma ya san da alama yarinyar wani abu ta yiwa Inna dan ba ya raba ɗayan biyu ita ce ta rufeta a freezer.
"Wayyo Allah na Allah sa dai ba kashi bane kika lafce min shi a fuska" Cewar me ƙunshin tana ƙololon amai lokacin da Inna ta sake ta.
"Shigiya kudurarriya ni da kashin ma na samu ai da wallahi har haɗiya sai na sa kin yi, har ni zaki garƙame a cikin firinji, sanyin duniyar nan na cikinsa ya ƙare a kaina, hancina banda yoyo babu abin da yake in ba ruwan zafi na yi ba ma masassara ce za ta kama ni, saboda rashin tsoron Allah duk sanyin nan da ake baki tausaya min ba kika rufeni kika kunna firinjin" Cewar Inna tana face hanci tare da sakin wani kuka na tausayin kanta irin yadda ta sha artabu a cikin freezer.
Gabaɗaya dariya suka kwashe dashi Inna da ke shirin magana ta dakata ganin Sadiya ta fito riƙe da micijin a hannunta ba Inna ba su duka ma masu dariyar dakatawa suka yi, Imran da ya fara wani ɗan kakkauda kai yana sosa ƙeya dan ba ya son Sadiya ta zo ta bashi micijin ta kunyata shi a gaban matan nan. Dan haka sai ya shiga muzurai yana ɗan babbasarwa shi a dole ba komai bane. Inna kuwa tun da Sadiya ta fito ta fara tunanin inda za ta garzaya dan ta tsorata da yaron yanzu dan bai taɓa kaiwa kamar haka bai dawo mutum ba amma yau ya yi dogon zango.
Sadiya da take shirin buÉ—e baki ta yi magana Inna ta katse ta da cewa.
"Ke kuwa Halima baka tausayin yaron nan kika fito dashi da sanyin nan, ko dan kinnga ba a siffar mutum yake ba kike gani kamar baya jin sanyi" Ta faÉ—a tana wani karya kai gefe dan gabaÉ—aya ta matsu Sadiyar ta kuya ta koma inda ta fito dan kana kallon micijin duk jarumtarka sai ka ji tsoro saboda yanayin girmansa ma.
"Inna wallahi hannu na ya gaji da riƙonsa kinsan akwai nauyi fa kuma ina son na shiga bayi ne shi ne zan baiwa Abbansa ya riƙe min shi" Cewar Sadiya tana kallon Inna. Imran kuwa jin fitowar Sadiya saboda shi ta fito ta baiwa Hassan sai ya ji wani dammm ƙirjinsa ya buga dan shi yanzu har ga Allah ya tsorata da yanayin yaron.Wani yawu ya haɗiye da bai san lokacin da ya taru ba ya kalli Sadiyar yana shirin magana sai Hajiya da Mama da suka haɗu a ƙofar gidan yanzu suka shigo da sallama.