Sashe 22
Yar Zaman Wanka Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"A kaimu ɗakin mu fara aikin" Ya faɗa yana gyarawa carbinsa ruƙo a hannunsa.
"To Malam bari ina zuwa sai na muku iso" Cewar Inna ta tashi Sadiya kwa da kallo ta bita dan ta san dai ba a ƙarƙewa ƙalaw da Inna. Tana shiga bedroom ɗin sai gata ta ɗakko Husaini da gadonsa ta kawo shi falon.
"Ikon Allah haihuwa ka yi a gidan ma kenan?" Cewar Malam yana kallon Husaini.
"To kenan Hajiya bata masa bayani ba ko me ?" Cewar Sadiya a zuciyarta.
"Eh haihuwa aka yi har gobe ma suna " Cewar Inna a fili tana Æ´ar dariya. Azuciyarta kuma ta ce da alama dai Amina babu abinda ta sanar maka"
*Masu fitar min da littafi ku sani haƙƙina ne, kuɗin karatu kawai kika biya, ke ma da kike karantawa haƙƙina ne tun da baki biya ni ba ina so ku san da haka!*
09030283375
[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*
*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===150
1GB@=====250
2GB@=====500
3GB@====850
5GB@====1,400
Dial *312*4*7*4# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885
Whatsapp OR
Call 09033283375
Wannan littafin kuÉ—i ne 300
Za a tura ta wannan accaunt ɗin Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntuɓi wannan no +22785885134
4ï¸âƒ£1ï¸âƒ£ âž¡ï¸ 4ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
"Gasu can a saman loka" Cewar Inna da ta fahimci mai Malam ke tunani. Idanu ya ɗaga sama aikuwa ya hango almajiran nasa zaune a kan drower, wani haushi ne ya kama shi ashe dama za su iya cin amanarsa cikin ɗan ɗaga murya tare da yin ƙasa da ita dan kar micijin ya ankara da shi ya ce.
"Yanzu Habu kai da Ƙasimu a maimakon sai kun fara kinkimata kun ɗorani sannan ku samu ku hau shi ne kuka ɗare kuka barni gani a ƙasa daga ni sai micijin ga wadona jargaf da ruwan da na zauna a kai" Ya faɗa kansa a sama yana kallonsu.
"Ruwan da ka zauna a kai ko kuwa fitsarin da ka jabga a jiki, ai fa haka za ka tashi yaraf-yaraf da ruwan fitsarinka ka haye sama in ba haka ba lahira ta yi baƙo yanzun nan micijin nan yana juyowa sai dai wani ba kai ba" Ya tsinkayi Inna ta window tana faɗa. Cikin hanzari ya tashi ya fito daga cikin katakwayen fitsarin nan sai tsiyayowa yake daga jikinsa, ga kunya da ta kama shi da Inna ta faɗa fitsari ya yi almajiransa na ji, taga-taga ya yi zai faɗi amma haka ya daure ya taka katakon gadon ya fara ƙoƙarin hawa.
Amma santsin jikin drower da kuma kemar futsarin ƙafafunsa suka taru suka hana shi hawa lokar. Micijin da ya hango Malam kawai sai ya nufi wurin Malam.
"Gashi nan ya taho" Cewar Inna tana dariya ai Malam jin haka ya sa ya waiwayo ƙasa aikuwa ya ga micijin ya nufo shi gadan-gadan wani tsalle da ya doka sai ga hannayensa sun isa saman drower amma shi bai hau ba.
"Kai Ƙasimu matsa gefe ɗaya mana in samu wurin zama" Cewar Malam yana nishi dan tsantsi sai neman dawo dashi ƙasa yake amma saboda ƙarfin hali da gudun ceton rai ya sanya ƙarfinsa ya riƙe gam.
"Haba Malam kai kaɗai ma fa sai ka cinye saman lokar nan idan ka hayo, baka ganin yadda kake mu ma wurin ya mana kaɗan" Cewar Ƙasimu yana wani ɓata rai.
"Lallai yaron nan to wallahi Allah sai na hayo, Allah wadaran naka ya lalace, ban da ma yau da gobe mai sa a mari amarya, kai baka san ma an ce Malamai magada annabawa bane ina Malaminka amma kake ƙoƙarin ƙin taimakona"
Banza suka masa kuma basu matsa masa ba.
" Gashi naaaaaaan" Cewar Inna har da jan na ɗin, Malam bai samu damar waiwayo wa ba dan ɗazu ma da ta ce gashi nan ya ɗau ƙarya ne amma yana dubawa ya hango shi dan haka yanzu ko waigawar ma bai yi ba ya dafe lokar da hannu ɗaya yasa ɗaya hannun ya kamo ƙafar Habu ya fisga da ƙarfi ya miƙa bakinsa cinyar Ƙasimu ya gantsara masa wani uban cizo da ya sanya suka manne a wuri ɗaya suka bashi wajen.
Haka ya yi saurin É—anewa ya samu ya zauna a saman drower yana aika musu mugun kallo kamar zai hau su da duka amma ba hali, saboda yanayin da suke ciki. Habu kuwa cinyarsa ya dafe da hannu saboda zafin cizon da Malam É—in ya masa.
"Ku dai shirya dan na san tsugunne bata ƙare ba" Cewar Inna tana dariya har da yiwa Malam gwalo da ke harararta.
"Muguwa to a bakin ki ta Allah ba taki ba dan na san mun masa nisa sai dai ya tada kai ya yi kallo" Cewar Malam yana ɗan leƙo ƙasa aikuwa ya hango micijin ya cake kansa a ƙasa ya ɗaga jelarsa sama yana wulwulawa.
"Allah ƙadiran, wai kuwa marar lafiyar nan haka aljannu ke maidashi miciji dama kuke rayuwa da shi a gidan nan bakwa tsoron ya zama ajalinku?" Cewar Malam har lokacin yana kallon micijin.
"Ba fa marar lafiya bane ba me aljannu bane, jariri ne mahaÉ—in wanda ka gani É—azu ka tambaya haihuwa aka yi to shi ne yake sawaya ya koma haka" Cewar Inna.
"Jariri? " Cewar Malam yana zare ido.
"Rass kuwa " Cewar Inna.
"Amma shi ne ba a sanar da ni komai ba aka bani komai a rufe aka barni na kawo kaina " Cewar Malam a fili a zuciyarsa kuma ya ce.
"Shikenan garin yin zamba cikin aminci na cuci kaina matar nan jiya tana ta so ta min bayani amma saboda kar ta ga kasawata a ɓangaren malunta na ce na san komai"
Inna kuwa baki ta taɓe bata ce komai ba Malam kafin ya gama tunani sai ganin micijin ya yi ya taso wani shuuuuu ya iyo sama wajensu kafin ka ce me ya ɗare fanka, sai gashi a kan ɗaya daga cikin abubuwan fanka guda ukun nan yana reto da yake fankar a kashe take.
Malam da almajiransa sai suka fara cakuɗa waje ɗaya gashi kuma wurin ba wani faɗi gareshi ba sai suke neman faɗowa, gabaɗaya micijin ya naɗe jelarsa a jikin fankar sai ya miƙa kansa waje su Malam yana kallonsu su duka a kiɗeme suje basu dawo daga mamakin yadda aka yi ya taso sama ba, shi ba iska ba, sannan gashi ya naɗe jikin fanka wai kuma a hakan an ce musu jariri ne.
"Wayyo yau mun kawo kan mu gidan mutuwa, ni dama ban zama Malami ba bare a ɗakoo ni ruƙiyyar aljannu yau gashi na ga ta kaina sai dai addu'a da fatan Allah ya tsallakar da ni" Cewar Malam yana rushewa da wani kuka.
"Haba mai sittin wata kan wata kai ne ke da na sanin zama Malamin ma baki É—aya haba kai da ke taimakon mutane kana cire musu aljannu ka tura su bangon duniya ko birnin sin" Cewar Inna tana dariya. Banza Malam ya mata dan ba ra ita yake ba ga kuka almajiransa ya cika masa kunne.
Inna kuwa zuwa ta yi ta ɗakko wani dogon icce ta dawo windown ta tsaya sai da ta ga Malam ya juyar da kansa can baya hango ta sai ta sanya iccen ta cikin windown ta miƙa har sai da ta kai iccen wajen wuyan Malam ta zungura iccen ya dungurewa kan Malam ta kuma caka masa a wuya, da sauri ta janye iccen ba tare da Malam ya gani ba.
Wani uban ihu da Malam ya saki duk ya kiÉ—ime ya gigice sai wata karkaÉ—a kai yake da sauri da sauri yana sanya hannu yana dukan wuyansa ya ce.
"Shikenan kuma yau aljannu za su yi yaƙi a ɗakin nan, dan sun fara caka mini farcensu a wuyan da kaina sun ƙi bayyana yau kuma sai yadda hali ya yi ni da almajiraina" Ya faɗa yana ɓare baki kamar wani ƙaramin yaro, Inna kuwa tsabar dariya ta kasa furta komai har sai da ta tsagaita da dariyar sannan ta ce
"Ka cewa aljannun su miƙo maka dorinarka da galan ɗin ruwan addu'ar da kuka zo da shi da kuma waccen hular ba kai bane mai fitar da su ai sai ku shiga fafatawa"
"Rufa min asiri dan Allah wallahi ba dai ni ba, ina ni ina yaƙi da iyayena"Cewar Malam yana kuka har lokacin.
"Iyayenka kuma aljannun ne iyayenka?" Inna ta tambaya cike da mamaki.
"Au wallahi suɓutar baki na yi, ku yi haƙuri mutanen ɓoye, yo abinka da su ba ganinsu ba ake yi" Cewar Malam yana wani waige-waige dan kar aljannun su fara masa hukunci tun ba a je ko ina ba.