Sashe 18
Yar Zaman Wanka Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen ƙarfe ɗaya da wani abu Inna tana zaune a ƙasa a falon tana cin abinci dan yau ita ra dafa abincin ma Ashrof bata zo ba, wai kanta na ciwo ko haka ne ko kuma saboda tsoratar da ta yi Allah kaɗai ya sani. Imran da ya ci abinci a bedroom ya fito jin ƙaran wayarsa da take caji a falo.
"Assalamu alaikum barka da rana Hajiya" Ya faÉ—a lokacin da ya kara wayar a kunnensa.
Amsawa ta yi tana tambayarsa mutanen gidan bayan sun gaisa, nan kuma ta ce.
"Imran na je wajen wani Malami Malam Isuhu zai zo da yamma. Shiru ya yi bai ce komai ba Inna da fa kasa kunne tana iya jiyo maganar da ake daga cikin waya, ba handsfree take ba amma dai volume ɗin a ƙure yake.Shiru ya yi yana son gama jin abin da take so faɗa masa.
"Gwara dai ya zo kam Amina dan yau ma micijin nan a wajen Imirana ya kwana a cikin rigarsa" Hajiya ta jiyo muryar Inna ta cikin waya hakan ne ya ƙara tada mata hankali. Wata harara Imran ɗin ya jefawa Inna da ke gatsina mas gefen hanci, haushi ma ya sanya bai ce komai ba jin Hajiya na faɗa a kan me yasa ya kwana da miciji kuma zuwan Malam Isuhu babu fashi dan haka sai ya zo. Hajiya na gamawa ta kashe wayarta ta bar Imran riƙe da wayar sai muzurai yake ya maida cajinsa ya koma ɗaki ya kwanta yana ta nazari tabbas ficewa zai yi daga gidan dan ba zai zauna a maida masa twins ba.A a zo wani maida masa ɗa miciji bayan Allahn da ya baiwa yaron baiwar zai dawo dashi a duk lokcin da ya so ita kuma mahaifiya ce a wajensa babu yadsa zai yi da ita. Sadiya da ke zaune tana shayar da Husaini ta kalli Hassan da ke kan gadonsa rufe da bargo, tana jin tausayin yaron har cikin ranta.
Imran ko da aka fara kiran sallar la'a sar sai gashi ya fito zai tafi masallaci, ya sunkuya zai É—auki wayarsa daga caji Inna ta ce.
"Wai ni Imirana wannan uban lemukan robar da ka kawo aka jibge ba za a ɗauka min wanda idan Aminiyata Tsahare ta zo gobe ba zan bata da kuma wanda zan bata saƙo ta kaiwa jama'ar garinmu ƴan uwa da abokan arziƙi, ni kuma in yaso idan na gama ZAMAN WANKA zan tafi sai in tafi musu da namn sunan da zan sanya shi a kitse" Ta faɗa tana kallon Imran da ya ɗago riƙe da wayarsa tsabar mamaki ma ya rasa bakin magana, wai ashe har wata aminiyarta ce za ta zo suna lallai tsohuwar nan da ɗora hau take a gado baki kawai ya taɓe bai ce komai ba ya juya ya fice zai yi alwala.
"Uban shegen mugun halin tsiya, yo Allah na tuba meye a lemon roba ban da tsiya ma abu da bai fi a bani sinƙi biyar (cartoon biyar)ko shida ba in bayar a mini bajinta da shi a ƙaunyen kafin in koma" Ta faɗa tana kallon lemon da aka jibge wasu kan wasu.
"Haba Inna wai ke dai bakya ƙi ko gudun abin magana, yanzu lemon da za a raba na ƴan suna shi ne za a baki har katan biyar kuma ma maimakon ki tambayeni sai kika tambayi Abban twins, sannan Inna har Iya Tsahare kika gayyato"
"Halima wallahi ba na son kinibibi ki fita idona in rufe, kuma ni nan Azumi wallahi ban iya munafurci ba shi yasa kika ga ina tambayar abu kuma abin da yasa na tambayi Imirana na ga dai shi ya siyo ba ke kika siyo ba, in tambayeki in tambayi wofi, kuma nawa sinƙi biyar yake da har za a ce na yi zari, sannan Tsahare kuma kamar ta zo sunan nan ta gama dan takanas ta kano na tura ɗan acaɓa ya faɗa mata na tafi Kano kin haihu ta sameni a nan"
"To shikenan Inna amma ai dai kin ga yadda wurin kwanan ma yake aiki ne a gidan nan amma kika gayyato ta"
"Na shiga aljanna na maƙale saboda na ga wurin zama babu fitowa, yanzu Sa'adiyya ni Azumi da na haifi ubanki kike faɗawa wannan magana wurin kwanan banza da wofi wallahi a kan Tsahare za mu ɓata da kowa saboda ita ce ta gaban goshi kuma sai ta zo ta kwana dan wallahi ban gaji rashin arziƙi ba da zan ruge ido in ce ta koma inda ta fito a ranar da ta zo dan rashin tausayi ta yi doguwar tafiya ta koma a ranar to ba da ni ba gaɗa a hurumi, kwana daram sai dai mijinki ya nemi akurkin kaji ko ma zabbi ke wallahi ko na tattabaru ne sai dai ya je ya kwana in ba haka ba mu haɗu mu uku mu kwana a gadon ni ke da kuma aminiyar tawa, in ba za ki kwana damu ba sai ki je wajen mijinki ku kwana a falo, dama burinsa kenan ya jiki a kusa dashi, ko yau ya ɗauka Hassan ke ce baki ga yadda ya ƙwaƙumeshi ba kamar mayunwacin zakin da ke jin yunwa ya samu abinci kai ai wannan yaro da jaraba yake"
"Inna ya aka yi kika sani ke da ya tasheki a bacci ta yaya kila san ya rungumi Hassan É—in" Cewar Sadiya tana kallon Inna da mamaki.
Imran kuwa da ya taho zai wuce masallaci bayan ya yi alwala ya jiyo Inna na wannan bayani hakan ya ƙara bashi tabbacin ita ce ta kai masa Hassan kai kawai ya gyaɗa ya sanya kai ya fita abinsa.
Inna kwa yatsina fuska ta yi ta taɓe baki ta sanya hannu ta turo ɗankwalinta gaban goshi tare da kauda kai, babu yadda Sadiya ta iya sai ƙyaleta ta yi.
*Masu fitar min littafi ku sani haƙƙina ne, kuɗin karatu kawai kuka biya, ke ma da kike karantawa baki biya ni ba haƙƙina ne duk ina so ku san da haka!*
09030283375
[24/03, 5:14 AM] Mom Mashkur First class: *MAMAN AFRAH DATA SERVICES*
*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===150
1GB@=====250
2GB@=====500
3GB@====850
5GB@====1,400
Dial *312*4*7*4# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Act details FA'IZA ABUBAKAR unity bank 0020281885
Whatsapp OR
Call 09033283375
Wannan littafin kuÉ—i ne 300
Za a tura ta wannan accaunt ɗin Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 idan katin waya ne mtn Ƴan Niger su tuntuɓi wannan no +22785885134
*Q* âž¡ï¸ *R*
"To Allah raya ya kuma É—ayyaba, ai sai na baku addu'a ma kafin na tafi wacce za a yi taro lafiya a gama lafiya" Cewar Malam yana Æ´ar dariya.
"Amin ya rabbi, ni kuwa zan tuna maka idan za ka tafi" Cewae Inna a fili a zuciyarta kuma ta ce.
"Tabbas lokacin da za ka tafi ba lallai ka tuna da takalmanka ba ma bare addu'ar da za ka bayar"
"Kar ki tuna min ai ni na ce zan bayar kuma ba sai kin tuna min ba dan ba na mantuwa"
"Ah to in kwa haka ne na yi katsalandan" Inna ta faÉ—a tana Æ´ar dariyar wasa.
Sa'adiyya ki zauna a nan ni zan raka su wajen marar lafiyar" Cewar Inna tana ƙoƙarin yin hanyar bedroom.
"Kamar ya Inna cikin ƙuryar ɗakin za ki kai su...
"Ikon Allah wai kina nufin marar lafiyar kuka haÉ—a É—aki É—aya da jaririn nan da aka fiddo? Kenan yana cikin É—akin nan ba kwa tsoron faruwar wani abu?" Cewar Malam cikin mamaki dan shi ya É—auka É—aki aka ware wa marar lafiyar.
" Ah jikin ne dai yau da sauƙi amma ko jiyan nan gidan nan sai da kowa ya nemi mafaka har da masu shiga tukunyar jego, da masu shiga ƙasan gado, kai har ma da masu hawa saman bishiya, dan nan marar lafiyar yake bin kowa a guje" Cewar Inna cikin nuna tausayawa.
"Allahu akbar kin ga abin da ake gudu ko in ce dai ba makami yake ɗauka ba, ai wannan aikin manyan baƙaƙen aljannu ne" Cewar Malam yana kallon fuskar Inna da ya kasa gane kamar dai tana nuna alamar dariya.
"Ka dai bari Malam ai idan abin ya motsa sai dai du'a i"
"Yau kuwa za a yi maganinsu yau bacci zai yi har da munshari su kuma mu fatattake su, su bar jikinsa ba za mu ƙyalesu ba sai mun dangana su da kukar bulukiya, ko ma mu aika su bangon duniya, ke wasu ma har ƙasar sin muke aika su"
"Kai gaskiya gafarta Malam ka iya aiki yo irin wannan aiki ai ko miliyan aka baka ba a faÉ—i ba"
"Shi ya sa ai raina ya ɓaci da kika musa wato kika nuna na muku tsada in aka haɗa da ƙoƙarin da zan muku ai abin sadakar ba wani mai yawa na a zo a gani ba na faɗa"
"To ba komai " Cewar Inna tana yin gaba.
"Ai ba da ke za a shiga ba mu kaÉ—ai za mu shiga dan ba ma son kowa ya shiga saboda idan muna dukan aljannu kar a samu mutum" Cewar Malam yana kallon Inna.
Sadiya saurin miƙewa tsaye ta yi jin an ce wai za a yi duka. Wata harara Inna ta doka mata ta ce.
"In ba a nema masa lafiyar ba haka zai yi ta zama"
"Rabu da ita mana a mata bayanin da hankalinta zai kwanta, ba fa shi za a duka ba aljannun za a duka kuma da zarar mun ga sun fita za a dakata da dukan ki kwantar da hankalinki, ina ga ma sai an rufe ƙofa in muka shiga saboda ƙara da kururuwar alajannu kar ma ta yi zaton marar lafiyar ake duka ta zabura ta je ɗakin ko kuma shi ya fito a guje ya je ya ji muku ciwo kun san aljannu da shegen ƙarfin tsiya dan ma dai na taho da Ƙasimu da Habu" Cewar Malam yana kallon almajiransa da suka washe baki jin an ambace su dan suna da ƙarfin danne mai aljannu.