Sashe 4
Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gama hada ma zarah kayanta da daddare yazo ya dauketa Amma na hawaye ta bada ita shi kanshi baffa karfin hali haka ya isa da ita gida yana rike da ita driver dinshi na rike da kayanta mommy tace ina kuma ka samo yarinya harda jakanta yace wadda halima ta haifa ne kinga seki hadasu da husna dama husna wata 1 ta bata mommy tace wa zan rike ba diyar da Zan rike yace haba ai temako zakiyi tace to shikenan kawota yace yauwa ko kefa haka ta amsheta yace dan Allah ki cire mata pampers ya fita naji muna mota tayi kashi tace to za a cire mata eh zan cire mata kuwa haka ta barta ta kwana dashi duk ta kasa barci se kuka da take haka ta rinka dukanta ko tsoron Allah bata ji ba [9/28, 9:41 PM] Ayshat madu: UKUBA na EASHA AMD 1 haka rayuwar zarah taci gaba cikin kunci da wahala abinci ba za a bata ba inma an bata baza a bata wanda ze isheta ba wanka ma se anga dama a mata banda duk wanda ya tashi ya bigeta wanda hakan yasa tsoronsu take sosai daddy ya dawo duka yaran na dakinshi ya waiga yace ina zarah ban ganta ba mommy ta bata rai tace tana daki yace maza khadija jeki daukota ta fita kafin ta kawota seda ta gama kai mata duka da kanta ta kama bakinta ta rike dan kar tayi kuka ta kaita ya daurata akan dayan cinyarshi kusa da husna husna ta kai mata duka daddy yace ke banda fada ba yaruwarki bace kike dukanta ya rike mata kunne yace kada in kara gani ta fasa kuka mommy ta taso da kanta tace bani ita kasa min ita kuka sbd ta taba yar gold ya girgiza kai ya kalli zarah ya mika mata chocholate yace ga naki suwaiba ya Naga jikinta duk datti ba a mata wanka bane ga pampers din jikinta duk ya jike tace haba ya za ayi aki mata wanka ai kazama ce wanka biyu aka mata ba wuya ta lalata jikinta yace ke khadija tashi ki mata wanka a canza mata kaya ta tashi tana zunbura baki ta dauketa haka ta gama mata wankan cikin hantara ta dawo palour daddy yace na fara gajiya da tafiye tafiyen nan kinga yau na dawo jibi kuma dubai zan tafi gashi an me gida ya maidani company dinshi na abuja mommy tace tofa kace yanzu ba zama sosai yace aikuwa [9/28, 9:41 PM] Ayshat madu: UKUBA na EASHA AMD 1 halima ta kira daddy tace dan Allah idan ba damuwa tunda zarah sunyi hutu inaso tazo min hutu yace to kizo ki dauketa anjima tace to na gode kamal ko duk ya kosa suje su daukota ba wuya ya shigo aunty ki shirya mu tafi tace kai kamal bari de in tashi in shirya mu tafi ta mike ta shiga ciki ta shirya ta fito tace oh kamal kenan kace kana nan ka kasa ka tsare yace ai aunty bama ni kadai ba su khadija suma suna waje suna jiran mu fito tayi murmushi tace to mu tafi suna fita tace ku koma ba zani daku ba minal tace kai aunty kije damu mana ai mune Yara ba yaya kamaluddeen ba tace to duk mu tafi tare suka fita ta shiga mazaunin driver duk suka shiga ta danyi tsaki tace bana son driving din nan kamaluddeen yace shine rabe yaki dawowa har yanzu danma anyi hutu da se kinfi cin wuya ki kaimu ki dawo damu tace ai bari yau zan zauna da daddy dinku ya bari a fara koya maka mota yauwa aunty gara ki fada mashi kullum se yace nayi kankanta da hawa mota yanzu fa na girma 16 years ai ba wasa ba kuma ss3 fa nake tace aiko ka girma suka yi daria suna isa gidan tayi parking suka shiga ta isa palour din da sallama har seda gaban mommy ya fadi yanda taga halima ta kara gogewa ta kara kyau suka zauna suka gaidata da kyar take amsa masu kamar ba zata amsa ba zarah ta shigo palour tana ganinsu da gudu ta fada jikin kamal tana murna mommy mamaki take yanda har ta sansu haka to a ina ta sansu ta saba dasu tirkashi halima tace magana nake kinyi shiru firgigit tayi tace me kika ce cewa nayi na roki alfarma wurin babansu inaso zarah tamin hutu shine yace inzo in dauketa mommy tace haka kukayi dashi tace eh tace to ina zuwa ta shiga ta debo mata kaya tace to ga kayanta halima ta duba tace naga kala 7 ne kayan gashi se an koma hutu zata dawo mommy tace eh iya kayanta iya a dadin kwanakin da zata yi kenan halima ta mike tace to shikenan se kin ganta suka fita mommy taja tsaki tace munafuka muje zuwa watarana ma yarinya r rabaki da ita zanyi inga yanda zaki yi ta mike ta shiga ciki suna isa gida suka yi sallah jummai ta gama jera masu abinci akan dinning tace jummai kada ki gaji sauko mana da kayan kasa tace to ta kawo masu a kasa ma kowa yanda zarah take cin abinci bata cinye na bakinta take sa wani aunty tace ke zarah ki dena min irin cin abincin nan t canza fuska tayi kalan tausayi tace aunty duk yau banci abinci ba yunwa nake ji halima ta kafeta da ido tace nufinki a gida ma da yunwa kike zama tace eh mana kinga yau ma banyi wanka ba haka jiya ma banyi ba aunty tace to gama in maki wankan tace ai na iya da kaina nake yi khadija tayi daria tace yaushe kika girma da da zaki iya wanka da kanki ko minal wataran yi mata ake ta gama halima da kanta ta shiga tayi mata wanka ta shiryata suka dawo palour minal ta tashi ta rikota tace kinyi kyau sosai tade yi daria ta wuce wurin kamal tace yaya kamandeen wai nayi kyau yaja mata hanci yace sosai kuwa wai ke bakinki yaki budewa duka har yanzu ba hausa wai kamandeen ta zunburo baki tace ai ban Iya ba sede ince yaya deen yace yauwa wannan yafi dadi gashi kin iya fada [9/28, 9:41 PM] Ayshat madu: UKUBA na EASHA AMD 1 zarah ta samu abinda take so se tabara take son ranta su fita shopping tayi kiba tayi kyau abinta ga haske da ta kara sbd ta samu kulawa sosai suna zaune a palour haidar yace aunty kamar zarah taita zama a gidanmu sbd muna sonta zarah yaya deen yace ai dama tazo gidan nan kenan ba zata koma ba aunty tace a'a ai ba haka mukayi da babanta ba khadija tace ai aunty kyaleshi kawai zamuyi aki maidata aunty tace kude bari a maidata girma da arziki baku ga me rikonta ma cewa tayi sati 1 zatayi ba danma babansu ba zaune yake ba nasan shiyasa bebi takai ba minal tace haba aunty ina jin dadi na samu kanwa se ace a maidata nide ba zata koma ba caraf zarah tace ai dama bazan koma ba gidan nan dukansu mugaye ne bana sonsu aunty tace kada in kara jin kin fadi haka ba yanuwanki bane yaya deen yace aunty ai gaskia ta fada basa sonta mugunta suke mata sosai kuma kin san yaro da riko dede da walwala zarah tafi samu a nan komi suka samo zarah kowa so yake yaga tana kusa dashi tana da shiga rai yau satin karshe na wata daddy yake zama dasu kowa ya fadi matsalanshi na karatu ne ko na zaman gida kowa yana fada zarah sede ta bisu da ido daddy yace zarah zo baki fada min naki abinda kike so ba naga alama duk kinfi sakewa da duka yan gidan banda ni tace ai daddy na ne in kowa yana fadin abinda yake so ze basu ni kuma da nayi magana se yace in tashi in bashi wuri baze bani ba shi da mommy se su korenikuma husna nada kayan wasa amma ni bani dashi ta fara hawaye daddy ya fara goge mata hawaye yace ni ai ba zan koreki duk ki fada min abinda kike so tace ni bana so na koma gidan can yace to ba zaki koma ba kuma harda kayan wasa zan saya maki wanda yafi na husna kyau ta tashi tana murna ta tafi wurin yaya deen tana cewa kaga daddy yace ba zan koma wurin mommy ba ya rikota yana murmushin dole dan yasan daddy yade fadane yanda taketa murna seda taba kowa tausayi a dakin daddy yace to kowa ya tashi ya shirya mu tafi duk suka tashi yace duk wanda be fito da wuri ba sede ya fito yaga mun tafi irin ranar nan daddy da kanshi yake Damian iyalanshi su fita shakatawa ba wani driver kowa ya fito cikin shiga ta alfarma suka fita harabar motoci already an fito da wadda zasu fita daddy yace kamal ko kai zaka kaimu inga ko ka kware yace eh daddy khadija tace salan ka zubar damu a titi ya harareta yace daddy ka bani ka gani zarah tace eh daddy a bashi ya tukamu ya mika mashi deen ya fara tuki cikin natsuwa da kwanciyar hankali daddy yace Amma kayi saurin kwarewa yayi murmushi yace daddy ai dama ni ba na wasa bane duk sukayi daria haka suka gama siyayya aka shima zarah kayan wasa masu kyau kala kala sannan suka shiga boutique kowa ya dauki kaya kala 2 da takalmi yace halima ki kara ma zarah tunda ita tafiya zatayi tace ai base an kara mata ba zuwanta na sai mata kala 5 yace ai wannan nawane ta kara mata 2 ya biya kudin suka tafi yace saura asibiti sukaje asibitin suka shiga wurin doctor ya gama mata bincike yace a gaskia matarka ba tada problem din komi lokacine na haihuwar beyi ba in da rabo zata haihu hajia aci gaba da addu'a suka mashi godia suka fito zarah tace asibitin nan yana da kyau kamar kada in fito suka hau mata daria daddy yace wake son zaman asibiti in banda abinki yace saura wuri 1 muje mu gaida su amma suka hau murna aunty tace dama abinda