Sashe 19
Ukuba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gara kawai kiba kai bori ya hau daddy yace zarah ban maki zaban banza ba zaki ji dadin zama dashi dan haka zasu zo zamu sa bikinki wata daya salma kuma dama nata saura sati biyu se an gama nata za ayi naki kiyi hakuri Allah ya maki albarka tashi ki tafi ta mike ta koma daki husna ta shigo ta kwashe da daria tace amarya kinsha kamshi amaryar baba tsoho amma fa kun dace ta kara kwashewa da daria zarah bata ce mata komai ba ta gama ta fita ranar zarah kuka ta shashi sosai Washegari tana isa school tana zaune jugum duk ta rame ta dauki waya ta kira yaya deen yana dauka ta fashe da kuka yace zarah meya faru tace yaya deen tun yaushe nake neman number dinka baya shiga yace zarah kwanan nan bana zama kasar kinga ma jiya na dawo tace kazo yanzu ina nemanka yace gashi ina office bari nazo yanzu Ba a dau lokaci ba se gashi yazo taje ta sameshi yace zarah meke damunki duk kin rame tace yaya deen miye ma be sameni ba Siyama ta rabu dani yace saboda me tace saboda yayanta yana sona ban amince ba da kanshi ya kira siyama yace tazo yana son ganinta ba musu tazo Suka gaisa yace haba siyama banji dadin abinda kukayi ba me yayi zafi haka tace yaya deen nasan ta fada maka komai ni kaina abin ya dameni ta rungume zarah ta fashe da kuka tace zarah ba zan iya rabuwa dake ba dukansu se hawaye nan de aka shirya tace yaya deen akwai wani abu da Zan fada maka amma ba yau ba yace ki fada min mana ta fashe da kuka tace zande fada maka yace shikenan bari na koma office tunda komi ya wuce ya masu sallama tace yaya deen yace ya akayi tace bakomai yace to na tafi ya shiga mota yaja ya tafi yana tafe yana sake sake a ranshi lokaci fa yayi da ya kamata na furta mata abinda ke zuciyata ko ya zata dauki maganar zata amince kuwa zande kwatanta Allah ka mallaka min ita a matsayin matata uwar 'ya' yana ya tafi ya bar haka a ransa na yau ze furta mata [9/28, 9:44 PM] Ayshat madu: UKUBA Na EASHA MD zarah na zaune kuka shine ya zama abincinta siyama tazo ta zauna kusa da ita tace wai zarah meya sameki kwanan nan tace babu komai tace zarah ban yarda ba saboda ba haka na saba ganinki ba tace nace maki bakomai tace dama zarah akwai ranar da zaki boye min damuwanki ki fada min insha Allahu inde sirri ne zan zamo me boye maki idan ko na shawara ne zaki sameni me baki shawara ta share hawayenta tace siyama daddy ne yamin miji kuma ya rasa wanda ze bani se wanda ya haifeni siyama tace aure kuma da babban mutum To yanzu ya zaki yi tace ai ban san yanda zanyi ba shiyasa komi ya tsaya min siyama tace kiyi hakuri mu dage da addu'a komi ze zo da sauki insha Allahu zarah tace to Allah yasa tace bana so kina tada hankalinki kinga har gashi damuwanki ya fara shafan karatunki ki dena sa damuwa a ranki Tace to siyama na gode haka ta dawo gida tana zaune hawaye kawai ke gangaro mata mommy tace au har yanzu kukan yaki karewa ai se ki dage kita yi kuka kam yanzu kika fara sakarya zarah bata ce komi ba ta tashi ta tafi garden tana zaune farouk yazo ya sameta yace zarah zanyi magana dake tace bana son jin komi daga gareka dan kukan kare yafi min jin muryanka dan haka ka wuce ka bani wuri wai me kake so dani na rokeka ka fita harkata ka riga ka cuceni ka sani a tsaka me wuya sanadinka an hadani da tsoho ta fashe da kuka yace zarah ina me baki hakuri nasan na bata maki rai wato wani zubin a rayuwa mukan yi wasu abubuwa da mukeji a zukatanmu kai tsaye wanda zuciyarmu bata amince ba yayin da hakan ta kasance mu batawa wadanda basu dace ba kuma nasan nayi kuskure kuma ina me rokon ki yafe min pls Bata ce mashi komi ba yace zarah duk da kinki magana zan fada maki abinda ke zuciyata zarah ina sonki ina kaunarki idan kin amince ki bani dama na dade ina ta neman damar da Zan furta miki nace ina sonki tun daga ranar dana sanyaki a idanuna nake sonki har zuwa yanzu da nake fada maki ta mike tace ka gama yace eh yanzu amsarki nake jira tace to baka samu sa'a ba dan bana sonka kuma ba zan taba sonka ba ta tafi ta barshi a nan tsaye yana kallonta [9/28, 9:44 PM] Ayshat madu: UKUBA Na EASHA MD zarah ta shige ciki taja tsaki tace yama raina min wayau ta lula cikin tunani karan wayan ya fargar da ita ta dauka ta gaidashi yace zarah me kike yi yanzu tace bakomai yace to akwai maganar da nake so zanyi dake me mahimmanci ina fatan zaki natsu ki saurareni tace to yaya deen ina jinka Yace kin shirya jin ko miye ze fito daga bakina tace eh yace zarah na kasa boye damuwana shine na yanke shawaran na sanar dake damuwana zarah na dade ina sonki kuma so na aure da fatan zan samu goyon bayanki zarah tayi dif tayi shiru yace zarah ke nake saurare me kika ce ta fashe da kuka yace zarah miye abin kuka kin san ba abinda yake daga min hankali irin kukanki dan nace ina sonki shine ya zama abin kuka ta kara fashewa da kuka ya kashe wayan cikin kuka tace yaya deen meyasa kamin haka meyasa kaki fada min da wuri har seda lokaci ya kure yaya deen why why ta kara fashewa da kukan da duk wani me saurare seya tausaya mata zarah a yanzu kukanta da damuwa ya karu duk ta rame ta fita hayyacinta siyama ce tazo gidan ta samu zarah suka shige ciki tace zarah meyasa kika sa damuwa haka da yawa a cikin zuciyarki ki duba kiga duk yanda kika koma haba zarah banji dadin yanda kika sa damuwa a ranki ba yanzu hatta makaranta kin dena zuwa ta kwanta jikin siyama tace siyama ya zanyi da rayuwata ina cikin matsalan da ban san yanda zanyi ba tace haba zarah ki dukufa ga addu'a miye amfanin iliminki na addini haba zarah idan fa ba mijinki bane ba zaki aureshi ba fa tuntuni ke kika ki amincewa da yaya hisham da duk haka be faru ba zarah tace na fada ma daddy amma mommy ta aibantashi kuma bada wanda zanyi kuka seda farouk shi ya jefani a halin nan Siyama tace kiyi hakuri kawata mude dage da addu'a komi zezo da sauki tace yanzu babban tashin hankalina yaya daya furta yana sona da aure na rasa ya zanyi da rayuwata ta kara fashewa da kuka wayanta ya hau kara ta duba taga daddy ne ta dauka ta gaidashi yace ga alh sharif nan zezo yanzu zarah kada inji kada in gani kin wulakantashi na fada ma mamanku zezo tace to daddy ya kashe wayan tace na shiga uku siyama wai alh sharif ne zezo to ni ya za ayi na zauna nayi fira dashi siyama cikin tausayawa tace ki kwantar da hankalinki mommy ta shigo tace to kina da bako se ki tashi ki shirya dan ance yana kan hanyar zuwa gashi nan nasa gaje ta hada mashi kayan ciye ciye idan kin tarbeshi cikin mutunci ruwanki in kin wulakantashi ruwanki ba damuwana bane ni zan fita tasa kai ta fita siyama tace ina zata zarah tace kin san satin nan bikin salma bata cika zama a gidan ba Siyama tace zarah tashi ki shirya tunda yanzu zezo ki dan gyara fuska dinki tace ni ba abinda zanyi haka zanje siyama tace kada muyi haka dake zarah yi hakuri ko wanka kiyi kinga kema zaki ji dadin jikinki kinga ma kinja ma kanki idonki duk ya canza saboda yawan kukan da kike kuma kin san kina da ciwon ido dan Allah ki tashi kiyi wanka ta shiga toilet din ta tara mata ruwa ta dawo tace tashi ki shiga Taki tashi siyama tace ko se na kaiki da kaina na miki da kyar ta lallabata ta shiga tayi wankan kafin ta fito ta dauko mata kaya tana fitowa ta shafa mai siyama ta mika mata kayan tace basu zansa ba Siyama tace kiyi hakuri ki daure kisa su haka de ta amsa tasa ta daura dankwali siyama tace saura makeup tace ba zanyi ba tace to ki daure ko powder ne kisa ta mika mata ta amsa ta dan goga kadan Juma ta shigo tace zarah bakon ya iso seda gabanta ya fadi bata ce komi ba juma tace zarah ki natsu ki kwantar da hankalinki kinji hawaye ya gangaro mata siyama tace haba zarah miye haka tashi kije tace ni ba Inda zani juma tace siyama ki rakata kuje tare Dakyar suka shawo kanta ta mike tasa hijabinta ta makala glass a idonta suka tafi suna fita palour husna dake zaune ta kallesu ta kwashe da daria tace amarya bakya laifi amaryar baba tsoho dama ai dame mata ba kika dace ta kara kwashewa da daria siyama tace Allah ya baki lfy suka wuce sitting room suka shiga tare da sallama ya amsa siyama kawai ta gaidashi yace kefa wacece tace kawarta ce ni yace ya sunanki tace siyama yace yauwa siyama kici gaba da lallaba min ita gashi tunda ta shigo taki magana zarah da kanta ke duke tana zubda hawaye har a lokacin taki magana se wasa take da yatsunta yace zarah bance zan aureki ba dan na musguna maki ba zaki sameni me rike ki amana siyama kece sheda ba zan yarda ta wulakanta ba kimin iya kokarinki ki shawo kanta Siyama tace insha Allahu zanyi iya kokarina yace to na gode tace zarah bari inje in dawo bata jira me zata ce ba ta fita yace zarah nasan kina min kallon azzalumi wanda ya cuci kuruciyarki ko zarah zan nuna maki soyayyar da baki taba tunani ba zan nuna maki soyayyar da wani