Sashe 26
Tarayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallo daya yayiwa dining area 'din yaji gajiyar daya 'debo ta ninku.,
Da gudu suhailat ta taso ta rungumesa tareda basa peck tana cewa,
Welcome baby.
Rungumeta yayi shima yana kallon idon rumanah datai saurin 'dauke ido akansu jikinta na rawa.
#mamuhgee
[18/07, 05:10] 80k: *_TARAYYA_*
_wattpad@mamuhgee_
_haske writers association💡_
*28*
Not edited.
Miqewa tayi tabar dining area din ta nufi dakinta tana dafe 'dan qaramin cikinta dataji yana murdawa.
bayanta yabi da kallo yanajin jikinsa na qara saki sbd wata irin kewarta dake cinsa.
Zame suhailat yayi daga jikinsa ya nufi stairs ya haye dakinsa.
Yana shiga ko zama baiyiba yashiga wanka yafito yashirya ya kwanta tareda rufe idanuwansa sbd jin yanda zuciyarsa ke wani iri.
Koda suhailat ta shigo tagansa tayi tunanin yayi bacci tayi kissing lips dinsa ahankali kafin tafice takoma dakinta.
Kwance take iduwanta arufe saidai Sam bacci yakasa daukarta data rufe idanuwanta shi take gani lokacinda ya rungume suhailat
Takasa yakice abin aranta
Ta jinjinawa suhailat ranar data gansu a asibiti amma bata nuna jin zafintaba bayan tasan saita fita jin zafinma.
Duk yanda taso dannewa ta yakice kasawa tayi saidata saki wani irin siririn kuka tana tura kanta cikin pillow taji 'dan sauqi aranta.
Qanqame pillow dinta tayi.
Taji kewarsa na sake shigarsa saidai tasan yanacan da matarsa
Wasu siriran hawaye suka sake gangaro mata ta rufe ido tana sakejin nauyin da zuciyarta ke mata.
Acikin su uku suhailat ce kawai tasamu yin bacci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.
Washe gari bai fita aiki da wuriba dan kawai yasan time dinda take fitowa daki
Koda yayi wanka ya shirya cikin kayan shan iska na zaman gida palon qasan yazo ya zauna yana karanta news paper yana shan black tea.
Koda suhailat taga bazai fita aiki yau Ba itama fasa zuwa tayi sbd ganin bazata iya ficewa tabarsa ba sbd gaba daya kwanakin basu sakeba sbd baida time kullum sai dare yake dawowa.
Doguwar rigace mai shape sosai da budadden wuya ajikinta orange sai tayi mata kyau sosai ta qaraso inda yake zaune ta zauna kan jikinsa tana kallon fuskarsa daya 'dago idanuwansa ya zuba mata.
Murmushi tasaki tareda shafo fuskarsa tana cewa,
Na canzane?
Maida kallonsa ga karatun dayakeyi yayi yana cewa,
You're getting late for office.
Sake shafo fuskarsa tayi tana murmushi tareda matso da fuskarta ga tasa sosai tayi kissing lips dinsa tace,
I'm missing my husband so zan zauna tareda shi a gida yau""taqarasa fada tana hade bakinsu.
Kallonta yayi itama shi take kallo tana kissing 'dinsa
Sanin tunda yadawo babu abinda yashiga tsakaninsu yasa ya sake shigar da ita jikinsa yana cigaba da kissing 'dinta yana shafo wuyanta zuwa qirjinta.
Jin shiru ya tabbatar mata da duk sun fice ta tashi kanta ko dankwali babu dan dama tayi wankanta,sanye takeda palazzo trouser brown da cowl neck top mara nauyi ko kadan ta fito palon tana tunanin yanda zata samu damar waya da ammy itadai gida takeso sbd zuciyarta zata iya tarwatsewa anan.
Bata lura dasuba saida takusa isa daf dasu idanuwanta suka sauka kansu
Gabanta yayi wata irin mummunan faduwa jiri ya 'dibeta saura kadan ta fadi yasaki suhailat dake jikinsa cikin zafin nama ya tareta ta fado jikinsa
Atake ya lumshe ido tareda sakin wani muguwar 6oyayyar ajiyar zuciya.
Kallonsa suhailat tayi idanuwanta nacikowa da hawaye kafin takalli rumanah din wadda tuni nata hawayen suka 6alle mata ta zame jikinta ta juya dakinta tana 'danne kukan dake taso mata
Wlh batason nan tafison gurin ammy,
Nan zuciyarta bugawa zatayi gwara ta tafiyarta inda bazata riqa ganinsa da matarsaba.
Qofar dakinta ya qurawa ido yanaji kamar zuciyarsa zatabar qirjinsa ta shiga dakin
Ko juyowa baiyiba ya nufi stairs ya haye sama sbd idan ba itace ta kusantosaba ayanxu komai na iya faruwa na 6acin rai.
Zubewa suhailat tayi a gurin itama tareda sakin kukan datake riqewa ahankali,
Soyayya batai mata adalciba data yiwa mijinta mugun kamun da har abada bazata samu gurbi azuciyarsa ba dan tagani tun ba ayau 'dinba soyayyarsa mai tsanani ce akan kishiyarta.
Miqewa tayi tabar palon tana shiga dakinta ta toshe baki tana sake sakin wani siririn kukan.
Rumanah ma kukan takeyi sosai tana dafe cikinta dake motsawa gabaki daya kewar ammy takeji.
Ganin zaman gida qara hargitsa masa lissafi zaiyi ya dauki keys din mota yasauko yafice gaba 'daya.
Yini guda cur kowaccensu a dakinta tayisa
Carolina ce ta kaiwa rumanah abinci sbd dama tasaba kai mata kullum matuqar bata fito ci ba Wanda tsatsauran umarni ne daga maheer daya bata akan koyaushe ta tabbarda rumanah taci abinci.
Suhailat bata fitoba sai maraice sosai lokacinda taji hayaniyar su amah sundawo daga Islamic classes da ake kaisu daga school kullum shiyasa sai yamma suke dawowa.
Wanka tayi ta gyara fuskarta sbd idanuwanta dasuka kumbura ta sanyo dogon yellow skirt da red floral lace top ta fito tafara qoqarin sakewa cikin 'yayanta tana tambayarsu school dakuma abinda yafaru a school 'din sbd tasamu tasake daga damuwarta tun kafin yadawo yagano halinda take ciki.
Itama rumanah jin hayaniyarsu a palo yasa ta tashi tayi wanka ta sako purple doguwar riga mai guntun hannu kanta sanye da hula bata shafo komaiba a fuskarta sbd tata fuskar bata kumbura ba tadaiyi jajir kasancewar tafi suhailat zama fara sosai.
Idonta kawai ta sanyawa kwalli tafito.
Kallo daya sukaiwa juna kowacce ta qaqalo murmushin dole suhailat tafara cewa,
Hayaniyarmu ta tayar dake ko?
Murmushi tayi tareda girgiza kai tace,
Aa dama natashi kawai jin gidan tsit yasa nayi tunanin Baku dawoba yanxu ina jin hayaniyar nace bari nafito.
Shiru sukayi kowacce na 'dan jansu amah da zance sama sama ahaka dai kuma suka maida hankalinsu ga kallon wani series da akeyi THE LEGACY a cwtv.
Lokacin sallah nayi suka miqe kowa yaje dakinsa yayi sallah babu wadda tasake fitowa sai bayan sallar ishai.
Kiransa suhailat tayi sbd jin kozai dawo da wuri su jirasa dinner yace su jirasa zai dawo sbd yasan dole itama rumanah zata jira.
zaune suke Suna fira sama sama rumanah takalli suhailat cikin jin nauyi tace,
Kozaki kiramin ammy tunda nazo ban gaishetaba.
Kallon mamaki suhailat tayi mata saidai ba hurumintaneba tambayar meyasa haryanxu batada waya sai kawai ta dauki wayarta dake gefenta tayi dialing numbern ammy tamiqa mata tabar gurin data bata damar magana.
Cikin kulawa ammy data daga wayar tace,
Suhailat ya kuke?
Cikin sanyin muryar dakeson yin kuka tace,
Ammy ina wuni?
Wani irin sanyi da farin ciki yasa ammy tashi zaune daga kishingiden datake tace,
Rumanah ya kike?
Ya jikinki?
Lafiya klau ammy naji sauqi sosai,
Yaya su ummee nayi kewarku ammy inason nadawo gida.
Cikin kulawa ammy tace,
Bakyajin dadin nan ne dakikeson kidawo bayan mijinki na tareda ke ga suhailat nasan itama batada matsala.
Ina jin dadin nan din amma nafison nadawo gurinki.
Shiru ammy tayi cikin nazarin zancenta sbd tasan yanayi na zaman kishi dole wata rana akwai jin zafi amma dole zatai hkr sbd shine auren.
Murmushi mai sauti ammy tasaki tace,
Qiyi hkr rumanah kibari idan kin kusa haihuwa saiki dawo amma idan kinji bazaki iyaba kifadawa maheer din yabari kidawo gida idan kin haihu saiki koma daga baya.
Shiru tayi sbd batasan yazata fada masaba bayan qilama ya manta da ita kwata kwata ta matarsa yakeyi dama ita sbd ciki aka aureta yanxu tunda tasamu shikenan aikinta ya qare.
Hawaye suka gangaro mata murya na rawa tace,
To ammy.
Tambayarta ammy tafarayi akan lafiyarta da lafiyar cikinta daqyar take iya amsawa sbd nauyi da damuwar datake ciki.
Tana gama wayar koda ta 'dago yana tsaye bakin qofar palon yana jifanta da wani irin kallo dayasa jikinta rawa tana hango tahowar suhailat ta miqe ta nufeta ta miqa mata wayar cikin sanyin murya ta nufi dakinta suhailat data hangi irin kallonda yake biyo rumanah din dashi ta hadiye abinda takeji tace,
Kitsaya kiyi serving dinsa dinner zanyi making wani call ne.
Tana fada ta juya takoma dakinta tareda saurin dannawa qawarta siyah kira sbd 'daukewa kanta damuwa.
Tana shigewa daki shima ko kallon inda rumanah din take baisake yiba ya nufi dakinsa ransa na 6aci da yanda rumanah kamar gudunsa take dakuma yanayin daya hango atareda suhailat.
Wanka yayi ya shirya cikin kayan bacci farare as usual kafin ya dauki wayarsa yakira suhailat amma number busy har kusan tsawon mintuna
Dior Slippers yazuro tareda saukowa qasa ya nufi bedroom dinta yana kawowa palo yaganta tsaye bakin qofar bedroom din rumanah tayi knocking.
Tsayawa yayi yana kallonta lokacinda rumanah ta bude mata fuskarta daukeda murmushi tace,
Kina neman wani abune?
Kishigo.
Aa basai nashigoba dama baby baici dinner bane shine nace kozaki diba kikai masa kaina yana ciwo banaso nayi kaida kawo da yawa gashi gobe dole naje office tunda banje yauba.
Sauke kai tayi tana ta6a yatsan hannunta cikin sanyi tace,
Dan Allah kiyi hakuri amma bazan iya zuwaba ni tamkar baquwace anan dan haka banajin zuwana yanada wani mahimmanci zan diba nabawa Carolina takai masa.
Da mamaki suhailat takalleta idan ta fahimta daidai saitakejin yanayin maganar rumanah din kamar batason zuwa gurinsane sbd wani dalilin bawai dan tana matsayin baquwaba kamar yanda tace.
Bazata iya tsayawa takurataba dama sbd fita haqqin su biyun ne yasa tace taje dan haka babu wata damuwa tace,
Shikenan kibawa Carolina din takai masa.
Ta juyawarta tabar gurin itama rumanah dakinta takoma ta kwanta.
Juyawa yayi dakinsa yana zuwa ya zauna ransa amasifar 6ace.
Kiran suhailat ne yashigo wayarsa da farko bai dagaba saidata sake kira ya daga
Cikin kulawa tace,
Sorry baby I......bata qarasaba yace,
I need a coffee.
Ajiyar zuciya tasaki kafin tace,
Ok.
Kitchen taje tasaka Carolina ta 'dora mata tana gamawa ta zubo masa a coffee cup ta nufi dakinsa.
Tana shiga taqarasa jikinsa ta zauna tareda miqa masa yakarba yafara sha yana duba saqo a wayarsa koda yagama yamiqa mata cup din ta ajiye kan table yace,
Ruwa.
Tashi tayi taje ta dauko masa yasha ta karba ta ajiye tareda komawa jikinsa tana cewa,
Baby are you ok?I mean you......jawota jikinsa yayi ya rungume tareda sakin ajiyar zuciya sbd jin 6acin ransa ya ragu sbd 'yar kulawar data nuna masa.
Murmushin jin dadi tasaki tana cewa,
Ok ok I got it,you're missing me right?