Sashe 9
Sonki Ne Sanadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Granny wacece wannan Anaal d'in"? sunanta kawai nakeji banta6a ganinta ba.
Murmushi Granny ta yi Anaal 'yar Abbah maigadi ce dalilin da yasa ba ka ganinta bata cika zama gida ba karfe 7:30am take tafiya makarantan boko tadawo k'arfe 3:00pm da tadawo ta yi wanka taci abinci karfe 4:00pm dai-dai ta wuce islamiyya sai misali k'arfe 6:30pm take dawowa gida da ta yi sallah magarib da isha taci abincin za ta kwanta bacci.
"Ansar ya gyad'a kai tana k'ok'ari dama neman ilimi haka ya gada akwai wahala sosai, amma kuma akwai babbar riba.
"Ai shiyasa a koda yaushe nake k'ara k'arfafa mata guiwa akwai lokacin da za ta ci ribarsa. Bara na kirata ku gaisa saboda yakamata kusan juna duk da ita tasanka Kaine dai bakasanta ba.
"Anaal"! Anaa"l!
Na'am Granny"! Ta amsa da k'arfi.
Muryarta ta d'aki dodon kunnen Ansar ya lumshe idanu, ba ko shakka wannan mai zazzaqar murya ce ko ya kamanita suke"?
Zo ga Ansaru ya zo ku gaisa.
Kai Granny please kidaina kirana da Ansaru ki miye matsalarki ne in kin kirani da Muhammad"?
Ba fa tilass aka yi miki ba akan sai kin kira ni da Ansar.
"Kaima fad'a kawai ka ke yi Ansaru sunan dattijo zan kira da shi Ansaru nan da iyayyenka suka laqa maka sai dai ka yi hak'uri da shi zan kiraka.
"Ki ka dai laqa min iyayye na da Ansar suka yi min laqabi ba Ansaru ba tsabar tsofa da rigima irin naki yasa ki ke k'ara d'ara guda a sunan.
"Cikin muryarta mai dad'i da gard'i ta yi sallama wance takawo karshen muhawara da Ansar da Granny suke tafkawa.
"Yarrr.....tsigar jikin Ansar ya tashi wani irin sanyi ya lullu6e shi wanda shi kanshi baisan ko na menene ba.
"Granny ta amsa mata sallama gani Granny tafad'a had'e da zaunawa kusa da Granny, Ansaru yace bai ta6a ganinki ba shine na kira ki ku gaisa.
"Anaal tad'ago dara-dara idanunta masu kama da madara fuskarta d'auke da k'ayatatcen murmushi tasauke su akan fuskar Ansar nan take Ansar yak'ara rikicewa, ya nemi natsuwarshi yarasa. ina wuni Ya Ansar"?
La.....lafiya qalau Anaal ya karatu"?
"Alhamdulillah"!
Kina nan kina fama da wannan rud'ad'iya dalibar taki yak'arasa magana yana dariya had'e da nuna Granny.
"Dariya Anaal ta yi Kadàina gani tsofan Granny Allah ba daganan ba brain d'inta har yanzu yana kawo light tana da saurin fahimtar karatu. Karka yi mamaki tafi ka saurin rik'e karatu.
"Ansar ya yi dariya kai Amma Anaal kin kasheni wannan old woman ce za ta fini saurin rik'e karatu"?
"Of course yes"! Saboda ita batada damuwa kowa akanta sa6ani kai da hayaniya office kadai ya isheka fama.
"Ni fa bazan ta6a yarda Granny tafini ba.
Wannan karon Granny ce tabashi amsa kai tafi can yaushe za ka had'a kanka da tsohon kai.
Ansar ya gyara zama saboda yana jin dad'in firar tasu wance har ta yi nassara mantar da shi damuwa da Zuhura ta sanya shi.
"Shikenan Granny ni kuma zan tabbatar miki da nafiki, insha Allah Gobe zan tattaro littafaina malama Anaal tasame k'ari dalibi mai hazaqa ba irin Granny ba.
''Zaro ido Anaal ta yi kamar ta ga abin tsoro cabdijam,,,,,,ba dai kai bane dalibin nawa ba koh"?
Ni ne mana ko bakya farin ciki da zuwana nasha zamana"?
Ni na isa nace bana farin ciki da zuwanka Allah yakawo ka lafiya".
"Ameen yafad'a yana kallon kwaryar idonta kasa jure kallon nashi ta yi hakan yasa ta mik'e babu shiri sai da safe tafad'a had'e da komawa inda tafito Ansar ya bita da shu'umin kallo sai da ta6acewa ganinshi sannan yadawo da ganinshi kan Granny suka cigaba da fira sai dai sam baya fahimtar abunda take fad'a saboda zuciyarshi ta yi Nisan kiwo. Sai misalin 10:00pm yai sallama da Granny yawuce gida har yatafi bai had'u da Zuhura ba. Bai kuma nemi ta ba.
_Washe Gari_
Around _11:30am_ Ansar yana zaune a office d'inshi abin duniya yataro ya yi masa yawa, sai faman tunani yake abinda baisaba da shi ba.
Phone d'inshi ya yi ringing ya katse masa tunani nashi a kasalance yad'auki wayan _my love_ suna da ke yawo a screen mtcsww"! Ya ja guntun tsaki yana kallon Call d'in har ya katse wani kira yasake shigowa har ya tsinke yana kallon phone d'in kamar mai nazari about 5 missed calls Zuhura tana masa yak'i picking da karshe ma sai ya yi switch off d'in wayar nashi. Yadafe k'ok'on kanshi ya afka a tunani.
"Abdallah ya turo k'ofa yashigo kunnenshi manne da waya yanemi kujera ya zauna yacigaba da wayarshi. Ta k'asan ido ya kalli Abdallah ya ta6e baki Abdallah ya k'are waya yak'ara facing Ansar wai ka me ke damunka ne"? 'Yan kwanaki nan narasa gane kanka.
''Mtcsww"! Ansar ya tsaki bari kawai Abdallah Zuhura tana caza mini kai narasa yanda zan yi.
"Aww saboda Zuhura ne ka ke haddasawa kanka damuwa"?
"Ansar ya yi nodding head nashi.
Kana da aiki kuwa domin nasha fad'a maka ka rabuda Zuhura kwatakwata ba ku dace ba ra'ayi da tsariku ba d'aya ba. Soyayya ta rufe maka ido ka kasa gano illar auren zumuncin.
''Ni naga Zuhura nace Inasonta Abdallah ba had'a mu akayi ba ra'ayi da tsari ba za su hanani aurenta ba inason Zuhura ita ma tana sona fiye da son da nake mata babban matsalar da nake fuskanta daga gareta bai wuce rashin d'aukar magana ta da mahimmancin ba ina tsoron sai mu yi aure na aza doka ta karya tun a waje bata gani daraja da k'ima ta ina da mu yi aure.
Abdallah ya yatsine fuska tunda ba ita kadai bace 'ya mace ka hak'ura da Ita mana, ga matanan birjik kamar janfa a jos kowace kala ka ke so da gudu za ka samu.
"Uhm..... Uhm....kaima kasan mata basa gabana ita nagani ita nakeso ba fa zan iya canza ra'ayina akanta ba. Zan cigaba da yi mata addu'a Allah yaganar da ita.
"Kwa6e fuska Abdallah ya yi ya mik'e tsaye ni zan koma office ina mai shawartarka da ka ware lokacin, ka zauna ka yi tunani kada kwa6arka ta yi ruwa daga baya kadawo kana danasani.
Yana k'arasa magana batare da yajira jin ta baki Ansar ba yafita yabar Ansar zaune talabe da kumatu kamar statues ya lumshe idanu yak'ara zurfafawa a tunani.