Sashe 18
Sonki Ne Sanadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ni fa ban iya ba zan maka jagwalgwale ki yi d'in ae ni nace inaso ba yanda ta iya dole ta ture takardan assignment nata a gefe, ta d'auki files tasoma karanta abinda ke ciki wani shegen murmushi ta yi tasoma shigar da bayanai duk abinda take yi Ansar yana tsaye gabanta, hannayenshi zube cikin aljihun yana kallonta cikin abinda bai wuce 1-2 hour's ba ta kammala aikin.
Ta zungura masa laptop kar6i kayanka sarkin kallo na gama.
Bai kar6a ba sai ma k'aimi yak'ara wajen kallonta ta ajiye laptop da files akan kujera za ta juya tashiga bedroom yasha gabanta ina za ki je?
Baccin nakeji tafad'a tana kallonshi, yasauke gwaron numfashi ya langwa6e kai can k'asan mak'oshi ya furta Anaal banaso ki tafi.
Murmushi ya subuce mata ta d'an zaro ido wai saboda me?
Ni ma bansaniba kawai banaso ki tafi.
Ya za ka yi da ni saboda bacci nakeji har wani yaji-yaji nakeji a idona?
Ya zan yi Anaal dole na barki ki kwanta sai da safe.
Toh sai da safe ka gaida su Basmah.
Za su ji.
Daga haka ta ra6a gefenshi ta wuce har ta tura k'ofar d'akin Granny, tajuya yana tsaye inda tabarshi idanunshi na kafe akanta.
Tasake mishi sanyayen murmushi shi ma ya mayar mata da Martani tashige d'akin ya jima tsaye yana nazari daga bisani yadauki laptop da files d'inshi yafice.
Tun kafin yak'arasa parking lot ya hangon Zuhura zaune akan farar kujerar roba, tana gyagyad'i da alama ta kashe lokacin tana zaman jiranshi tausayinta ya kamashi duk lokacin da suka sami sa6ani da Zuhura sai ta rasa kwaciyar hankali har sai sun daidaita.
Files d'in hannunshi ya buga mata ta mik'e tsaye a firgice sai muzurai ta ke yi Ansar ya kyalkyale da dariya.
A shagwa6e tafara bubbuga k'afa a k'asa Ya Ansar kai koh?
Ya katse dariya da yakeyi Zuhura zaman me ki ke yi anan?
Cikin rashin damuwa tace ina gadin motarka ne.
Ya yi murmushi kamar bai fahimcin inda ta dosa ba.
Ya Ansar Kadàina sona koh?
Girgiza kai ya yi har abada ba zan daina sonki ba, halayenki ne kawai nafara gajiya da su da za ki canza kidawo Zuhurarki ta asali ni kuma da zan nuna miki nafi kowa sonki da k'aunarki.
Lumshe idanu Zuhura ta yi Sabon sonshi na k'ara ratsa jinin jikinta. Nayi maka alqawali Ya Ansar duk abinda ba ka so zan daina burina banaso ka daina sona.
Ya tabe baki in har bakyaso nadaina sonki ki gyara halinki.
Zan gyara Ya Ansar Allah zan gyara.
It's your own good domin duk son da nake miki zan iya barin k.....please Ya Ansar kar ka k'arasa In har kai za ka iya barina ni ba zan iya barinka ba. kariga ka zama jinin jikina farin cikina idan ka barni rayuwana za ta tagaryara zan shiga k'uncin mafi muni a rayuwa, ka tausaya min Ya Ansar karka barni tak'arasa magana had'e da zubewa gabanshi ta yi kneel tana kuka kamar ranta zai fita.
Sosai tausayinta ya kama shi baisan lokacin da yad'ago ta ba, saida ta mik'e tsaye yashiga yarfe hannaye kamar wanda yata6a electric shock.
Zuhura ta dube shi da kod'ad'in idanunta za ta yi magana yad'aga mata hannu Zuhura ki shiga gida gobe za mu yi magana kinga yanzu har _11:00pm_ ta yi.
Kamar ba za tafi ba sai kuma tajuya jiki a sa6ule kamar kazar da kwai yafashewa a ciki.
Yashiga mota yanufi gida agajiye yafad'a bathroom yasakewa kanshi shower, bayan Yafito daga wanka yasaka pajamas ya haye gado duk yanda yaso yai bacci yakasa sai faman juyi yake hannu ya mik'a akan bedside yadauki phone d'inshi yashiga dialling number Anaal cikin Sa'a wayan yana bud'e bata rufe ba.
Anaal wance ta yi d'ai-d'ai akan gadon Granny tana sharar baccinta hankali kwance vibration d'in wayarta da ke k'asan pillow yashiga zayar a dodon kunnenta. A firgice ta falka ta tura hannun ta dauko wayan da kyar ta iya ware idanunta saboda masifafen baccin da takeji, ta kai duba akan screen d'in 'yar Nokian ta _Ya Ansar_ ta furta a baiyane cikin yanayi na kid'ima lafiya Ya Ansar zai kirani a tsakiyar dare?
Tasauke ajiyar zuciya mae cike da tsoro ta lek'e kasan floor inda Granny take kwance akan k'atuwar mattress d'inta baccinta take haik'an har da su minshari, hannunta na rawa ta danna koren madanni takara a kunne in shock ta furta _Hello Ya Ansarrr_
Hello da ta furta had'e da yanda ta ja sunanshi ya haifar masa da kasala ya lumsashe idanu.
_Ya Ansar kana jina kuwa?_
Takatse masa shauk'in da ya afka.
_inajinki Anaal na katse miki bacci koh?_
Wannan ba damuwa bane damuwa na Allah yasa lafiya ka kirani a wannan lokacin?
_lafiya Anaal amma ba lau ba_
Subhanalilah''! Me ke faruwa?
_Na yi iya k'ok'arina Anaal domin nasami bacci nakasa sai wani k'uncin da zafi da nakeji zuciyata, tana mun shine na kira ki ko zami relief_
Mamaki ne yarufe Anaal takasa koda kwakwaran motsi ta zama speechless ko za ta iya magana a wannan yanayi me za tace da shi she's totally confused with shock.
_Anaal ki yi magana mana_
Ajiyar zuciya ta yi me zance Ya Ansar?
Kina nufi bakida abin cewa?
Banida ya Ansar amma kai in kanada abin cewa ina sauraronka.
_Anaal_
Na'am
Kinsame?
A'a sai kafad'a
Kar nafad'a ki yi min dariya.
Murmushi tayi had'e da cewa ba zan ba.
Ya gyara kwanciya kamar Mae rad'a yafurta muryarki yana mun dad'i.
Dariya tayi marar sauti tak'ara Jan blanket ta k'ududune yanda za ta ji ta very comfortable, Ya Ansar kenan. miye abin dad'i a wannan muryar nawa Mae kama da antashi engine markad'e.
''Ki godewa Allah Anaal domin ke mae Sa'a ce a rayuwa ubangiji ya albarkace ki da abubuwa da dama, wanda ba kowace 'ya mace ce take da su ba you're one of the talented, brilliant and intelligent girls komai naki yana burgeni fatana Abbah yabarki kicigaba da karatu banaso ya yi saurin aurarda ke.
Ajiyar zuciya tayi Bana tunanin Abbah zai barni na je makaranta gaba da sakandire burinshi ina gama secondary nayi aure. Amma wallahi har ga Allah inason na cigaba da karatu ko domin na tallafawa iyayyena banaso, rayuwar Abbana tak'are a gadi.
''Indan kuwa haka ne zan ba ki shawarar da za ki cima burinki, kidaina kula samari ki nisanta kanki daga gare su idan Abbah yaga bakida takamame saurayi zai hak'ura yabarki ki cigaba da karatunki domin na tabbata irin son da Abbah yake miki ba zai miki auren dole ba.
Murmushi Anaal tayi ae kuwa Ya Ansar ka zo da shawara Mae kyau da ingancin na gode fa.
Kidaina gode min Anaal domin alqawalin ne na daukawa kaina duk wani buri da farin cikinki ni nan zan Samar miki da su. Ni dai burina kiyi fatali da samarinan na zamani, yawancinsu mayaudara ne.
Shikenan Ya Ansar zan yi amfani da shawararka.
Fira yashiga yi mata Mae dad'i sai murmushi take tana dariya marar sauti ta yanda Granny ba za ta jiyo ta ba around 2:56am baccin ya sace Ansar yana maqale da waya a kunne, sai saukar numfashinsa Anaal taji ta yi murmushi ''Allah sarki Ya Ansar kayi bacci a dai-dai lokacin ni kuma baccin yakauracewa idona.
Kasa kashe wayan tayi tacigaba da sauraron saukar numfashinsa tsawon lokacin tadauka a haka, sai daga baya ta tuna tana karar mishi da credit ne a banza. Jiki a sa6ule ta katse kiran yayinda ta afka zance zuci.
Gaskiya yaya Zuhura tayi Sa'a samun Ya Ansar a matsayin mijin aurenta ga kyau ga iya furta lafazi mai dad'i, ba abinda yafi burgeni da shi irin yanda yake d'aukar wanka uwa-uba ilimin Addini da na zamani da yake da shi. Tasauke ajiyar zuciya gaskiya Ya Ansar kahad'u 100% Allah yabani miji Mae irin d'abi'unka.
Har akayi kiran sallah asuba a kunnenta jin anfara iqama yasa ta tashi, ta tada Granny tashiga bathroom tayi alwala saida tayi raka'atul fijir sannan ta sallacin sallah asuba.
Tana gama sallah tashiga azkar d'in da take yi da safe tana ganin Granny tafita zuwa parlour ta zubura tadauko, wayarta saida tafara checking balance d'inta mtcsww"! Ta ja tsaki cike da jin haushi Naira biyu da kobo 56 suka rage mata, duk da haka sai tayi dialling numbernshi.