Sashe 22
Sonki Ne Sanadi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikin Nazeeya na rawa tadauko mata waya tana Mae cigaba da masifa da kumfar baki tasa kiran Mum Fatee, tana jin mum Fatee tad'aga kiran nata bata ko tsaya amsa sallama da gaisuwa da take mata ba, tashiga 'yayyafa ruwan rashin mutunci wato Hajja fatee da saninki Ansar ya zo har gida ya yiwa zuhra dukan akawo wuk'a?
''Haba Hajiya saudat wannan wane irin magana ne? In rai ya6aci hankali akesawa yanemo shi ta ya Boy zai daki zuhra da Sanina?
Kuma ita zuhra da tace da ke Boy yadake ta shin kin tambaya ta dalilin dukan nata?
''Kan ubanan lallai Hajja fatee kin cika cikakkiyar 'yar reni wayo d'anki ya sauke k'arfin da Allah yabarkace da shi akan 'yata don tsabar wulaqancin kice na tambayeta dalilin. Toh ba za'a tambayeta d'in ba wannan ae son kai ne in har ke ba za ki tsawata masa ba zan tabbatar miki ni uwace da ba za ta lamunce aci zarafi 'ya'yata ba, wallahi sai na d'auki mummuna mataki akansa sai ya gane ba irin 'ya'yana ake duka a zauna lafiya.
''Mum fatee ta ja tsaki mtcsww! Ke ni saurara min banda k'addarar so me Boy zai yi da tsatsonki 'ya'ya Sam ba tarbiyya sun lalace sun bandare, ae ke sa'a ki kayi da har Boy yafurta kalma so akan fitsarariyar 'yarki.
Au! Haka ma za ki ce Hajja fatee? A maimakon kibani hak'uri sai ki buge da fad'amin maganganu banza?
Eh! An fad'amiki d'in ko kindauka ke kadai ce ki ka iya yankar k'auna da tijara?
Shikenan Hajja fatee ki zuba ido ki ga irin hukuncin da zan dauka domin 'yata ba jaka bace balle wani k'aton banza majiyi k'arfi yadinga dukanta.
Kafin mum fatee tabata amsa har ta datse kiran tana huci kamar kubunbuwa.
Jeeddah Aliyu*SONKI NE SANADI*
_A Romantic love story 2017_
Na Hauwa shehu Aliyu
*®NWA*
www.jeeddahaleeyu.blogspot.com
*°°°In dedication to Aunty Sis°°°*
*18*
Ansar yana tuk'i{driving} yana had'a gumi duk da Ac mota da ke bud'e bai hanawa zufa tsatsafowa daga, sasssa jikinsa ba.
Gudu yake shararawa kamar zai tashi sama bai ta6a shiga 6acin rai kwatankwacin wannan ba, tsanar zuhra ta baibaye shi a k'asan zuciyarsa da raguwar sonta.
"Yana isowa gida a fusace yashiga danna horn kamar zai tashi unguwa, da gudu maigadi yabud'e masa gate yanufi parking lot ya yi parking batare da ya kashe wutar mota ba yakifa kansa a steering yasoma tunanin, ranar da yafurtawa zuhra Kalmar son Kalmar da a yanzu tazame masa tamkar dafin maciji ya yi nadama marar iyaka jin yake ina ma zai iya komawa baya da ba abinda zai hanashi goge wannan kalma saidai kash! Abinda yake gudu yariga yafaru.
Kiran sallar magarib yadawo da shi natsuwarshi jiki ba kwari ya kashe mota yafito yanufi masallacin, bayan sallar isha yadawo gida kaitsaye part d'inshi yanufa ya zube parlour ya yi matashi{pillow} da hannayeshi yak'urawa pop ido yana nazari ta ya zai bar zuhra batare da hakan yata6a Zumuncin iyayyesu ba.
Domin ahalin yanzu bayajin zai iya aurenta gaba d'aya tafice mishi arai.
Basmah tayi sallama bai iya amsa mata ba saima zuba mata rinanun idanunshi da ya yi, jiki na rawa Basmah tak'arasa wajenshi ta zube guiwowita gabanshi ta rik'e hannunshi meke faruwa da kai ne Ya Ansar banta6a ganinka cikin wannan yanayin ba?
Shiru ya yi yakasa bata amsa domin wani Sabon tafarfasan zuciya yakeji. Kayi min magana Ya Ansar a ciki na baro Mum tana fad'a ita ce ma ta aikoni na kira ka sai gashi na tararda kai cikin wannan yanayin, ka sanarda ni abinda yake faruwa ''please.
Ansar yasauke gwaron numfashi mai d'auke da wata zazzafar iska
Basmah nayi danasani marar adadi na furtawa zuhra kalmar so. Ashe yarinya nan batada mutuncin? Rashin tarbiyya ya yi mata katutu wai har ni zata zaga a cikin gidansu.
Zaro ido Basmah tayi ranta a6ace tafara magana, zagi fa kace Ya Ansar?
Kwarai kuwa zagi Basmah infact ba kalan zagin da batayi min ba. Har ce min tayi an haifeni ba jini.
Ran Basmah yak'ara sosuwa ba shakka zuhra batada mutuncin ita yanzu ko mai zaginka tagani ba sai inda k'arfinta yak'are ba, shine don tsabar rashin tarbiyya za ta ware k'aton bakinta ta zage ka. Wallahi sai na nuna mata kafi k'arfi a zage ka sai na nuna mata k'aryan rashin kunya takeyi sai nacicin mata mutuncin wallahi.
Sai lokacin Ansar yaji ranshi ya yi sanyi yasaki murmushi yacigaba da kallon Basmah da takarkare tana ta faman zabga fad'a.
Matse hannunta da ke cikin hannunshi ya yi ya ja dogon hancinta c'mon 'yar lukuta ni basanki da fad'a ba ki kyaleta kawai ni nasan matakin da zan dauka akanta.
Girgiza kai tayi ka dubi girman ''Allah Ya Ansar ka fitarda yaya zuhra daga zuciyarka ka manta da ita tun fil'azal batadace da kai ba. ka d'aukar min alqawalin za ka barta bari na har abada wallahi banaso ka aureta tak'arasa magana hawaye na zuba daga idanunta.
''Rud'ewa Ansar ya yi yad'ago fuskarta yana kallon cikin idanunta, haba! Basmah meyasa za ki zubarda hawayenki akan wata banza?
Ni nace inason zuhra ba wani ya tilassani ba nayi miki alqawalin Basmah komai wuya komai runtsi ba zan auri ta ba koda kuwa sonta ne sanadin bari numfashina.
Dad'i ya baibaye Basmah ta k'ank'ame Ansar tana zuba mishi godiya ita dama ta tsani Zuhra Sam basu shan inuwa d'aya saboda d'an banzan girman kanta da d'agawa ta dauki kanta wata tsiya alhali ita d'in ba kowa bace.
Ansar yacireta daga jikinshi ya mik'e had'e da rik'o hannunta, a tare suka Jera zuwa cikin gida a parlour suka iske mum fatee suna had'a ido da sauri Ansar ya sukunyarda kai zo nan Boy!
Kanshi na k'asa yak'arasa wajenta zai zauna k'asa ta katse shi zauna anan tanuna kusa da ita Cikin laushin murya Mum tafara magana Boy meyasa ka biyewa son zuciyarka kayiwa 'yar mutane duka?
Shin ko kasan Hajiya saudat takirani sai abunda bakinta ya manta?
Boy banaso harka da tashin hankali maganin bari kar afara tun farko bason wannan al'amarin nakeyi ba. kanace sai ita dama shine burin Mahaifinka shi a dole mai son zumuncin ba wani kwakwaran bincike halayen yarinya ya goyi bayanka, alokacin duk ilolin da nake zaiyana masa akan zuhra sai ya yi biris! Da ni daga karshe sai ya yi min kashedi muddin inason zaman lafiya na iya bakina akan aurenka da zuhra, wannan yasa najawa bakina linzami domin fad'a da yafi k'arfinka tilass! Ka mayarda shi wasa.
Gashinan tun kafin tafiya tayi nisa kafara dukan 'yar mutane.
Sai lokacin Ansar yad'ago zai yi magana Mum ta katseshi ta hanyar d'aga masa hannu, banason jin komai daga bakinka wane irin nuni ne ban maka ba? kana tsirowa da zance zuhra ka keso, daga ni sai kai sai ubangijin da ya halicemu nasaka d'akin nasawa k'ofa key don kada kowa yajimu nace, da kai zuhra batadace da kai ba. Kaje kanemi saleema 'yar gidan former controller 'yar abokin Mahaifinka kuma 'yar aminiyata Hajiya Maryam duk duniya banida aminiya kamar Maryam amma ka watsa mun k'asa a ido kace bakasonta tacika fari kamar zabiya zuhra ita ce dai-dai kai.
''Don haka wallahi ba ruwana duk tsuntsu da yakira ruwa shi ruwa kan doka, yanda kaje har gida ka dake 'yar mutane haka za ka wanke k'afa kaje ka bata hak'uri ita da mahaifiyarta, domin ina ji maka tsoro wannan maganar taje kunnen tijarare ubanka, wallahi ba zai maka da dad'i ba.
''Ansar yarik'o hannunta ya yi k'asa da murya Mum ki yi hak'uri ki bani dama na fad'a miki dalilai na nason barin zuhra ba wai don banasonta ba
Har yanzu da raguwar sonta a zuciyata.
Mum ta dubeshi ta tabe baki toh! Tunda da raguwar sonta a zuciyarka ba sai kacigaba da hak'uri da ita ba.
Mum ba zan iya ba wallahi tsanar da nake mata tafi son da nake mata yawa a zuciyata. Mum zuhra ba matar aure bace kuskure ne nariga nayi tun farko da nakasa karanta halayyenta.
Ba wani kuskure da kayi Boy tun asali son zuciyarka ka bi lokacin da nake zaiyane maka munanan d'abi'unta me kace da ni?
Ansar ya yi shiru yakasa amsawa.
Nace me kace da ni?
Saida yasauke ajiyar zuciya yadawo kalar tausayi sannan yace cewa nayi _*SO* ba ruwanshi da hali ko d'abi'u muradi zuciya tasamu amincewa zuciyar da takeso_
A nawa shirme Mum tunda inaso zuhra ita ma tanasona fiye da son da nake mata d'abi'u da halayyamu za ta iya dawowa d'aya ashe ba haka bane.
''Boy ni ba abinda zan maka karka manta a tsarin Mahaifinka da d'an uwanshi suka yi, kafin azumi ko kuma bayan sallah za su aurarda Ku bakin al'kalami yariga ya bushe.
"Ansar yadafe kai jin yake kamar ya kurma ihu, Basmah ta kalli Mum tace Mum bakin al'kalami bai bushe ba domin Ya Ansar shi yakeyi auren a yanzu kuma yace bayayi a wannan zamani ko 'ya mace andaina yiwa auren dole balle d'a namiji, Mum ansha taro za'a daura aure ango yace yafasa dole a hak'ura jama'ar da aka tara a basu hak'uri shikenan kowa yakama gabansa ballantana wannan ba'a tsayarda takamame lokacin ba.
Jeeddah Aliyu*SONKI NE SANADI*
_A Romantic love story 2017_
Na Hauwa shehu Aliyu
*®NWA*
www.jeeddahaleeyu.blogspot.com
*°°°In dedication to Aunty Sis°°°*
*19*
Mum ki fahimcin inda Ya Ansar yadosa a halin yanzu bayason zuhra sonta yafita daga, zuciyarsa ke ce mutum ta farko da yadace ki goyi bayansa yanemawa 'ya'yansa uwa tagari amma wallahi mum zuhra Sam bata cancancin zama matar Ya Ansar ba kaddara ce tasa ya furta mata Kalmar so.