Sashe 67
Shahaab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba dayansu dariya suka saka, Shahaab yayi mata wani irin kallo me cikeda harara, sannan ya goge Hawayen idon nasa, mama Tace"Ashe zaka iya kar6ar haihuwar? Yaya jikin nata to?"
Ahankali yace"tana bacci, bansaniba Kota farka, nafuto zasuyi mata dinki"
Hajja tace"oh wannan yarinya tana ganin dinkuna, gana Daren farko gana haihuwa"
Shahaab yaji wata irin kunya ta kamashi kamar ya nutse awajan, kasancewar Ummah da Abba suna wajan, Sai akai sa'ah Adede lokacin aka kira wayarsa, cikin sauri ya matsa Gefe yafara wayar, daga office dinsu ne, sunyi tunanin zai dawo aci gaba da meeting din, Sai yafada musu labarin haihuwar, yakuma nemi excuse awajansu,Bayan Nan Kuma yakira Ramadan, yana dauka yace"Albishirinka"
Ramadan yace"goro"
Shahaab yace"Maamah tasauka,Nima nasamu Baby boy dina"
Ramadan yace"Alhamdulillah, Allah abun Godia, kuna Ina yanzu?"
Cikin farinciki yace"muna Asbiti"
Ramadan ya kashe wayar, shikuma Shahaab yakoma wajan su Hajja, yana zuwa yaga Yaron yana hannun Ummah, Adede lokacin nurse ta futo tafada musu cewa sun maida ta Dakin hutu idan anjima zasu iya shiga su ganta.
Zuwa yamma mutane sun cika asbitin, mutanan dayake meeting dasu, dakuma Wanda Ramadan ya faffadawa kowa kokari yake yazo yaga Yaron Mahmud Wakili, gaba dayansu suna cikin ke6antaccan Dakin da aka Kai Aisha, tana zaune kalau da'ita kamar ba'ita ce tagama kukan haihuwa ba, tea ne a hannunta tanasha Sai murmushi take, Shahaab ne yabude Dakin yashigo hannunsa d'aukeda Babyn, ya qarasa wajan ta ya zauna tareda ajiye mata Babyn yayi qasa da murya yace"kibashi nonon yasha"
Harararsa tayi, babu Wanda yaji me yace mata,kawai de duk mutanan d'akin sunga yanda ta zuba masa wata irin harara me kama da kallon luv, Hajja tayi dariya tace"me sunan qawa yau an dandani ciwon haihuwa,ta gaba Kuma Sai yanbiyu insha Allah"
Mama tace"haihuwa yaqin mata kenan, Allah de ya raya,yi sauri kigama shan tea din kibashi nono yasha"
Da daddare aka sallamesu,acan gida ma falon mama cika yayi da mutane, mutanan Shahaab suna zuwa ganin baby, mutanan mama suna zuwa, Ummah ma bata koma gida ba, Sai wajan shabiyu saura sannan Abba yazo suka tafi, Alokacin kuwa Hajja tahada mata kunun kanwa tanasha, banda farfesun kaza da mama tahada mata da kanta, zuwa wannan lokacin Kam labari yagama ko'ina, shugaban EFCC Mahmud Wakili, yasamu qaruwa, har gajiya yayi da amsa kira, wasu daga bangaren kasuwancin sane, wasu Kuma daga office dinsu ne, banda turawa dayake mu'amula dasu Yan wata qasar kowa Sai ala sanya Alkhairi yake masa kasancewar sun San cewa ya dade bai samu haihuwar ba.
Ramadan kuwa yakawo matarsa gidan itama anan take shirin kwana, a Dakin mama Aisha ta tare, anan suka kwana itada baby da Mama, su Hajja Kuma suka koma wasu dakunan, tunda akai haihuwar mutane suke sallama a gidan, wani ma zaiyi tunanin wani Dan qaramin biki ake, kullum cikin dora tukunya ake, Ana saukewa, hakan kuwa Sai yayiwa mama dadi, saboda inda babu mutanan da tuni Shahaab ya hanasu sakat, Dasafe kafin yatafi wajan aiki yana shigowa ya gansu itada Babyn, haka mama take kafawa ta tsare saiya tafi, sannan itama take barin Dakin, kulawa take Bawa Aisha yanda ya kamata, banda Hajiya zaliha datake mata Dan gyare gyare daga Gefe, abinci suke dura mata tanaci tana qoshi babu alamun yunwa atare da'ita, shiyasa danta yake samun wadataccan ruwan nono ko madarar ma ba'a bashi, kwanansu shida da haihuwa gida Yacika da mutane, mutanan jigawa duk sunzo ciki harda Walida, faty ma tabiyo ayarin kano itama tazo, gida yayi maqil ko lokacin auren ba'ayi wannan taron ba, Shima yana can ayyuka sunyi masa yawa saboda dinner dasuke shiryawa shida mutanan sa, kwata kwata yau din tun safe daya fita, Bai dawo gida ba Sai wajan Sha biyu na dare Alokacin anriga angama tsara komai, yana zuwa gidan yawuce part din mama, yaji dadin yanda baqin gidan sukai bacci, shiyasa Kansa tsaye yawuce Dakin mama, Adede lokacin mama zata shiga toilet,Hajja Kuma tabawa Aisha Yaron ta miqe itama zata tafi dakinsu ta kwanta,Adede lokacin shikuma yaturo kofar yashigo, mama ta kalleshi tace"Daga Ina kake da wannan Daren?"
Zama yayi akan gadon yana gaida Hajja, sannan yace wa mama"ina taredasu Ramadan awaje ne,mungama shirye shiryen dinner ne,nagaji wallahi mama, babu abinci ne?"
Mama tace"bari in futo daga toilet saina hadama wani abun"
Ledar daya shigo da'ita yabawa Aisha yace"ga wannan"
Cikin ladabi ta Kar6a Tace"to Angode"
Sannan tafara budewa, leshi ne me launin baqi da golden, an dandatsa mata dinkin Riga da siket Mai kyau, Sai Babban mayafi da takalmi me tsini, dakuma wata sarqa babba, tana duba kayan tabawa Hajja tace"Hajja kingani"
Hajja ma tafara daga kayan tana fadin"masha Allah, Amma kayan nan sunyi kyau sosai wallahi"
Mama tafuto daga toilet taga kayan itama ta d'aga tace"sunyi kyau sosai, Allah yaqara budi"
Tajuya ta kalli Aisha tace"saiki saka su goben, shi Dama wannan angon na Hajja nariga na ware masa kayan sa, anko zasuyi shida Hajjansa"
Aisha tayi murmushi tana maida kayanta cikin ledar su, sarqar tasaka acikin gidanta, anan taci Karo da raceipt din sarqar, tana dubawa ta d'ago Kai ta kalleshi taga hankalin sa yana kan Yaron yana wasa da hannunsa, cikin tsananin mamaki tace"Uncle 20 million fa....meyasa ka siyo....?"
Tana qarasa fadar hakan hawaye yazubo daga idonta, kallon ta yayi yasaki ajiyar zuciya sannan yace"menene Kuma abun kuka?"
Mama ma tad'auki takardar tagani sannan tabawa Hajja itama tagani, Hajja tace"Shahaab wannan kudin ai yayi yawa, kudin sarqa kawai Ina zatakai wannan sarqar?"
Mama tace"Aysha wacce irin magana kike haka? Wa gareshi Bayan ni idan ba itan ba? Yau idan na kwanta Dama Bayan ita da wannan Yaron da Allah ya basu wayake dasu a duniyar?saboda sufa yake neman kudin, idan yabata duka abinda ya mallaka ma ai be fadi ba"
Hajja ma hawaye tafara, takasa cewa komai, Shahaab kuwa matsawa yayi kusa da Aisha cikin rad'a yace"kiyi shiru mana, idan Kuma kin renane to shikkenan kici gaba, nide bazan Dena siyo waba"
Cikin sauri ta d'ago ta Kalle shi sannan ta murguda masa baki, murmushi yasaki, itama mama cikin murmushin tafice daga d'akin, tana fita aka dauke wuta, tadawo Dakin tana cewa"Mahmud Bani wayata akan gadon Nan, sun dauke wutar"
Kafin Shahaab yayi magana Yaron yasaki wani irin kuka, Hajja tace"toshi Kuma me aka masa?"
Aisha tace" bayason duhu, idan zamuyi bacci muna kashe wuta zai fara kuka"
Shahaab yayi murmushi yabawa mama wayarta, sannan ya kunna fitilar wayarsa, Yaron yana ganin hasken wayar yayi shiru, Aisha ta kalli Hajja tace"kingani ko?"
Tahunar gidan aka kunna lokaci daya haske ya gauraye ko'ina, Hajja tace" tabdi, kaikaji yaro da wani tsugudidi, awanan qasar tamu ne zakace bakason duhu? Yaya kake acikin uwar taka? Badan ma Allah yasa kafad'o cikin gidan Nan ba Ina zakaga hasken bare har kasaba dashi?"
Shahaab yayi murmushi tareda daukan Yaron ya kalli Hajja yace"to yanzu de tunda yafad'o Nan din ba shikkenan ba?ai gashinan wuta tazo ko?"
Yaqare maganar cikin sigar tambayar Yaron, mama ce tashigo takawo masa indomie wadda taci kayan hadi da Kuma nama ta ajiye masa, da gorar ruwa guda daya, babu musu ya ajiye yaron yafara cin abincin, Hajja ta musu saida safe tafita, mama kuma tad'auki sallaya ta shinfida acan gaban d'akin tatada sallah.
Har yagama cin abincin mama bata idar ba, ya kalli Aisha data fara Bawa Yaron Nono, sannan yajuya ya kalli Mama yaga tana sujjada har yanzu, ahankali ya matsa kusa da'ita, cikin sand'a yazare bakin Yaron daga kan nonon dayake Sha yayi sauri yad'ora bakinsa akai yafara tsotsa, zaro ido tayi cikin sauri takai kallon ta wajan mama taga har yanzu bata dagoba.
Kansa tafara janyewa daga qirjinta, Amma yaqi Dagowa saima Idonsa dataga yana Lumshe wa yana tsotsar nonon cikin wani irin Salo, mama tana Dagowa Aisha tacire bakin Shahaab daga kan nipple dinta, cirewar datayi batareda ya shirya ba shiyasa Sai hakan yabada wani irin sauti d'as, cikin sauri ta maida wa Yaron nonon sa, Shahaab kuwa Kallan ta yake da Idonsa dasuka qanqance, cikin rad'a yace"kadanfa nasha"
Da idonta tayi masa nuni da mama, ahankali ya juyo ya kalleta, kwata kwata ya manta tana d'akin, cikin mutuwar jiki yad'auki wayarsa yafice daga d'akin Sai hada hanya yake, mama datayi sallama ta bishi da kallon mamaki, ko menene yasa shi a wannan yanayin? Domin kuwa itade Batasan aikin daya taya d'annasa ba(🙊)
Washe gari Dasafe aka rad'awa yaro sunan kakansa(Ibrahim, wato Wakili) suna kiransa da Daddy, taro yayi taro mejego tashiga tafita, baqi ta gansu Kala Kala tun Ana mata bayanin mutanan har aka dawo aka Dena, da yamma suka shirya suka nufi wajan dinner, Daddy yana hannun Shahaab, yayinda dayan hannunsa yake riqeda Aisha wadda tayi mutuqar kyau kamar ba gobe, wajan dinner kuwa ya tsaru sosai, kafin kashiga wajan ma zakaga kofar dazata kaika cikin Dakin taron anyi mata ado dawani irin fulawa masu kyau, atsakiyar fulawar anrubuta DADDY, babu mutane sosai awajan, Amma Kuma duk Wanda kagani kasan cewa wani qusan ne acikin qasar, babu Wanda wajan bai hadaba daga ma'aikatan hukumar su, har ma'aikatan kamfanun nukansa, dakuma mutanan Arziqi dayake hulda dasu, saikuma turawa farar Fata Wanda suka zo daga qasashen qetare, Bayan anbude taro da addu'ah baban Baby yatashi yayi Dan jawabi cikin harshan turanci, Bayan yagama aka tafa masa, daga Nan aka Bawa mutane damar magana kowa yana kokarin tashi yaga yatayashi murna, Baby Daddy kuwa baya hannun Aisha, ita kanta bazatace ga wajan Wanda Yaron yake ba, tana zaune kusa da Shahaab Sai Fara'ah takeyi daidai misali, duk Wanda ya kalli kayan jikinta, dakuma sarqar wuyan ta, yasan cewa eh tabbas ta tabbata ita din matar Mahmud Wakili ce, photuna aka fara cikin aji babu wani tashin Hankali kowa yana zuwa ayi dashi, Ummah da Abba ma ba'a barsu abaya ba, suma sunje anyi pictures Kala Kala, saida aka nutsu kowa ya zauna masu cin abinci sunaci, can ta hango Walida da Faisal Yaron Hajiya zaliha suna Diban abinci kasancewar kowa da Kansa yake zuba abinda yakeso, Sai wani magana suke suna qus qus, Adede lokacin Kuma matar Ramadan takawo mata Daddy, kar6arsa tayi tafara jijjiga shi, Shahaab yadan sunkuya dede fuskarta yana tambayar ta"meyake sone?"
Kallan fuskar Yaron tayi tace"yunwa yakeji Uncle,Kuma ban taho masa da madara ba"
Cikin sauri yace"to yanzun meyake nufi? Meyake so?"