Sashe 2
Shahaab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sallama jummai tayi, Bayan sun gaisa suka sake yimata barka akan haihuwar jikarta, Hajja tace "Salaha Kuma ansauka, Allah sarki Allah yaraya, yaya yagar Tata Kuma?"
Jummai tace "ai infada miki Hajja A'i an dinketa tsaf, tana nan a kwance de"
Hajja tace "to Alhamdulillah Allah yaraya"
Jummai tace "Amin,Hajja A'i nace zan samu sauran sigan kuwa?" (🤭)
Mamaki yakama Aisha da Ummah, tun kafin tatafi makaranta taji Ana zancen sigan Nan, har yanzu kenan Qin siya tayi tana jira Hajja tasiyo na kunun Aya Sai tazo ta kar6a, harta bude baki zatace babu, Sai taji Hajja tace" Wallahi jummai babu sigan, duka najuyeshi acikin kunun aya saide a tsamo miki aciki "(😂)
Jummai tace" innalillahi wa inna ilaihirraji'un....Inkaji Ana haka Kuma ai masifar takai masifa, tayaya za'a tsamo min siga acikin kunun Aya, nabar ki lafiya Hajja A'i"
Daga Nan tatashi tayi gida, Hajja tace"inbanda masifa jikar ki ta haihu kikasa zare kudi ki mata abun Arziqi, me jummai zatai da kudi ne?"
tajuya tana tambayar Ummah, Ummah tayi murmushi tace"Sai haquri Hajja A'i"
LABARIN SU:
Aisha da Aisha qawaye ne, Wanda sukai karatu tare,tundaga js one, har candy a makarantar goron dutse dake jihar kano
Gaba d'ayansu Yan kano ne,Aysha Sulaiman Bompai, dakuma Aysha Yakubu Sagagi, sun shaqu mutuqar shaquwa, idan akazowa mutum daya visiting tare suke tafiya, haka dayar ma, babu Wanda yata6a jin kansu acikin makarantar, mutane dadama suna tunanin sudin yan'uwa ne, saide basuda wata alaqa illa qawance dakuma soyaiyar juna da Allah yasaka wa dukkaninsu, tun kafin suyi candy sukayi wa juna alqawari idan sukai aure daya ta haifi namiji, daya Kuma ta haifi mace to zasu hada yaransu aure, idan Kuma duka mata suka Haifa, zasu saka musu suna AISHA , ma'ana zasuci sunansu, idan Kuma kowacce namiji ta Haifa acikinsu, to zasu sakawa wadannan mazan suna MAHMUD, Alokacin dasuke wannan karatu ko uniform babu, atamfa suke sakawa a matsayin uniform, makaranta zata baki Riga da zani dakuma wani zanin spire, Sai suke yafa dayan zanin a matsayin mayafi, awanan lokacin babu waya, saide wasiqa idan kana buqatar tura saqo.
Aisha da Aisha suna tsaka da wannan qawance nasu lokacin candy yazo, sukayi candy cikeda kewar juna, Bayan kowa yakoma gida Aysha Sulaiman Bompai dayake iyayenta sunada Hali, tasa direban gidansu yakaita unguwar Sagagi ta kaiwa qawarta Aysha Yakubu Sagagi ziyara,Bayan wahala dasuka Sha kafin su samu gidan, saboda babu waya, Aysha Yakubu Sagagi taji dadin ziyarar qawar Tata, sun dade suna zantukansu na yanmata inda anan ma suka sake jaddada alqawarinsu na makaranta, Bayan sunyi aure idan daya tahaifi mace, daya ta haifi namiji, zasu hadasu aure, idan mata suka Haifa zasu saka musu suna AISHA, idan maza suka Haifa zasu saka musu suna MAHMUD, da tunanin wannan alqawari Aysha Sulaiman Bompai tadawo gida, rabuwar dasukai kenan, har yau, har gobe, babu Wanda yasake saka dayansu acikin idon juna, tsawon shekara sittin da shida kenan kowa yana neman dan'uwansa, Amma babu wani labari
Bayan ziyarar Aysha Sulaiman Bompai data kaiwa qawarta, Bayan wasu kwanaki aka maida mahaifin ta aiki Garin jigawa, Alokacin jigawa da kano ahad'e suke ba'a rababa, Aysha Yakubu Sagagi taji shiru tashirya taje ta nemi qawarta Aysha Sulaiman Bompai,saide tana zuwa mutanan unguwar suka sanar mata cewa ai sun saida gidan,sun koma Jigawa dazama,haka ta dinga zarya harta gaji.
Ahankali rayuwa ta dinga juyawa, kwanaki suka koma Satuka, Satuka suka koma watanni, watanni suka koma shekaru, Aysha Yakubu Sagagi ta auri wani Dan Nijar me kudi Wanda yazo kasuwanci Garin kano
Aysha Sulaiman Bompai kuwa agarin Jigawan Allah ya hadata da Miji tayi aure, ya aureta daga Garin Hadejia, yakaita wani qauye a dutse, mesuna Chamo, mahaifin ta Kuma daga baya yakoma kano da zama gaba daya, Bayan yayi retired, inda yasai wani gidan a unguwar yankaba
Aysha Sulaiman, haka tayi hakurin rashin mahaifin ta, ta rungumi mijinta, suna Zaman su lafiya, har Allah yabata ciki, Bayan doguwar naquda tahaifi danta Namiji, babu 6ata lokaci kuwa ta fadawa mijinta cewa tanaso ya sakawa Yaron suna MAHMUD, Haka akayi kuwa
Aka sakawa Yaron suna Mahmud, shine yafara kiranta da Hajja, daga baya Kuma sauran mutanan qauyen suke ce mata Hajja A'i, Bayan haihuwarsa bata sake haihuwa ba, har Mahmud yakai munzalin aure, ya samu mata Mai suna Hadiza, mafulatanar asali ya aura, Bayan aurensa da wata hudu, Allah yayiwa mijin Hajja rasuwa, anan taci gaba da Kula da Mahmud dinta, Wanda Yan qauyen suke kiransa da Mamuda, Mamuda bai dade da aure ba, matarsa Hadiza ta haifi 'ya mace Mai Kama da'ita sak kamar an tsaga kara,alokacin mamuda yace zaiyi wa Hajja takwara, Amma Hajja A'i wato Aysha Sulaiman bompai tayi tsalle ta dire tace wannan yarinya sunan qawarta Aysha za'a saka mata, shikuma Mamuda yadage sunanta zai sakawa yarsa, Amma ba sunan qawarta ba, haka Hajja ta dage tace inde sunan tane bata so, itade a sakawa yarinyar sunan qawarta wadda take burin su sake haduwa inda rabo, haka Mamuda ya sakawa yarsa suna Aisha, Bayan matarsa Hadiza ta tausheshi, tunda duka de sunan Nan iri dayane, saide ita Hajja har gobe tana fada bafa sunanta aka sakawa yarinya ba, sunan qawarta ne, wannan dalilin ne yasa take Kiran Jikar Tata da MESUNAN QAWA.
wato me sunan qawarta Aysha Yakubu Sagagi, Bayan haihuwar Aisha da shekara daya da rabi, Allah yabawa Ummah ciki, ta haifi Jabir, tsiransa da Aisha baida yawa, daga Nan bata sake haihuwa ba, Aisha taja qaninta Jabir ajiki, sun shaqu sosai, tunda tayi candy bataci gaba da karatu ba, saboda babu Hali, saide bata fitar da ran zuwa gaba zatayi karatun koda a Dakin mijinta ne, Jabir yana candy Shima ya zauna baici gaba da karatun ba, hakan yasa Hajja A'i tafara sana'ar kunun Aya, tana Tara kudinta, saboda karatun Jabir dakuma auren MESUNAN QAWA.
Suna Zaman su lafiya lafiya, saide wataran idan gigin tsufan Hajja yatashi, haka take tada hankalin kowa na gidan, mesunan qawarta ce kawai take taka mata birki azauna lafiya, Idan taso Kuma zakiga gidan kalau, idan Yan mulkin suka tashi kuwa Tofa Sai abunda tace.
Aisha tana zuwa wata makarantar islamiya, Ana biyanta nera dubu biyu a wata, wannan dubu biyun haka tatara na wata hudu tasiyo akuya take kiwonta, tana so Sai Jabir yasamu Addmissoin zata siyar da'ita ta siya masa kayan provisions dashi, batada yawan magana, Amma idan tafadi wata maganar saikinyi mamaki, kyakykyawa ce ajin qarshe, tanada dogon gashi irinna fulani me kyau da tsantsi, bakinta Dan qarami ne me launin pink, tanada dogon gashin ido, Wanda mutane dayawa suke tunanin sakawa take banata bane, tanada innocent face, zata aikata ma laifi Amma idan tayi kalar tausayi Kai ba zakace itace ta aikata ba, a'ido zakayi tunanin saliha ce,saide idan aka ta6ota Tofa babu haquri, masifaffiya ce, wannan Kuma bamu Sani ba halin Hajja ne tad'auko, wato Aysha Sulaiman bompai, kokuma Halin takwararta ta Dauko wato Aysha Yakubu Sagagi? Saimun nutsa cikin labari zamu tantance(😃)
Back to story
Fan's ya Bayan kwana biyu? Ina fatan duk Wanda ya karanta wannan labari ya qayatar dashi
SHAHAAB littafin kudi ne, nera 300 ne babu yawa,kullum zaku dinga samun update, zaku turo nera 300 ta wannan account number👇🏻
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Zaku turo shedar biya ta wannan number 08033300034
Amnah El Yaqoub ✍🏻
[10/09, 22:14] +234 803 697 8511: 🌸SHAHAAB🌸
(Romance)
Writing By Amnah El Yaqoub
Dedicated to Aisha's Name
Like my Page On Facebook👇🏻
https://www.facebook.com/amnahel
3&4
ABUJA
mutane ne kusan guda biyar suke take masa baya, kowannensu yana Sanye da baqin glass a'idonsa,hakan bai Hana mutane rissinawa suna gaidashi ba.
cikin sauri yake tafiya kunnan sa guda d'aya manne da Bluetooth, daga yanda yake tafiya kadai zaisa kagane cewa matashi ne Mai jini ajika, ko kadan bayajin nauyin jikinsa, Sanye yake cikin suit launin ash, saide yacire jacket din Saman ya riqeta ahannunsa, hakan ne yabawa murdaddan dantsan hannun sa damar futowa, faffad'an qirjinsa yasamu yabaje yanda ya kamata acikin rigar, hannunsa daya, yana Sanye cikin aljihun wandon sa, fuskarsa a daure take, babu alamun fara'a kokadan, Amma hakan baisa kyawun fuskarsa damar bayyana ba, magana yake cikin aji, Amma dimple dinsa futowa suke duk da ba dariya yake ba, yanada hasken Fata yanda ya kamata, mutanen dake take masa baya basu barshi ba, saida suka kusan kaishi har gaban office dinsa, daga Nan ya daga musu hannu kawai batare Dayayi magana ba, yana shiga cikin office din Adede lokacin ne yake cewa "duk kayaiyayin mu dasuke kasuwa asake saukar musu da farashi yanda talakawa zasu iya siya, banaso sukai lokacin azumi" yana gama fadar haka yasaka Dan yatsansa ya danna agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa touch, Nan da Nan wayar ta katse
Wasu file yaduba, ko ten minutes baiyi ba, yad'auki wata takarda, yatashi yasaka suite dinsa,I'd card dinsa ya saqala agaban suite din nasa setin qirjinsa,anrubuta MAHMUD WAKILI, EFCC CHIRMAN.
Kai tsaye d'akin da zasuyi taro yanufa, dogon daki ne Wanda yaji kujeru masu mutuwar kyau tareda dogon table, an ajiyewa kowa gorar ruwa a gabansa, fuskar kowa d'aukeda face maks, office din yayi kyau sosai, gaba dayansu maza ne, Sai mata guda biyu, suna ganin shigowarsa cikeda ladabi suka miqe tsaye, saida ya zauna akan kujerar sa wadda take d'aukeda tambarin hukumar, dakuma manyan rubutu Wanda aka rubuta EFCC ajiki, sannan kowa ya zauna.
daga Bayan kujerar daya zauna sojoji ne guda biyu sun qame waje daya, Sai babbar tutar tambarin hukumar EFCC, dakuma wata babbar tuta ta qasar Nigeria, daga can sama Kuma Babban photonsa ne yayi kyau cikin suit yana murmushi, dakuma wani photon daban na shugaban qasa.
Basu bata lokaci ba suka fara tattaunawa akan abunda ya tarasu, zasu fitar da wani salon na yaqi dacin hanci da rashawa a Nigeria.
Saikuma maganar sunayen wadanda hukumar ta d'auka,a matsayin Wanda zasu bawa horo, zasu fitar da sunayen su zuwa wani watan ta manhajar hukumar, dakuma kafafen yad'a labarai.
Basu dauki lokaci Mai tsawoba suka tashi daga meeting din, daga Nan office dinsa yakoma yafara ganin mutane kowa da irin maganar dayake zuwa da'ita