Sashe 60
Shahaab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fatan alkhairi tayi musu acikin ranta sannan tasa aka gabatar musu da abinci,Aisha ta kalli abincin sannan ta kalli Mama tace"mama babu alale?"
Mama tace"kiyi haquri takwara bansan ita kike so ba da kafin ku sauka angama hada miki"
Shahaab yana jinsu baice musu uffan ba, saide cikin ransa yana mamakin Aisha, datake neman alale da wannan dare.
Bayan sun gama cin abincin suka nufi part dinsu.
Suna zuwa tazube a kujera cikeda gajiya tafara bacci, Shahaab kuwa kayaiyayin da sukazo dashi yafara Kai musu cikin daki,yana futowa yaga tana bacci, mamaki ya kamashi, wanne irin bacci ne wannan daga shigowar su kamar me cutar bacci?
Tashinta yayi yace"tashi kiyi sallah mana"
Cikin bacci tashige dakinta, saida tayi wanka tayi sallah, tana zaune tana azkar bacci yasake dauketa awajan, Dakin yashigo cikin shirin bacci, mamaki yasake kamashi baccin de?daukar ta yayi cimak yad'ora ta akan gadon sannan Shima yahau gadon ya kwanta tareda rungume ta, yasan baccin gajiya take, dole zata yi bacci Dama, but abinda tasaba bashi yau bata bashi ba, Kuma yanda yake jinsa yau akwai yar damuwa,yana buqatarta sosai, ahankali yafara yimata wasa cikin salon da dole saita tashi daga baccin, cikin baccin ta taji qamshin turaren sa Yacika mata hanci,lokaci daya taji amai yana kokarin taso mata, juyawa tayi tabashi baya taci gaba da baccin ta,can Kuma taji yafara shan nashanunta,haka kawai taji wani irin haushi ya kamata, kwata kwata taji batason abun, kokadan batason ya ra6eta, tashi tayi ta zauna, batace masa komai ba tafuto tabar masa d'akin tadawo falo, Nan ma biyo ta yayi yana tambayar ta "meyafaru" tace masa"bacci kawai nakeji karabu dani"
Qin haqura yayi, yasaka hannu zai dauketa ta qwace jikinta tafice daga part din Kai tsaye tatafi Dakin mama ta kwanta, bayanta yabiyo saida yaga inda ta kwanta sannan yayi ajiyar zuciya yajuya yakoma part dinsu cikin sanyin jiki.
Washe gari mama Sai ganin Aisha tayi abayanta tana bacci, daqyar tatashe ta tayi sallar asuba, tun kafin ma ta tambayeta ba'asin kwanan tana idarwa tafice Takoma part dinsu, Bai ce mata komai ba, Kuma bai nuna mata akan fuskar saba, saima murmushi Dayayi yace"me bacci"
Itama murmushin tayi, sannan tayi masa Ina kwana,sannan ta shirya shi yayi shirin fita wajan aiki, bai dawo ba Sai dare, yauma hakan ce ta kasance kwata kwata Aisha taqi bashi hadin Kai, abinda yasake daure Masa Kai shine yanda take yawan bacci kamar wata yar maye, duk yanda yaso tabashi Dama yayi qi tayi, qarshe yauma wajan mama ta gudu ta kwana,Kuma tana idar da sallar asuba tasake komawa part dinsu, a kwana na ukun ma tana shirin kwanciya yashigo Dakin ya zauna abakin gadon yace"maamah magana nakeso muyi"
Cikin rashin damuwa tace"to Uncle Ina jinka"
"meyasa kike gudu nane kwana biyu, nayi Miki wani laifi ne?"
Cikin sauri ta Girgiza masa Kai tace"banaso ne kawai,kaikuma saikaqi haqura ka nace dole saika yi"
Yace"amma kina shiga haqqi na,bakida wata hujja dazaki kare kanki awajan ubangiji,nayi tunanin ma laifi nayi Miki, Amma haka kawai saboda mugunta Kuma kina sane kike hanani abinda nake so"
Wannan kalmar daya fada ta mugunta tayi mata ciwo,lokaci daya tatuno ranar dasuka fara haduwa, dama fadane ya hadasu,ajiyar zuciya tasauke tace"nifa Uncle saide kace komai,Amma gaskiya bazan iya wannan abun ba,ni yanzun ma dazaka tashi kafita danaji dadi saboda wannan qamshin turaren Naka takuramin yake wallahi"
Taqaici da haushi suka kama Shahaab, baisan me tataka ba datake fada masa kowacce irin magana, abu kadan Saitayi fishi, abu kadan saita kama yin fishi,maimakon tabashi haquri shine take fada masa maganar data so, Kallan ta yayi cikin 6acin rai yace"okay haka kikace?to yau sainayi abinda nakeso saimu ga tsakanin NI DAKE...Dan halak kafasa"
Yana fadar haka yafara kokarin cire rigar jikinsa ta bacci, yana daga hannunsa sama da nufin cire rigar Aisha tayi wuf tafice daga d'akin,ta gudu wajan mama, taqaici yasake kamashi, me yarinyar Nan take nufi ne?ko wasu ne suke zigata? Aikuwa yau saide ayita taqare, rigar sa yamaida jikinsa,Shima yadoru abayanta, mama tana bacci batasan meyake faruwa ba Sai taji kamar magana tana tashi qasa-qasa, ahankali ta bude idonta Amma bata juyo ta Kalle su ba, cikin damuwa dakuma 6acin rai yasake yin qasa da muryarsa yace"kitashi mutafi nace"
Aisha tayi shiru tarabu dashi, itama kanta batasan meyasa ba, Amma kwata kwata taji batason wannan abun yanzu, Shahaab yasake qasa da murya yace"wallahi zan daukeki"
Cikin shagwa6a tace"ninacema banaso, Dan Allah karabu Dani kaje kayi baccinka"
Hannun sa yasa yafara kokarin daukar ta, ita Kuma taqi, lokaci daya suka fara kokawa,(😂🙆🏻♀️).
ita tana so ta qwace shikuma yanaso ya dauketa.
Mama dataji abun nasu yana nema yakoma dambe saitatashi zaune, dama tunda suka dawo tarasa gane wannan zuwa da Aisha takeyi dakinta kullum da daddare, cikin damuwa tace"hasbunallahu wani'imal wakeel,hasbunallahu wani'imal wakeel!! yau nashiga aljanna nakasa futowa ni Aysha mezan Gani haka?,dambe?akan gadona?"
Cikin sauri yacikata yakoma Gefe daya yana Sosa Kansa fuskar Nan tasa ta kumbura taf da 6acin rai,mama ta kalli agogo taga karfe d'aya saura, tace"me kuke a dakina?"
Dama kamar jira yake, Cikin sauri yace"mama abinda yarinyar Nan take min kwana biyu banajin dadi,tunda muka dawo tazama muguwa batajin tausayina"(🙈🤭)
Mutara zuwa anjima🏻
Shahaab littafin kudi ne,ki biya naira 300 kacal yafi ki karanta abunda akace ba'a yafe miki ba
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN tareda shedar biya ta wannan number 08033300034
Amnah El Yaqoub✍🏻
Mama tanajin abinda Shahaab yafad'a tad'auki haske,lokaci d'aya tagano inda matsalar ta dosa,kafin tace wani abu Aisha tace"mama nace masa banaso-banaso shikuma yadage nikuma babu inda zani"
Tana fadar haka ta Fashe da Kuka.
Cikin sauri ya nuna Aisha da hannu yace"mama kinajin abinda take fad'a ko?"
Mama ta runtse idonta ta bude, ta kalli Shahaab tace masa"jeka zata taho,gobe Dasafe zamuyi magana"
Babu musu yajuya yafice daga d'akin badon ransa yaso ba
Mama ta juya ta kalli Aisha wadda ta d'ora kanta akan cinyoyinta tana kuka tace"Aisha"
Cikin shashshekar kuka tace"na'am"
Mama tace"meyasa kike gudunsa? Ko akwai abinda yake miki?"
Kanta ta Girgiza sannan tace"ni babu abinda yamin, kawai de nace masa banaso ne, saikace tuwo kullum Adinga abu daya"
Mama tace"Toya zakiyi?so kike mijinki yafara neman mata?kokuma so kike yayi miki kishiya?"
Cikin sauri ta Girgiza kanta
Mama taci gaba da cewa"to tunda bakya so kidinga kokari kina bashi abinda yakeso,ba dole ne ai saikin masa abinda yake soba, kefa mace ce, Kuma yarinya yar zamani, cikin dabara Zaki masa wasu dabarun ku rabu lafiya batareda anji kanku ba, ai akwai hanyoyin wasa Wanda Zaki gamsar da mijinki,shi namiji bashida kunya a wannan fagen,inde kikace Zaki hanashi wannan abun Tofa babu kwanciyar Hankali, inda yanada kunya bazai iya biyoki har cikin dakinaba,yanzu inda Zaki biye masa shi anan dinma Sai yayi abinda yaga Dama,Kuma babu maganar Wai Adinga abu daya saikace tuwo yanda kika saba masa dole haka Zaki cigaba,tun farko Dakin dorashi akan rashin yi koda yaushe to zai rage miki wasu abubuwan duk da yata6a aure abaya yariga yasaba Amma ai kowacce mace akwai yanayin ta, muddin kikace Zaki biyewa namiji ki saba masa da abu Tofa rana daya idan kikace ba zakiyi ba Tozaice baisan da wannan zancen ba, bare Kuma akan wannan harkar, haquri zakiyi kije kibawa mijinki haquri kada ki kwana cikin tsinuwar mala'iku, saiki San yanda zakiyi kimasa dabara ta yanda bazai miki abinda zai takura miki ba"
Ahankali ta goge Hawayen idonta sannan tatashi tafice daga d'akin, Kai tsaye part din nasu ta nufa, tana shiga falon ta ganshi a zaune,da kallo yabita har tazo inda yake zaune ta tsugunna tace"kayi haquri"
Kansa ya Girgiza kawai, sannan yatashi yashige dakinsa, itama tatashi tashige Nata Dakin, haka suka kwana kowa rai babu dadi.
Washe gari da safe tun kafin tazo dakinsa yatashi ya shirya da Kansa, Bai jirataba yawuce wajan mama domin yin breakfast, itama saida tagama komai sannan tatafi, mama tana ganin Zuwansu kowa daban daban tasan cewa to ba'a shirya ba.
Zama tayi akan kujera ta gaida mama, sannan ta kalleshi tace"Uncle Ina kwana"
Batareda ya kalleta ba yace"lafiya"
Kafin ta zuba abincin mama ta kalleta cikin murmushi tace"takwara kece kike jajen alale, gashi yau de nasa anyi miki ita"
Cikin tsananin murna tace"Allah mama?Kai Amma naji dadi wallahi"
Shahaab yadaga Kai ya kalleta, wato har murna take ma saboda alale, shi batayi murna da ganinsa ba, harara ya Wulla mata, sannan yaci gaba da juya spoon cikin cup tea din dake gabansa,Aisha kuwa bata kula dashi Bama taja alalen a gabanta ta bude cooler tana cewa"mama tunda muka dawo banga Hajja ba, Kuma banje gidanba,in anjima zanje kinji mama"
Mama tace"gaki ga mijinki, ki tambaye shi mana"
Juyawa tayi ta kalleshi tace"Uncle inaso inje gida"
Batareda ya kalleta ba yace"bazaki ba"
Sake Kallonsa tayi, taga ko daga Kai baiyi ya kalleta ba, bata sake ce masa komai ba kawai tafara zuba alale a flate Din gabanta, lokaci daya fuskarta ta sauya, mama ta kalleta tace"takwara lafiya?"
Yatsina fuska tayi sannan yace"mama yanaga ansa qwai da ganye aciki? Nifa normal alale nakeso wadda ba'a saka mata komai ba,ita nakeso, sonake na ganta Ina saka mata yaji da manja inaci, Amma wannan Bana sonta, farin Mai aka saka mama, nikuma da manja nakeso"
Mamaki yakama mama, duk yanda ta taqarqare ta tsaya tsayin daka wajan ganin yarinyar Nan anyi mata alale me kyau yanda ya kamata Amma tace bata mata ba? To Aisha kalau take kuwa?(🤔)
Shahaab kuwa wani irin kallo yabita dashi, shide a saninsa haka ake alale, wacce alale ce take fada haka kamar ta Yan gidan yari?
Mama tasaki ajiyar zuciya tace"kiyi hakuri takwara kici wannan din yanzu, itama zakiji dadinta, inyaso duk lokacin da kike son dayar saiki sasu suyi miki irin wadda kike so"
Haka tasake kallon alalen ranta duk babu dadi tasaka spoon tafara ci,saide tanayin cokali biyar taji wani irin amai yataso mata, ta dora hannunta akan qirjinta tana so ta danne shi Dan kartayi, Amma Inaaaa, jitayi bazata iyaba, cikin sauri tatashi tsaye tayi kitchen da gudu.