Sashe 9
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babu shiri Hajiyayye ta shige motar Kaila suka koma gida.
Amman sai zazzageshi take yi suna tafe, shi kuwa ba ita bace a gabanshi tunani yake yi ya za'ayi ya ga Shanono?
Shine abinda ke gabanshi.
A
ofar gida ya sauketa har ya juya ya kirayi sunanta.
"Ki yi girki harda su Sani, a basu su ci su
oshi kar a sake a takura musu" Wani banzan kallo ta watsa mishi, ta ja dogon tsaki ta yi shigewarta ciki.
Ya jima a
ofar gidan ma, ya rasa ina zai dosa, Isa abokinshi ya nema suna tafe a hanyar Zaria ne yake sanar mishi abinda ke faruwa a gidan nashi.
"Ka tabka babban kuskure wallahi Kaila.
Ai rabuwa da uwar
a tashin hankali ne, ballantana Tani da ta
ago da darajarka kayi suna.
Jibeka a yau, jibi motar da kake hawa, kaya okutenti kake sawa, kana da biranj kusan a garuruwa biyar yanzu.
Ga gidan ka mallaka, ga tabkeken fili da kake ginin gidan sama.
Kuma ka sani duk wannan
aukakar ka sameta ne silar Tani.
Ni Isa bazan mance lokacin da Shanono take zuwa har garejinmu ta bamu ku
in abinci ba.
Lokuta da dama a bakin kwata take samun mu, rana da
ishin ruwa na cinmu.
Muna hangota muke ajjiyar zuchiya.
Kaila Tani mutum ce harda
ari, ka yaudareta ka cutar mata da rayuwarta ka
ata mata lokaci a banza da wofi, da kasan sakinta zaka yi, da ka shina ka saketa tuni ai.
Wallahil
udrat da zan ga Tani aureta zanyi in wanketa fes mu yi zaman mu" Wani mugun kallo Kaila ya watsa mishi, ba shiri ya ha
iye maganar, dan dama su
utar bakine.
Kaila idanuwanshi suka ka
a su kai jawur, hawaye suka cika guraben idanun tab, daya tuno da soyayyar da Tani ta nuna mishi da irin sadaukarwar da tayi mishi, ta
an uwanta sabida shi.
Yau ga abinda yayi mata a matsayin sakayya.
Hawayene suka gangaro a kumatunshi, bai san sanda ya fashe da kuka ba.
Ba shiri ya sauka daga titi, ya ha
e kanshi da sitiyari ya dinga rera kuka kamar majnun.
Isa ne ya amshi tu
in zuwa Zari'a, anan Zaria sun ga wula
anci sosai, dan mahaifin Bilkisa kafewa yayi akan sai Kaila ya sakar mishi
a.
Isa sai ha
uri yake bayarwa.
Tas mahaifin Bilkisa ya dinga zagin kwa
ayi da rashin ta'idon Kaila.
Hakan duk bai isheshi ba yace su fice mai a gida sai ya sake nemanshi tukunna.
Sun so ganin Fatima, ko uwar Fatiman amman basu samu damar hakan ba.
Rana zafi inuwa
una.
Kaila duk in da yasan zai samu Shanono ya kara
e, shine har gidan Habiba Bala, amman babu labari.
Ko bacci baya iya samu ishasshe sam.
Yaran Shanono kuwa wani irin ji dasu yake yi, dan kullum sai sun yi rikici da Hajiyayye a kansu, baya son ko
ula ya ta
a yaran, wani irin so yake musu marar musaltuwa, har mamakin kanshi yake yi, Sani kuwa daya ga shigowar uban yake ha
e kan
annenshi su koma
aki sum_sum, hakan ba
aramin dafa Kaila yake yi ba.
Daga
arshe da Hajiyayye ta
i kulawa dasu sai ya
aukar musu
ar aiki mai kula mai dasu, yaci gaba da
aukar nauyin dake rataye a wuyanshi nasu.
Yaran fur basa
aunar ganinshi.
Dan ko dariya suke yi, yana shigowa zasu gimtse barin ma Sani da yake ji kamar ya kashe uban nasu, Kaila kuwa kullum a cikin siyo musu sabbin suturu yake ko zasu ji sanyi.
Rayuwa kenan Allah me yin yanda yaso.
Ana cikin wannan yanayi aka
aura auren Kaila da Shamwila an yi shagali ba
an ka
an ba.
Sai dai babu zumu
in angwaye tattare da Kaila.
Ranar da Amarya ta tare a sabon
arayinta ma, kulle kanshi yayi a turaka, ya kasa zaune ya kasa tsaye.
Lamarin Shanono yana giirgizashi ainun.....
GAWURTATTU UKU
1 _KWAI A BAKA_
*(UMMU AFFAN)*
2 _ZULFA_
*(UMMU MAHEER MISS GREEN)*
3 _NA FA
O DAGA BENE..._
_NA ZARCE RIJIYA_
*(BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI)*
_Littafi
aya; 400_
_Littafi biyu; 800_
_Littafi uku; 1000_
Ga masu son turo ku
insu ta account sai su tura a wannan account
0037219728
Fatima Rabi'u Sunusi
StanbicIBTC Bank
Sai ku tura da shaidar biya ta wannan number
08104335144
Masu tura kati kuma sai su turo screenshot na katinsu Mtn ta wannan number
08104335144
*GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJARSU A DUKKANNIN SHAFINMU NA Facebook, whatApp, telegram, YouTube, groups, status, zamu tallata muku ne a kan farashi mai rahusa 10k ne kacal sai ku tuntu
i numbobinmu kamar haka
08104335144
07068606171
08179523215
Domin tallata muku hajojinku a cikin na sati guda ya kama
2k kacal
Sati biyu
3k ne
Idan kuma kanason har mu gama book mu dinga
aura maka ya kama
10k kacal.
Muna godiya da za
ar GAWURTATTU UKU ako da yaushe.
Siyan nagari mai da
udi
..NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
Assalamu alaikum masoyana, ina mai godiya q gareku, jikina da sau
i babu laifi.
Amman kuimun afuwa kunsan sha'ani na ido sai ana yi ana lalla
awa.
Ba lallai bane in ringa posting kullum ba, kuimun afuwa, idon ya matsa mun sosai.
LAMBA TA 6
Har zuwa wannan lokacin Bilkisa tana Zaria tace ita fa ba zata dawo ba.
Bata ga kuma wanda zai sa ta dawo ba.
Ya aiko mata takaddarta ta gaji da auren ita ba zata yi kishi da
ar aikinta ba.
Shi kuma Kaila yace taci
arya ta kwana da yinwa.
Ya fa
a mata bazai sake karambanin sakin mace ba a rayuwarshi.
Haka dai lamarin gidan Kaila al'mura suke ta gudana.
Sani, da Sulaiman da Shafi'i ya turasu makarantar kwana a Kano MAI TAMA SULE SAYENS SCHOOL GAYA" su kuma matan suka ci gaba da karatu a gabanshi, kuma iya bakin
arinshi yana kulawa dasu, dan mai aikin daya
aukar musu su ka
ai take yi ma Hidima.
Amman har zuwa wannan lokacin basu sake dashi ba.
Ko ziyara ya kaima su Sani a makaranta basa ko farin cikin ganinshi.
Dariyarsu ma daya gani a wani ziyara da ya kai musu dan sunga Yaya Karime ne, sai su kai farin ciki, tare da kukan takaicin rashin Ummansu da babu ko
uriyarta, a wannan rana hankalin Kaila ya kuma tashi ainun.
Sabira da Abban Mustapha suna kaima su Sani ziyara, haka ma Habiba Bala da Dauda suna zuwa dubasu.
Sai dai fa Dauda da kuka kullum suke rabuwa da
annen nashi.
Dauda an girma yanzu yana ATBU anan yake karatu
angaren ilimin injiniyanci.
Kuma yana da shagon
inkin kayan maza
inkin zamani, duk sanda zasu je Gaya kai ma su Sani ziyara kayan provision cikin Ghana most go yake dire musu.
Duk abinda ya samu tanadi yake ma
an uwan nashi, domin yana gani shi suke kallo a makwafin uwa da uba.
Su Sani kuwa ko sun yi hutu basa
aunar zaman gidan mahaifinsu, sabida takura da hantarar da suke fuskanta a wajan Shamwila a hakanma ba
aramin taka mata birki Kaila yake yi ba, Su kansu su Amina cikin matsatsi suke, Hajiyayye kanta bata da damar shan ruwa cikin salama, mulkar kowa Shamwila take yi a cikin gidan.
Sai abunda ta zana dashi ake aiki dole.
Kaila ba mazauni bane, hatta ku
in kayan abinci ya dawo hannun Shamwila, keyn store a hannunta yake amman banda ku
in abincin su Sani, Hajiyayye sai ta jaye jikinta ta koma gefe tabi sahun Shanono ada, taci gaba da
aukar nauyin kanta dana yaranta.
Motar da take hawa Shamwila ba tai sati ba a gidan tasa Kaila ya kwace motat.
Hatta shagon da take gadara dashi, ba ko da yaushe Kaila ke barinta fita ba.
Kuma duk munafurcin Shamwila ne.
Hajiyayye dai tana zaune ne a gidan dan babu yanda zata yi, kuma ko ta koma gida mahaifinta bazai amsheta ba.
Sannan al'ummar Hausawa ba zasu kar
eta hannu bibbiyu a matsayin bazawaraba.
Wannan dalilin yasa dole take zaune, gashi sai kwatso yara take yi, kafin ta yaye ta haihu, sai ga Hajiyayye na fama da zarnin fitsari, da
iriniyar yara.
Hidimar yara yasa ta zama kamar mahaukaciya kawai.
Hindatu kuwa nata ido ne, dan ko ga maciji basa yi da Hajiyayye.
Lokacin da Hajiyayye ludayinta yake kan dawo, babu irin wula
ancin da ba tai ma Hindatu ba har goranta mata take yi, wai Amadudu ya
i yin zuchiya shima ya gina musu nasu gidan.
Tunda aka aureta a cin alfarma suke.
Ranar dambe su kai a tsakar gidannan babu wanda ya raba su, sai da suka gaji suka bari.
Tun wannan lokacin suka dena magana.
Da duniya ta saki Hajiyayye taso su dawo hala
a da Hindatu, ita kuma ta nuna mata babu wannan
ofar.
angaren su Inno kuwa, sai da akafi wata da sakin Shanono sannan ranar Inno ta tutsiye Yaya Use a wajan bara tace.
"Use wato dake za'a ha
a baki a rufe mu bai_ bai ko?
Ashe mitsiyaciyar yarinyar nan kashe auren nata tayi ta za
i karatun banza akan tai ma Baffa biyayya?
Sani ya sanar dani wata guda kenan Tani bata gidan mijinta.
Bama asan inda take ba.
Shi kanshi Kailan ya yi sunturin nemanta bama asan inda ta tafi ba"
Yaya Use tayi tsilli_tsilli, cikin rawar murya taso labarta ma Inno abunda ya faru.
Nan ta hauta da zagi harda yi mata dundu a gadon bayanta.
"Ai shikenan ta faru ta
are Tani ta kashe aurenta na biyar, ta watsar ta yara tabi uwa Duniya.
Baffa kuma ya kwashe ma rayuwarta albarka, abinda na guda kenan.
Ranar ko rintsawa na kasa yi wallahi, sabida irin tsinuwar da Baffa ya dinga narka ma Tani bazai bari taga Haske ba.
Amman ai ita ta jama kanta, Allah ya kyauta, ni ban yi mata baki ba na yi mata uzuri, wata rana Tani zata neme mu." Dole haka Use ta ja bakinta ta tsuke ta bar su Inno akan tunaninsu.
Dan tayi imani watarana zasu so ganin Tani, ko muryarta sai sun so ji.
BAYAN WASU SHEKARU MASU DAMA.
BARISTA SHANONO:
was_
was_
was_
was kawai kake jin
aran takalmina mai tsini daga cikin kotu.