← Book details Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 25

Sashe 3

Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kuma Hajiyayye bata zuwa awon ciki balle likitoci su dinga duba lafiyar jaririn.

Iyakar abinda zan iya cewa kenan." Murmushi ne
aure a kan fuskar iyayena,
an uwana, da Aminaina.

Al
ali yace.

"Kina nufin mutuwar yaron bata da ala
a da dukan da su Use su ka yi mata, wanda yai sanadiyyar zuban jininta, sannan ance zanga_zanga aka kawota asibitin, kuma sabida laushin da tayi ne yasa akayi mata aiki.

Shi aikin yana da hala
a da dukan da su ka yi mata ne?" Dr Ru
ayya tace.

"Tiyata bata da ala
a da dukan da Hajiyayye tasha.

Tana da ala
ane da mutuwar yaron a cikinta.

Tunda yaron a mace yake, na
udar za ta yi mata wani iri, ba kamar in yaro yana da ranshi ba.

Wasu yaran ma basu cika fitowa ta hanyar mace tayi na
uda ba in dai sun mace a ciki.

Shi yasa muka za
i yi mata tiyata mu cire yaron, ba tare da ita uwar jaririn ta sha wahala ba.

Wannan shine dalili" Al
ali yace
"Dr Ru
ayya kin tabbatar gaskiyane duk abinda kika fa
a ma kotu?

Kotu ba zata barki ba muddin tayi bincike ta gano kin mata
arya, ko shaci fa
i" Cikin
warin guiwa Dr Ru
ayya tace.

"Abinda nake fa
a gaskiya ne.

Ko da wasa bazan yi
arya ba ko dan kare martabar aikina da asibitinmu MATANMI"
"Lauyan masu
ara yana da tambayar da zaima Dr Ru
ayya?" Al
ali ya jefo tambaya.

Lauyansu Hajiyayye ya mi
e jiki ba laka yace.

"Babu ya mai shari'a" Al
ali ya ba Dr Ru
ayya izinin tafiya.

Raina fal farin ciki, ta wani
angaren fal takaici.

Al
ali yace.

"Akwai sauran hujjoji ko babu in yanke hukunci?" Kotu ta
au shiru halamar ba wani sauran hujjoji.

Hajiyayye sai sauke kanta
asa tayi, suma
an uwanta su kai
ib.........
_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_
_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya da
i da
amshi AMMA ARAB gidan
amshi_
*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
WALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*
*WANNAN SHINE GRP
INA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S
*ADDRESS
Zaria road kwankwasiyya sabon gari dangwauro house number 224
WAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA
AMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT
IN BA TO AN BARTA A BAYA*
WAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA
A MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA
AR GATAN MEGIDA*
WAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BU
E BAKIN ALJIHU KI JI
O DA
AMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*
WAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*
*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
WAI SABULUN NANKARWA*
sannan ina harkar
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*
KAMARSU
*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN
AN LAUSHI*
*CUP CAKE*
DA DAI SAURANSU.

AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE
https://chat.whatsapp.com/Dqaioj0tydVHQGo5zoG0lmhttps://chat.whatsapp.com/Dqaioj0tydVHQGo5zoG0lm
NA FA
O DAGA BENE......

NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 2.
ali kawai kowa yake jira domin jin hukuncin da zai zartar.

"Wannan kotu mai Alfarma, bayan sauraren
ara, da kuma yin nazari game da hujjojin da aka gabatar mata, da gamsuwarta akan lamarin.

Kotu taci tarar Hajiyayye da Hindatu nera dubu
ari biyar , wanda za'a ba Use da Tani, a bisa
ata musu suna da su ka yi.

Sannan za su yi zaman gidan kaso na kwana ashirin da aiki mai wuya a sakamakon cin zarafin Use, da Tani da su ka yi, su ka sa aka kullesu a gidan kaso ba tare da sun aikata laifin komai ba.

Kotu ta wanke Tani, Use a bisa tuhumar kisan kai da ake musu.

Dan haka Tani da Use zasu iya komawa cikin iyalinsu.

Kotu zata kar
o musu ku
insu daga hannun Hajiyayye da Hindatu, tare da dan
a musu a hannunsu, Kuna da damar
aukaka
ara matsawar hukuncin da aka yanke muku bai muku ba." Guduma al
ali ya buga duk muka mi
e.

Hawayen godiya ga Allah nayi, tare da jero kirari ga Allah mamallakin raina.

Su Hajiyayye ido ya raina fata, Kaila sai zazzare idanu yake yi, tsoro yake kar kotu ta yanke mishi nashi hukuncin shima.

Tuni aka tasa
eyarsu zuwa waje.

Kotu ta kara
e da hayaniya da kukan
an uwan Hajiyayye.

Hindu kuwa dama ita ka
ai tazo kotun, ba
an uwa take dashi a garin ba.

Muna fitowa Baffa yace.

"Allah ya soki Use Wallahi da ace yaronnan ya saki Tani da tsine miki zanyi kibi uwa duniya.

Ke kuma Tani muddin na kuma jin wata fitina wallahi ranki in yai dubu sai ya
aci.

Inno wuce mu tafi wajan bara.

Use ta bi mijinta su tafi gida, Karime ta raka Tani gida."
Baffa ga Habiba Bala kui mata godiya, ita da Sabira sun taimaka mana sosai.

Habiba itace ta
auki Dauda yana hannunta" Da jin haka su ka washe baki su ka shiga runtuma godiya.

Baffa yace.

"Wayyo yarinya Allah ya saka miki da Alkhairi mun gode sosai" Habiba Bala tace.

"Babu komai Baffa." Sallama su kai mana suna tafe suna fa
a, Yaya Use ma Baban yara ya tafi dasu gida.

Ni dai wasai nake jin kaina.

Motar firzin ta fice a guje dasu Hindatu,
an uwansu kuma suka nufi ofishin al
ali dan ganawa dashi.

Barista Suwi
i ma ya tafi ofishin yanzu.

Habiba Bala, Sabira nagode muku.

Allah ya barmu har gaban abada" Cikin zolaya Habiba Bala tace.

"Wa zai gane mun idon shanono a cikin firzin.

Kin ha
u da ku
in cizo kuwa" Sabira ta tuntsure da dariya tace.
in cizon gidan yari bazai bata tsoro ba.

Tsohuwar katifarsu in kika
agata zaki ga ku
in cizo yafi
ari suna yawo fa" Murmushi nayi musu kawai, dole su zolayeni mana.

Amman ni yanzu ai naji fa
ansu, za su ga canji a zahiri.

Ba ma su ka
ai ba, duk wa
anda suke tare dani zasu ga canji.

Bilkisa ce ta
araso muka gaisa, nayi mata godiya, su Sabira suka taya ni yi mata godiyar suma.

Sallama tayi mana muna gani ta shige motarta ta figa ta bar Kaila da Baba Rammai a tsaye.

Baba Rammai ta ri
e ha
arta.

Bayan na kar
i Salis na je wajan Baba Rammai na gaisheta, wani harara ta watso mun.

A tunaninta zanci gaba da tsaiwane har sai ta gama mulkinta.

Sai kawai nima na yi ficewata na bi su Habiba Bala.

Ko ta tafasa ko ta
one a shirye nake da kowa." A lifan Kaila ya Goya Baba Rammai suka fita.

Barista ne ya fito yake shaida mana duk sanda ku
in da aka yanke ma su Hajiyayye suka biya ta hannun lauyanmu zai zo.

Nan muka
unguma sai gida.

Da shigata yara suka tare ni da murna da ihu.

Bilkisa ta tare mu da liyafar abinci mai gar
i, Ina shiga cikin
akina na fashe da kukan murna kamar wata
aramar yarinya.

Naita musu godiya ina shi ma zuriyarsu da albarka.

Wuni su ka yi cur.

Habiba Bala ce ta soma tafiya.

Kafin ta tafi sai da tai mun albishin zata ri
e mun Dauda, zata mayar dashi makaranta ta sashi a wajan sana'a kuma.

Ta bani nera dubu tamanin a lokacin ku
in ma da daraja.

Wannan ku
an ajinmu ne su ka ha
amun dan in ja jari.

Wannan shine silar soma kasuwancina na sai da kayan miya.

Cikin yardar ubangiji cikin
anin lokaci aka sanni a kan sana'ata.

Domin na fa
a muku filin sukuwa unguwace mai zurfi.

Kuma duk tsukukun naci sa'a nice ka
ai mai siyar da kayan miya.

Duk da dai mu muna ta can ciki ne, inda gidajen yaku bayi sukafi yawa.

Unguwar ta hamsha
an masu ku
ine sosai.

Cikin ikon Allah komai yana tafiya dai_dai har na koma bakin karatuna.
akina da jikina babu yabo babu fallasa, gaskiya na
auki shawarwarin masoyana, na gyara ba irin shanonon da kuka sani bace yanzu, mai shafe miya a kai, mai dangwalar yawu ta kama ku
in cizo.

Fita a cikin sabgar Kaila da kowa ma, da kuma dogaro da kai, da karatu, da cu
anya cikin mata iri iri, yasa mun nutsuwa da kamewa, ni kaina in ance in yi abinda nayi a baya na
azanta bazan yi ba.

Kwanansu Hajiyayye ashirin cib a gidan
an kande, wata rana da yamma sai gasu sun shigo bisa jagorancin
an uwa, duk ta rame ta yi duhu, tun daga ranar suke kiyayemun dukkansu. .

Ni uban gayyar ma ban sake saka shi a idanuna ba.

Sai wata ranar juma'a na fito ina sauri zani islamiyya.

Da
an madaidaicin hijabina wanda ya wuce guiwa, sai doguwar rigata irin yadin hijabin.

Harda
an ni
ina na
aura.

Ina fitowa muka ha
u da Kaila.

Gabana ya fa
i, shi kuwa galala yake kallona, bai ce mun ba, nima ban ce mishi ba nasa kai na fice.

A wajan Bilkisa nake jin wai sati biyu yake yi a Fatakwal, sati biyu a Jos.

Ciniki ya kankama dan naga ya
ebo gini harda
ar motarshi ya siya yana murza kwalta gayu da kayan gayu yaci uban nada, lifan
in ya bar ma Amadudu.

Tunda su Hajiyayye suka dawo ita da Hindatu babu wanda ya sake kallona daga cikinsu, balle ya takaleni da fa
a ko habaici, banyi wata
axanta ba balle su tozartani.

Amman fa kafin jikina ya saba da wanka kullum na
an ci wuya, da nayi wanka jikina zai shiga
ayin jaraba, sabida rashin sabo da yi kullum, kitso kuwa duk sati in nayi sai nayi jinyar ciwon kai na kwana biyu sabida rashin sabo.
Chapter 3 · 0% Book details