Sashe 17
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan lamarin shi ya
ebe mun hankalina har bansan lokaci ya ja ba, sai da wayar
aya daga cikin abokan ango ta doka kiran Sallah.
Sai lokacin na duba agogon wayata
arfe
aya saura.
Su Dauda na duba suma ni suke kallo, farfesun kaza suke sha hankalinsu kwance.
Sani ne ya
ebo farfesun a cokali ya nufo bakina dashi.
Cikin farin ciki da jin da
in yanda yaron yake kulawa dani na wangale mishi bakina ya sa mun farfesun.
Dai dai fitowar Habiba Bala.
Hakanne yasa na mi
e da sauri, tare da ango muka fice har gaban motarmu yai mana rakiya.
Shine kika shanyani a zaune ko?" Cikin ra
a dan kar yara su jiyo mu nace.
Ke da
i miji ko?" Zungurata tayi tana nuna mun yara.
Harararta nayi cikin wasa.
Bayan mun koma gidane, na tarar da su Yaya Use sun
araso, anata hada hadar rabon abinci dasu.
Su Amina na gani sun cakare gaye sun yi kyau kamar ba ni na haifesu ba.
Kayan jikinsu komai mai tsada ne sosai.
Lallai kaila yayi ku
i, har ya iya siyama yara tsadaddun kaya haka?
A wajensu na tsaya Habiba Bala kuma ta shige ciki.
Haka dai al'amuran biki su kaita gudana har zuwa dare.
Da misalin
arfe takwas na dare muka fito tsab damu, a lokacin jama'ar biki sun da
e da tafiya can hotel
in da za'a yi dinna.
Su Sani sun sha jigilar kaiwa da dawowa
aukar mutane, motata tana hannun Dauda, Sani kuma da motarshi dama ya tawo Su Yaya Use duk sun tafi.
Manyan
awayen Amaryane ka
ai muka rage mu hu
u, sauran
awayen suna can suma suna jiran isowarmu.
Sanye muke da ankon wani material mai wawal_wawal ruwan gorone kalar kayan, sai muka
aura
ankwali mai ruwan madara.
atuwar sar
ar azurface a wuyana da kunnena, da tsintsiyar hannuna, har zuwa yatsuna uku da suke ma
ale da zobunan azurfa suma.
Takalmina da jakata masu ruwan madara na saka, takalmina yana da tsini sosai, sai
was_
was yake yi.
Inata bige
amshin sihartacciyar humrarnan ta manyan mata wanda nake siya a hannun Mrs Bukhari gidan
amshi
ar mutan Kanuri.
A kusa da Habiba Bala nake, Sabira na kusa dani, sai Halima Bawa, sai Dr
awar Habiba Bala.
A jere muka fito zuwa kofar gidan, motoci muka tarar guda uku a jere.
Ta tsakiyar itace ta amarya da angonta ka
ai.
Na gaban kuma su Halima Bawa suka shiga, har na isa bakin motar matu
in motar yace.
"Hajiya ki shiga waccar motar, wannan ta cika" Cikin takun hajiyoyin mata na isa motar
arshe, gaban motar na shiga da sallama
auke a bakina.
"Ameen wa'alaikissalam Barista Tani Shanono Naroro,
wararriyar lauya mai kare hakkin mata.
Mamallakiyar Mu farka mata group, malama mai sauraron koken mata, mai burin bu
e gidauniya dominsu, Bazawara mai aure shida." Da
umbin tulin ma
aukakin mamaki na bi matu
in motar da idanu.
Wannan saurayin da muka kwankwasama
ofa ne
azu a hotel wanda akaima la
abi da JEGA
ur muka zuba ma juna idanu.
Ni ina mamakin rashin ta'idonshine, dan banyi mamakin jin ya ambaci sunana da aikina, da kuma lambobin aurena ba, dan abune dana
aura a shafina na facebook, nasan labarina ya ya
a inda ma banyi tunani ba, dan akwai wata hira da akayi dani bayan naci nasarar wata shati'a, to na
an ba da ta
aitaccen labarina, kuma na wallafa videon yana shafina.
Shi kuma saina kasa gane irin fassarar da zanyi ma kallon da yake yi mun.
Dan naga idanunshi kamar sun
an cika da ruwan hawaye, in ba dai nice ban gani dai_dai ba.
Zare idanuna nayi daga kallon
udan da mu kai ma juna na kawar da kaina.
Bin jerin motoci biyunnan yayi a baya, a madadin yayi gudu sai naga yana tafe a hankali.
Ni dai bance dashi komai ba, ban kuma yarda mun sake yin ido hudu ba.
"Na da
e ina mafarkin saki a idona, na da
e ina mafarkin gaki a cikin motata.
Na da
e ina mafarkin hotunanki.
Abunda yafi komai burgeni shine, kinfi a hoto kyau, kinfi a video kunya.
Yau babbar ranace a gareni mai
unbun tarihin gaske.
Kar in cika ki da surutaina, da Farko Sunana Ahmad Jega, amman abokai da ma dangina da Jega suke kirana.
Nine babban
a ga Alh Nura mijin
awarki, iyayena duk suna Kano da zama, ni kuma ina garin Kaduna da zama a cikin garin Jega, cikin tsotson mahaifiyata" Mamakin iya tsarin zancenshi nake yi.
Gashi dai yaro, abun mamaki ya iya abubbuwa irin na manya, kuma akwai
warin guiwa a tattare dashi.
Lallai yaran yanzu akwaisu da rashin kunya.
Nayi mamakin Jega yanda yake iya furta ra'ayinshi a kunnena.
Yarone da bazai wuce shekara talatin ba, duk da dai yana da kamala, Amman dai yarone
arami.
Da tunane_tunane fal kwanyata muka iso hotel
in da ake dinna.
Yana gama parking na mur
a murfin motar da zummar ficewa ko zan sha
i numfashi mai kyau.
"Barista Shanono baki ce komai ba, yanzu a haka zaki barni kenan, duk dakon wannan ranar da nake yi a haka ashe zata same ni?
Banyi zato ko tunanin haka daga wajan mace mai girman daraja da karamci kamarki ba.
Ni fa na
auka masoyi duk
antarshi, ko girmanshi abun a daki
irjine a nuna shi.
Cikakkiyar soyayya ta gaskiya babu ruwanta da girman ma'abotanta, ko
antarsu.
Dan da tana la'akari da hakan.
Da yara
ana basu isa saninta ba.
Amman so bai ware kowa ba.
Shanono ki ma
an jaririn da yake neman tallafin uwar goyanshi duban tausayi, zuchiyata jaririyar zuchiyace tarairaya take bu
ata"
ur na zuba mishi idanu, cike da kallo mai
auke da fassarar baka da hankali.
Na rasa me zance ma wannan yaron, na kuma kasa
auke idanuna a kanshi, shima ni ya zuba ma idanu.
Na lura jikinshi har rawa yake yi ka
e mun
ofa in fita Samari." Iyakar abinda na furta kenan.
Baice uffan ba ya zare sakatar data rufe motar.
Na bu
e motar na fito abuna.
Ido hu
u nayi da kaila yana tsaye suna gaisawa da wani dattijo.
Yaci uban ado na kece raini, ga wata mata saye da lafaya a gefenshi a tsaye.
Dinkin malum_malum na Ami green shaddace dakakkiyar gaske a jikin kaila, hular kanshi iri
aya da design
in dake gaban rigar tashi.
Sai takalminshi mai rufaffen gaba irin na maza
walisa.
Idanunshi saye da farin tabarau mai
an girma, agogonshi da zabban hannayenshi kuma masu ruwan silver.
Kunsan Kaila gwanine na iya wanka, duk da na yarda a jinin
an jos iya wanka yake.
Kawar da kaina nayi, gabana ya tattake ya fa
i, daurewa nayi na soma tawowa
was_
was_
was_
was_
was tsinin takalmina sai ba da sauti yake yi."
Kaila:
Mutuwar tsaye Kaila yayi ya
ame kamar status.
Tabarau
in dake manne a fuskarshi ya kawar, dan gani yake kamar tabarau
inne yake yi mishi gizo.
"Ina wannan ba Shanono bace, gizo kawai Idanuna yake yi mun, shanono ba zata zama haka ba" Ya furta a zuchiyarshi tare da girgiza kai a zahiri.
Salima Amarya ta dubi Kaila, ta dubi Hajiyar da yake ma wannan mayen kallon.
Ta zo har wuya, take taji kamar tayi bindiga ta fashe dam.
Kaila kuwa baisan ma me Amaryarshi Salima take ciki ba, kuma ita yai ma rakiya wajan bikin.
Shanono tana gibtawa, ni'imtaccen sihirtaccen
amshinta mai ka
a ruwan
walwa ya sauka a salansar hancin Kaila.
Baisan sanda idanuwanshi suka lumshe da kansu ba tsabar da
in kamshin.
Tunda yake bai ta
a jin makamancin
amshi irin wannan ba, wannan ya ya kasance na musamman ne.
Da yaga turaren Shanono na shirin shagaltar dashi ya rasa kanshi, sai kawai ya tsinci kanshi da furta kalmar.
"Shanonooooooooo"
Shanono:
Cak na tsaya da naji Kaila ya ambaci sunana.
Ji nayi kamar ya watsa ma jikina ruwan dalma.
Hawayen daya ciko Idanuna ne suka gangaro sirara.
Ina jiyo takun tawowar kaila ta bayana.
wab_
wab_
wab_
wab_
wab Hannu nasa na goge hawayen fuskata, na juyo.
Da Jega muka ha
a idanu, yana tsaye a jikin motarshi ya har
e hannu yana kallona.
Sani da Dauda ne suka nufoni.
Tare da Kaila suka iso inda nake a tare.
Sani ya kalli Kaila ya kalleni.
"Shiga ciki umma.
Taro yayi taro a matsayinki na babbar
awar Amarya ke ake jira.
Kowa jakarki ummana" Jakar hannuna Sani ya kar
a ya ri
o mun hannu muka juya mu ukun muka bar kaila a tsaye........
NA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 11
A tsakiya suka tusani har sai da suka nema mun waje kusa da Yaya Use, kana suka juya Dauda hannunshi sagale a kafa
un Sani, sunyi anko irin na abokan ango suma.
Gabaki
aya sai na ji hankalina ya kasa kwanciya sam, jina nake kamar wata marar lafiya.
Miki biyu ne suka ha
u suke neman kaini
asa.
Na farko mikin da Jega ya fama mun a zuchiyata na
arin shigar da kanshi zuchiyata, ko ince rayuwata yana
an yaro dashi.
Ina daga cikin matan da suke
alubalantar manyan mata masu yin wuff da samari
anana sa'annin yaransu, wasu ma sa'annin jikokinsu.
Ai da ace su Sani zasu san me Jega ke shirin yi musu na yi imani a wuyanshi Sani zai dira.
Dan yaron zuchiya gareshi, ji dai yanda yayi fito na fito da ubanshi ma.
Miki na biyu shine ha
uwata da Kaila, ya rarakemun babban ramin mikin daya tona mun a cikin rayuwata.
Ko
ar banji da
in ganin Kaila ba, asalima da nasan zan ha
u da azal
in ha
uwa da Kaila, da Jega da ban yarda na tako garin Bauchi ba.
Amman raina yayi fari fat dana iya gigita nutsuwa da tunanin Kaila, ai nasan Kaila akwai macewa akan mata masu aji.
Na kuma yi farin ciki da abinda Sani yayi mishi, hakan
ila ya zame mishi izna."
"Tani Habiba Bala sai yafitoki take yi, hankalinki a ina yake ne?" Na jiyo sautin muryar Yaya Karime a kunnuwana.
Kallon inda Amarya da ango suke nayi, naga ni Habiba Bala take kira.