Sashe 6
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ada Da sunana yake Amfani Dauda Tani Naroro Shanono.
To malamansu ne suka cire mai Tanin, dan a lokacin da aka cire sunana a cikin sunanshi, sai da yayi ciwon da dole makaranta ta dawo dashi gida, aka kula da lafiyarshi.
Sai da nai ta rarrashinshi kana ya kwantar da hankalinshi, tare da mun al
awarin komai daren da
ewa sai ya amsa wannan sunan.
A
an zamana da fahimtar da nayi ma Dauda, yarone hazi
i mai nacin tsiya akan abinda yasa a gaba.
Hakanne yasa ya zama tamkar zakara a makaranta, yana
ari sosai.
Kuma yana da
ulafacina, ko ince yana da kishina ainun, shi da Sani abun nasu tamkar gasa haka yake tafiya, ko dan su manya ne oho.
Yaya Use tace.
"Dauda anata girma, har ka kamo uwar taka a tsayi" Dariya yayi ya sosa kanshi kawai.
Habiba Bala tace
"Shanono yaronnan murmushinku iri
aya wallahi.
Kinga can wajan Shanono zaki iya tuno ranar da muka daku a wajan lokacin muna makaranta?
Lokacin kina kan karagar
wata." Dariya mu kai ta yi, harda
yatawa na dubi Habiba Bala nace.
Allah ya isa Habiba Bala.
Sai kace wani sarauta wai karaga" Itama tana Dariya tace.
"To ai dukan akan mun shafa ma Siniya Zainab Abola
watane fa.
Kin tuna tana bacci muka je har
akinsu muka saka mata akai.
Khadija Bakari kuma ta tona mana asiri.
Shi kuma Malam Tanu ku
in cizo muka tara guda shida, Halima Bawa ta je ta bayanshi kamar zata wuce ta saka mishi a rigarshi.
Kai rayuwa kenan, Allah kar yayi abinda ba zai wuce ba" Abinci yaya Use ta zuba ma kowa, anaci ana nisha
Dauda na samu gurbin karatu a jami'ar Bayero unibasiti.
Ka taya ni da adda'a zanje in karanta fannin shari'a, ya soma burgenine sanadiyyar shari'ar da muka gabza da Hajiyayye " Dauda yace.
"Ina miki fatan Alkhairi Innata.
Allah yasa ki zama barister me
wato ma talakawa hakkinsu.
Ki share hawayen marasa gata irinmu."
ib wajan yayi, na kasa cewa ameen, sha'anin Dauda na tsoratar dani.
Shi ba yawan shekaru ba, shi ba wayewa ba sai hikima da tsarin zance kamar Kaila ne ya haifeshi.
Habiba Bala ce ta kawar da zancan ta hanyar cewa.
"Ni kuwa Hajiyayye tana nan abunta iya rigima kenan, yanzu dai an mayar da kai wajan tarbiyan yara.
Ai fa, rigimarta ta koma kan Bilkisa gasa sosai take yi da'ita.
Suna nan suna fama." Yaya Use tace.
"Kaila ya game ginin da kika ce yanayi kuwa a gidan?" Nace.
"Ya gama, wannan gini yaci ku
i sosai yafi ko wanne
arayi cin ku
i.
Da halama amarya zaiyi ya sakata a ciki.
Muna nan daku zaku ji" Mun jima muna fira, yaran ma Dauda ya kwashesu sun
an zaga.
"Shanono.
Ni shawarar da zan baki itace kar ki bari Kaila ya tauyeki ta hanyar dakushe miki burinki.
Kinsan irin zaman da kike yi a gidan Kaila, yanzu duk matanshi mota suke murzawa banda ke.
Hajiyayye ya bu
e mata shago tana caskar ku
inta.
Bilkisa dama da aikinta ya kwasota.
Kar ki sake ki biye mishi, kije ki yi karatunki ki game fes, ki samu aiki kema ki shiga daga cikin sahun mata masu daukar albashi.
Kinga sai dai ki ha
a kai da Bilkisa ba dai Hajiyayye ba.
Kune zaku fi ajin Kaila.
Wannan kallon da yake miki na
azama mabaraciya, marar galihu duk sai kiga ya kau.
Ke Kaila da kanshi zai kawo kanshi gareki a lokacin da zai ganki hasken ilimi na haskawa a rayuwarki kin zama lauya.
Karatun lauya ai karatune na manya.
Domin lauyoyi karatu baya isarku, kullum a cikin bincike kuke da sanin dabarun makamar aikinku.
Na kuma ji da
i da kika amshi tayina.
Zan biya miki komai da komai, tun daga kan rijistiretion, har zuwa kama miki
aki, da
an abincinki da sauransu.
Akwai
awata a bayaron take,
ila ku zauna
aki
aya, in dai ita ka
aice a
akin sai ku zauna tare." Maganganun Habiba Bala sai suka sake zaburar dani har nake ganin babu gudu babu ja da baya akan maganar karatuna.
Sai da la'asar tayi muka kama hanyar gida.
Kai tsaye ma tasha Habiba Bala ta kaimu.
Ita ta biya ku
in motar, banda alkhairi da tayi ma Yaya Use da yaran.
Ita dai bata gajiya da tallafata, Allah sarki masoyiya Habiba.
Gaga_gaga sautin garawar rayuwa, rana bata
arya sai dai uwar
iya taji kunya.
Na gama hidimar rijistiretion, Habiba Bala ta nema mun
akin
awarta dake wajan makaranta, zamu zauna tare, bazawarace itama mai aure uku.
Inata shirin makaranta, nice harda dinke _
inke, shopping da duk abinda zan bu
ata a makaranta na tanadarma kaina.
Ana jibi zan tafi na je gida domin yin sallama da su Inno.
Duk wannan budurin fa Kaila baisan me nake ciki ba, jiya da daddare ya diro garin, ya dai kirawo Sani ya bashi manja ya kawo mana, iyakacin kyautar kenan itanma Bilkisa ce ta dameshi da
orafi.
Yara na tafiya makatanta na nufi gida, Baffa kam bai kwana a gidan ba, shi da Habu.
Innon ma a bakin
ofa muka ha
"Ince dai lafiya ko?
Dan duk randa na ganki a sanyaye sai gabana ya fa
i.
Menene ba dai auren bane ya
are ko Tani?
Ki rufa mana asiri ki yi zaman aure Tani.
Jibi yanda kika canja, da ganinki kina cikin sukuni, ga arzikin Kaila ko wanne da
ara burun
asa yake yi." Katseta nayi da fa
Ni aurena bai mutu ba.
Sallama nazo yi miki zan tafi Kano
aro karatu?" Idanu ta zare tace.
"Da yawun wa, ko da yawuna kike son kice zaki tafi ni Inno?
Tani kina cikin nutsuwarki kuwa, to dawa zaki bar yaran, shi kaila yaya zaki yi da aurenshi dake kanki?
Kin dawo da maitar son karatunnan, kinsa
afa kina son shure musabbabin abinda ya rabaki da Aurenki na Farko ko?
To bari kiji babu wani karatu da zaki je
arowa, wanda kika samu ma
aga hannu ki gode ma Allah.
Kar ki sake Baffa ya ji wannan labarin, dan tsine miki zaiyi tsab ki kasa yin albarka.
Inno ni sai yaushe zaki kama hannuna ki sa mun albarka, ko ki zaunar dani kiji damuwata ne.
Inno daga ke har Baffa kunsan Kaila mafaka kawai ya bani.
Aurenshi sunane kawai, amman shekara sama da shida ban sake taka
afa zuwa turakarshi ba.
Bai nemi yasan daliliba.
A matsayina na mace mai jini a jika ban ta
a yin
orafin hakan ba.
Yarana da gobensu ka
ai nake dubawa.
Hajiyayye yanzu haka ma'aikata sama da biyar ne suke aiki a
ashinta take biyansu albashi duk wata.
Ga mota tana ja, jan rayuwa take yanda taso.
Bilkisa tana aikinta kuma bai hanata zaman aure ba.
Yanzu haka jita_jita nake ji a gari wai Kaila na gina mata asibiti.
Inno ni sai yaushe zan zama kamar kowa ne, kefa uwace ya kamata ki tallafeni raunine a jikina limlib.
" Maganganuna sun shiga Inno sosai.
Ajjiyar zuchiya ta sauke.
"Hakane da duk abinda kika fa
a gaskiya ne.
Tani Allah ya baki nasara, in mijinki ya amince miki, nima na amince, ina miki fatan nasara tare da samun dace.
Wannan batun karma ki tari Baffanku dashi, ki je ni zan yi mishi bayani in an kwana biyu.
Sannan yaran wa zai kula miki dasu?.
Yarinyar Yaya Use Hasiya ita zata zauna dasu, da naso mai aikin gidanmu ta kula dasu.
To dana tuntu
eta da batun sai ta
i amincewa.
Shine Yaya Use tace Hasiya zata kular mun dasu."
"To shikenan Allah yasa a dace." Daga haka mu kai sallama da Inno.
Indo na tu
ata a keken guragun dana siya mata.
Gidan Yaya Karime na soma zuwa nayi mata sallama.
Daga bisani na je gidan Yaya Use na tawo da Hasiya.
Gidan Sabira ne gida na
arshe daga nan muka nufo gida.
Sabira tayi mun al
awarin zata dinga zuwa duba mun yaran, in da hali ma zata
auki Salis ya dawo hannunta.
Da daddare na gama ninke kayana tsab na rufe sabon akwatina mai ruwan goro.
Sani ya dubeni.
"Umma ji nake kamar in kika fita a gidan kamar ba zaki dawo ba.
Amman inason kiyi karatu umma" Murmushin
arfin hali nayi mishi nace.
"Duk juma'a da izinin Allah zan dinga zuwa.
Ina Jos ina Kano.
Ga Hasiya nan ku dai ku bi umarninta duk abinda tace muku kuyi.
Banda
akko rigima a cikin gida.
A gidannan duk kaine babba ko wanne yaro an sameshi ne bayan wanzuwarka.
Wata rana kaine jagora a cikin gidannan.
Sabida haka ka kwatanta adalci a tsakankanin
annenka da baku fito
aki
aya ba." Muna cikin wannan maganar muka jiyo shigowar Kaila babban falo.
Ina zuwa bari in je in ma mahaifinku Sallama." Mayafina na zara na fita babban falon.
A cukume na iske Kaila a hannun Bilkisa tana rantsuwar sai ya saketa tare da fa
"Na fi
arfin ka ha
a ni kishi da mai aikina.
Dan cin Amana wato soyayya kuke yi da Shamwilar shi yasa take yi min gani_gani.
Yau bazan kwana a gidannan ba wallahi.
an iska mai biye_biye, wanda ya kasa tsaida idanshi akan matanshi ka
ai, ni zaka kawo ma kayan fa
ar kishiya, kishiyarma
ar aikin gidanka dan lalacewa.........
Ina sake godiya a gareku masoyan ShanonoNA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 4
Ni kaina saida naji wani gingiringin.
Da jin furucin Bilkisa.
Kallon Kaila nayi ido a cikin ido, yana sha
e a hannun Bilkisa, ba abun ya daketa kamar yadda ya saba mangareni ba, iyayenta su yo zuga domin jin dalili.
Maganin biri karen maguzawa, nice
aramar katangar kaila mai da
in tsallaka.
Bilkisa tayi bigi bigi da wasu akwatuna da nake tunanin na dannar
irjine.
Ana haka Hajiyayye ta fito da tulelen cikinta tana turawa.
Da Bilkisa ta daka wani ihu, sai ga Hindatu a guje ta shigo.
"Meke faruwa anan kuma?
Baby kai kuma kana tsaye kana kallonta ta cukumeka?
Cewar Hajiyayye tana magana tana farfari da idanu Dariya nayi kawai.
Bilkisa tace.
"Malama babu ruwanki.