← Book details Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 25

Sashe 8

Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A baya ma dana zauna jahilci ne ya zaunar dani Kaila yaita gasa mun aya a hannuna.

Amman a yanzu Alhamdulillah duk da ban sauke Qur'ani ba amman nayi nisa sosai, kuma na haddace hadisai da dama.

A makaranta na san yaya Aure yake, da zaman Aure a musulunci, anan naji yanda Arrasul Sallallahu alaihi Wasallama yayi rayuwar aure da matayenshi.

Ni a al'adance ka
ai nasan aure, na kuma gane al'adu mun bari sun yi fintikau a cikin lammuran Malam bahaushe.

Bance duka ba, domin akwai da dama masu aiki da ilimin muhammadiyya, da dama kuma Al'adunsu sune kan gaba akan komai bama auren ba.

Dana fito a cik
in gidan sai na
aga kai na kalli gidan, domin na barshi har abada, in yarana sun kawo
arfi zasu neme ni a duk inda nake, amman ni babu wanda zan sake waiwaya ya'isa haka kuma.

Bana ko gani, jefa
afafuna kawai nake yi.

Ina baya Hasiya tana gaba da kaya tiri tiri.

Kai tsaye gidan Yaya Use muka nufa.

Har sun rufe gidansu, Yaya Use ce tazo ta bu
e mana, dan Baban yara sana'arshi ta dare ne shima.

"Lafiya Tani mutuwar Aure a karo na biyar ko?"
E Yaya Use " Yanda taji muryata gadagau ne yasa ta bamu hanya muka shiga daga ciki.

A
akinta muka ke
e, ko wanne gida da wuta a layin, amman su basu da'ita.

"Tani yanzu akan karatun naki ne Kaila ya gwammaci ya sakeki, sai da ya gama kwararra
a miki rayuwa, yaranshi dashi suka tsotse
uruciyarki.

Shin kin mance da kashedin Inno da furucin Baffa ne?

Ni da kin nemi shawarata da zance miki ki ha
uri dakaratun kiyi zaman aurenki, ko dan yaranki.

A baya ke kinga illar barin yara a tsakar gida, yanda hakan ya shafi babban
anki, da ace bamu je garinnan ba da mutuwa Dauda zaiyi.

Can kuwa yaran har da mata duk kika tsallake kika bari?

Tani kiyi ha
uri, sannan kiyi tunani me kyau, kar ki zo ki aikata aikin dana sani akan rayuwar yaranki, kar ki fifita karatunki akan rayuwar yaranki.

Kinga dai mu irin rayuwar da mu ka yi a gaban su Inno, rayuwar gantali da rashin zuchiya.

Ki kwanta zuwa gobe da safe
ila kin yanke hukuncin da kike gani yayi miki dai_dai.

Gado ta hau ta yi baccinta.

Ni kuwa a wajan na takure ina kukan ba
in ciki, ha
a inason rayuwa da yarana sosai.

Amman kaila ba namijin zama bane, kuma gashi da ruwan ido, da maitar mata.

Allah ya gani inason karatuna, domin in taimaki
an uwana harda dangina.

Iyayena suna bu
atar tallafi, haka zalika
an uwana.

Meye banyi ma Kaila ba, ai nayi mishi riga da wando, ni na zame mishi matar rufin asiri, da dukiyata yake wada
a da nin
aya, da dukiyar tawa ya wula
antani, da dukiyar tawa yaketa auren mata, da dukiyar tawa
akin da zamu zauna ni da yara sai da kishiyoyi suka gama za
e aka bani wanda ya rage.

Bayan dani aka yi hidimar ginin da komai.

Meye ban gani ba meye ba'ayi mini ba?

Ba Kaila ka
ai ba duk inda naje da zummar zaman aure sai anyi mun korar wula
anci, shin auren dole ne?

Ko
aya, in nace na gaji haka zan zauna in yi rayuwa ni ka
ai akwai wanda ya isa ya
alubalanceni ne?

Babu shi ba'a yishi ba.

Damuwa ta dameni a wannan ba
in daren haka na kwana cur a zaune, tsabar bugawar da kaina yayi bansan safiya tayi ba, har sai da hayaniyar yara ta shiga kara kaina a kunnuwana.

Alwala na je na
auro kaina kamar zai tarwatse da ciwo, wani
ududun abu ya ri
e mun ma
oshina, bai wuce ba, bai fito ba, sai nake jin ina jan munfashi da taurin gaske.

Bayan na idar da sallah, Yaya Use ta zauna a gabana.

"Me ake ciki, wanne hukunci kika yanke ma kanki.

Mu je in mayar dake
akin ki asirinmu a rufe, ko kuwa kin ha
ura da yaran naki?"
Na ha
ura dasu, bana ma
aunar sanyasu a idanuna.

Yaya Use ni zan tafi in da rabo zamu gana wata rana.

Ki ro
a mun gafara a wajan Baffa da Inno.

Zan neme ku bayan wasu shekaru in rayuwata bata tsaya ba.

Yara ko da nake tare dasu, dani da su Allah ke ri
e damu.

Ko babu ni zakaran da Allah ya nufa da cara, ko ana muzuru, ana shawo sai yayi wannan caran.

Duk suna zuwa sana'a ko basu samu ilimi ba, zasu samu aikin hannu na dogaro da kai.

Dauda in ya samu Habiba zata kwatanta mishi taimakon
an uwanshi.

Zan tafi ko dan in kwatantama matan da suke zaman aure domin yaransu, daga
arshe ciwon zuchiya ko hawan jini yayi ajalinsu, yaran da basa son bari kinga a
arshe dole sun barsu"
ameni Yaya Use tayi tana kuka.

"A'a Tani kar ki bar gaban iyaye da
an uwa.

Kima Allah ki zauna anan gidan, zan barki ki ci gaba da karatunki." Fur na
i, dole Yaya Use ta ha
ura ta barni.

Kai tsaye na nufi Bauchi wajan Habiba Bala.

Ita ta kwantar mun da hankalina tasa nutsuwa ta saukar mun.

Inna tuno yarana sai fa
uwar gaba, sai dai Alhamdulillah yanzu na iya addu'o'i da dama, duk wacce tazo bakina biyata nake yi.

Nice harda wanka, da cin abinci.

Amman dana rufe idanu yarana sai su shiga yi mun gizo a idanuna.

Sai dai in share hawayen dake sunturi a idanuna kawai."
Kaila:
Jigum yayi a tsaye a tsakar
akin Shanono.

Yana jiyo sautin kukan yaranta, ya kasa cewa komai, ya kasa fita a
akin ma.

Zama yayi a kujera ya tusa yaran a gaba, tausayinsu na shigarshi.

Sani na ganin haka ya kwashe
annenshi suka shige
aki abinsu harda rufo
ofar
akin.

Da idanu Kaila ya bi sani.

Yafi awa
aya a
akin shanono yayi kurum ya rasa meke yi mai da
i.

Da
yar ya ja
afarshi ya fito babban falo.

Hajiyayye ya tarar jaye da akwatuna ga uban ciki.

Yana tsaye ta gama kwashe komatsen suturunta tsaf.

Ta dure mishi yaranshi a gabanshi.

"Gasu Shamwila ta ha
a ta kula dasu baki
aya.

Nima banci ta zama ba, kaga sai kuci amarci da kyau babu mai saka muku idanu.

Baice komai ba ta gama fitsararta ta fice, hannun yaran ya kama ya musu nuni da su shiga
akin Shanono.

Shi kuma ya wuce turakarshi.

Amman me Kaila sai ya kasa tsaye ya kasa zaune.

Daya rufe idanu Shanono kawai yake gani.

Take
walwarshi ta shiga aikin tariyo mishi irin so da yardar da Shanono ta dam
a mishi, da irin gudun fishinshi da take yi.

Kab duniya sai yanzu ya gane Shanono bata da tamka a cikin duniyarshi.

Hawayene masu zafi suka gangaro mishi a kumatunshi.

Gabaki
aya yayi laushi, har yake jin tamkar wani
ari na cikin jikinshi ne ya mace.

Kaila baisan awowi nawa ya kwashe a tsaye goye da hannayenshi ba.

A tsayen Shamwila ta sameshi, tana shigowa ya
ura mata idanu, bai yi aune ba ta zame doguwar rigar data sako, daga ita sai fatarta fara tas.

A wannan dare sun gurje juna sosai ita da Kaila, dan a turakarshi ma ta kwana.

Duk da wannan lamari Kaila bai bar tunanin Shanono ba.

A gurguje bayan misalin bakwai na safe ya sake wanka.

Ya je ya samu Hindatu ya bata ku
i yace tai ma yaran abincin kari zai je ya dawo.

Kai tsaye wajan barar Baffa yaje ya sameshi a bakin masallaci.

"Kaila kaine da safe haka?"
"Wallahi nine Baffa nayi tunanin kana wajan bara ne shi yasa ma nazo nan kai tsaye." Baffa yace.

"Ai anan na kwana, Inno ma yanzu ta tafi masallacin
an taya wajan tata barar duk anan muka kwana.

Ince dai lafiya ko?" Kaila yayi shiru, ya fahimci Shanono bata je gida ba, ko kuma su basu san tana gidan ba.

Sadaka yaba Baffa a gurguje ya nufi gidansu Shanono.

Wayam, kai tsaye ya nufi gidan Yaya Karime nan ma wayam.

A gidan Yaya Use ya samu labarin a gidan ta kwana, amman ta tafi da safennan, kuma ba'asan inda ta nufa ba.

Kaila gabaki
aya ya ru
e sosai.

Yana hanyar komawa gida mahaifin
anyan gwal ya kirayi wayarshi akan yazo suna da zama dashi a Zaria.

Yana shiga gida, ya shiga falon ya tarar da Salis sai kuka yake yi Sani da Amina na rarrashinshi.

Sameera ma
iyar Hajiyayye hawaye take matsewa, gashi duk sun zubar da taliya a kan kafet, manja duk ya
ata wajen.

Wayarshi ce ta ci gaba da ruri.

Mahaifin Hajiyayye ne, yana
auka yaji zancan irin na mahaifin
anyan gwal ne.

Take zazza
i ya rufe Kaila yama rasa inda zai dafa ya samu sassauci.

Gidansu Hajiyayyen na soma zuwa, nan ya tarar da mahaifinta, da kishiyoyin mahaifiyarta, da Yaya Tabizaro, da Anas, sai Hajiyayye a zaune a gabansu kamar mai ro
on gafara, sai kuka take shirga.

Kaila ya nemi waje ya zauna, a kan kujera, bai gaishe da kowa ba haka zalika bai nemi izinin zama a wajan kowa ba.

Mahaifin Hajiyayye yace.

"Kiyi ma mutane shiru, yau ga mutuniyar banza, bini bini sai ki kwaso kaya ki dawo gida ko kunya bakya ji, duk rufin asirin da kike ciki, kece da
aton shago harda motar hawa.

Uwar me akeci a gidan da kike son dawowa?

Wallahi daga yau sai yau muddin kika kuma fitowa daga
akin ki, sai kin sha mamakina mutuniyar banza, dukan da kika sha ba komai bane akan wanda zaki sha in kika dawo." Ya dawo wajan Kaila.

"Na dawo gareka Kaila.

Ka sake ha
uri da wannan sakarar yarinyar, shirme ne yake damunta kasan mata hankali bai ishesu ba.

Amman in ta kuma zuwa kai kan ka sai ka tausaya ma halin da zata shiga.

Ka
auki matarka ku tafi gida" Da sauri Hajiyayye tace.

"Baba
ar aikin kishiyata fa yake shirin aure, dukkansu matan gidan ko wacce ma ta kama gabanta, sai ni ce zan koma?" Ai
arshe a guje Hajiyayye ta fita har
ofar gida, kakafab_kakafab Mahaifinta ya shiga dukanta ga ciki, Kaila da Anas ne sukai ta bashi ha
uri.
Chapter 8 · 0% Book details