Sashe 23
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba yardarshi nake nema ba, asalima shi yasa ban nemi amincewarshi ba.
Ina da damar da zan iya ri
e yarana.
Ko kotu muka je mu kai shari'a al
ali zai bani yarana." Carab Kaila yace.
"Bazan iya rabuwa da yaran bane Baffa, sune makwafinta a Idanuna.
Dan haka zan tafi da yarana"
Wallahil azeem baka isa ka ta
a mun yaraba.
Yara sunzo kenan zama daram tare da ni uwarsu, kaila ka fice a cikin idanuna in rufe.
Ba wannan shanonon daka sani bace a baya,
aramar katangarka mai da
in tsallaka.
Yaran
ar jagora, mabarata, ma
anta su kake son su zame ma sanyi a idanunka?
Baka isa ba wallahi." Baffa yace.
"kinci gidanku nace"
"A'a Naroro Tani tana da gaskiya fa, a baya ma dokin zuchiyane yasa harta iya biye ma zuchiya ta bar yaranta.
Ai tsakanin
a da uwa sai Allah.
Ni ina ganin kai Kaila kayi ha
uri kawai yara dai kasan inda suke, a hannun gyatumarsu, duk sanda kake son ganinsu babu mai hanaka zuwa ka gansu.
Zancan tashin hankali ma bai taso ba." Cewar Goggo Ige.
Basshi Ige in yaji bazai barmun su ba, ai sai mu shiga kotu.
Kaga hakkinsu na baya da ka kasa saukewa, ayi maka list ka biya.
Sannan al
ali ya kar
armun dukiyata daga hannunka ka koma matsiyaci yanda kake a baya" Na kakkafeshi da Idanuna da suka ka
a su kai jawur, wallahi ji nake kamar in dira a wuyanshi.
Ganin irin fusatar da nayi ne yasa Kaila saurin janyewa.
"To shikenan Shanono, ni bazan yarda mu tsaya a gaban kotu dake akan yaraba.
Amman ina ro
onki da girman Allah ki koma
akinki mu mayar da aurenmu, Isa bakace komai ba fa har yanzu" Murmushin mugunta nayi ina binsu da idanu kawai.
Isa ya soma jawabinshi.
"To hakane maganarka.
Maganar tsaiwa a kotu bama ta taso ba.
Mu alfarmar da muke nema a wajenku Baffa, umman Sulaiman ki yi ma Allah ki dawo
akin ki ko dan sabida yaranki.
An riga da an ha
u tunda yara bakwai sun ha
a.
Komawarki shi zai samar ma da yaran daraja.
Su Amina sun riga sun kawo girma ba daidai bane ace kina matsayin bazawara yaran a hannunki zasu zauna ba.
Da uba ake ado, darajarsu gidan mahaifinsu.
Ni shawarata Umman Sulaiman ki daure ki sake ba Kaila dama ta barkatai.
Nasan yana da tulin tarin laifuffuka da dama awajenki.
Ni na san komai, babu kuma irin rikicin da ni da shi bamu yi ba akan irin zaman da yayi dake a baya.
Wallahi Tani daga ranar da kika fita cikin rayuwar Kaila daga ranar ya shiga taitayinshi, ya gane matsayinki.
Hidima kam kinyi da Kaila sai dai muce Allah ya baki lada." Falon ya
auki shiru.
Ni kuma sai kokawa nake da hawayen da suke shirin zubo mun.
Sam bana fatan Kaila yaga hawaye a fuskata.
Kuma in mutuwa yake yana dawowa banga wani mutum a duniya da zai sa in koma aure da Kaila ba" Baffa yace.
"Malam Isa zancanka babu son zuchiya a ciki.
Amman mu bamu da ikon tursasa Tani ta koma ma tsohon mijinta, face in tana son komen.
Wannan ya rage ga Kaila ya nemi yarjewar Tani.
In ta aminta shikenan, in bata aminta ba shikenan.
Amman Tani naji kina maganar dukiyarki, ku
enki ne a hannunshi ko ya abun yake?" Inno da bata ce komai ba tace.
"Kar ka shiga wannan layin Baffa.
Tunda har ya yarda yara su zauna a hannun uwarsu ai mun fita.
Batun kome kuma sai in ta amince.
Ige mu basu waje." Sandar Baffa Inno ta ri
e suka fita,
akin ya rage sai mu uku.
An rasa me cewa komai.
"Shanono wallahi da gaske nake son ki dawo
akinki ba yaudara bace.
Isa shine shaidata tun ranar da kika tafi nayi nadamar fitarki a rayuwata.
Kullum a cikin tunaninki nake tsawon wannan shekaru da suka shu
e.
Da zaki yi mun rai sai mu koma......" Irin kallon dana watsa ma Kaila ne yasa ya shiga in_ina ta dole.
are musu kallo nayi tas cikin nutsuwa na mi
e tsaye, ya
ara kafeni da idanu kamar zai cinyeni.
Murmushi na sakar mishi na girgiza kai.
Sai da na kai bakin
ofa kana nace.
Ku sauka lafiya" Nayi ficewata ina ji suna ha
a baki wajen kiran sunana.
Ina fitowa Sani na shigowa cikin gidan.
Da ganin idanshi yaci kuka ya gode Allah.
Tausayinshi ya kamani, Sani yana burgeni yanda yake tsananin
aunata.
Hannunshi na kama muka bar gidan zuwa nawa gidan.
Yaran na samu sai hira da shewa suke yi Dauda na zaune yana waya, sai wani kashe idanu yake yi.
Suna ganin shigowarmu duk suka yo kaina.
Zama nayi na
oye damuwata na shige cikinsu muka
an ta
a hira.
Ige ce tayi sallama ta shigo.
"Tani yaran su zo Babansu zai musu sallama" Umarnin fita na basu, Sani kuwa har ya fita ya dawo.
"Umma yaya kukayi ba dai tafiya dasu zai yi ba ko?" Dariya nayi na
an kai mishi dukan wasa.
Shima dariya ya saka.
"To Habiba Bala in ka dawo sai in baka labari ai" Dauda ya fashe da Dariya shima jin na ambaci uwarshi.
Sai lokacin naga Sani ya sau ajjiyar zuchiya.
Suna fita na kalli Dauda nace.
Ka shirya week end zan kai ka gidan mahaifinka ku gaisa.
Mu shiga mu yi zumunci da yara duka."
"To Innata Allah ya nuna mana"
Ameen.
Dawa kake waya dan na fahimci kamar macece ko?" Kai ya shiga sosawa yana dariya
asa_
asa.
Murmushi nayi wai Dauda har ansan soyayya.
Toh na fahimta budurwace kayo kenan ko?
To yayi ai.
A ina take yarinyar, meye matakin karatunta?"
Yarinyace shekararnan zata gama sakandare.
Kuma tace Babansu sai yayi musu aure suke jami'a.
A Bauchi take" Kai na gya
a nace.
Gyatumarka tasan kana da budurwa ko bata sani ba to?"
"Bata Sani ba Innata.
Da naso sai mun fahimci juna ne"
La hakan kuskurene, in ka je ka sanar mata dan tasan ka girma.
Sai yaushe zaka soma zuwa aiki, da batun shago kuma fa?" Zama ya gyara yace.
"Monday zan soma zuwa wajen aiki.
Shagon kuma Ummata tace zata sa Abba ya nema mun inda yafi fuskar jama'a haka" Kai na gya
To Allah yasa mu dace." Kiran sallar azahar ne ya sa na mi
e zuwa cikin
akina.
Shi kuma Dauda ya fita dan zuwa masallaci.
Na da
e a bayan gida ina kukan da in ba yinshi nayi ba zuchiyata ba zata samu sassauci ba.
Sai da na
oshi kana na
auro alwala na fito.
Ina idar da Sallah na kunna wayata.
Sa
onni uku suka shigo a Jere.
Biyu na Jega ne,
ayan na Oga Rashid ne.
Kuma dukka zafafan kalaman soyayyane, kowa na
arin kafe tashi gwamnatin.
Ido na lumshe ina hangosu dukka biyu a idanuna.
Sallamar Dauda ne yasa na fito
"Innata Su Sani fa basa gidan Inno.
Kuma ban ha
u dasu a masallaci ba" Dam gabana ya yanke ya fa
i na shiga doka kiran wayar Sani har wani dashi_dishi nake gani....
NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 15
Sai da wayar ta kusan tsinkewa Sani ya
aga.
Kuna ina Yayanku yace bakwa gidansu Inno?* Dariya Sani ya fashe dashi.
"Umma muna sahad store Baba zai ma su Amina siyayya.
Ni banso binsu ba ma, ina tsoron kar ya gudu dasune shi yasa na bisu" Wawuyar Ajjiyar zuchiya na sauke.
To shikenan sai kun dawo.
Ni fita ma zanyi yanzu zan koma aiki.
Sai ku zauna gidan Inno" Sallama mu ka yi na ajjiye wayar.
Na koma ciki, wanka na sabunta na sake kaya na fito.
Tare da Dauda muka fito, ya kulle gidan ni kuma na shige mota na bar anguwar dan bana
aunar abinda zai sa ma mu ha
u da su Kaila.
Kirane ya shigo wayata, na duba number da kyau, number da maras kunyan yaronnan ya kirani dashi
azu ne.
Banza nayi da wayar, ina tunanin to ni me zance ma Oga Rashid gobe in yazo wajena.
Da wannan tunanin na
arasa gidan Habiba Bala, me gadi ya wangale mun get na shiga.
Fitowa nayi ina tafe gabana na fa
uwa.
A falon
asa na tarar da Hajiya kilishi, da Khadija matar JeGa, da wasu mata dai haka.
Da fara'a na gaishesu.
Suma suka amsa mun cike da fara'a a fuskarsu.
Bayan mun gama gaisawa sai na haura sama zuwa
akin Habiba Bala.
Tana zaune a kujera tana kallo tayi ado shar da'ita fuskarta har wani annuri ta sake fitarwa.
Amarya ba kya laifi.
Irin wannan kyau haka Habiba Bala zaki kasheni" Dariya mu ka yi ta bani hannu muka tafa tabb.
Waje na samu na zauna.
Ince dai Angon ya fita dai ko?"
"A'a da muna zaune ma muna kallo, to Babban yaronshi ne zasu wuce JeGa da iyalinshi.
Shine ya bu
aci yana son su tattauna wata mihimmiyar magana to ya garin?" Tana fa
ar haka cikina ya mur
a.
Shikenan yaro na shirin tona mun asiri in kasa fita daga gidan dan tsananin kunya.
"Ya dai
awata lafiya kike kuwa?" Na ji Habiba Bala na tambayata.
Hmm lafiya ba lafiya ba, ina cikin tsaka mai wuyar fita Habiba Bala, da farko dai.
Kaila na cikin garin Kano, Ko ince miki yana sahad store wai yaje yima yara siyayya.
Da yazo tafiya da yaranshine, da dai yaga a tsaye nake kamar nonon maza shine ya janye.
Ni ai naso ya kafe, dan sha'awar rikicin nake yi
awata." Dariya ta saka tace.
"Kuma har ya iya fuskantarki akan shi yazo tafiya da yaran?
Lallai Kaila bashi da kunya.
Yaran da ada tsakaninsu dashi zagi da hantarane, sai yanzune yake son kasancewa tare dasu.
Lallai ya kyauta.
Hmmm kuma ma har suna batun in koma
akina sabida yara, shi da abokinshi yana ta faman kwatanta mun Kaila yayi nadamar sakina, ke soki burutsun zance dai.
Da yaji inason fasa mishi taya ne fa ya ha
ura.
Ni duk bama wannan ba Habiba wallahi a cikin matsala nake wani al'amarine yake shirin faruwa a cikin gidannan naku.