← Book details Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 25

Sashe 14

Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Sabida me kayi haka Sani, ba Baba bane ya aikota ba, daka sani ka ba Innata ta karanta ai" Ni kuma abinda Sani yayi shine daidai, dan koni dana kar
a kakketa takaddar zanyi shi kuma turaren in ra
ashi da
asa.

Meye zai fito daga hannun Kaila in ji ina sha'awar kar
a, babu shi."
"Ni banaso ta karantane Yaya Dauda kar umma taxo taji tanason komawa
akinta.

Ni kuma wallahi in dai ina numfashi ko mutuwa Baba zaiyi sai dai ya mutu akan ya sake mallakar Ummanmu.

Nifa ina zaune dashine kawai dan bani da yanda zanyi, a yanzu banga wanda zai rabani da uwata ba.

Me yasa dan ubanta da suka je mishi sallama ma ta sanar dashi inda zamu tawo?" Kawai sai ya fashe da kuka harda ha
iyar zuchiya,
akina ya shige da gudu.
an uwanshi suka bishi da idanu jikinsu a mace.

Maganganun sani sun fama mun mikin dake
ashin zuchiyata.

Hawayena na share na yi murmushi nace.

Babu komai ai.

Bayaso in koma hannun Babansu ne.

Je ka rarrashi
an uwanka Dauda ka fa
a mishi babu abunda zai mayar dani hannun mahaifinsu" Da sauri Dauda ya bi bayan
an uwanshi, Amina jiki.

Mace tace.

"Umma dan Allah kiyi ha
uri bansan kar
o sa
on zai sa Yaya kuka ba.

Umma muma bama so ki koma Allah, ko da ya bani sa
on yace in kawo miki ni na kar
ane dan kar ya hana mu zuwa muganki.

Murmishin
arfin hali nayi mata kawai nace.

Baki da laifin komai.

Ai ubanku ne, kuma aikoki yayi.

Nan gaba dai in ya baki sa
o ki kawo mun, karma ki nuna mun.

Koma meye sa
on kuyi amfani dashi, in takaddace ki yayyageta ki watsar, kinjini ko?

Ku zo mu je mu kwanta ku mata.

Ku kuma Sulaiman a falo zaku kwanta, Sani zai fito muku da fululluka." Ina yin
urin tashi sai ga Dauda da Sani sun fito suna dariya kamar ba Sani bane yanzu yake kukan fitar rai.

Murmushi nayi musu ha
a ha
in kansu ya burgeni, gabaki
aya sun zamema kawunansu abokan juna, kuma na lura suna matu
ar girmama Dauda a matsayinshi na babban wa uba garemu baki
aya.

Bamu muka kwanta ba sai wajajen
arfe biyun dare, ni da tani za'abi kwanan zaune ma zamu yi wallahi.

Matan na kwashe muka shige ciki.

Mazan kuma Rahama tace su kwanta a nata
akin, zata kwanta ita a falon tunda ba
ine su.

Su Amina nabi da idanu sunata she
ar baccinsu, ko wacce da
an nono a
irjinta.

Kamar jiya nake ganinsu a kwance a bayana a katifa, suna bacci cikin fitsari, mu wayi gari katifarmu na yararin fitsari.

Dariyace ta kwace mun kawai, dana tuno irin
azantar dana dama.

Babu abunda yafi bani wahala kamar sanda na kwana goma a firzin babu wanka, ga jinin biki daya mammane mun, na sha
an karen azaba.

Dan sai da ruwan zafi bawo guda ya
are kafin wajen ya sake, amman saida ya kumbura ya zamemun ciwo gagarumi.

Nifa bacci
arawone ya kwasheni harga Allah.

Sai naji na kwa
aitu da zama da yarana, zanso hakan ta kasance.

Amman bari in yi
arin siyan mana gida tukunna, sai in tattaro kan yarana mu yi zamanmu, domin sune sanyin rayuwata, dan banji da
in yanda Salis da Hauwa suka mance dani ba, duk da daga baya sun sake, kamar suna son tunoni.

Washe gari duk ku
en dana tara sai da na kashema iyalaina kab a ShopRite, kama daga kan suturu, takalma, kwalam da makulashe iri_iri.

Daga
arshe muka ya da zango a gidansu Inno.

Mun samu Yaya Use tana tu
a musu tuwon semovita, harta kammala miyar ma.

Sai da mu ka ci tuwon dare muka
au azamar tafiya.

Yaya Use da Yaya Karime na sallamesu da ku
in mota, jibi zasu koma
Na ba Baffa da Inno
an na kashewa.

Yara su kai musu sallama dan gobe zasu kama hanyar Kaduna.

Bayan na idar da sallah, ina ninke daddamu Sani da Dauda suna falo, su Sulaiman kuma muna tare a
aki.

Sai ga Amina da gudu da waya a kunnenta.

"Umma, Babane yake son zaku gaisa dan Allah" Ita da wayar nabi da kallo.

Bansan sanda na
auketa ta mari ba tsabar takaici.

Na wuce na barta tana kuka,
akin Rahama na shige na kulle kaina dan ba
in ciki sai na sau kuka.

Yaran hankalinsu ya tashi matuka barin ma Amina wacce take ta magiya a bakin
ofar.

Yayyenta sai hantararta suke yi.

Da
yar na yarda Rahama ta bu
ofar
akin duk suka shigo.

Da kyau na dubeta, sai naji ta ban tausayi, amman hakan baisa na saki fuskaba.

Daga yau kar wanda ya sake kiran sunan ubanshi a gabana, ni bazan rabaku da ubanku ba.

Amman ban yarda wani ko wata ya sake dangantani dashi ba.

Nan gaba ka
an sai dai ya kira yaji muryarku, dan kwasheku zanyi nima a hannunshi, in gani ko zai hanani yin hakan ne, in buga shari'a dashi" Kowa sai ya shiga taitayinshi, dan ina maganar ne muryata na tsitssinkewa.

Allah yayi dare gari ya waye.

Yau yara suka shirya tsab suka kama hanyar garinsu, tare da mun al
awarin da zaran anyi hutu duk zasu tawo muyi hutu tare.

Sani kuwa shi da Dauda cemun su ka yi sunga hanya ai.

A tsaye suka tafi suka barni cike da kewarsu mai tarin yawa.

A gidan su Inno na wuni sai dare muka tawo tare da su Yaya karime, Ige ta kwaso kayanta ita da su Indo da Habu sun dawo gida.

Washe Gari su Yaya Use suka kama hanyar Jos ni kuma na koma bakin aikina.

Kullum muna waya da duk yarana, mukan da
e akan waya suna mun labari ni kuma ina jin da
i.

Dana taso aiki gidansu inno nake zarcewa, sai
aikun ranaku da nake wucewa gida, musamman in inason inyi nazari.

Gaga_gaga dai haka rayuwar tai ta shurawa, su Baffa basu da aiki sai batun aure, ni kuwa duk wani wanda zai nuna mun so jaye jikina nake yi.

Wa
anda suka tunkareni kuwa da batun kai tsaye nake basu ha
uri.

Ni a ganina soyayya bata dace dani ba, yanzu burina abu biyune.

Bu
e gidauniya domin taimakon nakasassu da koya musu sana'a.

Na biyu kuma dawo da yarana hannuna.

Duk da anayin hutu Sani ya tarkato kansu yazo ya dure mun su ya koma.

Yana gama jarabawa ya biyosu shima.

Dauda kuwa duk juma'a a Kano take yi mishi, nayi fa
an harma na gaji.

Habiba Bala tace in rabu dashi.

Bayan shekara guda
Alhamdulillah na samu wani gida kusa da ma
otan su Inno, katangarsu ma
aya.

Me gidanne ya rasu shine yaranshi suka sa gidan a kasuwa.

Kamar wasa Baffa yace in sayi gidan in ina da hali yaji Inno tana yabon kyawun gidan.

Abu in ya tsaga rabonka ne sai ka sameshi.

Ranar Dauda yazo daga Bauchi ya kawo mun ankon bikin Mamanshi Habiba Bala, sai yanzu Allah ya nufa zata sake yin wani auren.

Komai lokacine.

To tare dashi da Ige muka zaga ganin gidan da yamma.

Akaima gida ku
i million biyu, ni kuma a lokacin ku
in dake asusuna bai shige million
aya ba.

Dauda yace.

"Inna in kina son gidan, sai in cika miki, ina da million
aya da rabi dana jima ina tarawa, dama gida naso in gina miki dashi." Allah mai iko, cikin kwana biyu muka tattaro kan ku
i da shedu muka biya, aka sauya takaddu da sunana, akayi komai gida ya zama mallakina.

Ragowar ku
en daya rage a hannuna kuma dasu na soma gyaran gidan a hankali.

Cikin
udurar ubangiji a cikin sati biyu naci larfin gyaran gidan sosai
arewar ku
ine ya dakatar dani da gyaran.

Bikin Habiba Bala yanata matsowa, yau sauran sati biyu.

Duk wani shirye_shirye tare muke gabatarwa a waya komai da komai dai.

Ana biki saura kwana Hudu Dauda ya tu
a motata muka wuce Bauchi.

Sani kuma munyi dashi zai tawo da su Amina daga Kaduna, Yaya Use su kuma sai ranar
aurin auren zasu tawo itada yaya Karime.Biki Habiba Bala ta shirya sosai na manyan mata.
an uwanta da danginta cike da gidanta dan
am, anata harkar girma.

Masu suyan naman sa nayi, masu suyan kaji nayi.

Uwar
akinta na
ule da akwatina.

Anan na tarar da Sabira da likitoci
awayenta, ko wacce ka ganta babbace sosai.

Sai kallon kayan akwati suke yi suna yabawa da kayan da aka dan
ara mata babban abin da yafi mun da
i shine Habiba Bala a Kano zata zauna, dan angon namu bakanone, zumuncinmu ya
ara matsowa kusa.....
[17/10, 1:23 p.m.] +234 803 831 1474: NA FA
O DAGA BENE......

NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 8
KAILA:
angaren Kaila kuma.

Bayan fitar shanono daga rayuwarshi sai Allah ya jarabceshi da
aunar bu
e idanu ya ga yaranta suna yawatawa yana kallonsu.

Ya katange duk
ofar da za'a ci zalin yaranshi.

Tunda mai aikinsu ita yake ba ma ku
in hidima dasu.

Duk da Shamwila tana hana abubbuwa da yawa, amman ta kasa hana Kaila dena jawo yaran shanono a jiki.

Musamman Salis da Hauwa tunda sune
anana, Kaila na matu
ar ji dasu.

Sani kuwa baya ko son ganin mahaifinsu, shi kanshi kailan ya sani sarai.

Da Sani ya soma girma ko sallama yayi sai gabanshi ya fa
i, tsoron yaron yake ji ko kunyarshi ya rasa
aya daga ciki, amman yana jin shakkar ha
e girar yaron.

Shamwila ta takura musu ainun.

Hajiyayye sai dai ido, dan Tani ta fita daraja da kima a idanun Kaila.

Kullum a cikin yi mata gorin yawan tarin yara yake.

Sai dai ta shige
aki tayi kukanta.

Ko komawarsu Kaduna a ranar da zasu tafi Kaila yake sanar mata ta shirya zasu koma can gabaki
aya da zama.
an uwanta ma sai daga baya suka zo suka dubata.

Ita a BQ ma yace ta zauna da
azaman yaranta.
Chapter 14 · 0% Book details