Sashe 12
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina shiga Sabira ta kirawo wayata.
awata Sabira, kinsan tunaninki nake yi yanzu sai ga kiranki?"
"Babu wani nan lauya zance dai irin naku na lauloyi.
Gani a Kano ni da Baban Mustapha shine dai nace bari in ji in kina gida sai ya saukeni a gidanki." Baki na washe nace.
Yanzu dawowata gidan kenan.
Sai kun
araso." Sallama mu ka yi.
Na ajjiye wayar, a gurguje na watsa ruwa, na saka doguwar rigar atampa.
Sai na shiga kitchen, ruwan shinkafa na
aura, muna da stew dinmu da Rahama tayi mana cike da naman kaji.
Ruwan ko tafasa bai yi ba na jiyo muryar Sabira a tsakar gidan.
Da sauri na fito na taryota muka shigo ciki.
Sai dariya muke yi.
"Shanono Allah ya yarda kinga yadda kika dawo kuwa?
Babu mai cewa uwar takwas ce wannan.
Rayuwa ta yi kyau.
Naji da
in ganinki Shanono" Zaunar da'ita nayi a kujera, rabonmu da juna shekara biyu kenan.
Baban Mustapha duk sanda zai shigo Kano tana biyoshi tazo wajena, mu yi hirar zumunci, mu yi dariya da nisha
i.
Ruwa da lemo na kawo mata na dure a gabanta
Sha lemo, kinsan Kano akwai zafi ba irin Jos ba.
Malama ya
alibai?" Malama ce Sabira a Al bayan tana koyar da matan aure ilimin hadisi.
Sai da ta shanye lemon kafin tace.
alibai munata fama dasu.
Ya kotu
awata?"
Muna ta fafatawa, Yaya Use ma tana hanya.
ila daga nan ta wuce Kaduna dubo yaran nata" Zama Sabira ta gyara, nasan magana take son yi, sai na bata hankalina"
"Tani wai sai yaushe zaki bari yaranki su saki a idanunsu ne?
Ni ina ganin lokaci yayi daya dace ace kin kaima yaranki ziyara.
Ko dan hankalinsu ya kwanta.
Kullum fa Sani a cikin tunaninki da ba Mustapha labarinki yake.
Bana fa
a miki ajinsu
aya a jami'a ba.
Yaran suna cikin ra
in rashinki.
Duk da fa uban na
arinshi a kansu,
arfinshi kawai akafi.
Su Amina har yanzu Shamwila bata sarara musu ba, damba sun girma kuma sune manya a gidan.
Ni na kwana biyu ma ban kira wayarsu ba.
Zan kira Amina anjima ki ji muryar su, hankalinki ya Kwanta.
Ko su Inno a yanzu yana da kyau su san inda kike ai ko, ko dan halin mutuwa.?"
Hakane Sabira.
Akwai abunda nake jirane shi yasa kika ga banje dubo yara ba.
Kuma inajin labarinsu a wajenku, duk da banso barinsu Jos ba dan nasan kuna yawan kai musu ziyara.
Batun su Inno kuma kinga na sai musu
aramin gida anan garin, na zuba musu kayan katako, inaso nima in je in tawo dasu, amman tunanin yanda zan tunkari Baffa nake yi Sabira.
Da ciwon rashin yaran nake kwana in tashi." Sabira ta dubeni tace.
"Yanzu ba da bane.
Nayi imana su kansu su inno zasu yi farin cikin ganinki a wannan yanayin.
Ina kuma ga kice musu kin siya musu gida su biki ku tawo, kinsan da gudu Baffa zai yafe miki, girma ya kuma sakko mishi baki ganshi ba.
Yarannan ki duba lamarinsu Shanono." Murmushi nayi na kawar da zancan ta hanyar tambayarta ma
otanmu na layinmu na da, dan bana
aunar abunda zai sa in dinga tuno Kaila" Dariya tayi mun.
Misalin shiddan yamma sai ga Yaya Use ta shigo, Sani na biye da'ita.
Idanu muka zuba ma juna ni da Sani.
Hawaye yaron yake zubarwa sosai, ya kasa furta komai.
Ji nake kamar in je in kamoshi in rarrashi abuna, amman sai naji
afata na rawa kamar wacce tayi
arya.
"Sani ga Tani nan ka ganta.
Na cika maka al
awarinka.
Tani Sani tun bayan fitanki gidansu yake cikin
unci da damuwa, ko walwala sam bayayi.
Yarannan ya kamata ki bayyana kan ki su ganki Tani.
Dama ance mai ha
uri bai iya fishi ba" Hannu na mi
o ma Sani, da gudu yazo inda nake maimakon ya rungumeni sai ya tsigunna a gabana ya kama mun
afafuwana ya sake sakin kuka.
Sai na tuno ranar dana tafi na barsu a tsugunne a gaban Kaila suna bashi ha
uri akan karya barni in tafi.
Hawayena na share cikin nuna dakiya nasa hannu na rikoshi, na
an tallafoshi zuwa kafa
ata, ina dukan bayanshi halamar rarrashi.
Yi shiru Sani na.
Ba gashi ka ganni ba?
Ban gujeku dan bana sonku ba, na barku ne dan bani da yanda zanyi Sani" Yaya Use tace.
"To ku zauna kukan dai ya isa haka Yaron Tani" Murmushi yayi kawai ya sauke kanshi
asa.
Girman
an mutum babu wuya, jibi Sani yanda ya zama babba, da ganin suturarshi kasan
an masu ku
ine, ga sumar fulani lub_lub a kanshi.
Sabira tace.
"Yaya Use kin kyauta.
Kinsan Allah maganar Sani nake yi mata yanzu muka jiyo sallamarku.
To Alhamdulillah naji da
i da kika tawo da Sani ya ga mahaifiyarshi, a
alla ya tsayar da zuchiyarshi yayi karatunshi." Abinci na zubo mana a tiran silver dukkanmu, muka gyara zama, kowa ya soma ci.
Sani daya kalleni sai murmushi.
Duk duniya babu abinda nake so sama da
ana, na ji da
in ganin Sani cikin shigar kamala.
Ya su Shafi'i da Sulaiman, da su Salis duka?"
"Suna Kaduna Umma.
Ni ka
aine a jos nake karatu Sulaiman yana karatu a Bauchi, duk sati Yaya Dauda yana zuwa wajena a makatanta.
Har Kaduna yake zuwa ya kaima su Amina kayan sawa" Farin ciki ya sake ziyartar zuchiyata, nayi dariyar da na jima banyi ma irinta ba.
Ana cikin haka sai ga Rahama ta shigo.
Sani ne kawai bata ta
a gani ido da ido ba.
Amman ta sanshi a waya.
Cikin sakin fuska ta marabcesu, dan Rahama akwai kirki sosai.
Bayan mun idar da sallar isha ne Yaya Use ta jamu
akina ni da Sabira, mu ka bar Sani a falo yana kallo hankalinshi kwance.
"To ni dai abunda ke tafe dani abu biyu ne Tani.
Ki ma Allah ki bayyana kan ki yaranki su ganki, ko ba gaskiya ba Sabira?
Nayi magana da Habiba Bala ashe bata
asar ma wai taje wani kos, ita ma tace in ta dawo zaku zauna ku tattauna.
To Sani da kike gani yana da
ulafaci da bin diddigi har sai da ya gano nasan inda kike.
Da kuka yazo mun, babu shiri na kawo shi gashinnan.
To Habiba Bala tace shi kanshi Dauda abun na ta
a mishi aikin shi Tani, dan ma shi yana da uwa madadinki.
Ki yi haquri Tani." Suka hadu su kaita daddanneni har sai da na amince week end zan shiga Kadunan in ga yaran.
Sannan suka
yaleni.
"Magana ta biyu akan su Inno ne Tani.
Saudiya fa suke son tafiya yawon bara Inno da su Indo da Habu.
Wata almajirace tai musu hanya.
Baffa yana kwance kwana biyu ba lafiya.
Mun je ni da Karime mun yi ma Inno ro
on duniya kar ta tafi ta
i.
Shikenan rayuwarsu su a yawon bara zata
are, baki ga Baffa yanda ya tsofe bane, ina laifin ma su koma shanono su zauna tunda suna da
aki acan.
Banga amfanin wannan barar da suke yawon yinta ba.
Tun muna yara ake abu
aya har zuwa girmanmu ni na rasa ina zan sa kaina Tani.
Daga ni har Yaya Use hawaye muke zubarwa, iyayenmu a wannan bakar rayuwar ta yawon bara muka taso muka tsinci kanmu tare dasu, ta sanadiyyar bara babu abinda bamu yi ba, babu abunda bamu gani ba.
Rayuwar mabarata da
an jagora cike take da
alubale mai tarin yawa.
Ina ro
on Allah ya kawo mana shugaban
asan da zai haramta bara a Najeriya baki
aya kowa ya huta.
Sabira cike da tausaya mana mu duka tace.
"Tani tun wuri ki je ki kwaso Inno da Baffa, su Indo su samu su shiga makaranta.
Ko rayuwarsu zata yi haske.
Nasan duk wannan aikin da kike ci tu
uru sabida su Inno kike yi.
Baffa jikinshi akwai rauni sosai."
In sha Allah, jibi babu aiki a gabana zan kama hanyar Jos, kafinnan an gama yi mun plate number na sabuwar mota dana siya ban fa
a muku bane da naso sai an gama komai.
Suma yaran zanje su ganni zukatanmu suyi sanyi" Yaya Use tace dani.
"Amman Tani kina shan magungunan hawan jininki dai ko, sannan ki dinga kiyaye duk abinda zai tashi hankalinki.
Oh Tani nayi miki murna da rayuwarki ta samu canji sosai." Mun da
e sosai muna tattaunawa, ko da na le
o falo Sani har yayi baccinshi akan doguwar kujera.
Na jima a kanshi nayi tsaye ina jin wani irin san shi na motsa mun raina.
Sani tun yana yaro daban yake shi a cikin yarana.
Da Dauda ya shigo rayuwata saina kasa iya tantance wa yafi
ulafacina a cikinsu.
Allah sarki Allah yai musu albarka, da
aukacin yaran musulmai baki
aya.
Rabuwa da yara kana da rai yafi duk wani abun misali zafi da ciwo.
Ta sanadiyyar damuwar rashin yarana ne hawan jini ya kamani, domin har kasa barci nake yi, ko inta firgita.
Komawa nayi
akin Rahama acan na kwanta.
Yaya Use da Sabira suka kwana
akina.
Washe gari tun wurwuri na shirya tsab, yau shigar ba
en kaya nayi daga sama har
asa,
aramin hijabinane ka
ai fari, hannuna na dama sagale da jaka, na hagun kuma sagale da rigar lauyoyi.
A kurguje na kur
i shayin dake hannun Sani, nayi musu sallama na fice a guje.
Harna fita na jiyo muryar Sani a bayana.
"Umma" Da sauri na juyo na zuba mishi ido, shima ni yake kallo.
"Umma kinyi kyau sosai, kin fi ko wacce mace a duniyarnan kyau.
Allah ya tsare Barista Tani Shanono Naroro" Murmushi nayi tare da lumshe idanuna.
Ha
a nayi kewar yarana sosai.
Sani nagode sosai, ina alfahari da samunku.
In na dawo daga office zamu zauna ka ban labarin
an uwanka kaji ko?
Sai na dawo" Sani bai gushe a tsaye ba har sai da
an sahunmu ya
ace mishi.
Ina ganin hannunshi ta mudubin gaban
an sahu yana mun adabo ( by by).......
[17/10, 1:23 p.m.] +234 803 831 1474: NA FADO DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 9
Motar mu ta tsaya a daidai
ofar gidan dana siya ma su Baffa.