Sashe 5
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Family planning ma take yi, a babban falo suka sha rikici lokacin da ya gano tana shan
wayoyin hana haihuwa.
Bu
ar bakinta tace.
"Ni bazan sake jiki inta haihuwar maka yara, daga baya ka barni da wahalarsu ba, ka samu a kwandon shara kamar yadda kasa umman Sulaiman ba" Maganar tayi mun zugi sosai a ruhi, ta soso mun wani gyambo da yafi shekara goma a
irjina, abinda Bilkisa ta fa
a gaskiya ne, ta farkar dani daga wani bacci, amman farkawar babu amfanin da zata yi mun, abinda ya faru ya riga da ya faru, sai dai kiyaye gaba.
Bilkisa ba
aramin zubar ma da Kaila gwandon rashin mutunci take yi ba.
Sawa take yi kanshi yayi jaji har ya batse.
Kuma daga gidansu ma a kirashi anason jin ba'asin abinda yayi mata, ta kai
ara wajan iyayenta ( yana daga cikin illolin talaka ya auri
ar masu ku
i, ko ya auri matar da take ganin ta wuce ajinshi, musamman in iyayenta sun san dan dukiyarsu ya auri
iyarsu).
Zo Hauwa na, tawo" Tana zuwa ta saki kuka har tana shesshe
a kamar zata shi
e mun.
Raina ya sake
aci.
Hannayena na
aura a bayanta na shiga rarrashinta.
an uwan nata kuma suka shige ciki sake kayan makaranta.
Da unifom
in da suka cire Sani ya fito a bokiti, da
an omonshi.
Ya dubi Hauwa yace.
"Hauwa zo ki cire kayanki, ki hado mun dana Salis in wanke mana tunda yau babu islamiyya.
Da wata iriyar siga mai raunata zuchiya yayi maganar, gabana ya yanke ya fa
i, sai kawai nake tunanin ko dai mutuwa zanyi ne.
Take zazza
i ya rufe ni sosai" Salis shima ya fa
o jikina sabida kishin yaga Hauwa a cinya.
Duk na ha
e na rungumesu wani abu na mun motsi a zuchiyata......
Shanono tana gaisheku.
Ku fa
i ra'ayinku, in Kaila ya hana Shanono tafiya jami'a wanne matakin a ganinku ya dace ta
auka?NA FADO DAGA BENE......
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 3
Sun jima a jikina kafin na sake yin ajjiyar zuchiya na ciresu a jikina
Amina zo ki cire ma Auta kayanshi, ki kaima Yaya.
Hauwa kema ki cire naki sai ku yi tsifa.
Zaku je gidan Yabi ta wanke muku kai, tai muku sitirecin.
Gobe kuma sai ku je ayi muku kitso.
Ni gobe Bauchi zanje, zamu je ganin Yayanku Dauda a makaranta.
Balaraba tayi carab tace.
"Umma dan Allah zamu je, kinji ummanmu, munason muje muma mu ganshi." Take zuchiyata tayi na'am da in tafi da matan, mazan sa zauna a gida.
Sani babu abinda bai iya dafawaba, har tuwo ina bar mishi yayi mana, in ina makaranta, ko kuma ina farar gada sarin kayan miya.
To shikenan, ku yi sauri ku tsefe kan naku, kuje a wanke muku.
Ayi muku kitson in muka dawo daga Bauchin." Nan
aki ya kacame da murna.
Amina ta cire ma Auta da Hauwa kaya.
Shafi'i ya tafi kaiwa, Sulaiman ya zaunar da Hauwa ya soma tsefe mata kanta, Amina da Balaraba kowacce tana tsefe nata.
"Umma sai yaushe Baba zai sai miki mota, kece ka
ai ba ki da mota a gidannan?" Murmushi nayi mishi nace.
In Allah ya hore maka sai ka sai mun ai Sulaiman ko?
Su Inno kuma ka sai musu gidan da zasu zauna su dena yawon bara, da yawan bin gidan haya"
"Umma ke ma zan sai miki
aton gida da
atuwar mota, direba ne ma zai dinga kai ki anguwa" Amina tace.
"Uhm wa yaga Umma a bayan mota a hakince" Dariya mu ka yi dukkanmu, sai zuchiyata tayi wasai ina cikin yara muna nisha
i.
Sani na gama wankin sai ya zubo mana abinci a tire shinkafa da wake da latas na yi mana.
Tare muka zauna mu ka ci abincin.
Sai mu kai sallar azahar.
Amina ta kama
annenta zuwa gidan wanke kai.
Sani kuma ya kama
annenshi maza zuwa shagon aski.
Ni kuma a maimakon in tashi in yi kaye_kaye.
Sai na yi linkib a saman kujera na nutsa cikin tunani da fargabar abinda kaje kazo dangane da makomar karatuna, Allah ya sani inason karatu ko dan nima in sake samun canjin rayuwa.
Gashi wannan zamanin da muke ciki maza sun fi son wayayyun mata masu ilimin arabi da boko,
walisa.
Kuma nima Bilkisa da su Habiba Bala sun sake kwa
aitamun sha'awar aiki.
Ina son in yi karatu mai zurfi in samu aiki mai kyau.
Domin in tallafi
an uwana da iyayena.
Ina fatan in zama haske kuma fitila a cikin dangina.
Ada sunana yayi fice ta fannin
in zaman aure.
A yanzu inason in zama jajirtacciyar
ar gwagwarmayar
wato ma mata da zawarawa hakkinsu.
Dan a Arewa ne zaka ga bazawara a cikin gidan ubanta Almarijin gidansu me
ebo musu ruwa yana da kwanon abinci amman ita bata dashi.
Akwai
arancin wayewar ilimin addini tattare da iyayenmu maza da mata.
Domin a da iyayenmu ba su yi karatuba sai
aiku, hakan yasa suka fi fifita al'ada fiye da addini, face
aiku daga cikinsu.
Inason in zama mudibi abun dubawar zawara da matan gida, wanda wahala da takaici
a namiji suka linkime rayukansu.
Mata har yanzu a baya muke, duniya tana ta samun ci gaba, amman mazajenmu sun ki su tallafemu ko da da ilimine.
Ya Allah kaga abinda na saka a gaba.
Da abubbuwan da sukaita kawo min cikas cikin rayuwata, kama daga ranar da aka haifeni a
asan gada har izuwa yau da nake a matsayin uwar takwas.
Allah kayi mun za
i abunda yake mafi alkairi "
Washe gari da wuri muka shirya, yaran fes dasu gwanin sha'awa, ko wacce saye da hijabinta har
asa, dan yanzu Shanono malamace, nasan abu mai kyau da mara kyau.
Nasan mahimmancin lullu
e jiki, mace ta suturce kanta umarnin Allah ne, ba umarnin wanin Allah ba.
Shi yasa nake son yin
ari in
aura yarana bisa tsanin
arfe wanda nake da ya
inin sari bazai cishi ba.
Kuma na tsaya tsaiwar daka akan karatunsu, musamman
angaren muhammadiyya.
Ibini Abbas suke zuwa islamiyya Makarantar Amayar sheik khalid Aliyu Babansu Umaima da Abdulwahit, sirikin gidan Garba na Garba.
Kuma tana daga cikin makarantun islamiyya manya a garin jos. makarantar tana kan titin SALISU ADAMU, KUSA DA NEW MARKET
AN TIFA.
Har zamu fita daga
akin Sani yace.
"Umma ba dan masu zuwa sayen kaya ba da nace kije damu.
Kuma banason fa ciniki ya wuce ki ummanmu" Turus nayi a dokin
ofar na kalli yaron.
Ku tawo mu tafin kawai tunda dai a shirye kuke, dan dai yau
aya ai babu komai mu yi ha
uri da cinikin.
Shima wan naku duk santa mu ka je mishi bistin sai ya ce me yasa ba'azo daku ba."
akina na kulle ruf, na nufi
arayin Bilkisa, su kuma nace su fice zan biyo bayansu.
Sallama nayi ma Bilkisa akan zanje Bauchi dubo wan su Sani.
Ai kuwa a cikin irin biskit da cakulet da Kaila ke siya ma
ar lelen
arta ta ciro katan na biskit ta zura a
atuwar farar laida, ta ciko hannu da cakulet ta watsa, ta kuma cikowa ta watsa.
"Gashi ki kai mishi kice in ji mamanshi.
Ba za'a bar mun dadi a gida ba Umman Sulaiman?" Dariya nayi nace.
Angode sosai.
Babanki sarkin rigima ba, yana hannun Sani nace su yi gaba." Sallama nayi mata na fito.
Bayan yaran na dinga bi ina kallonsu, yanzu cikin
udurar ubangiji wadannan yaran duk ni nayi na
udarsu nai silar wanzuwarsu?
Wannan ma ka
ai arzikine, dan suturar da aure tai mun kenan, banda yara dana samu da sai in ce babu abinda na tsinta a zaman aure.
Sani yana re
e da bakko babba wanda na sha
e ma Dauda da kayan makaranta.
Irin su biskit, siga, madara, confilakes na awo, da garin rogo da dakakken
uli, sai man
uli dana cika mishi goro, da maggi dun
ule.
Haka nake yi mishi gwargwadon
arfina ba dan Habiba Bala ta gaza ba, dan ta
aukema Dauda dukkannin ra
i, yaron ma ya fi saninta fiye dani, dan ni babu sabo tsakaninmu, ni inai mishi kunyar
an fari, shi yana mun kunya irin ta gadon fulani.
Motar ku
in baya na biya dukka, sit
in mutum uku, sai mutum
aya a gaba Yaya Use ce, a tasha muka ha
u da'ita, a ta
aice mu ka
ai ne a motar.
Muka zauna a sake babu laifi, yara sai hayaniya suke yi, murnace fal ransu.
Haka mu ka ci hanya, cikin awa guda da rabi sai gamu cikin falon Habiba Bala.
Murnarta a wannan rana bata misaltuba.
Tayi mana liyafar ban girma.
Kafin muka nufi F J C Bauchi.
Yau ranace da iyaye ke kaima yaransu ziyara.
Da iyaye da yaran a wannan ranar sukan shiga cikin farin ciki marar misaltuwa.
Duk yaron da iyayenshi basu samu zarafin zuwa ba kuwa, ha
a wannan yaro an
ata mishi ranar, bazai kasance da walwalaba.
Akan yi girke_girken abinci masu kyau, a tawo da taburma ko dadduma a zauna.
Kuga
anku,
anku ya ganku, ku bashi provision
inshi, in yamma tayi kuma ku tafi.
Muma hakane ta kasance, mun samu damar shiga cikin makarantar, sai dai fa babu masaka tsinke, sai yaro yayi da gaske zai iya gano ahalinshi.
Amman abun mamaki sai ji nayi an ri
e mun hannuna.
A zabure na juyo mu kai ido hu
u da yarona Dauda.
Farin cikin ma
il a zuchiyata, bakin na washe mishi.
Shima bakin ya washe mini.
"Innata sannunku da zuwa.
Mummy ina wuni?" Yace da Habiba Bala.
Hannu ta mi
a mishi, sai ya sakeni ya kama hannun nata.
Allah sarki Habiba Bala a gaskiya Habiba Bala mutum ce guda gar da
ari.
Waje muka samu muka shinfi
atuwar dadduma, muka baje plate da kulilin abincinmu, daga gefe kuma ga siyayyar da mu ka tawo mishi dashi.
Abokanshi sai zuwa gaishe da Iyayen Dauda Naroro Shanono suke yi.
Da sunan Baffana yake amfani kamar yadda nima sunana yake Tani Naroro Shanono.
Masu karatu ina fatan baku mance ba Narani yace in Dauda ya ha
a sunanshi da nashi bai yafe ba?
In kun man ce Shanono bata mance ba.