Sashe 11
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ga su Inno maganar barannan wallahi sun
i denawa duk ku
in da kike turowa kuma wallahi ina kai musu, in sai kayan abinci in jibge musu.
Ke Inno siyar da kayan abincin ma take yi.
Indo ce
azu ta kawo mun wani zance, amman ki bari in na shigo kanon ma tattauna" Ajjiyar zuchiya na sauke na dafe kaina, hawaye suka zubo mun.
Wai me yasa mabarata su basa son dena barane, shin sun fi son ganin rayuwarsu a wula
ance kenan ko yaya?
Duk abinda na tara akan su Inno da yara nake
ararwa, duk da basu san ku
in daga gareni bane.
Yaya Use ce ka
ai ta sani, sai Habiba Bala, da Sabira, ko Yaya Karime bata san cewar Yaya Use ta san inda nake ba.
Kowa akan haka yake.
Yarana ina jin labarin duk halin da suke ciki, na kuka in yi musu, na jin da
i kuma in taya su farin ciki.
To Yaya Use shikenan babu damuwa Allah ya kawoki lafiya.
Ki aika yara wajan mai P O S
in bakin unguwarku su kar
o miki dubu ashirin zan tura mishi yanzu.
Sai kiyi ku
in mota, ki
an ajjiyema yara abinci.
Bari in
an ta
a aikin, sai goben." Godiya Yaya Use ta dinga ragargazo mini.
Ni kuma sai murmushi kawai nake yi mata.
Alhamdulillah duk sanda na taimaki iyayena da
an uwana, da yarana sai inji farin ciki sosai, ko da kuwa ace ni bani da ko sisi a jikina.
Dadduma na na
e na adanata.
Wayata da labtop
ina na
auka na fito falo.
Ruwan zafi na tara a kofi a dispenser, na zuba milo da madara, kana na zauna.
Labtop
ina na bu
e, a hankali.....NA FA
O DAGA BENE...
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
SAKON GAISUWA GA
AUKACIN MEMBERS NA GIDAN NA FA
O DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA.
INA JINJINA MUKU.
AN V I P BAN BARKU A BAYA BA.
LAMBA TA 7
Facebook na shiga kai tsaye zuwa shafin
ancinmu wanda ni ke jagorantar shafin.
Ina amsa tambaoyin mata.
A rana ina amsa tambayar mata mabanbanta sin goma.
Sa
onnin tambaya a rana ina cin karo da fin
ari.
Kuma duk zancan matanmu na Arewa baya wuce akan, cin zarafin maza, Zawarci, A'a miji ya sakoni da yara, iyayena sun koreni nike biyan haya nake kula da yarana.
Iri iren matsalolin kenan.
Wannan matsalar ta jefa Arewa a cikin gararin zina, ma
igo, luwa
i.
Mace dan miji ya saketa sai iyaye su hanata sa
at, dole ta fita ta kama haya dan ta dinga ciyar da yaranta.
Iyayenta suna da rai amman kowa wahalar yake gudu.
Daga haka wasu suke afkawa karuwanci,ma
igo.
Duk dan su rufa ma kansu asiri, kuma sun samu damar hakanne a sakamakon gazawar iyaye.
Bazawara a
asar Hausa bata da daraja balle kima.
Wannan dalilin ne fa ya jefa mata da
ananun yara cikin garari.
Hawaye na share a guraben idanuna.
Na soma amsa tambayoyi kamar yadda na saba, tare da ba da shawarwari.
Wacce naji matsalarta babbace sai in nemeta in bata izinin zuwa gidana ta same ni.
Wasu da kaina nasa suka shigar da kes kotu, na tsaya musu Alhamdulillah sun samu nasara, sun dawo suna rayuwar cikin sassauci.
Akwai wata baiwar Allah Fatima, da miji ya saketa da yara goma, ya koresu har yaran.
Tana zuwa gida ra
e_ra
e da kuka mahaifinta yace sai dai ta kama haya shi bashi da in da zai ajjiyeta da bataliyar yaranta.
Hmm jikokin nashi yake kira da bataliya, a madadin manya su shiga lamarin Fatima, sai suka bar Fatima na ta yawon haya, da yawan wanke wanke gidan masu ku
i, dan ta ciyar da yaranta.
Da Fatima taga muddin da wannan sana'a zata dogara to tabbas yaranta ba zasu samu karatuba.
Fatima sai ta fa
a zina, motoci na zuwa
aukarta short time, ko kwanan gida.
Sanadiyyar shiga rayuwar Fatima da nayi ne da taimakon Allah na cireta a wannan
angi.
Muka doka mijin Fatima a kotu, al
ali ya nuna mishi kurenshi, yanzu mijin Fatima kullum yana kai mata cefanen da zata ciyar da yara, shike biyan ku
in hayanta, shi ke biyan karatun yara.
Fatima ita kuma na tallafeta ta koma makaranta.
Da wannan nake kira ga mata, mu yi ilimi, mu kuma ri
e sana'a.
In mace tayi ilimi tana da sana'a kuma tafi
arfin wula
ancin kowa.
Dan wannan rayuwar ta sauya hatta iyaye sun fi ji da yaron da yake da tagomashi a cikin
ansu.
Murmushi nayi dana tuno da irin rayuwar
anci da wula
ancin da nayi a gidajen aurena na baya.
Babu mijin da bai sa hannunshi ya jibgeni ba.
Kowa da irin wahalar daya bani.
Amman na kan yi farin ciki in na tuno da yarana ababen alfaharina, da irin tarbiyyar dana
aurasu a kai.
Rahama ce ta shigo tana tsaki.
Hawayena na share na dubeta.
Yaya dai kika shigo babu ko sallama, sai tsaki?" Zama tayi a
asa ta yar da mayafi da jakarta a fusace tace.
"Ke dai bari.
Ni gani dangina suke yi kamar wasu ma
un ku
i na tara ne.
Duk matsala in ta taso sai a kirani.
Sun manta korar karen da su kai mun.
Dan sun ga iyayena basa raye.
Wallahi Shanono da gudu ba ko takalmi na fito daga
auyenmu." Kuka ta rushe dashi, nima hawayen nawa nake
arin mayarwa, amman ina sai daya
alle.
Mun fi minti biyar muna rera kuka babu mai rarrashin kowa.
Da
yar na yi shiru, na tuntsure da dariya dan in rage mana ra
i nace.
Ya'isa haka Rahama.
Mu dena kokarin tunowa da baya.
Mu fuskanci abinda ke gabanmu.
Mu gode ma Allah, matan cikin gida kuka, zawarawa kuka,
an matan ma fa a wannan zamanin kukan suke yi.
Rahma mu gode ma Allah da yai mana ni'ima muke zaune ko wacce tana neman na kanta.
Bama shashanci, bama zuwa inda za'a ganmu mutuncin yaranmu ya zube.
Ki share hawayenki ki fa
a mun meye matsalar, nima ban da
e da sauraren matsalolin iyayena daga bakin Yaya Use ba.
Gobe ma tace akwai maganar da take son tazo mu tattauna."
"Nagode Shanono.
Ina jin da
in zama dake sosai.
Tun muna wajen makaranta lokacin muna karatu, zuwanki yasa hankalina ya sake kwanciya.
Ada gani nake yi kamar ni ka
ai na ta
a aure uku.
Sai da na ganki ke mai Aure biyar.
Yaya Hamisu ne ya kirani wai
iyarshi zata yi aure, shi kuma bashi da ku
in kayan
aki.
Shine Kawunmu yace mishi ya sanar mun.
Ke ki ji fa Shanono, ni sanda nake bu
atar taimako wa ya saurari kokena?
Kullum su kenan a cikin fa
amun matsala.
Dubu
ari uku ne kacal a aljihuna, kaya duk na dun
ule na saro kaya,
an office
inmu sun kwashe bashi.
Dazu ina tsaka da aiki.
Raliya babbar
iyata ta aro waya a
ota wai Amir
aninta bashi da lafiya kwana uku yana kwance Baban bai kaishi asibiti ba fa, sai ni na tura musu da ku
in asibitinshi" Rarrashinta dai na dinga yi, dan na fahimci yau a hasale take, da
yar na shawo kanta.
Bayan mun yi sallar magriba sai na doka wayar Asabe.
"Assalamu alaikum wake magana?" Cewar Asabe, bayan na amsa mata sallamarta, sai na gabatar mata da kaina, tare da
aurawa da cewa.
Misalin
arfe goman safe gobe ki same ni a office inaso zamu tattauna, domin mu san yanda zamu
ulloma lamarin ko Asabe."
"To Barista zaki ganni in sha Allah.
Ai na ma san sunanki a facebook" murmushi nayi mata mu kai sallama.
Rahama tana zaune sai lissafi da cike_ciken takaddu take.
Aiki take a ma'aikatar shinkafa.
Uwar lissafi, me ake lissafawa ne haka.
Ga wayarki tana ta
ara" Rahama ta
ago tace.
"Oganane Wallahi, nifa tunda yace yana sona sai na dena ma ganin girmanshi sam.
Shanono ni fa tunda dai aure ba dole bane, ni kam na ha
ura.
Zan iya ri
e kaina in ci gaba da kulawa da rayuwata.
Ina jin da
in kasuwancina, da aikina sosai." Zancan Rahama hakane.
Nima duk yanda mu ka kai da mutunci, muddin aka furta mun kalmar so, to zame jikina nake yi.
Ni gani nake yi ma ai nafi
arfin wata soyayya a yanzu haka da girma na.
Kula da rayuwar su Inno shine kawai a gabana." Bani na kwanta bacci ba sai wajajen
ayan dare, ina kan labtop ina nazari.
Washe gari kuma bakwai da rabi na fice.
Yau saye nake da farar riga, da skirt na kanti, nayi zanzaro, saina
aura ba
ar sut, da ba
in hijabi gayuna, farin takalmi da jaka.
Sai
amshi nake busawa fatata ta wani murje tana she
i, gashina dake yana shan gyara, yayi wani irin tsawo sosai, sai yanzu kyauna ya sake bayyana, kasancewar bani da
iba kuma ni ba ramammiya bace sai shekaruna suka
uya.
Kuma bana wasa da cin kayan itatuwa, domin Allah shine shaida banason in tsufa da wuri.
arfe takwas dot
an sahuna ya saukeni a daidai chambar mu, isowar Mai Hula kenan itama.
Tare muka
unguma ciki.
Kowa ya kama aikinshi yana ta faman yi.
arfe goma dot a chamba taima Asabe, mun samu ke
ewa da'ita tayi mun duk bayanin da zan ri
a a kotu wajan ganin hakkinta ya fito.
Shikenan Asabe, in ina da bu
atar jin wasu jawaban daga gareki zan sake nemanki.
Sannan kar ki sake kulashi kuyi wata rigima tunda kinsan kotu zata kwato miki dukiyarki." Godiya sosai asabe tayi mun, ta kama hanya ta koma
akinta.
Ni kuma na koma bakin aikina.
Ban jima da zama ba Oga Rashid ya le
o, ya da
e yana kallona ta
asan idanunshi.
Sarai ina ganinshi, na da
e da sanin manufarshi.
Ina kiyaye mai zubewar mutuncinshi, dan yana furta mun kaimar so, naga zai takura mun, to zan iya barin aiki in sake chamba.
Meeting ya sanar mana muna dashi gobe misalin takwas da rabi na safe, ya mayar da
ofar ya rufe.
Karfe hudu na baro office zuwa gida.