← Book details Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 25

Sashe 2

Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A cikin kwanakinnnan Kaila ya tafi Port Harcourt, ya bu
aton wajen gashin naman kaza harma da balango.

Amadudu, da wani yaron aikinshi ne suka koma Port Harcourt
in suna kula da wajan.

Sati biyu da kulle Tani Sabira da, Habiba Bala, da Yaya Karime su ka zo suka gyare ma Tani
akinta, aka zuba mata saitin kujeru, harda kafet na tsakiyar
aki.

Wanda Sabira ta sai mata suka baje mata a uwar
akinta, doguwar kujerar da Sabira ma ta bata uwar
akin aka kai mata.

Suka sa mata
arfen, da sababbin labule.

Su Sani sai tsallen murna suke yi.

Yara sunyi fes dasu har haske suka
ara sabida kullum Bilkisa na sa Shamwila tai musu wanka, ta wanke musu kayan da suka cire.

Yaya Karime ta sa
a Hauwa a baya da zasu tafi ta tafi da'ita dama tare suka zo.

Hajiyayye tana babban falo sai
wafa take yi, tana mamakin yadda akayi Tani ta samu irin kujerun da taga an wuce dasu.

Gogan kuma yana Port Harcourt ya koma ya
an ri
a ma su Amadudu aikin.

Dan ba
aramin ciniki suke kwankwatsawa ba, kunsan mutanen kudu akwai su da son suya."
angaren su Baffa kuwa.

Bayan sun dawo suka ji abinda ya faru a bakin Baban yara mijin Yaya Use.

Sun shiga tashin hankali marar misaltuwa.

Su gani suke yi ma su Tani sun tafi kenan.

Barin ma da Habiba Bala tai musu jagora zuwa firizin
in aka
i bari su gansu.

Hankula ya kuma tashi.

Yaya Karime ce tai ta aikin rarrashi.

Nan kuma Baffa ya bu
e fitina da fa
an me ya kai Use gidan Tani salesalin ta turgu
e mata
an auren da suke lalla
awa ta zauna.

Sawunsu biyu wajan tukubar Kaila basa samunshi.

Inno ce ta yi dubarar zuwa gidan iyayen Hajiyayye domin ta basu ha
uri.

Su kai mata cin kashi da gori marar da
in saurare.

Haka ta fito, ba tai zuchiya ba ta je gidan Tani wajan Hajiyayye ta dinga bata baki.

In kun tanka Hajiyayye ta tanka.

Inno dole data gaji da zaman jiran amsar Hajiyayye ta fita jiki a mace, bayan ta shiga ta dubo yaran.
*RANAR ZAMAN KOTU*
A motar gidan yari aka shigo damu kotun.

Da Inno da Baffa na soma yin tozali.

Sai su Habiba Bala, Sabira, Yaya Karime, Baban Yara, da Hajara
ar Yaya Use da take aure a can garin su Baban yara.

Hawayene suka shiga suntiri a kumatuna.

Yaya Use kuma ta saki kuka mai sauti.

Gefe da gefen mu gandirobobine mata suke tsare damu.

Cikin kotun muka shiga, Su Inno suka mara mana baya.

Zama mu ka yi a wajan zama.

Da Kaila na ha
a idanu yana cikin
an uwan Hajiyayye.

Bilkisa tana ganina ta taso, ta dawo
arayin da su Inno suke.

Hindatu ta kalleni ta watsar, naga kotun an cika sosai, har da
an kallo a wannan karon.

Bayan shigowar al
ali da mintuna aka soma karanto
ara.

"A yau Ashirin ga sabon wata.

Wannan kotu mai alfarma zata ci gaba da sauraren shari'ar Hajiyayye, da Tani,da Use." Al
ali yayi gyaran murya tare da cewa.

"Laiyoyin
angare biyun in sun hallara zasu iya soma ba da shaidarsu" Zuruf lauyanmu ya riga lauyan su Hajiyayye tashi.

"Na gode mai lord sunana Barister Suwi
i, nine lauyan dake kare wa
anda ake
ara.

Ya mai girma mai shari'a.

Ranar biyar
in babbar sallah data wuce.

Malama Tani tana
akinta mijinta Kaila ya je ya sameta har
akinta.

Ya ce ta
akko atampar da tasa ranar ukun sallah, tazo ta same shi a
akin kishiyarta.

Haka Tani ta
akko kayan ta bi Kaila
akin Hajiyayye ta bashi.

A gabanta ya
auki kayan ya mi
a ma Hajiyayye har yana tambayarta.

Rigimar ta
are ko?" Alhalin ba Kaila bane ya sai ma Tani wannan kaya ba.

Asalima rabon da Kaila yai ma Tani sutura shekara hu
u kenan.

Ya kasance marar adalci, kuma azzalumi akan matarshi..."
"Ina da ja ya mai shari'a lauya mai kare wa
anda ake
ara yana shirin sauka daga kan doron abinda ya tara mu.

Shari'ar Hajiyayye da su Use akeyi, ba wai tuhumar Kaila ba.

Nagode my lord" Al
ali yace.
orafi ya kar
u.

Dan haka barister Suwi
i ka kiyaye" Barrister Suwi
i yace.

"Nagode my lord.

Akan wannan kaya da aka kwace ma Tani ta hanyar fin
arfi shine.

Yaya Use taje ta kar
o ma Tani kayanta.

Wanda a ranar da abin zai faru kayan Hajiyayye ta saka, ta fito tsakar gida tana homa.

Use ba da tashin hankali ta je ma Hajiyayye ba.

Itace ta cakaleta, ta hanyar zagin iyayensu.

Daga nan dambe ya
alle a tsakaninsu.

Kuma ba Use bace ta kashe ma Hajiyayye yaron dake cikin ta ba.

Yaron ya mutu tun kafin wannan fa
an."
"Ina da ja ya mai shari'a.

Wannan
irarren labari kawai Barista Suwi
i yake ba kotu." Lauyanmu yayi murmushi yace.

"Ya mai girma mai shari'a iyakar abinda zance kenan.

Kafin in soma gabatar da hujjojina.

Nagode my lord " Zama Barister Suwi
i yayi, yana share zufa.

Ni a wannan karon ko gezau bana ji a zuchiyata.

Kuma da zan samu dama a cikin kotunnan zan kashe Kaila uban kowa ya rasa.

Muryar makirin lauyan su Hajiyayye ne ya dawo dani daga duniyar tunani.

"Ina neman wannan kotu mai alfarma ta bani dama in gayyaci Hindu Facalar su Hajiyayye wacce a idanta fa
an ya wakana.

Asalima da ita aka
auki Hajiyayye ranga_ranga zuwa asibitin matanmi."
"Kotu tana neman Hindatu"
ur na
ura mata idanu.

Ta tawo sai har
ewa take yi, ta tsaya a cikin
an akwaku.

Al
ali yace da'ita.

"Gabatarma da kotu sunanki"
"Sunana Hindatu Madaki." Lauya ya tsaya a gabanta yace.

"Hindatu zan so ki bani labarin abinda ya faru a ranar talata, wanda yayi daidai da bakwai ga wata na bature, da misalin
arfe shida da minti goma na yamma"
"Ni dai ina tsakar gida ina aikina.

Sai naga Use akan Hajiyayyen tana cewa su je ciki su yi magana.

To Hajiyayye dai ta nuna mata ba zasu shiga ciki ba.

Shine Use ta rufe Hajiyayye da duka, Tani na tayata.

Haka su ka zauna a cikinta Use na kokawar sai ta yi mata tsirara, dan harta yayyage mata rigar jikinta, daga ita sai gwado.

A haka jini ya
alle mata.

Ko da mu ka kaita asibiti likitoci suka ce tiyata za'ayi mata, sakamakon dukan cikinta da akayi yaro ya mutu mata.

Iyakar abinda na sani kenan." Murmushi nayi kawai, Hindatu zata aika ai.

Tunda ta ta
a kuzama Balarabana ruwan zafi tana rarrafe,
uwaiwanta sai da ya sale.

Yaya Use kuma kuka ta rushe dashi.

"Ko lauya me kare wa
anda ake tuhuma yana da tambaya da zai yi ma Hindatu" Cikin
arfin guiwa yace.

"Ina da shi my lord "
waf_
waf_
waf ya isa bakin
an akwakun yace .

"Malama Hindatu.

Shin dama Tani ta saba rigima da Hajiyayye ne, ko wannan shine karo na farko?" Hindatu tayi tsiri, daga baya tace.

"Basu ta
a yin fa
a ba gaskiya."
"In na fahimceki zaman lafiya suke yi kenan, babu komai a tsakaninsu"
"Ina da ja my lord.

Lauya na son
aura ma Hindatu fargaba.

Wannan shine tsaiwarta a kotu na farko, bata saba ba" Al
ali yace.
orafi bai kar
u ba, dole Hindatu ta amsa wannan tambayar.

Barista Suwi
i ci gaba da tambayarka"
"Nagode my lord.

Hindatu kotu na saurarenki" Hindatu ta nisa, kana tace.

"Zaman doya da manja suke yi.

Amman basa yin fa
a, Tani bata fiye shiga harkar Hajiyayye ba gaskiya" Kai ya gya
a yace.

"Zaki iya tafiya" Sum_sum ta fito.

Lauyanmu yace.

"Ina neman alfarmar wannan kotu da ta bani damar gabatar da shaidata ta farko" Bayan rubuce_rubuce da al
ali yayi yace.

"Kotu ta baka dama"
"Ina son Bilkisa
anyan gwal ta fito gaban kotu"" Bani ka
ai ba naga hatta Kaila, da Hajiyayye, dama Hindatu sai da su ka ka
was_
was_
was
was take tafiya takalminta na fitar da sauti.

Cikin
an akwakun ta shiga.

Kaila sai zazzare mata idanu yake yi, ita kuwa tayi biris ."
"Bilkisa kotu na son jin sunanki daga bakin ki"
"Sunana Bilkisa Salis Sabo"
"Ko zaki iya sanarma da kotu gaskiyar abinda kika sani?" Bilkisa ta gyara tsaiwarta tace.

"A kan idanuna komai ya faru.

Tun daga zuwan Yaya Use wajan Hajiyayye har fitar da'ita da akayi a gidan tana zubar da jini.

Yaya Use bata je gun Hajiyayye da fitina ba, asalima Hajiyyen ce ta nemi ayi damben, dan ita tai ta zagin yaya Use.

Sannan Yaya Use bata daki Hajiyayye a ciki ba, kuma bata zauneta ba.

Hindatu
arya take yi ma kotu bata fa
i gaskiya ba.

Sannan Tani ita
arin raba fa
an ta dinga yi ita da Hindatu.

Kuma ita ta fita tayi kururuwa jama'a suka shigo.

Iyakar abinda na sani kenan." Al
ali bayan ya gama nazari yace.

"Lauyan masu
ara yana da abinda zai tambayi Bilkisa?" Lauyan su Hajiyayye ya mi
e yace.

"Bubu ya mai Shari'a.

Amman ina ro
on wannan kotu mai alfarma da tai gaggawar yanke hukunci.

Domin likitoci sun tabbatar da cewar buguwace tasa yaron Hajiyayye ya mutu." Al
ali yace.

"Barista Suwi
i kana da wata shaidar ko iyakarsu kenan"
"Akwai my lord.

Inason kotu ta bani dama in gabatar da shedata ta
arshe."
"Kotu ta baka dama" Cewar al
ali.

"Inason Dr Ru
ayya ta fito gaban kotu" Wata mata ce fara ta fito tana sanye da fararen kaya na likitanci.

Lauyanmu yace.

"Dr ki gabatar ma da kotu sunanki, da hala
arki da wannan shari'ar" Tace.

"Sunana Dr Ru
ayya.

Kuma nice na ciro mataccen jaririn dake cikin Hajiyayye" Lauyanmu yace.

"To ko zaki fa
a mana abinda ya kashe wannan yaron a ciki, kuma ai ku likitocine ina tunanin zaku iya sanin kwanan jaririn nawa da mutuwa ko?"
"Tabbas kuwa.

Jaririn a
alla zai kai kwana uku da mutuwa a ranar da aka ciroshi, bincikenmu ya nuna mana buguwace tasa jaririn mutuwa, dan har jikinshi ya soma yin yellow, da sa
ulewa.

Tabbacin kwananshi uku zuwa hu
u da mutuwa a cikin.
Chapter 2 · 0% Book details