← Book details Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 25

Sashe 19

Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ajjiyar zuchiya ya sauke mai nauyi tare da lumshe idanunshi, ji yake yi tamkar yau ne ya soma shiga sabuwar soyayyar Shanono.

Ko a m
afarke_mafarken Shanono da ya saba yi baiyi tunanin ganin shanono a haka ba.

Ta rikirkita mishi lissafi, ya rasa gane kanshi gami da kasa mallakar kai.

Shanono ta zama babbar mai aji wacce ta wuce tunani da hasashe.

Takunta, da
amshinta yau su suka fi komai
imautashi.

Daren farkonshi da shanono yake hangowa, da irin al
awarurrukan daya
aukar mata na mallaka mata kanshi, da bata farin cikin da zai mantar da'ita
uncin da take ciki.

Tunaninshi ya dawo baya wata rana ya dawo daga gajeri jikinshi duk ba
in mai ya shigo ya iske shanono a zaune a bakin murhu tana girki, shi dai yasan bai kawo abinci ba, bai kuma
auki sisi ya bata da zai fita ba.

Tana fama da tsohon cikin Sani da
yar take turawa.

"Shanono ina kika samu ku
i har kike yin girki?" Tambayar daya jefeta dashi kenan.

Ita kuma Shanono bata bashi amsa ba, ta
akko tire ta zuba musu jallof
in taliya, suka shiga daga ciki, wayam yaga babu ko katifa a
akin sai ledar tsakar
aki, duk kayan
akin babu su babu dalilinsu.

Kallon tuhuma yai ma Shanono wacce take mi
o mishi damin ku
Tsakin da Salima ta doka ne yasa kaila
agowa da sauri ya dubeta.

"Wai in tambayeka me kake nufi ne, sakin wata daga cikinmu zaka yi ka dawo da uwar
anka koko Yaya, ya ma akayi har ka saketa yanzu kuma kake son yin zawarcinta?" Ta jero mishi tambayoyin cike da tsiwa har tana fitar da
walla.

Tsuru Kaila yayi yana kallonta, yana ji kamar son Shanono zai iya sanadinshi kafin wayewar gari.

"Tanjirin ya kamata ki shiga taitayinki, ki kuma san waye a gabanki, dan na fuskanci kishi na shirin sanyaki a cikin uku.

Kar ki ce zaki tsolma kanki cikin sha'anina da Shanono, zai fi miki tsayawa a iyakar matsayin da kike a wajena.

Zancen dawo da Shanono, ko sakin wata mace kuma wannan duk a hannuna yake.

Ke baki isa kin hanani abinda nayi ra'ayi ba" Ai Salima sai ta dira a wuyan Kaila, cikin ihu da tafi ta shiga yayyarfo mishi munanan maganganu marasa da
in ji.

Shi kuma yana zaune yana kallonta yama rasa me zai ce mata.

Da dai yaga kuka take yi sosai, babu shiri ya shiga aikin rarrashinta, da
yar tayi bacci kanta na saman
irjin Kaila.

Shi kuma sake dulmiya kanshi yayi a tunani.

Yana son ke
ewa da shanono domin su tattauna kafin ya bar garin Bauchi.

Amman Sani na son hanashi rawar gaban hantsi, ya jima da sanin yaron kishin shi yayi yawa, kuma zai iya yin fito na fito dashi akan uwarshi.

Shima kuma ganin Shanono yasa yana jin babu abunda zai iya gibtawa ya sake rabashi da farin cikinshi, koma waye, balle Sani
an cikinshi
aramin alhaki.........
[19/10, 8:54 a.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: NA FA
O DAGA BENE....

NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 12
SHANONO:.

Shiru banji halamar taku ba, kuma banji halamar motsin rai ba.

Da sauri na juyo nayi tozali da JEGA a tsaye ya har
e hannayenshi a
irjinshi yana
aremun kallo.

Wani tu
in bakin cikine ya turni
e mun zuchiya.

Wai me yaronnan yake nufi da nine, so yake in je in sameshi, ko kuma dai me yake nufi?" Kaina nake yima tambayar, kamar yasan me nace a cikin zuchiyata sai ya soma tattakowa a hankali har zuwa dab dani.

Ina jin tururin numfashinshi, wanda ya caku
e da
amshin turarenshi mai suna cool brize.

Da sauri na matsa, jin motsin kamar za'a fito ne yasa na yi hanyar waje, dan bana fatan a ganni tsaye da JEGA.

Biyo bayana yayi muka dawo bakin get.

Jega ina fatan lafiya dai ko?"
"Lafiya lau laifine dan masoyi ya zo wajan masoyiyarshi?

Ni a tunanina babu laifi a ciki.

Ba da wasa nazo ba wallahi, kuma ba yaudara bace ta kawo ni wajenki ba.

Asalima nasan ta
aitaccen tarihinki da lambobin aurenki.

Wannan dalilin shi ya kawo ni wajenki, ki yarda dani ba cutarki nazo yi ba, ina miki zalla marar algus a cikinshi" Ido kawai na kafa mishi, ni mamaki yaron yake bani, baya ko jin kunya, kuma na fuskanci da gasken gaske yake yi.

Shi yasa na nutsu zan yi mishi bayani da kyau yanda zai fahimta, na tabbatar yarinta ke
ibarshi.

JEGA kai yarone matashi mai jini a jika.

Bazawara mai yara takwas bata dace da kai ba sam, bazawararma mai aure biyar.

Yarana manya ne, zasu iya yin fito na fito da kai, abun bazai yi maka kyau ba.

Ina da hala
ar mutunci kyakkyawa tsakanina da mahaifinka.

Mahaifiyarka kishiyar Aminiyata ce, mahaifinka mijin aminiyata ne.

Taya zaka zo mun da wannan lamarin a matsayinka na yaro
arami.

JEGA baka da budurwane?" Na tambayeshi ina mai tsattsareshi da ido.

"Ina da mata dai ba budurwa ba.

Ina da yarana biyu mace da Namiji.

Kinga magidancine ni ba yaro yanda kike tunani ba.

Batun mahaifiyata, da mahaifina da kike kawowa kuma.

Ni banga wata matsala ba dan na tunkaresu kai tsaye da wannan maganar ba.

Nine fa nace inaso, kuma zan iya.

Ko tunani kike bazan iya bi dake yanda ya dace bane uhm?" Duk wata tsiga ta jikina sai da suka tashi, gashin jikina su kai tsaye, a sakamakon furucin da JEGA ya feso mun.

Kunyace ta lullu
eni, kamar yanda shima kunyar ta dabaibayeshi har yana runtse idanu.

Wajen ya
auki shiru na wasu lokuta kafin yayi
arfin halin cewa.

"Kiyi ha
uri da furucina, ke kike ingizani in kika kirani da yaro, ni ba yaro bane, zan iya sawa ki mance da tunaninki.

Kije ki kwanta dare yayi, sai nazo ta
i in sha Allah, Allah yasa kiyi mafarkin munyi aure harda tagomashin fita yawon bu
e idanu.
ila shi zai kasance na farko a rayuwarki, dan ban tamman
auyan da kika aura a baya sun san yawon bu
e ido ba" Yana kaiwa nan ya fice.

Hawaye masu zafi suka zubo mun a kan kumatuna.

Zawarci babu da
i, yanzu in banda Zawarci taya JEGA zai zo wajena a matsayin mai neman aurena, har yana furta kalaman sakin layi.

Lallai Bazawara kina ganin rayuwa, Allah sarki zawarawan Arewa shanono ta yi kuka da kukanku.

Na fi minti goma a tsaye ina tubka da warwara, kafin na shiga ciki na samu jama'ar biki.

Wasu na zube a falo anata she
ar bacci.
akin Habiba Bala kuwa sai hira ke tashi harma da shewa.

Babu walwala na shiga
akin da sallama.

Ban
aki nayi saurin shigewa dan ma kar Habiba Bala ta ganni a cikin damuwa ta damu kanta itama.

Ga Sabira ma muna ha
a ido zata gane me nake ciki.

Wanka nayo na dole, na fito
aure da tawul da kayan dana cire a hannuna.

Sukuku nake komai, amman da yake cikin hira suke, babu wanda ya kula dani ma.

Ina sa kayan bacci na nemi waje a
asa nayi kwanciyata.

Ido kawai na rufe zuchiyata na suya, tun inajin tashin muryoyin masu hira, da masu waye_waye har naji shiru, halamun sun yi bacci kenan.

Idanuna na bu
e sunyi jawur sun kuma kumbura, hawaye sai tsiyaya suke ta gefen Idanuna.

Silin na
urama idanu ina tunanin irin yanda maza suka
ware wajen yaudara, ni babu irin yaudarar da ban gani ba, babu da
in bakin da maza ba sui mun ba, ma
aryata masu son kansu da yawa.

Ji yaro
arami suna zaman zamanshi da
ar matarshi da yaranshi, yana neman ya jaji
o ma iyalanshi wani al'amari.

Yanzu in mahaifiyarshi ta Sani dan Allah me zata
auka, go
ai_go
ai dani sai in auri yaron mijin
awata abu ba ko fasali" bansan iya da
ewar da nayi ina karanta wasi
ar jaki ba.

Ni dai bansan baccin awa nawa na samu ba.

"Shanono tashi lokacin Sallah yayi, da wuri zamu wuce, kuma a gidansu Mama za'a
aukeni kinsan" Cewar Habiba Bala kenan.

A hankali na bu
e idanuna da suka kumbura su kai suntum.

Habiba Bala ta kalleni tace"
"Kuka kika raba dare kina faman yi kenan ko?

To me ya same ki Shanono, ni ai nayi tunanin kukanki ya
are tunda Allah ya cicci
eki kina kan babban matsayi mai daraja.

Jibi yaranki fa gwanin sha'awa, nifa nawa yaran bani da sabo dasu sam mahaifinsu ya da
ile hakan.

To wacce damuwace zata dameki?" Shiru nayi mata kawai, bana iya
oye ma Habiba Bala komai.

Amman lamarin JEGA na za
i in
oye mata shi.

Sai nace mata.

Bari in yi salla in zo zaki ji dalilin kukan nawa." Sai da na shirya tsab cikin ado da kwalliya da suka zame mun jiki, na bi jama'a muka gaggaisa.

A wajen su Yaya karime na zauna, Sabira da su Amina ma acan na tarar dasu.

Na shiga cikinsu muka karya baki
aya.

"To Tani mu kam yau zamu gudu.

Sai kuma mun zo Kano ganin Amarya.

Shikenan Aminiya ta dawo kusa dake ko?" Dariya nayi ma Yaya Use nace.

Hakane kam ai ina farin cikin hakan.

Dauda ma ya samu canjin wajen aiki, shima Kanon zai koma Habiba Bala tace dashi zata tafi." Yaya Karime tace.

"Gaskiya Habiba Bala na
aunarmu da yawa, yanzu da wannan ti
en saurayin zata tafi gidan auren?

Iko sai Allah, batun shagon
inkinshi kuma fa?" Nace musu.

E zasu koma da aikin nasu Kano da yaran shagon duka, in da zasu dinga kwana bazai gagaraba.

Kano akwai arziki a cikinta, ko
inkin ka
ai zai iya isarsu ma.

Yaran kuma nace suje dasu su kwaso kayansu a kai mun su Kano, zanci gaba da kulawa da yarana.

Shi kuma yaci gaba da kulawa da sauran yaran nashi da matanshi." Sabira tace.

"Kuma kina ganin hakan bazai zama wata matsala ba?

Tani ke da muke miki fatan Aure shine zaki
ebi yara ki mayar dasu hannunki, ki yi haquri ki bar yarannan a gidan ubansu, tunda kinga ga Dauda zai koma kusa dake.

Ai uban yana
arinshi a kansu"
Wallahi Sabira ku baza ku gane bane.
Chapter 19 · 0% Book details