← Book details Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 25

Sashe 21

Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tani ai da kin bar mishi yaranshi ko dan gudun fitina yazo yana tayar mana da hankali a banza" Baffa daya fito daga
aki yace.

"A'a Inno mu bar yarinya tayi abinda ya dace.

A baya mun tauye mata hakkinta.

Kada mu sake yanzu ma mu tauye mata wani hakki.

Tani Allah ya taya ki ri
on yaran.

Su mazan sai mu zauna dasu anan, matan dai kwa zauna tare kafin ki
arashe gyaran gidan naki, Allah yayi miki albarka." Ajjiyar zuchiya na sauke na farin ciki.

Kaila kuma in dai yace hankali zai
aga mun to kotu zamu je al
ali yai mana iyaka dashi, shine maganar gaskiya.

Tare da yaran duka muka
unguma gidana dake manne dana su Inno.

So nake in yi gyara sosai a ha
e gidanma ya sake yin fa
i, in mishi gyara mai kyau.

Sabida in dangi sun zo su samu damar hutawa.

Su Sani ana falo an baje kolin hira da dariya.

Ni kuma hankalina da tunanina baya ma jikina.

Shin ko Habiba Bala zan sanarma batun JeGa ne ko ba komai ta sanar ma mahaifinshi dan a ja mar kunne.

Kar in zo in yi mishi abunda sam bazai ji da
i ba."
Kaila:.

Ko da suka kwana a Bauchi da sassafe ya shiga kiran wayar Amina dan ta kwatanta mishi gidan da Shanono take.

Amman Amina fur ta
aukar wayarshi.

Ya kira Sulaiman kiran duniya shima bai
auka ba.

Take zazza
i ya lullu
eshi mai zafi.

Dan a cikin tunanin shanono ya kwana.

Sai biyun rana suka bar garin Bauchi.

Sun
anyi tsaye_tsaye a hanya, gaishe_gaishen
an uwan Salima. basu suka shiga gida ba sai wajajen taran dare.

Yana dawowa Hajiyayye ta tarbeshi.

"Barka da dawowa Kaila.

Salima an dawo?" Hararar Hajiyayye tayi ta yi shigewarta ciki.

Hajiyayye ta kalli kanta da ko
en zanin dake
aure a jikinta tayi murmushi tace.

"Salima kenan.

Da kinsan sha'anin maza da baki
auki duniya da zafi haka ba.

Ballema da kikai dace da samun irin su Kaila " A fusace yace da ita.

"Me kike nufi Hajiyayye?"
"Ina nufin kai azzalumine Kaila.

Ni kam gidanmu zan tafi, zan bar maka yaranka ka kula dasu.

Sannan ina mai maka albishir, Shanono ta kwashe yaranta sun koma hannunta.

Sun zo sun kwashe komai da yake mallakinsu sun ma matan gida sallama.

Dan haka nima banci ta zama ba, bazan zauna zaman
a ya sa in rasa rayuwata ba.

Jibi yanda ka mayar damu bola ni da Shamwila, ka mayar damu ababen tausayi.

Duk da dai mu muka jama kanmu.

Mu mata in namiji ya fifitamu, mu kuma sai mui amfani da wannan damar ta hanyar cusgunama mata
an uwanmu.

Babu da irin makirci, da bita da
ullin da banyi ma Umman Sulaiman ba.

Dan kawai ka fifitani samanta.

Kuna zaman zamanku na mutunci na shigo rayuwarku, sanadiyyata wula
anci da tozarci wannena bata gani ba?

Nima kuma ai naga iyakata tun zamanin Bilkisa.

Shamwila tazo ta rama ma umman Sulaiman duk abinda nayi mata harda riba.

Salima itama tazo ta rama mun abinda Shamwila tai mun.

Haka gidanka da rayuwarka zata ci gaba Kaila muddin baka gyara ba wallahi" Kuka ta fashe mishi dashi mai tsuma zuchiya, shi kuma yayi shiru kamar ruwa ya cinyeshi.

Duk jijiyoyin jikinshi sun
aure.

Hajiyayye taci gaba da cewa.

"Sani da
annenshi basa
aunar bu
e idanu su ganka a cikin gidannan.

Yaron bai sake walwalaba har sai da yaji labarin mahaifiyarshi.

Ga Samira can bata son ma in dangantata da kai.

Haka suma kakeso su taso ko?

To ni na gaji ka sakeni ko in kai
ararka kotu bazan iyaba Kaila ya isa haka, ai nayi ibada." Tana kaiwa nan ta wuce fuu zata nufi BQ inda take rayuwa.

Sai kallonta yake yi yanda ta zama
azama kamar ba Hajiyayye gwanar kwalliya ba.

Ita kanta Shamwila ta fice a hayyacinta kamar bama ita bace.

Sai yau ne Kaila ya gane ashe shi yake lalata matanshi na gida, sai yaga sun tsufa, shi kuma sai ya fice ya sake nemo wata.

Yanzu ya gane rashin kula da mace shike sawa ta lalace ta fice a hayyacinta.

Take nadama gami da dana sani ta saukar mishi.

Bazai yi gigin rabuwa da Hajiyayye ba, domin duk da tayi abubbuwa, amman daga baya ya zalunceta.

In ma akwai wacce ta dace ta bar gidan to Shamwila ce ya dace ya saki.

Lokaci yayi daya dace ya ha
e kan yaranshi da matanshi waje guda." Wayarshi ya zaro ya kira Sani yana mishi sababi akan me zasu bar gida ba tare da an sanarma kowa ba, kuma wani babba bai zo ya mishi magana ba.

Ana cikin haka ya jiyo muryar Shanono tana bashi bayani.
walwarshi kusan juyewa tayi dan mamaki wai yau shi Shanono take sanarma su ha
u a kotu.

A sanyaye ya zare wayar a kunnenshi, ya nufi
akin Hajiyayye ya sameta sai harha
a kaya take yi.

Carab ya cabki boron kayan nata.

Ta juyo suka ha
a idanu, hawaye suka ci gaba da tsiyaya a kumatunta.

"Hajiyayye ki yi haquri kar ki tafi ko ina.

Zan gyara duk abinda na
ata da kaina.

Kuma zan tattare kan yarana in kula dasu yanda ya dace, in koya musu zumunci da son junansu.

Kiyi ha
uri na san na zalunceki ki yafe mun ki zauna a
akin ki.

Gobe zan tafi Kano in dawo da su Amina.

Zan gyara miki waje a cikin gida in da zaki zauna.

Shamwila kuma zan sallameta ta kama gabanta, domin bana ko
aunar in bu
e idanu in ganta a gefena.

Bazan iya ci gaba da zama da'ita ina mai cike da zarginta ba" Hajiyayye tace.

"Zargi wanne iri, ashe nima cike kake da zargina duk tsawon shekarunnan?

Tunda dai na yi kuskuren baka jikina tun a waje." Kai ya girgiza yace.

"Ko
aya wallahi.

Ai ke nayi imani bayan ni babu wanda ya sanki.

Domin ni na yage tantaninki.

Itako Shamwila muna bara muna karuwa ce, babu hotel
in ba bata sanshi ba a cikin garinnan.

Idonane ya rufe shi yasa har na aureta.

Dan haka zan rabu da'ita in je in dawo da Umman Fatima daga Zaria ta dawo kuci gaba da zama.

Tunda na auri Shamwila ta juya mun baya, har yau da nake gabanki
anyan gwal fishi take yi dani shekara nawa." Haka dai Kaila ya rarrashi Hajiyayye tare da yi mata alkawarin komai zai daidaita, dama shi ya
ata, zai kuma gyara.

Fitowarshi ke da wuya ya nufi
akin Shamwila da zummar sallamarta.

Sai yaji tana waya tana fa
"To shikenan zan zo zuwa anjima ka turo mun lambar
akin naka " Ganin Kaila a tsaye a kanta ne yasa ta saki wayar ta fa
i.

Sai ta sau kuka kawai.

Shima wasu hawayene suka shiga yi mishi zarya a kumatunshi.

Tunani ya sureshi.

Ita dama zina ya
uwa take yi ta kewaye zuriya.

Tunda shima ya aikata zinar nan da yaran wasu, shima gashi ana neman danne mishi tashi matar.

"Kaicona da son zuchiya yasa na kasa iya fa
ama kaina gaskiya na bi son zuchiya na auri marar tarbiya.

Shamwila bazan dakeki ba, bazan zageki ba, abinda na shuka ne nake girba.

Kije na sakeki saki uku, kar ki sake in dawo in sameki.

Yarana sun raba gardama domin da yayyensu suke kama.

Dan haka ki mi
a mun su wajen Hajiyayye " Juyawa yayi ya haye sama ya kulle kanshi sai tunanika ne suke dawo mishi.

Kaila ya shiga tashin hankali mai yawan gaske a wannan dare.

Sallar isha a
aki ya yi ta.

Bai ci komai ba tun karin kumallon safe.

Ga zazza
i kau a jikinshi.

Wayarshi ya
aga ya kira Alh Isa.

"Kaila ya kana gari kenan?" Ya ambayeshi.

Cike da kasala yace.

"Isa kai mun rakiya gobe zuwa Kano gidan Shanono, ta kwashe mun yara inason in dawo dasu ne.

Yaran su nake bu
e ido in gani in ji sanyi Isa." Ajjiyar zuchiya isa ya sauke yace.

"Tanin dama an san inda take ashe Kaila?"
"Ba'a jima da jin labarin nata ba.

Dan kwanakin baya can yaran suka zo mun da labarinta.

Har ma suka tattare suka je mata ziyara, da akai hutu ma suka je mata.

To yaune tasa Sani yazo ya kwashe mata kayan yaran dama suna tare da'ita a Bauchi sun je biki.

To wai har ni Shanono take cema yara sun koma hannunta, in ina ganin kuma mu ha
u a kotu ne to" Da Alh Isa ya lura a cikin damuwa Kaila yake, sai ya rarrasheshi akan gobe da safe zai zo ya
aukeshi su tafi Kanon, a haka suka rabu.

Kwana Kaila yayi yana juyi a kan gado ya rasa me ke yi mishi da
i.

Wannan dare yayi mishi nisa sosai da
yar garin ya waye.

Alwala ya
aura ya fito zashi masallaci yaci karo da Salima.

Harararshi tayi ta ja tsaki ta yi shigewarta
arayinta.

Kai ya girgiza kawai ya wuce abinshi.

Yana dawowa daga masallaci yayi wanka ya kece ado na daukar hankali matu
a gaya, burinshi ya burge Shanono, yana fatan ta sanadiyyar yara
ila auren nasu ya dawo, kuma yanzu ga gurbi ya nema mata na zama, duk ba da niyya yayi hakan ba.
arayin Salima ya shiga, ko sallamarshi ta kasa amsawa.

"Zan tafi Kano, daga can zan shiga Zaria.

Inaso ke da Hajiyayye ku gyara wancan shashen Umman su Fatima zata dawo kuci gaba da zama.

Itama Hajiyayye zata dawo
ayan shashen?" Bu
ar bakin Salima tace.

"Ita kuma Shanono turakarka zaka bata ko, tunda ka saki Shamwila ka koreta dan uwar
anka ta samu gurbi" Murmushi yayi mata yace.

"Dukka gidannan gurbin Shanono ne, dani da dukiyata duk mallakin yaran Shanono ne, kinga kuwa a tafin hannunta nake.

Ko bata dawo gidana ba, ai tafi
arfinki sai dai ki kalleta." Ficewarshi yayi.

Yaje su ka gaisa da Hajiyayye ya jaddada mata abinda yace ma Salima, na game da komawarta ciki, da kuma gyaran
arayin Bilkisa.

Godiya tayi mishi tare da yi mishi adda'ar dawowa lafiya.

Fita yayi daga BQ
in ya samu Alh Isa a cikin mota, suma sun jima da dawowa Kaduna da iyalanshi.
Chapter 21 · 0% Book details