Sashe 10
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanye nake cikin
en kaya irin na lauyoyi.
Farar riga mai kwalace a jikina, sai ba
in sitiret skirt
ina irin na
an gayu, kaina saye da
aramin hijabi gayu fari, sai hular lauyoyi dake kan nawa, kafaduna sagale da rigar shari'a wacce take iyakar cinyata.
Takalmi da jakata fararene sol masu dan banzan tsada, ga takalmin da tsinin gaske, sai kwas_
was kake ji duk inda na wuce, sai busa
amshin ni'imtacciyar Humra nake yi ta asalin matan Kanuri wanda nake siya a wajan Mrs Bukhari gidan
amshi
Duk wanda ya sha
amshina yasan turaren na manyan mata ne irinmu, shi yasa bana wasa da wannan ha
i na musamman, tsadarshi bata mun tsada sam, domin
amshinshi da ri
e fata da kaya ya kai a bata lambar yabo. ( Ga masu bu
ata su tuntu
eni) .
Alhamdulillah ayau na kawo
arshen kes
in Dattijon da yaima yarinya
ar kimanin shekara goma fya
e.
Na tsaya tsaiwar daka cikin
warewar aiki da sanin makamar bincike, har sai da nakai lauyan wannan Dattijo
asa.
A yau kotu ta yanke mishi hukuncin zaman gidan kaso na wasu shekaru, tare da cin shi tarar ku
e masu yawa, wanda za aci gaba da kulawa da lafiyar yarinyar.
Iska na fesar daga bakina, ina tafe
as kamar
awisu har zuwa bakin titi domin taran abun hawa zuwa chamba.
Hannu na sa ma mai
an sahun ya tsaya.
Kabuga zaka kaini malam" Shiga nayi na zauna, idanuna da suke saye cikin farin tabarau mai mugun kyau, sai kallon titi nake yi, zuchiyata fal tunani da kewar yarana.
Wayata na zaro, na kutsa cikin ma'ajjiyar hotuna, na shiga kallon yarana
aya bayan
aya.
Take farin ciki ya kamani, na shiga murmushi idanuna cike tab da ruwan Hawaye.
Wannan tunanin shine abincina tsawon wannan lokaci, ban ta
a dena tunaninsu ba, zuchiyata tana bugawane tare da sansu da kewarsu tsantsa.
A dai_dai Kabuga na sauka, na biya mai
an sahu ku
inshi na shiga cikin chamba.
"Barister Shanono wanka, kina sauka a abun hawa Nafi'u ya gyara zama wai zai kashe
watar idonshi.
Murmushi nayi na manyan mata gogaggun da suka san jiya da yau.
Bance dasu komai ba na kutsa cikin office
inmu, mai
auke da tebura hu
u na baristoci, mu biyu mata, biyu maza.
Khadija mai hula ta
ago ta kalleni tace.
"Barister Shanono har kin kammala shari'ar taki, aina
auka zai
auke ki tsawon lokaci sosai." Sai da na zauna a kujerata na ajjiye farar designar jakata kana nace.
"Ke dai bari Mai hula, na gaji tulus, gashi
arfe hu
un yamma ma ina da wata shari'ar, yanzu nazari ma zan
an kuma yi.
Littattafan dana ce ki tawo mun dasu kin kawo mun kuwa?" Na tambayi Mai Hula cikin kafeta da idanu.
Tace mun.
"E na tawo miki dashi, yana mota bari Aisha in ta shigo zan bata key ta
akko miki.
azu wasu mata suka shigar da
ara, akan wai mijin ita
ayar ta siya musu gida suna zaune, mahaifinta daya rasu ta harha
e kan gadonta ta bashi ya ja jari.
Katsaham sai ya jijjigo aure kinji dalilin shigar da
aran." Idanu na lumshe ina nazari tare da
alubalantar mazan wannan zamani, da rashin amana yai
aranci ga dayawa a cikinsu.
Kafin ince wani abun Oga Rashid ya turo office
inmu, ya doge a bakin
ofar ya kalleni.
"Barista Shanono "
Sir ( Yalla
ai) Shine ka
ai abinda nace mishi cikin girmamawa.
"Ki same ni a office zamu yi magana yanzu, dan ina da shari'a nan da awa guda" Yana kai aya ya rufe
ofar.
Numfashi na ja, cikin
arfin guiwa na mi
e na fita
was_
was zuwa office
in Barista Rashid.
Office
in babbane sosai, ga kayan more rayuwa a ciki, dangin Tv, firji, dispensa, da doguwar kujera babba daga gefe, ga kafet malala a office
in.
Waje ya nuna mini na zauna.
"Akwai wata mata da
azu ta shigar da
aran mijinta, har na yankar musu sammaci ta tafi dashi.
Inason ki jagoranci kes
in.
Nan da kwana talatin za'ayi zaman farko." Takadda ya mi
o mun mai
auke da cikakken sunan matar, da number waya, harda adireshi.
"In kin samu lokaci sai ki neme ta ki soma binciken daya dace.
Abu na gaba ina yabawa da
arinki, jajircewarki tana burgeni.
Na tura miki frend request a shafinki na facebook, ance kina fa
akarwa sosai, amman baki aseptin
ina ba, ko me yasa?" Ya
arashe zancen da zolaya.
Basarwa nayi nace.
Za'ayi aseptin Sir ( Yalla
ai), ban samu zarafin hawa bane kwana biyu sakamakon aiyuka da suka sha mun kai.
Asabe kuma zan nemeta ni da ita mu tattauna kafin zuwan shiga kotun.
Nagode akwai littattafan da zanyi nazarinsu yanzu Yalla
ai, zan iya komawa bakin aikina?" Dariya yayi mun yanata daddana komfutarshi.
"Zaki iya komawa Barista Shanono" Da sauri na mi
e na fice.
Office
inmu na koma, na samu waje na zauna.
Aisha mai mana goge_goge tace.
"Anty Shanono zanje siyo abinci akwai abinda kike son ci?" Ido na lumshe, sai lokacin na tuno ruwan shayi kawai na kurkur
a da safe a gurguje shima.
E Aisha, a siyo mun amada, da miyan ewedu da ganda" dubu
aya da
ari biyar ne plate.
Sai na zaro dubu biyu na bata.
Ki ri
e canji, ko abinci kya siya kema" Tana godiya ta fita.
Ban
akin cikin ofishinmu na shiga na
auro alwalar azahar.
Daddumata na shinfi
a, na bu
e durowata na ciro
aton hijabina na ta da kabbarar Sallah.
Ina idarwa wayata ta shiga kuka Yaya Use ce take kirana.
Sai da na yi addu'o'in da kullum su nake maimaitawa, yarana nake ro
ama ni kam Alhamdulillah duk abinda nake buri na samu, harda wanda ma ban ro
o ba Allah ya dubabe ba dan cancanta ba ya bani.
Kullum dai a cikin
ara gode mishi nake a bisa ni'imar da yayi mun nake.
Ina zaune a daddumar ina jan jarbi Aisha ta dawo daga aiken da akayi mata.
Nawa ta ajjiye mun a gabana da ruwa leda
aya.
Ta ajjiyema kowa abincinshi akan teburinshi.
Haidar ne ya shigo da sauri, kot
in jikinshi ya zame, ya zauna akan kujerarshi yana fa
"Barister Shanono ina neman agajinki, wallahi wata shari'ace mai rikitarwa nasa a gaba ko runtsawa bana iyayi.
Yau da mu ka yi zamannan sai nake ganin kamar abokin aikina zai yi galaba a kaina." Dariya kawai nayi mishi, na bu
e takeaway din gabana kafun nace.
"Ba zai kai ka
asa ba muddin
angaren daka ri
e me
warine, sannan kune kake tunanin masu gaskiya, ba mur
a_mur
a irin na yawancin
an uwanmu lauyoyi ba?
Amman duk da ina da shari'a
arfe hu
u kuma zanyi nazari.
Zan saurareka bari in samu in sa wani abun a cikina." Abincina nasa a gaba inaci a hankali, harna kammala tas.
Na shiga kewaye na wanke bakina da hannayena tas da sabulun
amshi.
Ina fitowa Khadija mai Hula na shigowa.
Teburina na koma na zauna na bu
aya daga cikin littattafan da Mai Hula ta ajjiye mun.
Nazari na yi na awa guda, kafin na rufe, na saurari Haidar kuma.
arfe uku dot na mi
To da Alkhairi, daga kotu sai gida kuma.
Sai gobenku" Sallama nayi musu na fice a nutse zuwa kotun da nake da shari'a.
arfe hu
u muka shiga kotu, awa guda mu ka yi ana fafatawa kafin muka tashi, sai
arshen wata mai kamawa za'a sake sabon zama.
Ban samu damar kiran Yaya Use ba har zuwa wannan lokacin.
Key na zaro a jakata na bu
an madaidaicin gidanmu da muke Zaune ni da Rahama, wannan bazawara mai Aure uku da na zauna a
akinta lokacin ina karatu.
Har zuwa yanzu tare muke zama, kowa in gari ya waye ya fita wajan aikinshi.
Da sallama na shiga tsararren falon namu duk da nasan babu kowa.
Gidan karamine sosai, falonmu 3sitter kawai muka saka
atuwa mai kyau.
Sai kafet da muka malala a falon, sai kayan kallo, da dispenser, sai wajan cin abinci, sai primes da muka
awata falon dashi.
Ko ina tas, to mu ba yara ba kuma mu ba mazauna ba ma.
akina na tura na shiga dake hannun dama, na Rahama yana hannun hagu.
Katiface sumbu
a a
asa tasha lallausan farin zanin gado, da fululluka
ananu har guda takwas, masu kala_kala.
Daga gefen gadon durowar littattafainane sha
e da manyan littattafai irin namu lauyoyi, sai teburi da kujerar karatuna, da laptop
ina a kai.
Daga kusa da inda wadrope yake kuma anan katakon sagale jakunnuna na suke, da abun jera takalma.
Abunda zai baku sha'awa takalman duk yawansu kala biyu ne tak, fari, ba
i.
Hakama jakunkunan suke, dan tsabar gaye ko wanne takalmi tare da jakarshi nake siyanshi, bana iya siyan wari da wari.
Jakata da na shigo da'ita yanzu na sagale a inda sauran suke, takalmina ma na cire na mayar dashi gurbinshi.
Na cire kayana tsab na yo wanka, su kuma kayan dana cire na dulmiyasu a
aramin injin wanki dake kewayena, na zuba ruwa da omo inji ya shiga aikinshi na wanki.
Ni kuma na zura doguwar riga marar nauyi, na tada kabbarar sallar la'asar, na jima a kan sallayarnan ina ro
ama yarana arzikin duniya dana lahira.
Abu na gaba sai na kira Yaya Use a waya ringin biyu zuwa uku ta
auki wayata.
"Tani barka da yamma.
Ai tunda na kira naga baki
aga ba nasan aikine yayi miki yawa.
Kuma kinga yanzu Sani ya bar gidannan, ka kawo mun cefane wallahi" Murmushi nayi na farin ciki nace.
Masha Allah Yaya Use, wallahi aikine ya sha kaina kinga sai yanzu ma nayi sallar la'asar.
Kuma a hakanma wani sabon aikin zan shiga fa.
Ya iyalin, ya Baban yara?" Dariya tayi tace.
"Lafiya duka muke, dama inaso in sanar miki gobe inason zan shigo kanon, wallahi Tani Jos taci wuta talauci da rashin aikin yi na neman dur
usar damu.
To kinga dai Baban yara yama dena gashin balangon yanzu, babu jari.
Ni jarukan da kikaita bani a kai duk muka ta'alla
a dole aita cinyewa.
Ni kunyar ro
onki ku
i ma nake yi wallahi.