← Book details Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 25

Sashe 24

Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Habiba Bala koma ince miki asirina ya kusan tonuwa, bansan irin kunyar da zanji ba in abunnan ya fasu, ban san ya uwargidanki zata fassara lamarin ba" Shiru nayi duk na daburce.

"Uwargidana kuma Shanono, wai meke shirin faruwa da kike son
oyemun ne?

Shanono ashe kina mun
oye_
oyen sirrinki kenan ni ban sani ba ashe?

Yawu na ha
iye nace.
oye miki nake yi ba.

Bagatatan abun ya riskeni, da na
auki maganar a matsayin shirme da bankaura irin na yara.

A yanzu kawata dole in bayyana miki abunda ke faruwa, ko dan mu ha
u mu yi mafita " Kai na sauke na kasa cewa komai.

Habiba Bala kuma kafeni da ido tayi tana sauraren me zai fito daga bakina.

Muna cikin wannan zama na kurame, muka jiyo sallamar Alh Nura daga bakin
ofa.

Gabana ya tattake ya fa
i, ji nayi tamkar
asa ta tsage in fa
a ciki, sabida tsabar yanda na muzanta, jina nake kamar tsirara."
"Alh ka shigo, har su Jegan sun kama hanya kenan?" Ajjiyar zuchiya me mugun nauyi ya fesar kafin yace.

"Tafiyar zata iya kaiwa gobe dai.

Barista barka da zuwa.

Habiba sameni a
aki mu yi magana zamu fita ne da JEGA" In bude baki in amsa Alh Nura na kasa, bani da kalma ko guda a bakina.

Lallai Jega ya zubar mun da mutuncina, ji irin gaisuwar yau da Alh Nura yai mun.

Kamar ba shi bane
azu suka kirani a waya cikin fara'a ba.

Wannan yaro ya
arar mun da gari.

Bani ba sake zuwa gidan Habiba Bala har gaba da abada.

Ita kanta a sanyaye tace.
awata ina zuwa bari in dawo" Bayanta na bi da kallo, tana shigewa nima nasa kai na fice.

Tafiya nake kamar munafuka, inata le
o, tsorona Allah tsorona kar in ha
u da kishiyar Habiba Bala a hanya.

Itama
ila labarin ya isa kunnenta.

Cikin sa'a kuwa na fita har tsakar gida ban ha
u da kowa ba.

A wajen ajjiye motoci naci karo da JEGA yana jingine a jikin motata.

Kallo na kare mai da halamun yana cikin tashin hankali mai girman gaske, idanunshi yayi jawur.

Kur ya
ura mun idanunshi ya kasa ce mun komai, nima ban tankaba na shige motata kawai.

Abun mamaki har na soma tafiya JEGA bai ce komai ba, bai kuma dena bina da idanu ba.

Kallon da yake mun yana bani kunya ainun a shekaruna.

Wani tunanin ne yazo kaina.

JEGA gobe da yamma ka kirani zan baka adireshin inda zamu ha
u inason mu tattauna kafin ka koma garinku.

Sannan kar ka bari damuwa ta damu rayuwarka, ka cutar da jikinka da iyalanka.

Duk abinda mahaifinka yayi maka kai ka jama kan ka.

Mai taurin kai zai iya fuskantar halin matsi fiye da wannan " Har zan wuce yayi saurin zuwa daidai windona.

"Barista masoyi ba ma
iyi bane.

JEGA masoyin gaskiya ne, mai
auke da burin kawo miki sauye_sauye a cikin rayuwarki.

Duk da dama nasan bazan sameki a cikin sau
i ba.

Amman yafi kyau iyayena da iyalaina su san da zamanki a cikin rayuwata.

Zuwa yanzu nayi imani kowa na cikin gidannan yasan meye sirrin zuchiyata.

Allah ya kaimu gobe zan kiraki, in babu damuwa mu ha
u a munjibir da misalin 5zuwa 6 na yamma.

Nagode da wannan gaiyatar da ki kai mun.

Duk da na tabbatar shirin ya
ata kike yi.

Amman ni ba matsoraci bane in dai a kan ki ne.

Dady kanshi ai ko babu komai yasan ya haifi jarumi.

Kawar matarshi nake so, kuma zan aura da yardar Allah sai na
ura miki cikin yan biyu" Yana kaiwa
arshen maganarshi ya juya ya shigewarshi cikin gida.

Kuri nayi na bi takunshi da kallo.

Kyakkyawane irin kyawu na matasanmu na Arewa, yana da tsayi, da cikar zati da kamala.

Shi ba mai
iba ba, kuma ba siririba.

Fatarshi kuma wankan tarwa
ane, sumar kanshi bata da yawa, kuma ba mai sul
i bace, yana da
asumba, da cikar gemu irin na mahaifinshi sak.

Wannan gemu ya
ara mishi zati, da kamala, ya kuma boye
anyantakar dake fuskarshi, dan in a fisge ka kalleshi ba za'aimai kallon yaro ba.

Muryarshi tana da kauri sosai, irin na cikar mazantaka, domin karamar murya ga maza ba abun burgewa bane sam.

JEGA dai yana da madaidaicin kyau a ta
aice zamu ce, bashi da wani aibu na zahiri, sai kusakurai da ba'a rasawa a rayuwar
an Adam.
an kasuwane shi, kuma yayi digri a fannin kasuwanci domin gadar mahaifin nashi.
aton uba uban shagon kayan atampopi da lesuka yake dashi a garin na JeGa.

Kusan kab Jega babu shagon da yakai na Jega yawan kaya, da yawan kostoma.

Daidai gwargwado yana zaune da matarshi da su kai auren soyayya lafiya, yana kuma iyakar
arinshi wajen bawa diyoyinshi tarbiyyar islama.

Amman yana da yawan Fishi, da zafin kishi akan abunda yake so.

Sannan yana da
ulafaci, gami da naci akan duk abinda ya saka a gabanshi.

Yana da
anne biyu rak duk mata suna aure,
ayar na Aure a jihar Borno,
ayar kuma tana cikin garin Kano.

Wannan shine takaitaccen tarihin JeGa."
KAILA:
Bayan sun dawo da yara gida da uba uban kaya cike da both.

Yaso ya sake samun damar ke
ewa da Shanono amman sai su kai rashin sa'a bata nan.

A cikin gidan su Inno aka jibge kayayyakin.

Su buhun shinkafane, katon_katon na su taliya, macroni, couscous, omo, sabulun wanki, sabulun wanka, suturu, kayan kwalliya.

Babu dai tarkacen da bai siyo ba, dan yace baya bu
atar Shanono tasa ko
wandala a sha'anin ciyar da yaranshi, tufatar dasu, neman lafiyarsu, iliminsu.

Shi zai tsaya musu akan komai , duk abinda ya taso a kirashi a fa
a mishi.

Dubu
ari biyu yaba Inno a ajjiyema Shanono na dangane da karatun yaranshi.

In ma basu isa ba zai
aro ko nawa ake bu
ata.

Sannan su yara matan yace zai sa Amadudu mijin Hindatu ya kawo musu mota sabida su dinga zuwa makaranta, tunda Sani shima karatunshi yake yi.

Yayi ma Sanin alkawarin zai yi mishi cuku_cukun ya samu tranpa daga jami'ar Jos zuwa Bayero unibasiti.

Bayan sun gama sai suka nufi hanyar Zaria.

Kaila na jingine da jikin kujerar mata, yayi zurfi cikin tunanin shanono, Allah ne ya jarabceshi da wata iriyar azababbiyar soyayyar Shanono, ya rasa ma inda zai tsulma kanshi ko zaiji sanyi.

"Isa bazan iya ha
uri da Shanono ba maganar gaskiya.

Baka ji
irjina yanda yake yi mun ba akan sonta.

Allah ne ya jarabceni da soyayyar shanono a karo na biyu.

Abinda ban yi tsammani ba, gashi naga ta
auki zafi fiye da tunanin me tunani Isa" Harararshi Isa yayi, ya girgiza kanshi kawai.

"Kaila kenan, in banda abunka ai dole ma ka jarabtu akan Tani.

Ni fa duk irin abinda nai ta guje maka kenan tun a baya.

Kasa
afa ka shure.

Ya Tani ba zata
au zafi ba, cin mutunci wannene ya rage baka yi mata shi ba?

Ni kaga bazan sake rakoka Kano wajen Shanono ba.

Zariar ma ina ajjiyeka a gidan Bilkisa zan dawo Kaduna abuna, babu ruwana da shiga sabgarka da iyalanka.

Ka dawo a motar haya Kadunan " Ya ja baki ya tsuke.

Kaila ma bai ce uffan ba, haka su kaita yawo a saman kwalta har Allah ya kaisu Zaria lafiya.

A Samaru ya ajjiye Kaila
ofar gidan Bilkisa.

"To Isa sai na dawo.

Kwana
aya zanyi ma mu tattaro mu dawo"
"Wai in ta
i fa yaya zaku yi kaila?" Murmushi yayi na takaici dan son Tani sai mu
usarshi yake.

"Ni ke aurenta, in dai da gaske tana sona, dole ta biyoni nike da ikon ajjiyeta a duk inda nake so.

Kai dai saina dawo zanzo har gida.

Ka gaishe da iyalan" wucewa Kaila yayi zuwa cikin gidan.

Isa kuma ya ja motarshi ya bar wajen.

Ya ko taki sa'a Bilkisa tana gida yau night take dashi a wajen aiki.

Tana falo ita da yara Kaila ya shigo da sallama babu kuzari a jikinshi.

Zazza
ine sosai a jikin nashi, bakinshi har
aci yake yi.

"Kaine a tafe da yamma haka, yau an tuno damu kenan?

Hmmmm Kaila kenan, ga waje zauna" Ta nuna mishi kujera ya zauna.

Yaran ya kira suka zo inda suke yana kallonsu.

Gabaki
aya basu saba dashi ba sam.

Shi kam dai yaima rayuwarshi, dana iyalanshi gi
i.

Amman ya
aura
amarar zama adalin miji mai son ha
e kan mata da yaranshi.

Ruwa Bilkisa ta kawo mishi da abinci ta ajjiye mishi a gabanshi.

"Bari in watsa ruwa tukunna, in yi sallar la'asar.

In kina da maganin zazza
i ki kawo mun in
an ha
iya" Mi
ewa yayi ya shige ciki ya watsa ruwa ya fito.

Jallabiyya ya zura a jikinshi, ya rama sallah.

Yana zaune jugum Bilkisa ta shigo da tiran abincin a hannunta.

Magani ta
alla ta bashi ya watsa yabi da ruwa"
"Meke damunka ne na ganka sukuku haka, kuma ba'a mota kazo bane?"
"Isa ne ya saukeni ya wuce da motar Kaduna.

Daga Kano nake wajen Shanono, yara sun koma hannunta " Kallon tuhuma ta cike shi dashi.

"Umman Sulaiman dama an san inda take, har yara sun koma hannunta?

Kai amman na mata farin ciki wallahi." Kallonta yayi kawai, abincin ya
an ta
a kafin yace mata.

"Allah ya
addari na saki Shamwila, zamanmu ya
are da'ita.

Ina mai baki ha
uri a bisa
untata miki da nayi na auri mai aikinki.

Ada na kasance namiji makwa
aici, mai kuma son mace
ar ado da kwalliya gani da ruwan ido.

Amman a yanzu in sha Allah daku zan
are rayuwata.

Bilkisa kiyi ha
uri ki yafe mun duk kusakuran dana aikata miki." Kallonshi Bilkisa tayi da kyau tace.

"To batun yafiya na yafe maka.

Batun
arewar aurenka da'ita wannan ba abu bane daya shafeni.

Allah ya yafe mu baki
aya.

Kaima kasan mai kuskurene, duk wani abu daya
ullo a cikin gidanka kai ka bashi damar faruwa.

Amman tunda ka gane kuskurenka ai shikenan."
"Nagode sosai.

Ina ro
onki ki biyoni mu koma Kaduna da zama, domin inason in ha
e kawunanmu mu zama tsintsiya guda.

Yarana inason su sha
u dani, su kuma sha
u da
an uwansu.
Chapter 24 · 0% Book details