Sashe 7
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaila ka sake ni nace, ko in
one gidannan uban kowa ya
one"
"Kaila, Gwanda ta ru
e kenan, ikon Allah na kwance ya fa
i.
Hajiyayye ta sake fesama Bilkisa magana.
"Daka auro Shamwila ina cikin gidannan na gwammaci mutuwa ta
aukeni." Hajiyayye jin an ambaci Shamwila ta soma salati, cikin rishin kuka.
"Kaila kaji kunya Wallahi, na jima ina zarginka yanda ka damu da Shamwila, baka da aiki bini _bini sai fita tsakar gida.
Ashe zamewa kake kaje wajenta, Wallahi nima bazan zauna ba.
Ke kuma ai duk ke kika jawo mana matsiyaciya, ke uwar son jiki, turakar miji ma sai an gyara miki, to gashi har mijin take garewa ashe, dan nayi imani da Allah Kaila ya gama da yarinyarnan tare yake yi mana rabon kwana
ila ma kasonta ya fi
arfin namu" Tana
arashe fa
ar hakan kaila ya fincike rigarshi a hannun Bilkisa.
"Babu wacce na ri
e nace sai tayi zaman gidana.
Akan Shamwila zan iya rabuwa da kowa nawa.
Wallahi ko Rammai bata isa ta hanani auren Shamwila ba.
Itace wayewarta tayi daidai duk cikinku babu wacce zata iya
aukeni kamar yadda Shamwila zata yi.
Ku bani waje dallah,
an iska mahaukata." Gaga_gaga ya tawo zai bangajeni, ba shiri na kauce.
Lallai sha'anin maza akan mata abun azimunne, banyi tunanin akwai macen da zata shiga rayuwar Kaila ta ture matsayina ba, kamar yadda Hajiyayye ta shigo ta ture matsayina itama tunaninta babu macen da zata ture ta.
Cikin ikon Allah sai ga Bilkisa.
Ni na
auka itace
urewar daraja a idanun Kaila, ashe
ar aikinta ce cinyewar Kaila.
Ni al'amin Kaila da matanshi baya gabana, ci gaban rayuwata da kafuwar yarana shine burina.
Juyawa nayi da sauri na fita tsakar gidan.
A bakin
ofar
akin Shamwila na hango Kaila.
Yana ganina yayi firgigit ya tawo, sai wani muzurai yake yi mini.
Kaila inaso mu yi magana "
"Dakata Shanono kar ki sake in ji
azamin bakin ki a cikin wannan maganar.
Banga ubanda ya isa ya hanani wannan auren ba.
Kin tawo faram_faram a tunaninki kina da darajane a wajena ko me?
Zaman
addara.
Ni dai nayi nadamar auren bagidajiya kamarki, jibakki wai a hakan gani kike ke kin kile ko?
Ya isheka haka, kullum aikin ka kenan nadamar aurena, yau turarka ta kaini bango Kaila.
Shin me yasa kaketa ri
e ijiyar auren
addara na tursasa maka ne, ko kana tunanin in bana zaune a gidanka mutuwa zanyi?
Nice nake zaman aure na
addara da kai Kaila.
Kaila kaci amanar
auna ka zalunci al
awari.
Ka mance sanda kake a cikin gareji cikin
azantar ba
in mai?
Duk ta
amarka da homarka dai Tani daka raina itace silar fito da sunanka, domin itace sila kuma matattakalar arzikinka, matattakalar samun nutsuwa da sauyi a cikin rayuwarka.
Kai butulu ne Kaila.
Ka zalunci baiwar da ta yarda da ........"
Tas naji saukar mari zazzafa a kan kuncina.
Da sauri na dafe kuncina na saki kuka mai motsa rai, dan yau na kai bango, bana gudun duk abinda zai je ya zo.
Ya da
e bai ma zo ba.
Cikin kumfar baki yace.
"Ke baki isa ki mun gori ba.
A bazawara karuwa na aureki mai yawo kwararo_kwararo
an cirani da kanukawa suna hutawa dake, suna baki ku
i.
Tunda bara da tumasanci shi uwarki da ubanki suka koya miki.
Rammai babu yadda bata yi dani ba dan kar in aureki amman na
ashe na aureki, na ha
a jini da tsiya, mitsitaciya....." Tas na zuba mishi mari, kafin ya fita a cikin mamaki na sake zuba mishi mari, wallahi sai da ya kifa.
Bai san sanda ya danna ihu ba.
A guje Hajiyayye da Hindatu suka fito, Bilkisa kuwa ko oho.
Mamaki da tsorona ya hana Kaila iya furta kalma, sai ajjiyar zuchiya yake saukewa.
Ni kuma a yanda nake ji ban
i in dira a wuyanshi in ta dukan
an kutumar uba ba.
"Kije na sake ki sati biyu.
Ki tattare kayanki ki bar mun gidana yau ba sai gobe ba.
Aurena dake ya
are har abada, aje a auri miji na shida" Ji nayi kamar ya buga mun guduma a ma
igata.
Bansan yanda zan musalta muku zafi da ra
in dake cikin kalmar saki ba.
Ji nayi kamar ya watsa mun ruwan dalma.
Take na soma ha
iyar zuchiya, musamman dana tuno
ana in na tafi na barsu rayuwarsu zata iya tarwatsewa
ila fiye da yanda rayuwar Dauda ta kusan nakashewa.
Gashi ina ji Bilkisa na fa
in ita tafiya gidansu ma zata yi, to Hajiyayye ce zata kular mun da yara in na tsallakesu.
Hajiyayyen da bata
i mu mutu mu duka ba.
Hajiyayye ce ta buga tsaki ta koma ciki, Hindatu kanta naga rauni a kan fuskarta.
Ni kuwa ina
ame kamar takadda a wajan.
Bilkisa ce ta fito tiri_tiri da akwatuna manya.
Ciccike da kaya tana jaye da hannun Fatima.
A bayan motarta ta jefa Fatima, kafin ta shige motarta, Kaila ya isa a zabure yana
arin hanata tafiya.
Hmmm duk wannan abun da akeyi ashe Shamwila tana bayanmu a gaban idanunta komai yake wakana.
Murmushi tayi mun irin na mugunta.
In dai Kaila ne gata gashi, daya ci moriyarta zai watsar da'ita a kwandon shara, ayi dai mu gani.
Bana ko gani na shiga
akina.
Yaran sai wasansu suke yi Hasiya na musu tatsuniya.
Zamewa nayi na yi ciki.
A kan gado na fa
a na saki kuka mai ciwo.
Kashedin Inno da Baffa ya dinga yawo a kaina, shikenan tawa ta
are, babu mai yarda dani, nasan Inno zata yi tunanin sabida batun karatunane Kaila ya sake yi.
Ko Qur'ani zan ha
iye in dinga aman surori babu mai yarda dani.
Ni ba Kaila nake so ba, yarana nake so, gobensu nake tunani, yaya zasu rayu babu ni tare dasu, kuma bacin ba mutuwa nayi ba?
Gashi yarana dani ka
ai suka saba, a gabana Hajiyayye ta kusan hallaka mun
a, haka ma Hindatu ta
ona mun
iya ina gani, haka ina cikin gidan kaila ke ma yarana dukan shan gishiri, yau in na tsallake na tafi yaya makomar yarana?"
"Shanono ke shanono.
Ki tattare inaki inaki ki zo ki fice mun daga gidana, babu aure a tsakaninmu baki isa ki kwana mun a gida ba.
Harni zaki sa hannu ki mara, ko da yake ai kun saba cukume maza, da
an jagora da
an tasha bansan wa yafi dama_dama ba" Tun kaila na yi kamar wasa, sai abu ya riki
e zuwa zagin iyaye da cin zarafinsu.
Hakan bai mishi ba sai gashi ya shigo uwar
akina a fusace.
Da sauri na mi
e tsaye, hannuna ri
e da akwati da
atuwar ledar provision na makarantana.
"Zo ki fice kuma kar ki kuma tako
afarki da sunan zuwa ganin yara.
Gidanma siyarwa zanyi in bar garin, ba dan komai ba sai dan sabida fitina da nacin iyayenki, kar su zo suita mun magiya da suntiri.
Zo ki fice maza umma ta gaida assha." Ji nake kamar in dira a wuyanshi, haka nake ji.
Idanuna take suka kafe, hawaye ya dena zuba.
Yarana kuwa ina jiyo sautikan kukansu.
Ra
awa ta gefenshi nayi na fito falon.
Ina ganinsu na karaya, da sauri Sani yazo ya rungumeni tsam.
Idanu na runtse inaji kaina na tashi sama.
"Baba dan Allah ka bar mana ummanmu.
Kayi ha
uri." Yaran dukkansu suka tsugunna a gaban kaila suna kuka, abun mamaki harda Salis Auta.
Kaila yayi tsam yana kallonsu, jikinshi naga halama ya mace mus, ru
ani ne tare dashi.
Hasiya zo ki daukar mun kayana muje" Na fa
a a sanyaye zuchiyata na harbawa.
Da sauri Hasiya ta zo ledar hannuna ta
aura a kanta, akwatin kuma ta ja ta fita.
Nasa
afa ta
aya a waje
ayar a ciki, sai naji Sani ya saki kuka mai sauti yace.
"Baba mun shiga uku zata tafi, dan Allah ka ce ta dawo.
Ina
aga
ayar
afar naji Kaila ya ambaci sunana cikin muryar nadama.
"Shanono......."
Meye ra'ayinku akan Shanono, kuna ga ta tafi ta bar yaranta, ko ta ci gaba da zaman ha
uri?
Kar ku mance da abinda ya faru da Dauda a sakamakon barinshi da tayi a gaban mahaifinshi.
Nagode da ha
urin bin labarin, ina ganin sa
onninku masoya ina godiya marar iyaka.
Sannan inason shaida muku sai Monday zan ci gaba da post, sakamakon rashin lafiya dake damuna, ina barar adda'ar masoya.
GAWURTATTU UKU
1 _KWAI A BAKA_
*(UMMU AFFAN)*
2 _ZULFA_
*(UMMU MAHEER MISS GREEN)*
3 _NA FA
O DAGA BENE..._
_NA ZARCE RIJIYA_
*(BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI)*
_Littafi
aya; 400_
_Littafi biyu; 800_
_Littafi uku; 1000_
Ga masu son turo ku
insu ta account sai su tura a wannan account
0037219728
Fatima Rabi'u Sunusi
StanbicIBTC Bank
Sai ku tura da shaidar biya ta wannan number
08104335144
Masu tura kati kuma sai su turo screenshot na katinsu Mtn ta wannan number
08104335144
*GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJARSU A DUKKANNIN SHAFINMU NA Facebook, whatApp, telegram, YouTube, groups, status, zamu tallata muku ne a kan farashi mai rahusa 10k ne kacal sai ku tuntu
i numbobinmu kamar haka
08104335144
07068606171
08179523215
Domin tallata muku hajojinku a cikin na sati guda ya kama
2k kacal
Sati biyu
3k ne
Idan kuma kanason har mu gama book mu dinga
aura maka ya kama
10k kacal.
Muna godiya da za
ar GAWURTATTU UKU ako da yaushe.
Siyan nagari mai da
udi
NA FA
O DAGA BENE....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 5
Tsigar jikina sai da ta tashi.
Amma wallahi ko me zai fa
a mun bazan dawo ba.
Gidansu Inno
inma ba zuwa zanyi ba, dan nasan Baffa ka iya illatani a banza, cikin dakiyar zuchiya nace.
Saki ne dai ka sake ni,
ila ka
auka mutuwa zanyi ko?
Ga yaran ga gidanka duk na bar maka, komai daren da
ewa yarana zasu tako su zo har inda nake, na fita a rayuwarka har abada, ko da kaine namiji tilo daya rage a duniya."Fuu na fice da sauri ko waige bana yi, dan muddin dai na juya, kaifin idanun yarana bazai barni
watar rayuwata da
ancina na
iya mace ba.