← Book details Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 25

Sashe 15

Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shamwila da su Amina a asalin cikin gida suke su kuma, duk da shanono bata gidan, fasali
aya ya ba yaranta suke ciki dana Shamwila, duk da Shamwila tayi ma Kaila tas akan hakan ha
uri kawai ya bata, sai
akin su Sani a tsakar gidan.

Hatta makatantar da Kaila yasa su Amina ba irinta su Sameera suke zuwa ba.

Hajiyayye dai ta yi na'am ta kar
addararta dan tasan ta zalunci Tani a zaman da su ka yi a baya
ayine ya koma kan mashe
iya.

Da ba dan yaranta ba da tsallakewa zata yi ta bar gidan.

Duk da in taje gidan ma ba da
i bane.

Dan yanzu shagon gwanjon ma mahaifinsu bashi dashi, sai tarin tulin yara cunkushe a gida ga mata hu
u reras.

Iyayenta mata ma ko wacce yaranta ke ciyar da'ita.

Wa
anda yaranta basu kawo
arfi ba kuma sai ta nemi abun yi.

Kwatsam wata rana Hajiyayye na tsakar gida ta ji yiriri_yiriri an shige ma da Kaila Amarya, dariya tayi ha
i da shewa, tace.

"Ai ko bunsuru ya shafa ma Kaila, sai dai su yi kunnen doki da Ayu."
Daga zuwan amarya komai ya
auki saiti, dan ta saisaita ma kowa kai a gidan.

Shamwila itama tana ji tana gani ta zama
ar kallo.

Amarya ta kafe gwamnatinta, shine har Hajiyayye ta samu iskar
anci ta
an soma sha
a, ita da yaranta.

Bilkisa fa tana Zaria mahaifinta ya siya mata gida, taci gaba da aikin asibiti a asibitin Shika.

Duk randa Kaila yazo ya dubata ita da yaranta biyu miji.

Duk randa ya tsallake
afa ya koma aboki, a haka Bilkisa ta ajjiye Kaila.

Dan ba zaman soyayya take yi dashi ba, tuni ya gama fice mata a rai.

Kullum a cikin ya
a mishi gori take.

Tunda ya auri Shamwila basu sake ha
uwa da Bilkisa ba, amarya ma daya auro Bilkisa bata santa ba.

Harkokinta da kula da yaranta kawai ta saka a gaba, ta sake Haihuwar namiji.

KAILA kuma a kullum da shanono yake kwana yake tashi, gurbinta yana nan a zuchiyarshi baya jin akwai macen da zata iya cike gurbin Shanono a zuchiyarshi, sanadiyyar tunanin Shanono har hawan jini sai da ya kama kaila.

Duk wannan daular da yake ciki baya jin da
inta sam, domin wacce ta zama silar arzikin ta fice a rayuwarshi.

In ya tuno da butulcin da yayi mata, sai ya sake kyautatama yaranta.

Ya saima Sani mota in yana gari shike kai
annenshi makaranta, sai dai in baya nan direba ya kaisu, tunda shi Kaila ba zama yake da'iman a Kaduna ba.

Burin Kaila yayi tozali da shanono ya ro
i gafararta ko Allah zai sa ta yafe mishi ta kuma koma kan yaranta.

Dan ji yake shanono kamar maha
in rayuwarshi ce.

Yayi ma kanshi al
awari zai yi amfani da iya kalaminshi, da yaudara, ya sake siyan zuchiyar shanono a karo na biyu.

Ya yarda itace rayuwarshi, zai kar
eta ko da kashi take wanka kullum.

SHANONO:
Kafin in dawo daga aiki, Sabira da Abban Mustapha har sun kama hanyar Jos.

Yaya Use da Sani kawai na tarar a gidan suna kallon tashar Arewa 24.

Sani na jin sallamata ya taso ya kar
i ledar dake hannuna da jakata.

Wash Allah sannunku da gida Yaya Use, kuna zaune shiru sai dai kallo.

Yaya Use tace.

"Ke dai bari kunne gashi ya saba da haya hayar yara, danma yanzu kowa ya girma ya kama gabanshi." Sani ya zauna a kusa dani yace.

"Umma yau ni nayi mana girki a gidannan.

Ni fa umma nan gidan zan dawo da zaran munyi hutun makaranta.

Ni gaskiya bazan koma gidan Baba ba.

Baba ya auro wata
aramar yarinya sai rashin kunya."
Kul Sani" nayi saurin kwa
a mishi.

Kar ka zagi matar Babanku ban baku wannan tarbiyyar ba.

Bazan hanaka in anyi hutu kana son zuwa wajena ka kwana biyu ba.

Amman ba zaka b
ar gidanku ba duka, kaine fa uba a gidan, su Amina in baka nan suyi yaya kuma?" Yaya Use tace.

"Gaskiya ne, kai suke kallo makwafin uwarku.

Tunda a yanzu da kai suka fi sha
uwa.

Hauwa da Salis ma ba zasu gane Tani ba sai dai nan gaba.

Tashi ka zubo mana abincin muci ni yunwa nake ji." Taliya Sani ya dafa mana mai romo irin wacce nake yi musu in baje mana a faranti muyi ta ci.

Sai dai ita wannan banbancinsu shine taji ha
i ga kifi zu
u zu
u.

Gaskiya Sani ya iya girki sosai, ni harma ya fini iya girki tunda mu ba iya girki mu ka yi ba.

Inaci ina santi har na
oshi.

Sai murmushi yake yi dan ya sake sani farin ciki.

Bayan sallar magriba na samu zama da Sani mukaita tattauna zantuka yana bani labarin bayan rabuwa, da irin gashin da mahaifinsu yake amsa a hannun mace.

Ai dama ni nasan jarabawar Kaila ta mata ce, duk wuyar da suke bashi bai dena ruwan idanu ba, gashi har yaranshi sun girma sun san a wanne irin layi mahaifinsu yake.

"Umma tunda kika fita a cikin rayuwar Baba duk ya lalace, baki ganshi ba ya rame sosai.

Wataran in ya sa su Balaraba a gaba kamar zai ha
iyesu, harfa
walla yake fitarwa." Murmushi nayi kawai nace.

Adda'ata ta kar
u, dama burina mahaifinku yasan mahimmancinku, da darajarku.

Da yau na tawo daku ba lallai bane Babanku ya sake neman mu a rayuwa ba.

Duk abinda ke faruwa a gidanku na sani Sani.

Kuma nasan irin son da mahaifinku ya
aura a ranshi bayan tafiyata.

Yanzu dai tunda kai ka biyo ni zanje in ga
annen naka."
"A'a Umma ni fa wallahi Allah ba zaki je gidannan ba.

In kin yarda Yaya Dauda zai kawomu dukkanmu mu zo mu ganki.

Amman ban yarda
afarki ta taka gidanmu ba.

Umma duk wula
ancin da Baba yayi miki fa ban mance ko
aya ba.

Umma kin tuna wani duka da yayi miki akan umman Samira ta muku sharri ke da Goggo Use, lokacin kin je Shanono kin tawo da Yaya Dauda a halin ciwo?

Umma abun yana
amfare a raina har in koma ga mahaliccina bazan mance ba, kuma bazan daina ganin baikenshi ba" Kuka yaronnan ya fashe dashi, nima kukan nake yi, rungumata yayi tsam yana mun magiyar shi bazan je gidansu ba.

Yaya Use a haka ta fito daga
akina ta same mu muna kuka mai ra
i.

Kaila ya cuceni yasa ma zukatanmu wani miki wanda dashi zamu koma.

"Iko sai Allah.

Sani, Tani to kuyi ha
uri kukan ya
are haka mana.

Cikin rauni nace.

Nima bana
aunar in bu
e idanuna in ga Kaila, dan kun tursasamunne shi yasa nace zanje, kuma nasan sabida yaranne.

Sani yace bazani ba.

Yaya Use bazan je ba, Dauda ya tu
o mota ya kawo mun yara in gansu kawai.

Kuma duk sanda su ka yi hutu zasu iya kawo mun ziyara." Da haka maganar ta mutu.

Washe gari a sabuwar motata muka kama hanyar Jos.

Sani sai tsiya yake yi mun wai yaushe harna iya mota haka.

"Umma da ko titi falfalawa kike yi da gudu in zaki tsallaka." Dariya na kwashe dashi, Yaya Use dake gaban mota tai ma Sani da
uwa tace.

"Ungo naka, wato ka mayar da Tani kamar wata kakarka ko?" Cikin raha mu kai ta lula hanya.

Dana gaji Sani ya amshe tu
in, sai murja sitiyari yake yi da halamun
warewa, bana ko gajiya da kallon Sani, gabaki
aya girma da ku
in da kaila yake sakar musu yasa yaron ya goge, dake kuma
an jami'a ne sai naga yana da wayewa.

Wai yau ni Shanono
azama bagidajiya, ba
auya ni da yaranane muka zama
an birni gogaggu?

Duk macen da ta ganta a
asa itace ta kasa tsaiwa ta fuskanci matsalolinta.

Duk da nasan akwai
addarar da duk yanda bawa yaso fita, ubangiji baya bashi wannan hanyar, sabida yana cikin
addararshi ta zaman duniya.

Ko da muka shiga jos, sai na shiga zazzare idanuna ina ganin gari.

Babu canji a garin ko na titin mota, ballantana sababbin gidaje.

Babu wani ci gaba da Jos take samu, sakamakon ya
e_ya
e daya kassara jihar.
an taya muka nufa wajan barar su Inno.

Ina hango kwanar layin garejin su Kaila.

Sai nake hango sanda nake zuwa ba Kaila ku
in abincin rana, ko kuma zuwa ganinshi.

Idanuna na runtse.

"Inno bata nan wajan Tani.

Muje babban masallaci Sani wajan barar su Baffa." Can ma muka je ba Baffa ba Inno.

Kai tsaye muka zarce gida, muka tarar basa nan.

"Tani inaga fa ba lafiya.

Bari in kira Karime inji ko lafiya" Ni dai gabaki
aya na bi na tsure.

Tana kiran Yaya Karime take sanar mana ai suna hanyar Shanono Baffa yana ta kukan shi a mayar dashi shanono ya rasu a cikin danginshi." Ba shiri muka nufi hanyar Kano muka sake ni
an hanya.

Muna hanya Habiba Bala ta kirani da number ta na Najeriya.
ar uwa abun wuya.

Na dawo fa, yanzu na shiga Bauchi, Dauda nake jira ya kaini gida" Take fa
a mun.

A gurguje na bata labarin
an abubbuwan da suka faru dai.

Zamu yi waya duk yanda ake ciki.

Da na shiga shanono zan wuce dashi asibitin Kano."
"To shikenan
awata, ko in tawo ne?" Allah sarki Habiba Bala, masoyin mutum kenan.

A'a Habiba Bala ki zauna kema ki huta.

Sai na zo Bauchin" Sallama mu kai da juna na ajjiye wayar.

Ba fa mu muka isa Shanono ba sai yamma sakaliya.

Muna yin kwanar layin su Baffa muka hango kawu Yusuf da kawu Junaidu suna ri
e da Baffa za'a kaishi Asibiti ranga_ranga.

Da gudu na fito na kamo Baffa tare da cewa.

Subuhanallahi jikinne yayi tsanani haka Baffa?" Gabaki
aya mutanen wajen suka ri
e baki suna kallon yanda nayi kilin.

Inno ta nunoni da yatsa.

"Tani ashe zamu sake ganawa dake?

Allah na gode maka" Hawayene suka zubo mun.

Baffa sai nishi yake yi.

A mota muka sashi, Inno da Kawu Yusuf suka shiga.

Muka nufi Asibitin Murtala.

A gigice muka shiga cikin asibitin sosai, dan Baffa baya ko numfashi.
Chapter 15 · 0% Book details