Sashe 20
Na Fado Daga Bene Na Zarce Rijiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sabida tare da yaranku kuke yin rayuwarku hankalinku kwance, baku san ra
i da zafin ranuwa da yara bane.
Sanadiyyar yarannan na kamu da lalurar hawan jini, sabida tunaninsu da nake yi babu dare babu rana.
A halin yanzu bazan iya zama suna wata uwa duniya nima ina wata uwa duniya ba.
Ku barni dan Allah kar ku hanani" Jikkunansu yayi sanyi sosai da sosai.
Yaya Use tace.
"Allah yasa hakan shine mafi alkairi Tani.
Shikenan bamu isa mun rabaki da yaranki ba, yara tarbiyyarsu a hannun mahaifiyarsu yafi ai" Da haka zancan ya mutu dai, su Yaya Use suna yin wanka su ka hau azamar komawa Jos.
Ko da su ka je yima Habiba Bala sallama sai da ta basu ku
i, bayan cincin dasu alkaki data basu hilimi guda.
in kar
a su ka yi fur.
Tafiyarsu Yaya Use da ka
an kuma sai ga su Sani sun shigo da shirinsu na tafiya Kaduna.
A motar Sani suka
ura
annen nasu suka tafi, Dauda kuma ya mi
o mun Key
in motata.
Mu kuma.
Da su Sabira muka kama hanyar gidansu Habiba Bala, wanda ta gyara musu ya dawo kamar ma ba shi bane.
Sha
ayan rana muka kama hanyar Kano.
Gaga_gaga awanmu hu
u cib a hanya kafin muka shiga garin Kano ta dabo tumbin giwa.
Kai tsaye zuwa Hotoro.
Wani tabkeken gidan sama babba muka shiga, family house ne babba, ga motocinan jejjere.
Ga canopys an kakkafa a tsakar gidan, da kayan ki
a jibge a gefe guda.
Da dukkan halamu wani sabon bidirin za'ayi a gidan ma.
Muna fitowa dangin ango da dangin uwar gidan sukai mana tarbar arziki.
Angwaye kuma suka wuce nasu
angaren daban.
Da jagorancin Dangin Alh Nura muka samu damar
anewa sama
arayin Amarya wanda ya sha gyara matu
a gaya.
Babu wani hayaniyar kaya a
arayin.
Ni babban abida yafi tafiya dani wata durowa na hango a kusa da Tv cike da turarukan wuta da humra, kwalaben ma abun kallone, dan
an Dubai ne ba ma
asata Najeriya ba.
Abin mamaki sai naga sticer a jikin durowar mai
auke da tambari da sunan Mrs Bukhari gidan
amshi.
Lallai matarnan ta shahara, wato har durowa suke zuwa su kafe ma amarya a
aki, aikin ki yana kyau Mrs Bukhari.
Ciki muka shige kowa na ta fa
in masha Allah_ masha Allah.
Bayan mun zauna mun huta kuma sai aka gabatar mana mana da abinci.
aya daga cikin matan da suka shigo mana da abincin tace.
"Hajiya tace mu sanar muku akwai biki data shirya na tarbar Amarya.
Misalin
arfe hu
u za'a yi a cikin harabar gidannan."
To shikenan Allah ya nuna mana lokacin, kuma a isar mana da godiya, kafin muzo da kanmu." Na ari bakin kowa da kowa na bata amsa.
Bayan mun cicci abinci, an yi ramuwar sallah, sai muka soma yin wanka domin soma shiri.
Mai Hula na kira a waya na mata kwatancen inda muke nace ta turo mun
anwarta mai make up tazo tai ma Amarya.
Duk da bamu zo da shirin yin taro ba, ya kamata Amarya a kalleta a kuma, tunda ita uwar gidan bamu san irin shigar da zata yi, bamu da masaniya akan shirinta.
Habiba Bala da Sabira na ja wani
aki daban.
Habiba kina da wasu kaya da zaki yi amfani dasu na kece raini, ko kuma muje mu siyo miki
inkakku?
Ko ba Gaskiya ba Sabira, uwar gidan bamu san shirin ta ba ko ya kuka gani?" Habiba Bala tace.
"Ina da laces, da material, da atampa
inkin dubai irin mai stone dubu
innan.
Sannan ina da lafaya mai stone, da bakin lace.
Mu je ku gani." Komawa mu ka yi uwar
akin Habiba Bala ta nuna mana.
Atampar Aura ce, kuma
inkin ya dace da atampar sosai, gashi stone sai walwalin kashe idanu suke yi.
To inaga abinda zamu siyo takalmi da
ar jaka ne ko, sai ashoke na
aurawa akai.
Sabira muje, lafin a gama make up
in mun dawo da izinin Allah." Sallama mu ka yi musu muka fito.
A falon
asa muka ha
u da JEGA ri
e da hannun wata
ar yarinya mai gashi.
Yana ganina ya sakar mun murmushi.
Ni ko na
auke kaina kamar ban ma sanshi ba.
Bamu muka shigo gidan ba sai wajajen
arfe hu
u da rabi na yamma.
Har zuwa wannan lokacin ba'a soma taron ba, an dai soma shirya kujeru da tebura.
Masu ki
a ma sun soma harha
a kawunansu.
Ki
anma kamar irin gi
an duma ne.
Unguji suka kira daga Kaduna za'a saki duma.
Na lura uwar gida ta shirya ma wannan biki tsab.
Muna shiga muka tarar da Amarya an gama yi mata make up ta fito shar da'ita.
aurin ashoke akayi mata, ta fito sai she
i take yi.
Ta sa
ankunne da sar
a, da zobe da awarwaro na gwal seti ne guda mai kyau sosai.
Sha'anin bikinnan ba'a soma ba sai da mu kai sallar magriba, kafin muka soma jiyo sautin ki
an duma.
Uwar gida Hajiya Kilishi da kanta ta shigo
arayin Amarya bisa jagorancin aminiyarta.
Tako ci uwa da uban ado, ko iyakar gwai data dam
ara a wuyanta abun a kalla ne.
Lashi jikinta wanda akaima
inkin bubu ku
in shi zai
ara dubu
ari biyu.
Dake ba mai
iba bace, sai girma bai nuna a fuskarta ba, babu wanda zai ce ita ta haifi JEGA, dan da ka
an ta wuce tsararmu, a idona dai nasan ba zata wuce shekarun Yaya Karime ba.
Hannun Habiba Bala ta ri
e tana fara'a muka fita zuwa tsakar gidan.
Kafin mu fita wajen ya kara
e da gu
a ga hasken fitulo tamkar rana.
Ina gefen hannun hagun Hajiya Kilishi.
Har muka isa inda aka tanadar domin Amarya da danginta.
Hidima gagaruma akayi a wannan dare, Unguji ya gwangwajemu da ki
an duma, mun sa amarya a tsakiya mu ka
an rausaya ba mai yawa ba.
Muna cikin filin rawar ne Hajiya Kilishi ta yafito wata kyakkyawar budurwa, tana isowa ta kama hannunta tace da Habiba.
"Amarya ga matar Babban
anki Jega Khadija sunanta.
Itace surukata ta farko.
Sai na tsinci kaina da
arema Khadija kallo da kyau.
Baka ce kyakkyawar gaske, gata da fararen idanu da cikar gashin gira.
agowar da nayi na hango JEGA a can gefe yana yi mana video da camara a hannunshi.
Numfashi na ja..........
[19/10, 5:04 p.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: NA FA
O DAGA BENE.....
NA ZARCE RIJIYA
BOOK 2
HAKKIN MALLAKAR BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN
AMSHI
GAWURTATTU UKU
LAMBA TA 13
Ba shiri na zame daga cikin filin na je kusa da Sabira na zauna nima na zama
ar kallo.
Duk inda Khadija ta wulga idona a kanta.
Har zuwa wajen JEGA da tayi ina kallonta.
Oh maza kenan, jibi matarshi kyakkyawa amman ya kasa runtse idanunshi da kallona.
Dududu yaranshi biyu, amman yana neman
arin aure da Bazawara mai yara takwas Aure biyar.
Wayata ce naga tana wuta Sani ne yake kirana a waya.
Sai na nufi bayan gidan can inda babu ki
an sosai na
aga wayar.
"Umma gamu mun shigo Kano, muna cikin gidansu Inno ma." Ajjiyar zuchiya na sauke nace.
Alhamdulillah, barkan ku da isowa lafiya.
Zan dawo gida zuwa anjima in sha Allah.
Akwai event ne da akeyi bazan iya tahowa ba tare da an gama ba.
Amman dai zan dawo da zaran an kammala, kaji ko?"
"To Umma Allah ya dawo mana dake lafiya ummanmu." Murmushi nayi mishi nace.
Ameen yaron Ummanshi." Mu kai sallama na sauke wayar a kunnena.
Juyowar da zanyi naga JEGA yayi tsaye a bayana ya shagaltu da kallona.
Sauke kaina
asa nayi bance komai ba.
Domin al'amarin nashi ya soma isata hakanan.
Ina jin kaifin idanunshi yana yawo a jikina.
Ajjiyar zuchiya ya sauke kana yace.
"Wallahi Allah ba yaudararki zanyi ba.
Aurenki nake son yi dan mu raya sunnar ma'aiki Arrasul Sallallahu alaihi Wasallama.
Ban shiga rayuwarki domin in cutar ko in tozarta shekarunki ba.
Kar ki mance nima fa
ane ai bazan so a tozarta mun uwa ba, taya zan tozartaki Barista?
Sama da shekara guda na jarabtu da sonki mai zafin gaske.
Na soma saninki ne ta dalilin yanar gizo, na kasance mai bibiyar rubuce_rubucenki da kike yi akan harkar abinda ya shafi hakkin mata.
Dana nan na gane ke
ar gwagwarmaya ce.
Barista in fa baki bani dama mun fahimci juna ba, to magana ta gaskiya zan tunkari Umma Habiba da batun neman aurenki, kuma ina sa ran zata shige mun gaba har zuwa wajan mahaifina." Da sauri na
ago muka ha
a idanu waje guda, sai naga JEGA ya saka fuskar tausayi sosai.
Ni ba yarinya bace, na san so, na san yanda zafin so yake sosai.
Tabbas Jega yana sona ainun, ina iya karanta zuchiyarshi a fuskarshi.
Matsalar itace Shanono ba Aure zata yi ba, baya gabanta, a ma ture batun yarinta a gefe.
Shirin wuceshi nake yi, JEGA yayi
arfin halin ri
e mun hannuna.
Naji wani zum, kallon dana watso mai ne yasa babu shiri ya saki hannuna.
In ka sake tunanin furta mun kalmar so zanyi maganinka Samari.
Kar ka sake tare mun hanya na fa
a ma kenan, sakarai kawai yara kun tusa Kallon indiya a gaba, soyayya na son ta
ata muku tunaninku" Ina kaiwa
arshe na ja tsaki na barshi a tsaye ya kasa ko motsawa.
Ni ko dan haushi ina fitowa na haura sama ta
akko jakata na sulale na nufo gida abuna.
Ina shiga gidan na tarar da wata sabuwar dirama.
Kaila ya kira a waya yana zazzaga ma yara ruwan fa
a.
Zare wayar a hannun Amina nayi na kanga a kunnena.
Nice na ce a
akko mun su.
Ko yaranka ne kai ka
ai ka yi yin
urin na
udarsu ne?
Yara dai sun dawo hannuna shine magana, kuma ina da ikon kar
ar yarana, in baka yarda ba mu ha
u a kotu Allah ya ba mai rabo sa'a" Ban bashi zarafin cewa komai ba, na datse wayar.
Inno dake tsaye ita da Ige tace.
"Iko sai Allah.